← Book details Bakar Izaya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 28

Sashe 18

Bakar Izaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kijibafa kiga wani irin aman dayake kallanshi yalwa tayi uwale irin wannan amanfa bokanya tace hainan zatayi indai taci maganin kodai ba ita kika xubamawa ba garin sauri kika zobama yaranki haba yalwa nafasan abinda nakeyi

nasan akushin dana samata kuma gabana taci tuwan ballantana nace kota bashine to ita kinga tayi aman yoni ina nasani hankalina yadauku nan bakiji tashin hankalin dana shigaba

inajin dai hakanan aman yazo mashi kinga yanxu yabari

hakane kuma nan dai suka zauna sunata lbr ciki harda gaya mata yadda hainan tazama
barshegiya aita kusa barin duniyarma gaba daya kowama yahuta

😘Ansholly😘
😭BAKAR IZAYA😭
80_85

*pg.nakune masoya bakar ixaya ina godiya da kaunanrku arewa hausa novels*💋💋

haisham ne zaune office dinshi yakasa aikata komi haka yakeji kwana biyun nan yanaji tamkar yayi wani abu wanda bai kyauta ba

amma yarasa wane abune wannan zunbur yayi yamike daga kan kujerar dayake zaune iyayena yafada da qarfi wanda yai sanadin shigowar excorde dinshi guda

Sir are u ok ko kallanshi haisham baiyi ba yafito daga office din binshi excorde dinshi sukayi

saida yakusa zuwa wurin motar kana yafara mgn aiman biking jirgi to 3:00pm

ok sir juyawa yayi yakoma ciki dan fadama deputy dinshi amma yaso yaji mike damun oganshi dan dai ba hali

Nafice da doctor bash zaune apalon sunwani mallaqe juna tamkar zata koma cikinshi sai sadi gefansu tana kallo

gaskiya kanwata kina qwarata tunfa dakika aure oga sau biyu kawai kika bani gashi kin hanani nayi aure

wani fari tayi mai kana cikin kissa tafara mgn kayi haquri yayana tashi muje nabaka tunda nasan haisham ba yanxu xai dawo ba

janshi tayi zasu wuce bedroom computer gidance tafara neman agaji bergediya general kawai take fada tana neman abata izini tabude mashi

da gudu Nafi tayi hanyar dakinta yayinda bash yadai daita natsuwarshi kana yadawo yazauna yes yace take kofar tabude

haisham ne yashigo cikin sauri ganin doc bash shida sadi yasashi tsayawa su gaisa dan kusan kullun sai sunzo

da sauri doc bash yatashi gud evening sir hannu kawai yamiqa mai suka gaisa kana lfy bash lfy lau yallabai

juyowa yayi wurin sadi suka gaisa wace tuntuni yasan ita ba matar bash bace yasan karya sukai mashi saidai yakasa tambayar Nafi kan tagaya mashi gaskiya yasuke da sadi dan saiyanxu yaga basu kama kwata kwata

ina babyn tawani naga tabarku kukadai anan inajin wanka tashiga inji sadi juyawa kawai yayi yashiga bedroom din dan yasan tana ciki

yana shiga yaji qarar ruwa shima cire kayan jikinshi yayi yabita bathroom din

tare suka cigaba da wankan
saida sukasha romancing kana suka fito ita batamaso wasan yatsaya nanba taso axarce saidai yanuna mata yanada uxiri

shiyasa aka fito wankan cikin bacin rai qyaleta kawai yayi yacigaba da shiri

tana kallo yajayo dan akwati yacigaba da shirin kayanshi da sauri tamike ina zaka jene naga kana shirya kaya

Zambia kawai yace mata Zambia mixa kayo azambia banxa da ita yayi yacigaba da shirinshi saida yagama kana yazaro cek yarubuta mata 5milyan gashinan zankai 2weeks or 3 inhar kudin basu ashekiba call me xansa abaki wasu kuma banisan yawan fits any how

kinfahimta kalanshi kawai take wai haisham dintane koko wani aka chanxa mata shida baisan yaga bacin ranta amma shine yau yakemata mgd agada rance

hmm mlm Nafi bakisan illar asirin kenanba yau inkinga fari to gobe xakiga baki kai inma kikaita ganin farin dole watarana kiga mugun baki walau anan duniya ko aranar dabaxaki iya gyara kurakuranki ba Allah katsaremu da imanunmu kaba maxa janmu ikon sanmu da gaskiya mukuma kabamu ikon yimasu biyayya wa inda basuyiba kabasu miji nagari alfarmar annabinka

dadai taga yana shirin fita batare daya yimata wani bayani ba yasata binshi amma saida tasaka hijab dantasan halin kayanta

haryakai palo inda yabarsu har yanzu anan suke tam nidai zanyi tafiya

mlm sadi saikizo kiriqa taya kawarki kwana kaikuma bash tunda tayarda dakai zaka iya zuwa kana tayata lbr dan karta zauna shiru ba dadi yana gama mgnr yajuya yafita

tsaye tayi takasa gaba takasa baya tam waya fada mashi sadi kawartace kodai yafara binkice kantane kuma tasan mgn yaga mata akan doc bash kai dolema nakoma wurin boka dan aikina kamar yafara warwarewa

to yaushe kike ganin xamu koma inji sadi anjima dan yanxu ba inda xan iya zuwa dan saida yata doman da sha,awata kana yatafi yabarni

doc bash najin haka yataso cikin farin ciki dan hakan yamai dadi tundaga nan suka fara sheqe ayarsu sadi nata kallansu dan itama ranta yabiyq saida ita Nafi nada dan banxan kishi bataso wanda yake nemanta yanemi wata

shiyasa indai tayi saban saurayi saita fada mashi ra' ayinta inka yarda tam inbaka yarda ba to qara gaba

*95_100*
*rugar jalo*

Hainan zaune itada habib kuka kawai take kallanta yayi cikin tausayawa kiyi haquri hainan

dole murabu tunda ba jinsinmu daya ba kiyi hakuri insha Allah daga yau zaki fita dagama rugarnan gaba1 ko bakiso kije burni kiga baffanki

ai kuka saiya zama dariya da gaske ya habib zanga baffana kuma zai daukeni ya goyani kamar yadda baffa yakema maikudi kai yagyada mata

kallanshi takumayi to baffan nawa yaushe xaizo anjima xaki ganshi baki taqara washewa to kai yaushe xaka tafi yanxu dan naji wani wuri anfara sallah tashi kema kitafi

dan nasan yanxu baffanki yafito sallah cinno baki tayi nifa ba baffana bane tam naji ba baffanki bane tashi kitafi sai watarana kinji beauty

ita daga mashi hannu tayi bye bye yah Habib sai watarana murmushi yayi mata au Hainan yanxu baki damu da tafiyata ba dan kinji nace maki dad din naki zaizo

ih tace sannan taruga da gudu harta kai get kuma tadawo yaya mikake nifi da dad din inkace dad achan burni ana nufin baba kenan kingane kai tagyada mai kana tajuya ttafita

girgixa kai kawai yayi yasan har yanxu yarinta bata saketa ba

koda tashiga gidan bata iske kowa ba tasan uwale dama bata tashi sallar asuba sai safiya tayi take fitowa amma gidan agyare yake angama komi

buta tadauka tayi alwala kana tafara sallah cikin natsuwa tamkar ba Hainan dinda take sallah bata masan mitake fadaba cikin qira arta mai dadi
Chapter 18 · 0% Book details