Sashe 26
Bakar Izaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
hakadai yaita niyar auranta amma saboda mlm amadu yayi mata addu,oin tsare tuntana yarinya ahaka har akai mata aure itada iro
😭BAKAR IZAYA😭
195_200
FANTASTIC STARS WRITERS
🌺F S W🌺
😘ANSHOLLY😘
to nan yasamu halin auranta dan iro baisan wani addini ba ahaka suke auranta su biyu lokacin da dije tasamu ciki alokacin ne imeka
yai alqawarin daukar fansar fadarshi da aka bige mashi dan dama bawai yayi haquri bane duk mutuwar da ake imekane ke shanye masu jini dan duk shekarar da yar dije zatayi
to ashekarar yake rama abinda akai mai dan koba komi yana ganin yasaka ma iyalan mlm amadu baqin ciki duk da harda mlm amadu yaso sakamawa saidai Allah bai nufaba
ya amshi abunshi dan dagaske bashi yakashe mlm amadu ba amma wutar da akasa cikin gidan malm amadu shiyasa
dan yanzu haka dije nanan da ranta da sauri iro yatashi tsaye dijata ke araye ko wata dijar murmushi mm sadiya tayi dijar mlm amadu ke araye ba takaba
dan inda dijarkace bazakabar yarta ta tagayyara ba dan hakaba dijan kabace asabule yakoma yazauna
cigaba dabada lbrn tayi dayasa wutar saiya dauke dija chan masarau tarshi yakaita baccin yaima matarshi gargadi kan koda wasa karta kuskura tacutar mai da dija
kana yabadda mata tunanin ta yanzu haka tana cikin aljannu tana rayuwarta cikin jin dadi dan tama manta da ita wani jinsine bana aljannu ba
rayuwarsu kawai suke saidai har yanzu bata qara haihuwa ba kallanta mlm abukar yayi dama zata iya haihu dashine
zata iya saidai rabi mutum rabi aljani inkuma tahaifi duka aljani to tun yana ciki suke dauke abinsu
girgiza kai mlm abukar yayi to yanzu yaza ai tadawo wurin yan uwanta insha Allahu zata dawo kamin nanda bikin hainan kawai dai addu,arku nake bukata
dan itace kawai zata taimaka man insha Allahu zamu tayaki da addu,a amma yanzu daya dauki ita hainan din inazai kaita
inji h maryam zai hallaka tane dan yanzu batada wani amfani gareshi tunda anganoshi zaro ido h maryam tayi to yanzu yaza ai nasan dole yadawo gareta
murmushi mm sadiya tayi karki damu maryam bazai taba dawo gareta ba dan yanzu haka yama manta da ita
kamarya inji A hamza mu aljannu Allah ya,azamana mantuwa dan muna iya hango abu daga nesa daniyar inmunzo zamu cutar dashi amma muna zowa kusa dashi mumance mumarasa mimuka zoyi
inhar kaga munje mun dawo wuri to munyi ajiya wurinne wanda ko shekara dari xa,ai muna sane da wurin amma inhar bami ajiyaba muna saurin
mantawa
hayakin dakaga yafita abakin hainan to ajiyar da emika yayice dan tun randa aka haifeta yayi wannan ajiyar yanzu insha Allahu zata dinga bacci kamar kowa koma tayi bankwana da emika har abada
yanzu yaqin dake gabanmu shine naceto dija bara natafi sai wani lokaci kuma inmun hadu godiya sukai mata sosai bat tabace tana bacewa hainan tatashi zaune bakinta dauke da salati
kallan kowa tafara daya daya hartazo kan mlm iro gani tayi yana kuka riris tamkar qaramin yaro
gurin A hamza taqarasa dad mike faruwane nan naga mutane dayawa katashi muje gida nagaji dazama nan murmushi yayi mata to daughter bari ayi sallah magrib kinga takusa
mlm iro najin haka yajawo qafa yazo kusada A hamza dan Allah alhaji kataima kaman kabarman hainan wuriina kamin lokacin auranta yayi dan inaso nanuna mata gatan uba wanda bannuna mataba
murmushi A hamza yayi to mlm iro banike auranta ba kuma biki da munkoma gobe xa,acigaba dayinshi amma in haisham din yayarda to gashinan in itama tace zata zauna bazan hanata ba
h maryam ko takawo iya wuya dan wani haushin iro taji banda munafinci duk da baisan da yarshi bace sai yanzu dayaji uwarta nada rai kana yasan abar mashi ita to baza abartaba tabude baki zatai mgn kenan
hainan tarigata daddy babu inda zanzauna kai zanbi aikaine babana ko gyada mata kai yayi to kaji mlm iro kayi haquri hainan dai bazata zaunaba
mlm iro jiyya tamkar anbada mai garwashin wuta azuciyarshi waishi da yarshi amma gabanshi take nuna shiba mahaifinta bane kodayake duk abinda yafaru shine sili
matsawa yayi gaban Hainan dan Allah ya'ta kiyafe man abinda nayi maki da sauri hainan tadago kanta danyauce rana tafarko da mlm iro yakirata da yarshi
kallanta kowa yake dan yaji mizatace bude bakinta tayi cikin tsoro kana takoma bayan A hamza dakai da inna uwale bazan taba yafe makuba ko zakuci wuta bal bal dankun dakeni sosai
nanfa mlm iro yakara riqicewa yana roqon Hainan tayafe mashi amma kallama daya kawai take fada cewar bazata taba yafe masuba kozasuci wuta bal bql abinda keqara tada hankalin mlm iro kenan wutar datake fada
ganin haka yasa A hamxa sanya baki kancewa yaqyaleta watarana dakanta
zatace tayafe mashi ba haka iro yasoba yaso kamin amaidu mashi dijanshi yawanke kanshi wurin Hainan saidai babu yadda ya iya
nan A hamza yaima ardo mgnr yarshi kan yanaso ya aurama Ameen ita cikin farin ciki ardo ya amsa dan yasan hada zuri,a da A hamza abin farin cikine nan suka aje da angama sallah
magrib za,adaura aure dan lokacinta yagabato gidan ardo suka shiga h maryam d Hainan wani mutunci Hainan taga suna mata cikin zuciyarta take tunanin kodai basu ganetaba har yanzu
dakin uwar matar daza,a aurama Ameen sukashiga wanda dama anan suka sauka saidai mutuncin datake masu yanzu yafi nafarko sharewa kawai sukai sukaci gaba da sallah
ana gama sallah aka daura auran Ameenullahi tare da matarshi hasiya akan sadaki dubu hamsin godiya A hamza yayi sosai da wannan
mutunci da ardo yayi mashi kqna yanemi alfarmar abashi amarya sutafi da ita dan ahadasu tare da yar uwarta ai masu gyaran jiki ana saura kwana biyu biki zai aiko adauke duk wanda yakesan zuwa
haba alhaji babu komi aiyanzu hasiya ikwan koce haka suka tafi cikin mutunci baccin haisham yacika duk wanda suka halacci wajan da kudi
kana yace aduba mashi gona babba wadda za,a iya makaranta da ita nanda kwana biyu zai dawo rugar nanfa kowa murna yake tabbas yau gashi sun faracin arzikin wadda suka tsana dama haka rayuwa take
.Ansholly
😭BAKAR IZAYA😭
200_205
wannan page sadaukar wane gareki RABIAT JIBRIL
FANTASTIC STARS WRITERS
🌺F S W🌺
😘ANSHOLLY😘
SAI QARFE TARA SUKA ISO CIKIN GARIN KADUNA KAITSAYE GIDAN MLM ABUKAR SUKA WUCE SAUKESHI SUKAI KANA A HAMZA YAI MASHI GODIYA
DAN SAIDA YAYI YAYI DASHI KAN SUJE HOSPITAL DAN ADUBA QURAJAN JIKINSHI WANDA EMIKA YASA MASU AMMA YACE BAZASHIBA YASAN DAYAYI
ADDU,A ZASUYI SAUQI HASIYA KO RUNTSE IDANTA BATAIBA DAN WANNAN NE SHIGOWARTA BIRNI TAFARKO KALLE KALLE KAWAI TAKE
YAYINDA HAINAN TUNDA AKA SHIGO CIKIN MOTA TAKAMA BACCI WANE IRIN TAUSAYINTA YAKAMASU SHIYASA KODA AKAZO GIDA HAISHAM YADAUKETA YAKAITA HAR DAKIN H MARYAM
ITAMA H MARYAM BATA TASHETA BA DUK DATASAN BATAYI SALLAH ISHA BA AMMA TAKASA TASHINTA DAN TANA GANIN INTATASHE TA TAMKAR BATAI MATA ADALCI BA
DAN TUNDA TAZO DUNIYA YAUNE KADAI TAYI BACCI WANDA BANA CUTABA HAWAYE TASHARE KANA TATASHI TATAFI PARLOUR WURIN HASIYA HABIBA TAKIRA KAN TAJE TANUNA MA HASIYA YADDA ZATAI AMFANI DA TOILET
TAYI WANKA TAYI ALWALA INTAYI SALLAH TAFITO TACI ABINCI AMSAWA HABIBA TAYI CIKIN GIRMAMAWA KANA TAJA HASIYA SUKA NUFI DAKIN DAKE KUSA DANA H MARYAM
TANA JINJINA YADDA H MARYAM KEJI DA HAINAN DAN KODA YAN UWANTA NE SUKAZO DAKIN KUSA DA ITA TAKE KAISU TANAJI YAYARTA CE KAWAI TAKE KAIWA DAKIN TA
SAI GASHI HAINAN CHANMA TASAUKETA HAKAN YANA NUNI DA WANNAN BAZATA SAUKA CHAN BA ITA AWANNAN DAKIN ZATA ZAUNA DUK DA BATASAN KOMI BA GAME DA HAINAN
AMMA TA AJETA ALAYIN YAR WANI BABBAN MAI KUDI HAKADAI TASHIGA KOYAMA HASIYA ABUBUWA KOSANMA ITA TAIMATA WANKA DAN DATAJE ZATA FITO TAKE BIYOTA
HAKAN YASA HABIBA TAGANE YAR KAUYECE ITA DARIYA TAKAMAYI MATA TANA NUNA SHAWA YANZU WANNAN KIKE TSORO ITADAI BATASAN MITAKE CEWA BA KALLANTA KAWAI TAKE
HAKADAI SUKA GAMA SUKA FITO AMMA AWULA QANCE HABIBA KE KALLAN HASIYA DAN ITA YAR AIKICE AMMA BATA KAUNAR TALAKA
CIKIN KAYAN DA AKA DINKAMA HAINAN H MARYAM TADAUKO GUDA TAKAWO MA HASIYA KAN TASAKA KAMIN ADINKO MATA NATA
parlor SUKA FITO TAYI KYANTA IYA NATA AMEEN NAZAUNE ADAYAN SET DINSHI NAFICE TADORA KAFA DAYA KAN DAYA
SAI TAUNAR CHIN GUM TAKE ADINING TAKAITA ABINCI TAZOBA MATA KANA TAKOMA INDA YAN AIKI SUKE DAN TASAN TAGAMA AIKINTA
DA KYAL TAKE CIN ABINCIN DAN BATASABA DA CIN IRIN SHIBA HAKADAI TASAMU TADAN YAYYAGA H MARYAM CE TAFITO DAGA DAKINTA CIKIN SHIGAR KAYAN BACCI AMMA SAITA DORA HIJAB ASAMA
A NAFISA MIKIKE HAR YANZU BAKI TAFI WAJAN MIJINKI BA TASHI KIWUCE BANASAN SHIRME HAR QARFE SHA DAYA TAYI FA KAIMA AMEEN KATASHI KAJE DAKINKA HAKANAN DARE YAYI
CIKIN SAURI YATASHI DAN TUNDA ABUNNAN YAFARU YAUCE RANA TAFARKO DA H MARYAM TAYI MASHI MGN KUMA YAJI DADIN HAKA NAFI MA TASHITAI TAIMATA SAIDA SAFE
KAYAN BACCI TABA HASIYA TASHI KIJE CAN DAKIN DA HABIBA TAKAIKI KICERE WA INNAN KISA WANNAN AMSA TAYI CIKIN LADABI TABI HANYAR DAKIN
DA KALLO TABITA ITADAI HAKANAN BATAJI YARINYAR TAKWANTA MATA ARAI SOSAI BA ITAMA TURAKAR MIJINTA TAWUCE
RUGAR JALO
TUNDA SU A HAMZA SUKATAFI MLM IRO KE ZAUNE NAN KE RUSAR KUKA UWALE KAM NAGEFE RAI KWAKWAI MUTU KWAKWAI HAKA MUTANE SUKAITA SHIGEWA GIDA JANSU SUKA BARSHI NAN
ARDONE DAYAGA ABIN YAYI YAWA YASASHI DOLE YABAR WURIN DAN HAR DARE YAFARA NISAWA JAN UWALE YAYI SUKA TAFI GIDA WANDA KURAJAN JIKINTA SUKA. MAIDA ITA TAMKAR KUTURWA
YANA XUWA YASAKETA SAURA KADAN BARAN TATINTSIRA DA ITA TAFADI DA SAURI TARUQO HANNUN MLM IRO CIKIN MURYAR AZABA TAFARA MGN
MLM KAYAFE MANI NASAN NAYI MAKA LAIFI KUMA NI NAQARA MAKA JIN TSANAR HAINAN DAN WATARANA KANASO KAHANANI YI MATA ABU AMMA KANA KASAWA HAKAN DUK YAFARU AKAN AIKIN BOKANYA
AMMA DAN ALLAH MLM KAYAFE MANI INHAR INADA LAIFI KAIMA KANA DASHI DAN DAMA KATSANETA KAWAIDAI NAQARAMA TSANARTA NE NANFA TAHAU BASHI LBRN YADDA TASO KASHE HAINAN
AMMA SAI QAIQAYI YAKOMA KAN MASHEQIYA MLM IRO KUKA YAKE TAMKAR KARAMIN YARO YAYINDA MAKWAFTANSU SUKA LEQO TAKA TANGA
DAN ALLAH MLM KAROQA MAN HAINAN KAN TAYAFE MANI DAN NIKADAI NASAN MINIKEJI AJIKINA
TSAYE MLM IRO YATASHI BAZATA TABA YAFE MAKIBA DAN KINCUTAR DA ITA KO CATAI ZATA YAFE MAKI NI UBANTA SAINA HANATA
KUMA KIJE NADATSE IGIYOYIN AURENA AKANKI DAN MATATA TAKUSA DAWO MAN