← Book details Bakar Izaya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 28

Sashe 4

Bakar Izaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yana zuwa gida bai daddara ba yaqara fadama uwale kamin tace wani abu taji sallama kobata fadaba tasan qananta ne tafito da sauri Audi

lfy nangaka tunda asuba gashi sai kuka kake
saida yaqarasa wani kukan

kana cikin kuka yace uwale inna ta mutu ihu tasaki wanda

saida yasa iro yaji tsoro yafito daki da sauri lfy uwale ita bata masan

miyake cewaba dan hanyar dakinshi kawai tai saidai kanantane kefada mai abinda yafaru ihun

hainan sukaji amma ko motsawa iro baiyiba dan yana ganin haka uwale kadai zatai tahuce abinda takeji

dan shima jiyake kamar yaje yai mata dan banxan duka saida uwale taga kinsuma kana taqyaleki domin duka tai maki bana wasaba

kamar tasamu wata abiyarta hakata dakeki ko tausayinki batajiba

alokacin data fito lokacin kuma wani yaro yashigo yafa dama iro mutuwar baffanshi

dagudu iro yafito daga gidan yai gidan baffanshi ita kuma uwale komawa tai dakin iro tadaukoki

suka tafi itada kananta saida sukazo dai dai wannan rafin da kuke ibar ruwa kana tasakeki ciki suka juya suka tafi

suka barki sbd tasan dole ki mutu koba kumi ke yarinyace baki iya ruwaba kuma tasan ba mai taimakonki

iro yaji mutuwar mahaifinsa wannan lokacin mutum biyar ne yamutu ciki harda dan liman hakadai muka kaisu makwancinsu

nikaina abin yafara bani tsoro hakadai nabar abin azuciyata

iro yaje yima uwale gaisuwa nan yake gaya mata yayanke shawarar kaiki bakin ruwa yadda aljanun zasu dauki abinsu

nan uwale ke fadamai aitun da akai mutuwar taje tasaki arafi bai wani damuba domin shi harga Allah

yadauka ke diyar aljannuce haka yai mata sallama yatafi zuciyarshi sawai dan jiyake yarabu dake dagashi har uwalan basu koma gida ba

sai bayan da akai sarakar bakwai kana iro yabi yama uwale suka tafi gida

uwale natura qofar dakinta tai arba dake kwance kina mata dariya

*Ansholly*

*08136195038*
[3/8, 1:06 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 😭BAQAR IZAYA😭 14

😘Ansholly😘

Da gudu uwale tafito daga dakin tare da fasa wata irin qara nabani mlm wallahi aljana adakina

tanata kerma wanda har fitsari tasaki batare da tasani ba

Iro da sauri yafito daga cikin dakinshi lfy uwale kijifa yadda kika saki fitsari daga tsaye

bata masan miyake cewaba dakinta kawai take nunamai tanace wa wallahi mlm

aljanace cikin dakinnan da dai yaga bata cikin hankalinta sai yashige dakinta

dasauri yajawo qofar dakin yace uwale kikace kin yadda hainan rafi amma miyasa naganta ada kinki

cikin rawar murya uwale tace wallahi mlm nakaita rafi har saida nagata nutse kana nabaru rafin

shi kanshi qafafuwanshi karma suke dan ya tsora yana tunanin ko uwale bata kaiki rafiba yaci ace kin mutu

Koda baki mutuba kinji gata domin ko babbane aka bari da yunwa natsayin sati daya dole yajigata ballantana yarinya

yajuyo yakalli uwale yace uwale aradun Allah hainan ba diyata bace aradu diyar aljannuce

kamin uwale tai wata magana kika bude kofa kika fito ai daga iron har uwalan waje sukai da gudu

suna naiman taimako karo sukaci da yalwa qawar uwale tace lfy mlm iro daga kai har uwalan naganku haka

kedai bari yalwa lokacin da kikazo man gaisuwa bana fada maki najefa hainan rafiba to wai yanxu muna dawo wa

na isketa ada kina itama tadan razana amma dayake yar duniyace saita nuna bata tsorata ba dan ita har burni tana shiga

haba mlm iro karkaban kunya mana kamarba namiji ba yanxu dai mushiga ciki

haka suka bita suka koma ciki amma atsorace suke

haryanxu tsaye take inda suka barta yalwa taje ta daukeki kana tajuyo takallesu

tace uwale nasan da gaske kinsa hainan arafi amma baki tunanin ko wani yaje yacireta

Sadda zaki sata ke dawa kikaje nida audi kanena kuma nasanshi da tausayi

shima ne yaje yacirota dan shika daine yaga lokacin dana sata

mlm iro shiru kawai yai dominshi bai yadda ba in ance audine yaci rota to wake kawo mata abincin daza taci waya budema audi dakin uwale

maganar dayaji yalwa nayi ita tadawo dashi daga tunanin daya tafi

Mizai hana mudau hainan mukaita chan kusa da rigar innarki uwale kinga acan ba wanda

ya sanmu bare mu ajeta wani ya biyomu da ita saida uwale tai jim kana tafara magana

tace yalwa shawarki tayi amma karki mantafa chan aka haifeni taya xakice basu sanni ba

aibacane mutafi tare dakeba tare da mlm iro zamu tafi

to hakanma yayi yanxu kuimaxa kutafi kamin ai magriba tunda ankusa

haka suka fito suka tafi saida suka kusan xuwa rugarsu uwale kana suka ajeki amma saida sukaga ba kowa kana

sai ana sallah isha,e kana suka dawo duk wanda yagansu ya tambayesu daga ina suke sai yalwa tafada masu dan dama surutu gareta

Aikin santa ko kai kawai tadaga domin kuka kawai take

kana yaci gaba haka suka dawo ma da uwale albishir taji dadi sosai

dan tana ganin sunrabu dake kenan iro tashiyai yatafi yaje yai sallah su kuma

Suka aza zancen duniya dan daga yalwar har uwalan sallah bata damesu ba

yalwa batabar gidanba saida dare yayi sosai kana tai masu salama tatafi

domin mijinta yajima da mutuwa gashi batada ya

tunda asussuba mlm iro yaji bugun qofar gida da sauri shida uwale suka fito dan bugun bana wasa bane

suna budewa sukaga yalwa tsaye duk jikinta shatin bulala

da sauri uwale tace lfy yalwa naga jikinki duk shatin bulala saida yalwa ta qara fashewa da kuka tace wallahi mlm iro

Aljanaka haifa

kuyi haquri fans am busy wallahi amma next insha Allah xanyi mai yawa

*Ansholly*
[3/8, 1:06 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 😭BAQAR IZAYA😭 18
sadaukarwa ga dukkan masoyan bakar izaya
da wayanda nasani dama wayanda ban saniba ngd da kaunarku gareni nima ina kaunarku💔💔

😘Ansholly😘

saida taje dai dai gidan kana tatuna da abinda uwale tace mata samun wuritai taxauna tacigaba da kuka in qaiqayin yataso ta cigaba da soshe soshe tamkar mahaukaciya tana nan zaune har akafa kiran sallah la asar tashitai da sauri ta dauki rabbiyar qwaryata tashige gida domin tasan zamanta wani laifi zaiqara jamata uwale ta iske da yalwa sunata lbr koda suka ganta shiru sukai tazo kusa da uwale taduqa dan Allah inna kiyi haquri kiman aikin gafara wallahi inna bada gangan nazu barda nonon ba uwale fadada fuskarta taida fara,a wace tunda hainan tatashi bata taba ganin tamata koda murmushi ba amma yau harda dariya uwale ke mata tace tashi tsaye ya'ta hainan aike ya'tace kuma yau kinci darajar albishirin da qawata yalwa taxoman dashi daga gurin bokanya cewa inada ciki wata ukku kuma namiji xan haifa dan haka kinkusa samun Kane tashi ga ruwa chan naxuba maki kiyi wanka ake yanzu ya'tace cikin jin dadi hainan tatashi tacire kayanta tadauki ruwan tashiga bayan daki tana murna itama takusa samun qane taringa wasa dashi yayinda uwale takalli yalwa sukasa dariya uwale tace aradu yalwa kinfini sanin cuta toba doleba kingafa ni ina zuwa burni dole nafiki dubara da wayau dan baxan taba manta dukan da yarinyarnan taiman ba haryanzu sawun nanan bai bajeba kamin uwale tace wani abu sukaji ihun hainan suduka ba wanda yatashi inma baccin dariyar da suka saki da gudu tafito idanta rumtse ga hannunta agabanta ihu take tamkar ana zare mata rai idona inna zai cire inna zai fado yalwa tace ke uwale mi sauri miyi mata gudan kamin mutane sushigo duk daba hanamu zasiyi ba

barkono suka dauko da kakke wanda suka daka bakomi ciki zallarshi ne uwalece tadakama Hainan tsawa dan ubanki kima mutane shiru wani ihun tasaki domin bazata iyayin shurinda suka buqaci tayiba

inna idona zaicire yalwace tace to kwanta acire maki inajin barkonone yafada maki to tace qasa tai takwanta uwalece tace to miya sami gabanki naga kin dafe wurin cikin kuka tace inna shima zafi yakeman to saki mugani sai awanke maki ba wani musu tasake domin zafi yake mata sosai

ga qaiqayin dayake mata wata irin axaba taji tashigeta ihu zata saki yalwa taimaza tatoshe mata bakinta ihun yaqi fitowa saida sukaga tana daniyar shedewa kana yalwa tasakar mata baki sukai dakin uwale

tafawa sukai uwale bance kikwaba bafa canai kawai kisa mata hakanan yo ganine inban kwaba ba baxai shiga sosaiba kai uwale aradu kinfini iya cuta

yanxu duka barkonon kikasa mata awajan fitsari uwale dariya tai towa yakawo wannan shawarar inajin keci shiru yalwa tayi domin tasan bata da gaskiya dan ita taga hainan tazo tafa dama uwale

dan sadda zata taho tagayama uwale albishirin da bokanya taimata na uwale nada ciki taga hainan tasaki qwaryar nonan ita kuma hainan din bata gantaba tana xowa tagayama uwale kana tabata shawarar intanada borkono takawo adakashi hakanan bakomi ciki saida suka daka

kana suka samu ruwa suka jiqashi kamin ajiqa yalwa ta ibi wani taraqe saida suka tabbatar yajiqa kana yalwa taceshi tacema uwale intazo karki nuna mata kinji xafin abinda tayi maki kiyimata mgn mai dadi yanda ko kince taje tai wanka bazata kawo komi aranta ba

kinga zata saki jiki tayi wanka yadda yakamata kinga zai shigeta tako ina koya kikace hakane kuma kinsan Allah

yalwa natsani wannan yarinyar kodan kyanta

yalwa tace ke uwale naji hainan tayi shiru mufita muga ko lfy kar ace yar mutane ta mutu

*Ansholly*

*08136195038*
[3/8, 1:06 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 😭BAQAR IZAYA😭 19

😘Ansholly😘

keniba inda xani inma tamutu anragema kasa nauyi

haba uwale kixo mufita dai mugani aradu bazan fitaba saidai ke kifita amma ni ba inda xani

koda yalwa tafito tsakar gidan hainan tagani tanata zagaye ga dukkan alamu ruwa take nema saita ba yalwa tausayi har xataje tabata

ruwan saita tuna bulalal data tabayi mata tuntana yar shekara daya amma har yanxu duk shekara saita gayama jikinta danji take

tamkar lokacin ne ake mata bulalar shiyasa tatsani hainan sosai

gashi takasa fadawa kowa kotai niyar fada saitaji tamkar andade mata baki

uwale ga hainan chan xata taba maki ruwa dayake takai wurin ruwan tanaji yalwa takira uwale tai sauri

tadebu ruwan ta wanke fuskarta kamin uwale tafito daga dakin harta gama wanke fuskar amma ido yaki budewa

mari taji wanda saida taga taurari saikuma masifa tabiyo baya ubanwa yace ki ibarman ruwa

shiru tai tunda bata da abinda zata cemata yalwace tai mgn

uwale naga borkonan bai shigeta ba tunda harta iya tashi

hakane kuma toko aqara mata wanine
Chapter 4 · 0% Book details