← Book details Bakar Izaya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 28

Sashe 24

Bakar Izaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

abincin tajawo taciga da zubawa my daughter wannan abincin naki yayi dadi dan kinsamu santi waya koya maki murmushi tayi wanda yaqara mata kyau mama takoya man

to bari mugama cin abincin ki vani lbr to tace ya yinda sukaci gaba da cin abinci bawanda yaqara mgn nafi kam zuciyarta tamkar zata fashe tafito sbd tsabar kishi

suna gamawa sukayo parlour wai niyau ina ameen inji h maryam take gaban Nafi yafadi

A hamza ne yayi mgn kirrigani abakine maryam dan yauko masallaci baijeba

kallan hainan h maryam tayi hainan tashi kikirashi tashi tayi ya yinda nafi taji tamkar tariqeta shikenan tasan asirinsu yagama tonuwa

wata zufa taji tana karyo mata duk da sanyin AC dake cikin parlon

yadda mm sadiya tace tayi haka tayi tana tura qofar dakin ameen ne da sadi sunata aikata masha,arsu babu wanda hankalinshi ke jikinshi

da sauri hainan tafito jikinta narawa tana tunanin miye haka suke aikatawa da sauri takoma parlo jikinta naqyarma

lfy hainan inji mummy hanyar dakin kawai take nunawa da Sauri A hamza yayi hanyar dakin Ameen yayinda h maryam tatake mashi baya

shima haisham tashi yayi yabisu yayinda Nafi takasa tashi dan tasan yaude asirinsu yatonu

banka qofar dakin A hamza yayi yashige turus yaja ya tsaya h maryam itama tsayawa tayi idanuwanta naganin biyu biyu

wai da gaske Ameen dintane yake zina wata zuciyar tanace mata bashi bane qarar dukan da taji shiyasata dawo wa daga tunaninta

haisham ne yadauke Ameen da wani wawan mari take hankalinshi yadawo jikinshi da sauri yasauka daga kan sadi tare da jawo blanket yaqara lillibe jikinshi

sai yanzu yaji wata nadama tasauko mashi yayinda A hamza yariqe matarshi sukabar dakin dan ganin jiri naneman ibarta

haisham kam maida qofar dakin yayi yakulle kana yazare belt dinshi ba sadi ba ko Ameen saida cikinshi yaduri ruwa

kansu yayi hadasu duka yayi yacigaba da duka saidai yafi dukan sadi dan yasan itace tayima Ameen tallar kanta inba hakaba yasan ba yadda za ai Ameen yakulata

saida yaga tana neman mutuwa kana yaqyaleta dan yajima da daina dukan Ameen cikin tsawa yace tatashi tabashi wuri kuma karta sake takoma mai cikin gida

daqyal tamiqe dan duk jikinta jini yake zuba hijabin data sanyo jiya tasa dan jikinta bakomi tana fita shima yafice daga dakin

family doctor dinsu yakira akan yazo yaduba Ameen dan yabashi tausayi dan yasan Ameen yanada tsoron Allah bai mantawa kwanan nan yaje yasame shi akan yanaso ai mashi aure

amma yanuna mai saiya gama karatunshi wanda yana gani har hawaye saida yayi shikanshi sai yanzu yake dana sanin qin goyama dan uwanshi baya dayayi

kenan yanzu abinda ya aikata harda laifinsu danda sun mashi aure kamar yadda yakeso dabai aikata hakaba

wani kuka yaji yazo mashi maidashi yayi yadaure amma azuciyarshi tunanine fal dan yanzu yana zargin anya itama Nafi batana bin mazan ba tabbas insuka koma abuja zaisa ido kanta sosai

wayarshi ce tayi qara dagawa yayi kaje dakin Ameen kawai yace yakashe wayar kana yatashi yayi part dinsu h maryam zaune suke tamkar babu abinda yafaru suntasa hainan gaba tana basu lbr

shima kujera guda yasamu yazauna dan yanasan yaji lbrn yadda ta iya wannan daddadan girkin

nanfa taita basu lbr bata boye masu komiba har gwada mata dakin Ameen da mm sadiya tayi

tana kawaiwa nan tayi shiru ajiyar xuciya A hamza yasauke tabbas sadiya tayi quqari kuma ta taimaka maki nima tataimaka man dan badan itaba bazansan masha,ar da Ameen yake aikatawa ba

dan bantaba tunanin tarbiyar da muka bashi zai zubar da ita lokaci guda ba

amma nasan harda laifinmu dan saida yafito yanuna mana aure yakeso amma cikinmu babu wanda ya amshi uxirinshi shiyqsa nafiganin laifinmu akan nashi

kallanshi h maryam tayi haba alhaji wane irin laifinmu damachan yanada niyar yin haka mu,ai gata mukayi mai damukace saiyayi karatu

murmushi yayi wannan gatan ba gata bane maryam indai har danka zai nuna yanasan aure

to gara kayi mashi tundaga mace har namiji imba
hakaba to zasu dako mana abin kunya amma mu yanzu iyayan zamani mundau karatu tamkar ibada wanda kanshi muna hana 'ya'yanmu aure

insha Allah inmuka koma rugarsu hainan zanma Ameen aure dan naga wata diyar ardo dagani tanada hankali

amma dole mununa mashi kuran dayayi ciki harda kai haisham bqnso kayi saurin sake mashi dan gaba yakiyaye kuma mgnr auran da za,aimai yatsaya tsakanin mu

sannan ina fatan bata cikin gidana tun dazu nakorata to alhamdulillah Allah kuma yashirye ta amin suka amsa kana baniso kadauki wani mataki ga matarka to kawai yace

dan yaso itama tagayama jikinta dan yasan tanada masaniyar duk abinda yafaru inba hakaba miyasa zata shiga daki takulle

yau satin hainan daya akd yayinda takara wani kyau yanzu sunsaba da haisham sosai Ameen kam duk yabi yarame dan gaba daya yan gidan sun juya mashi baya

*shiri kawai suke dan yaune zasu koma rugar jalo tamkar yadda alhaji hamza yayi alqawari*

😘Ansholly😭BAKAR IZAYA😭

165_170

😘Ansholly😘

har kasa taduqa tagyaiyar da h maryam kana tatashi tajawo kujera guda tazauna kana tacema nafi ina kwana lfy kawai tace

😘Ansholly
😭BAKAR IZAYA😭
180_185

FANTASTIC STARS WRITERS
🌺F S W🌺

😘ANSHOLLY😘

dedicated to duniyar Hausa novel's

ajiyar heart mlm abukar yayi kana yafara mgn tabbas abinda kayi baka kyauta ba
Chapter 24 · 0% Book details