← Book details Bakar Izaya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 28

Sashe 27

Bakar Izaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

🤔KAJI MLM IRO DA KARFIN HALI BARAWO DA SALLAMA

JUYAWA YAI ZAI TAFI ROQO HANNUNSHI UWALE TAYI KARKA MANTA KOMI ZANMA HAINAN SAIDA SANINKA KUMA ITAMA TASANI DUK IZAYAR DANAKE GANA MATA DASA HANNUNKA

WACE TAKAMA ZAKAIMAN KANCEWA XAKA HANATA TAYAFE MAN KAIMA BAZATA YAFEMABA BALLE NI DAN HAKA GWARA KAMAIDA AURANMU TUNKAMIN KARASA WADDA ZAKA AURA DAN NASAN DIJE BAZATA DAWO MABA

KAMIN MLM IRO YAYI MGN AKA BUGA SALLAMA DANGIN MIJIN UWAR UWALECE WANDA TAJE TA AMSAR MASU KAYAN GADANSU KOWANE RIQE YAKE DA SANDA AHANNUNSHI ASHAR KAWAI SUKE KUN TUMAWA

DAN DANAN UWALE TAJI CIKINTA YAHAUTSINA WANI ZAWO YATAHO MATA BAWANI JINKIRI YAFARA ZUBA

ANSHOLLY
😭BAKAR IZAYA😭
205_210

FANTASTIC STARS WRITERS
🌺F S W🌺

😘ANSHOLLY😘

wurinta sukayo ina kika kai mana gadanmu koki bamu ko kuma aradu nalahira yafiki jin dadi.....

atsorace tafara mgn yana gun bokanya nanfa tafara basu lbrn yadda akai nanfa suka hau danna mata ashar.....

da rantsuwar indai har bokanya bata basuba sai sunkashe ta daga ita har uwalan.....

har zasu fita mlm iro yadakatar dasu gwara kutafi da itachan inkukaje bokanyar tafi saurin ganewa....

amma inba hakaba raina mako hqnkali zatai jan uwale sukai tamkar kayan wankii suka tafida ita yayinda mlm iro yamaida gambunshi yarife danko amafarki bai fatan Allah yaqara hadashi da uwale

kowa nazaune a dining dan wasuma sunfara cin abinci qarar takalmin tane yadawo da hankalinsu wajanta tafiya take tamkar batasan taka qasa red din atamface ajikinta doguwar riiga tayi kyau bana wasa ba.....

qarasowa tayi adaning dad gud morning morning daughter kintashi lfy lafy lau dad juyawa tayi wurin h maryam morning mum....

bazan amsaba saida kika gashe da daddyn ki kana zaki tuna dani sry my mum kinsa dai kema inaji dake dariya akasa amma banda Nafi datakeji tamkar tamaqure Hainan.......

itabadan ma kar auranta yagundele ba da tuni tabar masu gidan takoma warta abuja.....

suna gama cin abincin suka sauko parlo gyaran murya A hamza yayi kana yafara mgn alhamdulillahi dukkan yabo yatabbata ga Allah tsira da aminci sukara tabbata ga shugabanmu annabi Muhammad (S,A,W,)

tabbas Ameen abinda kayi baka kyauta ba saidai yanzu ba mgnr tune tune bace dan nasan inda laifinka to harda namu shiyasa mukafi daukar laifin.....

amma yanzu nasan amatsayina na uba nasan nafita hakkinka tunda ga matanan nabaka inaso kariqe ta amana kuma inhar kasake kaqara aikata laifi irin wanda ka aikata Allah ya isa banyafe makaba

wani kuka yaji yazo mashi amma yadake tare da daukarma dad dinshi alqawarin bazai qara koda kusantar zinaba

kamin suqara cewa wani abu akai sallama h abidace yayar h maryam tare da wadda h Maryam tasa akirata dan gyara amarya daga garin katsina......

cikin farin ciki h maryam ta amshesu tare dakaisu dakin baqi bayan sun gaisa take gayama mai gyaran yadda takeso amaran sukasance...

karkiji komi hajiya keda kanki saikin yaba mani murmushi h Maryam tayi kana suka ficce itada h abida kidan huta akawo maki amaran a,a hajiya akawosu ayanzu wane hutu
xanyi baccin anan nakwana...

to bara naturosu Hainan
kutashi kuje dakin baki akwai mai jiranku tashi Hainan tayi batare datayi ma hasiya mgnba dan da turanci h maryam tayi mgnr ......

tun jiya h maryam take ganin Hainan nashare hasiya tasan dan bata sava da itabane tunda duk cikin rugarsu babu wanda yake kawance da ita

haisham ne yamai maita mata abinda akace da fulatanci kana tatashi

acikin kwana biyar amare sunyi kyau gashi babu inda suke zuwa daga daki sai daki ga haisham yakoma bakin aikinshi sai ranar da za,ai dinner zai dawo waya kawai yake mata dan yaji lfy yarta.....

dan dazai tafi saida yasai mata waya ameen kam kunya tahanashi zuwa saidai kullin tambayar habiba yake kan matarshi tana lfy tun batasan matar ba hartasan wadda yakecewa......

aiko tasha jinin jikinta yayinda takoma mata biyayya dan tana gudin inta waye tasa akoreta.......

tunyau gidan yafara cika abinka damasu kudi hidima ake tamkar yaune bikin abangare guda kuma sundage da addu,a akan Allah yataimaka ma mm sadiya har masallatai A hamza yace susasu a,addu,a
babu abinda ke damunsu yanzu irin wannnan.....

h maryam ce zqune aparlo itada yan uwanta suna tattquna yadda dinner zata kaya dan gobene biki kuma jibi za,akai amarya gidan mijinta....

shikuma Ameen daga wurin dinner zai wuce datashi matar" dayace daga cikin yan uwan h maryam tafara mgn wai itama matar haisham wa incen kauyawan ne yan uwanta

murmushi tayi kana tafara mgn tasan tabbas tafada masu wacece Hainan zasu iya rainata abinda bata fata kenan.....

a.a itama nata daban insha Allahu ana cikin bikin nan zakuga mahaifiyarta tazo dan ita yar larabawa ce......

wow inji diyar h abida haba kallo daya zakai mata kasan bata hada jinsi dayan Nigeria ba murmushi h maryam tayi mata aiko sunada yan uwa anan dan mahaifinta yacema zai dawone anan.

tashi h Maryam tayi baraa naje nayi wanka to kawai sukace mata yayinda tajuya takama hanyar dakinta mutum biyu ta iske aciki dan danan jikinta yakama rawa....

tagane dayar dayarce mai kuka bata gane ba karaso ciki mana Maryam yazaki tsaya daga nan qarasowa tayi tamkar yadda aka umarceta amma jikinta rawa yake sosai

zama tai akan bed set dorowa kiran A hamza tayi awayarta kan yazo dakinta yqnzu to yace dan yana cikin gidan baifitaba ba,afi 10 minit ba saigashi

bai wani tsorata daganinsu sadiya dayayi ba gaisawa sukayi amutunce kana tafara mgn....

alhamdulillahi kamar yadda naimaku alqawari gashi nacika nadawo da khadija akan kari nakuma gode da addu,oin dakukasa akaita yiman dan suntaka muhimmuyar rawa wajan taimako na....

dan yau kwanqn khadija biyu ahannuna nabartane dan tadawo hayyacinta kuma alhamdulillahi tadawo normal amma ban bata lbrn abinda yafaru ba sai yanzu kukan daku kaga tanayi kenan....

amma nasan insha Allahu nanda dan wani lokaci komi zai dai daita Ku kiramata yar'ta taganta waya h maryam tadauko takira hainan kizo yanzu adakina

Ansholly😭BAKAR IZAYA😭
210_215

FANTASTIC STARS WRITERS
🌺F S W🌺

😘ANSHOLLY😘

sallama tayi tashiga da sauri dije tadago kanta tashi tayi cikin sassarfa ta rungumeta,,,

kuka tasa mai tsuma zuciyar mai sauraro wanda saida yaba dukkansu tausayi saida tajima rungume da ita kana tasaketa.....

itadai Hainan tsaye kawai take tana kallan ikon Allah h maryam ce tayi mgn.....

wato dije Hainan kadai kika sani mu babu wanda kika kula murmushi tayi kana takoma inda tatashi....

murmushi A hamza yayi a,a maryam dolefa taso ganin Hainan tunfa tana yar kwana bakwai tabarta kinga ko dole taso ganinta

samu wuri Hainan kizauna zama tayi amma zuciyarta nawani irin bugawa bazata taba mantawa ba sunan innarta dije....

kuma tamutu to wannan wacece kuma ga mm sadiya tagani taya akai su daddy suka santa zama kawai tayi amma zuciyarta cike da fargaba.....

A hamza ne yafara mgn Hainan nasan zakiyi mamaki daki ganmu tare da sadiya nan yahau bata lbrn abinda yafaru bairage mata komi ba.....

kuka take sosai rungumota dije tayi itama tana tayata h maryam harda share hawaye

dariya mm sadiya tayi to mudai kun cikamu da kuka kuma inada mgnr dana keso nayi daku

shiru sukayi nan tafara fada masu maqar qashiyar da Nafi takullama haisham abin yadaki su h maryam tabbas yarinyar nan shaidaniyace inji A hamza amma taya za,a magance wannan matsalar? tawurin Hainan kadai inji mm sadiya.....

itace wadda zata taimaka mashi dan inba hakaba bazai taba yadda da baida HIV itama Hainan abinda yasa zai aureta dan yana ganin kamar yasa mata HIV n dan jinin daya bata asbiti

to taya zata tema keshi? inhar suka koma abuja nasan likitan haisham dole yazo nasan kuma dole suyi wata mgn d nafi....

inasan dakunje kisa shi yasa camera agidan karki sake kibari nafi tasan da ita kinjini ko kaita gyada alamun taji....

sallama tayi masu kan zata tafi saikuma wani lokaci godiya sukai mata sosai
bakamar dije dan taga uwar wahalar da sukasha
itada mijinta wurin daukota Allah dai yabi yata.......

hainan kam takasa tashi tana nan zaune. jikin dije uwa mai dadi inji h maryam murmushi A hamza yayi kana yabar dakin....

tashi kije ki wanka hadixa kifito kigaisa da yan uwana dana alhaji amma nace masu daga makka kuke.....

da sauri tadago takalli h maryam insuka ganefa naji ance harda yan rugarmu sunzo fa..

karkiji komi bazasu taba gane waba dan kinyi kama da larabawan yan rugarku kuma part dinsu daban ko Hainan basu shiga safgarta yarsu kawai suka dauka....

murmushi mai ciwo dije tasaki tabbas yarta taga rayuwa amma tayi alqawari insha Allahu Hainan sai tazama abinsu arugarsu kallan akwatinta tayi wanda ke cike da kaya da gwala gwalai dan mm sadiya......

bata baro mata komiba duk kayan sawarta saida tadauko mata kudine kawai bata dauko ba danba iri daya bane danamu tashitai tashiga toilet.....

fita h maryam tayi wurin yan uwanta kutashi muha dama baqowar mu abinci....

kallanta sukai amama kance wace baqowa kuma? kuyi haquri ban fada makuba mamarsu hainan ce tazo ashe tun dazu ta iso amma alhaji yaqi gayaman

to ta ina tashigo ne taqofar baya Ameen yashigo da ita mutum biyu suka tashi suka nifi kitchen ya'yan h abida nabila d fadila wadda take san hada kawance da Hainan...

cikin minti goma sun hada daning basu jima dazama ba wata mata tafito hanninta riqe dawata budurwar diya babu abinda zai hanaka kiranta matar sarki.....

daga ita har yar baza kaso
kauda idanka daga kallan wannan baiwar uban gijinba tabbas sun hadu duk wanda ya kallesu
dole yaqara.....

gawasu iyayan gwala gwalai sunsha tundaga fuskarsu suke qyalle har qafafu wansu ...

nikaina saida naqara bude😳idona sana nagane ashe Hainan ce da dije lol

wata irin girmamawa yan uwan A hamza dana h maryam suka kama bata ita kuma amutunce take gaisawa dasu tabirgesu ganin batada girman kai

yaune yakama ranar dinner sai shirye shirye ake haisam ma yazo da abokanshi dirar yamma sukayi

Ansholly😘😭BAKAR IZAYA😭
215_220

FANTASTIC STARS WRITERS
🌺F S W🌺

*kuyi hqr fans zan taqaita makushi dukda ba haka nasoba amma banso har azumi yazo ban idashiba inkuma kuna ganin nabarshi sai bayan sallah in Allah yakaimu zaku iya yiman mgn*ngd d kaunar dakuke nuna man..

😘ANSHOLLY😘

biki yayi biki dan angwaye d amare sunyi kyau bana wasaba duk da kaya iri daya sukasa kala kadaice tabam banta....

ya yinda Hainan akai mata kwalliyar blue ga gwala gwalai tasha sai walainiya takeyi....
Chapter 27 · 0% Book details