← Book details Bakar Izaya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 28

Sashe 17

Bakar Izaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

hawayan fuskarta tagoge ngd Ameenu abinne ke damuna dama yasaba yin hakan dabaxan damuba amma baitaba yiba ko tafiya yayi duk safiya saiya kira yaji lafiyarmu amma yanxu wayar shima ba asamu gashi abbanku ma yahana aje inda yake kagako dole hankalina yatashi

Ameen lallashinta yaitayi har saida yaga tadan rage damuwar

mum wai yaushe nexa aje qyauyan danaji dad yace end months dinnan naji yace

tsale yasa ashe nakusa samun mata dan nasan matansu dolene suyi kyau

harara hajiya maryam tawatsa mashi waye zai barka kayi aure yanxu ko makaranta baka gama ba

sunkuyar da kanshi kasa yayi mum gaskiya inasan nayi aure yanxu

wani kallo tawatsa mashi nagaya ma kadaina wannan mgnr har saika karashe school dinka

to kawai yace mata kana yajuya yatafi danshi Allah yasan bazai iya haqurin harnan da shekara biyu ba batare da mace ba dan yana daga cikin maza mavu"qata

shiyasa yakeso yayi aure dan baiso yafada ma mummunar harka

rugar jalo

*fans kuyiman haquri kwana biyu kunjini shiru inata ganin saqonku abubuwa ne sukaiman yawa amma yau gashinan nasan har jibi ya isheku lol*

😘Ansholly😘
😭BAKAR IZAYA😭
75_76

www.Aishamusa.blogspot.com

😘ANSHOLLY😘

uwale ce da yalwa gaban bokanya bayan sungama kirarata

vokanya yau saura sati biyu lokaci yayi gashi mundawo kamar yadda kikace

wata roba tadauko dawani ruwa acikin amshi duk sadda zataci abinci kixova mata aciki data gamaci xakiga tana wani amai baqi haka zatai tayi nanda sati biyu saiki dawo

nanne xan baki mai gaba dayan abinda yasa nafara baki wannan danki fita daga zargin mutane ba wanda zaice kekika kasheta tunda saida tafara rashin lfy

kallan bokanya uwale tayi bokanya wane irin zargi wanda duk yan rugarnan sosuke akasheta inajin mutum dayane ke santa ardo

wata mahaukaciyar dariya tasa kana tsuke fuska ninaga da matsala shiyasa nafara baki wannan inbaxa kiyinba baninan haquri uwale da yalwa sukaita bata kana tabarma uwle mgnin

gidan mm sadiya
hainance tafito da gudu daga dakin mm sadiya tayi dakinta kuka take sosai mm sadiya naga tafito tabita

bisa gadan taqarasa haba ya'ta dagace maki zantafi tamkar nace maki zan mutu bafa murrabu kenan ba xanzo maki akai akai yanxuma wani aikine yataso man tun wanchan watan yakamata natafi amma sbd ke naqara sati biyu

kuma zan barma yayanki ke zai kula dake sosai kuma anjima kadan uwale zata nemeki sautin kukanta taqara tana tuna irin wahalar datasha wurin uwale gashi yanxu tanajin dadi amma dole takoma gidan uwale tunda matar gida xata tafi

dafa kafadarta mm sadiya tayi karki damu hainan kisani wahalar da uwale tasaki da yanxu bazata saki ba dan har yanxu wadda hamman ki yadaukar maki tananan itace xata cigaba dayin komi

kallan mm sadiya tayi da jajayan idanuwanta wanda kuka yamaida haka itama mm sadiyar shafo gashinta tayi wanda yazubo har bisa kwan'kwaso daganin fuskarki ya'ta akwai tambaya tambayarni xan baki amsa dai dai insha Allahu

sunne kai taqarayi dan tanaso tatambayeta miyasa Habib yake yawan cemata da jinsun su daya daba abinda zai hana ya aureta kenan su suna wani jinsine ba jinsin mutane ba

duk batasan afili tayi mgnr ba saida taji mm sadiya tafara mgn

dama nace bazan taba fada maki komu suwaye ba har sai kinvuqata da kanki

da gaskine ba jinsunmu daya va mu jinsun aljannu ne amma musilmai juyowa tayi taqalli hainan dantaga kota firgita dajin kala manta amma saita ganta zaune lfy lau ko afuska bata nuna taji tsoro daga kalaman dataji ba tasan haka zata faru dan shaquwar da sukai bata wasa bace

cigaba tayi da lbrn ta nakasance ina zowa duniyar bil adama sosai dan suna birgeni watarana ina cikin yawona nsfado rugar nan take nazama bafillatana kyaikyawa haka naita tafiyata wata gona nashiga ina cikin tafiya naji anjane cikin shifkar da tayi tsawo sosai hakan yasa wurin yayi duhu sosai

maxa ukku ne suka riqeni sosai fyade suke qoqarin yiman duk iya duba runa nayi amma nakasa amsar kaina dan sunriqeni

gashi alokacin saura sati daya bikina kuma mijin daxan aura babansu Habib lokacin ba musilmi bane alqawari mukai indai har naje maida budurcina gidanshi to zai musilinta

dan yadda bil adama ke murna in matarshi takai"mai budur'cinta haka muma miji ke murna dan har qwarya qwaryar party ake hadama mutum

hakan dana tuno yasani fasa qara dan ganin ogan nasu yafara cire wandan shi karar danayi yayi dai'dai daxowan kakanki amadu zai wuce dan daga kiwo yadawo

lokacin ko aure baiyiba da sauri yayo wurin dayaji ihun sannan har yakusa far Mani sandan kawai yaji akansa da sauri sauran yan uwanshin wa inda suka riqeni suka sakeni

suka koma wurin amadu wannan damar dana samu tasani tashi da sauri natari gabansu dan nasan amadu bashi da qarfin fada dasu

ogan nasune ya qyalqyace da dariya kana yanuna ni ke wan yar abun xakixo kitari gabana kisani bawai naqyaleki bane zan gama da wannan ne kana nadawo kanki kamin ya ida rife baki yaji naushi abakin

haquranshi ne suka zobo kasa kamin suyi wani yin quri tuni nagama dasu dan saida natabbatar abinsu bazai qara amfanuwa ba kana naqyale su

batare danayi ma amadu godiya ba nabace dan bil adama sunban haushi to tundaga lokacin ban kuma wai wayar duniyar bil adama ba ina duniyarmu

sai watannin dasuka wuce naji ajikina ban kyautama amadu ba shida yatai makeni yaci naimai gdy dana gayama mijina shima yaban goyan bayan nazo naimai gdy dan tun lokacin da abin yafaru saida nafada mai

nazo dan binkice naganu Allah yai mashi rasuwa da matarshi da yar"shi saike daya nagani kuma kinada buqatar taimako

banyi gaggawar taima kamaki ba harsaida naje nasamu mijina nafada mashi halin da keki ciki to ya amince naxo naxauna dake amma wata shidda yaban sati biyun daki kaga naqara yaje umarane shiyasa tam shiyasa nataho da habibullah dan duk cikin yarana yafisu sauqi yarana bakwai duk maxa kinji tarihina

ajiyar heart tasaki kana takqlli mm sadiya mm kince niba jinsunku bace to ya akai uwale itada baffa suke ceman ni yar"aljannuce

da gaske hakane mqma murmushi tayi mata kana tajawota tarungume ke jinsin bil adamane daughter amma kiyi haquri gaskiya takusa halinta kinkusa fita daga zargi

wannan gidan zaki riqa kwana tare da Habib zai cigaba da koya maki karatun yadda yakamata harki aure nima zan riqa kawo maki ziyara kinji ya'ta

to tace tqmkar zatayi kuka kina zowa gidan uwale safe da yamma komi tabqki ki amsa kinjinko gyada kai tayi dan tuni hawaye yacika mata fuska jitake inama mm tatafi da ita duniyarsu saidai tasan haka baxata yuba

ANsholly
😭BAKAR IZAYA😭
75_80

kuyi haquri jiya nayi mistake no ne zansa 69_75 sainasa 75 _76

www.Aishamusa.blogspot.com

😘ANSHOLLY😘

kd
hajiya maryam sosai tadage da ad"du'a agefe guda shima alhaji hamxa yasa wani babban mlm yata yashi da addu'a nanne yake gaya mashi ba karamin asirine jikin haisham ba dan aljanine aka turo yabatarmai da hankalinshi amma insha Allahu zasu sanyashi addu'a dakanshi zai dawo

godiya alhaji hamxa yayi mashi kana yatafi gida baifada ma hajiya maryam ba yadaice suci gaba dayimai addu''a sosai haka ko akai dan yanxo har bacci suka rageyi da dare dan mikama ubangiji kukansu masanin sirrin fili dana boye wanda yace muroqeshi xaya amsa mana aduk inda muke

rugar jalo
uwale xaune tabuga tagumi dan tun daxu tagama girki tana jiran Hainan taxo taci babu inda bata dubaba bata gantaba ita abinda ke damunta shine bokanya tace indai harta zoba maganin acikin abinci indai hainan bata cishiba to dole sai anchanxa saban aiki

da sauri tamiqe tsaye aradun Allah baxai yuba mayafinta tasaba tayi hanyar soro kicibis sukayi da Hainan da sauri uwale taqara murxa idanta dan bata gane kowa ceceba

itadai aradu tunda uwar data haifeta bata taba ganin kyaikyawa tamkar wannan taurarowar ba

kallanta take daga sama har kasa amma bata ganeta ba wani tunani tayi ko gidan ardo sukazo tasan yaro da yawo kila batan kai tayi dan daganinta yar birnice

wangale baki uwale tayi kishiga yar'nan kihuta anjima zan maidake gidan ardon nasan batar kai kikayi ko

ganinda hainan tayi uwale bata ganetaba yasata duqawa inna nice hainan aida sauri tawaigo wani abu taji yadaki zuciyarta tabarmar data dauko dan shinfida ma baqowa tasaki kasa

cikin firgici take kallanta sai yanxu taganeta to inataje tayi wannan kyan da ace batasan hainan nacikin rugar nanba dasaitace wani wuri taje

amma ba yarda za ace bata ciki dan kullin saitayi aikin datasa ba yimata harda nama kwabta

daure xuciyarta kawai tayi kana takalleta aiban ganeki bane ya'ta zonan kizauna ga abin cinki kici

kallanta hainan kawai take dan baxa taba mance cutarta da sukayi itada yalwaba dan haka tasakar mata fuska ashe cutarta zatayi tamkar kada taje saita tuna da mgnr

mm kije kinji hainan karki manta Allah yana tare dake baxai bari tacutar dakeba kana kuma ga yayanki koda tatuno mgnr mm saita tashi taqarasa inda uwale take

akushin tuwan bismillah tayi tafaci tamkar yadda mm sadiya tace mata duk abinda xataci tafara da bismillah kamin tafaraci to shedan baxai iyaci maka abinci ba

amma duk lokacin dakafara cin abinci batare dakayi bismillah ba to tare da shedan kakeci

uwale dai murna fal cikin ranta ganin Hainan nacin tuwan tana gamawa taje tawanke hannu tadawo tazauna

tana zama dan uwale mai kudi wanda shima tuwan yakeci dan yanxu shekararshi biyu yanacin komi yafara amai tamkar zai amayar dakayan cikinshi gashi aman baqi

da sauri uwale tayi wurinshi itakuma hainan tana zaune tana kallansu yabata tausayi dan dai uwale tahanata zuwa wurinshi zata iyacewa tunda aka haifi mai kudi ba ataba batashi tadauke shiba

kamin yagama aman uwale tadaukeshi tafita daga gidan ko ina zata oho tashi tayi takoma gidan mm sadiya

bakowa gidan saida taduba ko inabata gantaba kuka tasa dan tasan tatafi tabarta

saida tayi kukanta sosai kana taji mgnr Habib bisa kanta kukannan ya isa haka sis tashi kije kiyi wanka kiyi sallah kinga anyi la,asar ba musu tatashi tashige daki dan taji da din ganin Habib

uwalece tafada gidan yalwa ko sallama babu yalwa kina ina fito kiga ikon Allah

da sauri yalwa yafito daga daki lfy uwale aradu ba lafy ba sauko maikudi tayi daga kan bayanta wanda har yanxu bai daina amai ba
Chapter 17 · 0% Book details