← Book details Bakar Izaya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 28

Sashe 10

Bakar Izaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

mlm iro xare hular kanshi yayi zufa nakaryo mai yana gogewa domin yasan duk rugar nan ba wanda baisan ardo nasan dansa yusufa ba

kallan lawai yayi to yanxu lawai yakake ganin xa ai kamin lawai yayi wata magana sukaji ihun matarshi da gudu yashiga gidan shima mlm iro bai jira komi ba yabishi abaya

😭BAKAR IZAYA😭35

😘Ansholly😘

*wannan nakune masoya baqar ixaya irinsu asma u mahamud lawai d Mira sai Nanette dake kuma qawar alkairi maryam rimaye da duk wa yanda ban ambata ba kuna raina ngd da kula warku*

Matar lawai suka iske riqe da danta wanda shika daine dasu domin sunjima basu samu haihuwa ba sai ashekara biyun data gabata kana Allah yabasu yanxu kuma gashi zai mutu

gurin matarshi yaqarasa da sauri abu miyasa meshi cikin kuka take magana mlm tun fitarka yake tayin wani abu nixan sama rashin lfy ce kawai saina jika mashi itatuwa nabashi

yanzu nashiga bayi nafito na iskeshi haka hannu lawai yamiqa ma matarshi alamun tabashi shiyagani yana amsarshi yasanba rai ajikin dan nashi

kuka yasa mlm iro dake tsaye tamkar gunki danji yake uwa xuciyarshi xata buga

domin yasan annobar diyarshi ce duk taja wannan bala in waidan xata cika shekara goma

shima hawayan yake yanaji inama tun farko baisan uwar hainan dijah ba kara sawa kusa da lawal yayi yadafa kafadarshi kayi haquri abokina

aje yaran kawai lawai yayi yashige daki wata zabgegiyar dorinace yafito da ita hanyar barin gidan yayi daga mlm iro har abu ba wanda yayi koqarin riqeshi domin suduka sunsan inda zashi

mlm iro ma binshi yayi abaya ya yinda sukabar Abu tanata kuka fitowar mlm iro daga gidan lawai saida zuciyarshi takusa bugawa domin mutane yagani sunkai goma

daga wannan yace raqumanshi sun mutu sai wannan yace matarshi tamutu hakadai kowa ke fadin albarkacin bakinshi

kallansu mlm iro yayi to yanxu mikukesan ayi kaminsi mgn sukajiyo ihu acikin gidan mlm iro rige rigen shiga aka farayi

suna shiga suka iske ashe lawaine ke dukan hainan bako tausayi ihu take duk jikinta ba inda baya zubarda jini

amshi lawai ko ajikinshi dukanta kawai yake daya shigo gidan ya tadda ita asume kamar yadda mlm iro yabarta uwale naga ninshi taji wani irin dadi yama mayeta domin tasan lawai da xuciya tasan kuma ba abinda xai kawoshi inba hainan yazo duka ba saida taqara kallan dorinar dayazo da ita wace in aka zugama mutum ita saudaya dole ya sume

dan girmanta tambayarta yayi ina hainan nuna mashi ita tayi hanyar wurinta yayi azuciye saida yada dage tamkar zai doki dan uwanshi namiji kana ya zaula mata itace tai sanadin tashinta tasa ihu wanda yai sanadin shigowarsu mlm iro

dukanta yake iya karfinshi cikin mutanan dasuka shigo ba wanda yayi qoqarin hanashi dukanta wasuma casuke yaqara mata

duk jikinta yafashe jini kawai ke xuba idanta ne yarine yakoma tamkar jini chan saiga jini yafara xuba daga cikin idan

wanda suka lura da abinda ke faruwa suka juya zasu fita da yalwa sukai kicibis asoran gidan ko kallanta basiba sukai hanyar kofa itama cikin gidan tashige

suna zuwa kofar zasusa kafarsu waje sukaga wani qatan zaki wanda girmanshi yawuce misali damasu ukkune da gudu suka koma cikin gidan

yayinda lawai yana cikin dukan hainan saiyaji

*Abuja*

ANSHOLLY
Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU
(admin
Arewa hausa novels
Novels villa
Duniyan novels
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
And
Cool novel, makeup and cooking)

WHATSAPP NO:
+2347039625239
😭BAKAR IZAYA😭
36 to 37

😘Ansholly😘

nakine wannan page Anti ta I love you wujiga wujiga 😁

dr bashir ne shida nafi zaune a palonta kalanta yayi ce nafi
miye gudan plan din saida tagyar xama kana tafara mgn

plan dinmu nabiyu shine xaka kira haisham kace mashi kasamu mai irin ciwanshi kuma ka auna kaga cutar tamu iri daya ce xan iya auranshi Idan yace maka ya akai nasamu cutar kace mashi mijina ne ya mutu ni kuma kabarni d sauran aikin gobe xanje wurin bokana

dr bashir murmushi yasakar mata shiyasa nace kinfini san kudi amma dan Allah karkice inkin auri sir haisham kindaina kulani yajawota ajikinshi

danbaxan iya haqura da jin dumin jikinki ba haba yayana kaima kasan baxan tabayi maka hakaba nasaba da maxa dayawa dan haka kaga namiji daya bazai isheniba nandai suka cigaba da romance din juna

haisham tunda yadawo gida yaji wani irin kunci nashigarshi domin daya zauna saiyaji kamshin hafsa yasake Palo amma nanma kamshinta ke tashi duk palon gidan ba inda bai zauna ba amma daya zauna saiyaji kamshinta shi saima yanxu yaga chan xawar da palon sukayi domin yaga ansharesu kana ammaida komi wurinshi

atuna ninshi masu aikinshine suka gyara tashi yayi yanufi hanyar dakinshi domin kamshin hafsat da yakeji yanasa shi yaji yafara tunaninta yana tura bedroom din yaga komi tsaf angyara wanda shi kaca kaca yafita yabarshi domin yana saurin fita shiyasa

abin yabashi mamaki domin yasan dai masu yimasu shara basa shiga dakinshi bathroom yawuce yana budewa shima yaganshi tsaf sai kamshi yake dawo wa baya yayi yasan ko bai fadaba hafsace tazo gidan ibar kayanta shine tagyara mai daki

take santa da tausayinta suka dawo mai axuciya amma daya tunami taimai sai yaji tsanarta amma wata xuciyar natuna mai halayan hafsa yana ganin anya zata iya aikata abinda akace toni miyasa banyi binkiceba nayanke hukunci cikin gaggawa

to amma aikaje asibiti andubaka ance kana dauke da cutar tsaki yaja yana ganin miyasa zuciyarshi take tunano hafsa gani yake yaka mata yafidda ta daga cikin ranshi

wata xuciyarce taqara bijiro mai dawani tunanin abinda mahaifinshi yace mashi

to yanxu yanada tabbacin wace zai aura xata bashi abinda mahaifinshi yace wato jika shi miyasa yasaki hafsa aikyau yabarta suzauna atare yaita gana mata axaba kala kala ba wanda yaji ba wanda yagani amma sai xuciya tadi beshi yai saki har guda ukku gobe yanaji kaduna xaima tsinke dansu dai daita da matarshi saitai auran kisan wuta tadawo mashi kiran sallah dayajine yakatse mashi tunanin daya ke toilet yashiga yayi alwalla yatafi masallaci

bai dawo ba sai wurin goman dare domin yaje wurin shugaban kasa dan suyi wata shawara duk da shugaban kasan zaiba haisham 5 years amma suna mutunci tamkar abokai dan kusan matsayinsu daya

tunda yadawo yakwanta amma bacci yaqi daukarshi tunani kawai yake har asuba tayi tashi yayi yadaura alwalla kana yatada sallah saida yayi raka atainir fijir kana ya dauko qur'ani yafara karantawa sallah dayaji wani wuri anfara shiyasa shi rufe Qur'anin

yatashi ya kabbara sallah domin bazai iya zuwa masallaciba wani irin baccine ke fisgarshi yana gamawa anan kan sallayar ya kwanta

nafi tunda asuba ta haushiri domin tanaso wurin qarfe tara tana chan kawarta sadi tatada kina zuwa wurin boka ko baki dawata matsala da sauri sadi tatashi xaune niko keda matsala bari nadan watsa mutafi toilet tashige tana fitowa tazira kayanta bawata maganar sallah sukadau hanya cikin motar nafin civic wace taima sadi alkawarin bata ita indai harta auri birgediya general

8:45AM dai dai suka isa cikin dajin da bokan yake dajin shiru ba motsin komi inbanda sautin tafiyarsu daga gani sunsaba zuwa danba tsoro suke tafiya amma tunda suka shigo ba wanda yaqara mgn hakan nadaga cikin qa idar bokan dan duk wace tai magana to aljannunshi zasu tsotse mata jini dan harka shigo kafita baka magana shine xai gayama duk abinda kakeso shiyasa suke cemai mai gani har hanji

wani katan dutse suka nufa suna isa suka sunce kayansu duka kana sukayi cikin dutsan tamkar fadar sarki dan tsarowan wurin ba abunda babu harta Ac akwai kaiwurin yatsaro iya haduwa bakacewa fadar bokaci saikaga tsubirin kayan aiki zama sukai
suna zama wurin yakama girgixa tamkar xaya tsage wuri biyu

wani katan mutumne yafito bakyan gani tunbinshi yakusa hadewa da cinyo yinshi cikin aman murya yace

😘Ansholly😘
😭BAKAR IZAYA😭
38 to 39

*anti ta naga saqo nagode sosai 👏🏼👏🏼 Allah yabarmu tare*

*page nan nakine deejah siba Ansholly fans1*

😘Ansholly😘

lawai yana cikin dukan hainan saiyaji tamkar ankarya mashi hannu ihu yasaki atake yasaki bulalar kasa bulalar tatasu dakanta tatafi hannun hainan

su mlm iro naganin haka sukayi hanyar waje domin dama sallamar yalwace tadauke masu hankali

kicibis sukayi dawa inda suka fara fita suna ganin su mlm iro suma suka koma baya sunasa qafa zasu fita sukaga wani qatan zaki tsaye sukai sun rasa yazasi gashi kuma sai ihun lawal sukeji ga dukkan alamu hainan bakar ixaya take gallaza mashi

wanine yaga daya koma cikin gidan kara yafada ma zakin nan dan gani yake tamkar rufa idone ake masu baiyi shawara da kowa ba domin yanaso yafita inya gansu yayi masu dariya dan yana daya daga cikin wa inda ke tunxura lawai wurin bugun Hainan

cikin jin dadi yasa kafarshi waje yana fita yaga ba xakin juyowa yayi yana dagama su mlm iro hannu yana masu dariya sukuma sunyi tsaye carko carko kamar xakaru

cikin fargaba domin xakin nan suka gani yayo kanshi ganin dayayi ba wanda yabiyo shi kana fuskarsu da tashin hankali cikinta kuma bayanshi suke kallo yasashi juyawa

abinda yagani shiyasa shi faduwar gaba da sakin zawo awando dagudu yayi hanyar komawa cikin gidan amma gani yayi qofar tabace mashi ya yinda su mlm iro suna kallan duk abinda yake faruwa saidai ba damar tai mako

taku daya zakin nan yayi ya iso gurinshi yana ihu yana komi xakin nan yai fata fata da naman shi yalwa kuka tafashe dashi itada uwale hakanan tana zaman zamanta tace bari tataho gidan uwale gashi yanxu tajama kanta bala I

ganin da sukai zakin yayo kansu yasasu komawa cikin gidan ba shiri suna shiga gidan yadinke da duhu maitsanani wanda ko tafin hannunka baka gani kamin suyi wani yinquri

duka sukaji kota ina suduka ihu suke yalwa da uwale dan tsananin ixayar da ake gana masu kukan ma bai fita sosai

abinda yabasu mamaki duk iya ihun da suke tamkar xasu hargetsa gari amma ba wanda yakawo masu dauki

ya yinda cikin rugar kowa yamanta da akwaisu matar lawai tama manta ina mijinta yayi haka yan uwanshi ba wanda yai maganarshi iyaka amma yaro wanka anje anrife haka gidan sauran sha aninsu kawai suke sunma manta sunada wasu yan uwa

ihun da lawai yayine yasa hankalin sauran dawo wa duk da wurin yayi duhu dayawa
Chapter 10 · 0% Book details