← Book details Bakar Izaya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 28

Sashe 2

Bakar Izaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yauma kamar kullin mlm sule ke sallama agidan mlm amadu da sauri yafito

Kayi haquri mlm sule kanata sallama ban amsaba wallahi

nagewaya bayan gidane yana maganar suka ida qarasawa gurin da suke xama

domin cin abinci A,a bakomi abokina kana suka faracin abincin saida suka gama suka wanko hannunsu

Kana suka dawo suka zauna domin tattauna abinda yasha fesu mlm sulene yai gyaran murya

yafara mgn dama mlm amadu wani alfarma nake nema agurinka saidai yagyara xama

yace ina jinka mlm sule dama iro nake yima neman irin auran hadixa diyar wajanka

mlm amadu murmushi yai haba mlm sule dije yar kace kaike iko da ita inma wani kace xakaba ba iro ba wallahi bazance komi ba

Dan dije ikon kace ballantana iro Allah dai yasa alkairi Amin inji mlm sule suduka akwai abinda suke tunani dumin qa idar rugarnan indai maza dayawa sunasan yarinyan tu dule sai anyi shadi

tu lukacin harda dan wajena kesan dija kuma duk rugar nan ansan yafi kowa jarimta

gashi shi mlm sule antaba kashe mashi da a irin wannan shadin dama su biyune yaranshi to yanxu saura iro anya zai iya wannan kasadar

sana tunda buxuwace saiyayi wasa da rakumi su duka sunyi zirfi cikin tunani

mlm amadu shiya katse shirun yace abokina nasan mikake tunani

Yace mixai hana da asuba inminje masallaci adaura auran kaga bawani shadin daza ai tunda tazama matarshi

Mlm sule😁kai amma abokina kakawo shawara wannan yayi Allah yabarmu tare nasan dai za asha surutu arugarnan

ace munyi sar ranmu abinda ba ataba yiba kenan

Hmmm mlm sule inhar ana biyema mutane to subazasu fadi abin alkairiba kuda abin alkairi kayi

haka kumafa ne abokina to yanzu tashi muje mugayawa yan uwa dan sushirya

karsuce munyi gaban kanmu dan munga iyayanmu basu raye

A,a Mlm sule ba inda xamu kasan daga yan uwanka har yan uwana basanmu sukeba

zasu iya zuwa sufa dama sarki ace dole sai anyi wannan shadin gara miyi shirinmu da asubar sunji

hakadai suka aje magana saida asubar kowa zaiji da dauri auran kowa

yashiga gidanshi cikin farin ciki iro dayaji abinda baffanshi yace yayi murna sosai dan dama yanasan

dija sosai gani yake kamar tafi ajinshi domin jail dan sarkin rugarsu yana santa

Hakadai yakwanta cikin farin ciki yayinda dija koda mlm amadu yafada mata abinda

suka yanke shida abokinshi bata nuna wani farin cikiba kuma bata nuna bakin cikiba

yayinda iyayanta suka dauka kunyace takeji

*Asuba*

*Ansholly*
*08136195038*
[3/8, 1:05 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 😭BAQAR IZAYA😭 7

😘Ansholly😘

Asuba nayi iro yafito cikin sauri yashiga bayi yayi wanka

yafito yayi alwalla lokacin baffanshi yafito shima zaiyi alwalla kallan iro kawai yayi yagirgiza kai

Yayinda iro akashege daki akashafa mai yadauko shaddarshi tasallah yasa sai wani washe baki yake waishi ango

Chan naga yan group din Ansholly novels sunata lekenshi wai inama yace yana sansu dan sunga yasha kwalliya to qwalelanko loll

Haka iro yafito sai washe baki yake kamar saban kamun nan lol

tun kamin mutane suzo su malam sule suka samu liman sukaimai bayani amma yaki amin cewa

saida mlm amadu yabashi raqomi daya kana ya amince domin mlm amadu mai kudin rugar nan ne domin kuni danake sarki zamanin dayana

raye yafini raqumma nisa bakusa shiyasa yan garinnan suke girma mashi yayinda dangin ubanshi dana uwarshi suka tsaneshi

dan dukiyar da mahaifanshi suka mutu suka bar mashi

shikuma Allah baibashi dana mijiba yarshi daya mace itace dije

hakadai liman ya yadda dan akwaishi akwai san kudi bayan angama sallah liman yai sanarwar daurin auran

Iro da dije cikin ikon Allah cikinmu ba wanda yai musu kamar anrife mana baki har aka daura auran

Kana tsegwamin mutane yafara tashi sudai su mlm amadu hakuri kawai sukeba mutane duk wanda yace basu kyautaba saisuce yayi hakuri

to andaura aure ba yadda za ace dole awarware shi saidai surutun yayinda yan uwan mlm sule dana mlm amadu sukace sunfidda hannunsu

daga kan almuransu dan sunga basu daukesu kan iyayeba inda iyayansu nanan zasuqi gaya masu

sudai haquri suketa basu nan suka gama surutansu suka qara gaba

da mlm sule yace abari amarya tatare jibi amma mlm amadu yace ranar zata tare tunda bawani abu zatai mashi cikin gida ba

Kuma tanada komi nakayan daki dan kayan dakin da aka kaima dije irin nacikin yan borni ne dan mlm amadu yanada

aboki cikin borni shiyaba kudin yaje yasawo mai kaya masu kyau wanda duk yashiga cikin dakin dije bayasan fitowa

dan gurin kayan dakin dije mukasan miye wannan abun mai laushi katifa yake nifi

hainan tace dama ardo wannan abin mai laushi nadakin inna uwale na innata ne tabbas shine hainan

dan tunda aka sawowa marigayiya dije har yanxu ba wanda aka kara sawuwa irinta

hakadai amarya tatare gidan mijinta suna zaman lfy dan hadixa bata da matsala yayinda jail dana har rishin lfy yasha saboda

rashin dije dan dije ko kyanta zaisa asota dan lokacin yan matan cinsu itace tarike kambon
kyaikyawa dan duk cikin rugar saiya zammana ba wanda yakama qafarta agurin kyau

hakadai amarya da ango sukaita rayuwarsu cikin mutunta juna dije nada shekara biyu Allah yabata ciki karkiso kiga murna wurin wa yannan bayin Allah yayinda ranar da yan gari sukasan da cikin aranar

gonar makwabcinko tayi gobara takone kurmus kuma alokacin baza ace ga abinda ya haddasa gobarar ba kinsan kauye da canfi

to daga nan wasu suka fara yan magan ganu dan alokacin da abin yafaru ana cikin fadin mahaifiyarki tanada ciki kawai sai wuta takama

agurin to alokacin da aka fara canfe canfen wasu sun yadda wasu basu yadda ba

alokacin da aka fara mgnr liman yadawo daga kiwon rakumin da kakanki yabashi yazu ya iske ana wannan mgn

yaja yatsaya yace haba bayin Allah yazako fara yimana canfe canfe daga ance matar iro nada ciki kawai sai ace wuta takama agona aikamin ya ida rife bakinshi

rakuminshi yafadi yana shure shuran mutuwa kamin adauko wuka ayanka tuni ya mutu to nanfa wa inda basu ida yadda ba suka yadda

magana tabaza ruga dan dagaske hakanke faruwa da mutum ya ammabaci dije nada ciki saiyai asarar wani abu

Kuyiman haquri anjima zan qaro mako wani

😘Ansholly😘
[3/8, 1:05 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 😭BAQAR IZAYA😭 8

😘Ansholly😘

sadaukarwa ga Ansholly novels group 💋love you all💋

Hakadai abubuwa sukaita faruwa harya xama anbar maganar cikin dija acikin rugarnan

cikin dija nada wata bakwai bazan mantaba mlm amadu da mlm sule da abokinshi Alhaji hamza wanda nace maki shiya sawowa dija kayan daki acan birni

to sunanshi alhaji hamza yana zuwa rigarnan sosai sayan nono to nan suka hadu da mlm amadu

suna gaisawa har zuminci yaqullu to ahakada har abota mai qarfi tashiga tsakanin su domin mlm amadu

Yayaba da addinin alhaji hamza dan inyazo shiyake koya mashi abubuwan addini dan rugarnan muna da qaranci sanin Allah domin akwai jahilci

sosai dan liman kadaine mlmn dake koyawa to zuwan alhaji hamza yasa muka qara sanin Allah domin duk sadda zaizo saiya fadakar damu kana zai tafi

Bayan anyi gaishe gaishe mlm amadu ne yafara mgn daman zowanai miyi wata shawara koma nace nafada maka

Nace inaji yace shekaran jiya muka yanke shawara nida mlm sule nasaida rakumana da mlm sule yaqi yadda amma dana fada mashi

uzirina shima yadda to cikin ikon Allah muna cikin mgnr saiga alhaji hamxa yazo to damuka gama gaisawane nafada mashi bokatata

tare dayi mashi bayani abinda yasa zansaida shima ya amince amma yaban shawarar na aje daya domin basan yadda Allah

zaiyi da almarinba nima nayadda da shawarrashi to inda Allah yataqaita abin shi alhaji hamza yanada wani aboki mai irin kasuwancin yace mushirya nida mlm sule mutafi burni akai

Mashi yace insha Allahu yasan zaisaya tunda kasuwancin shine haka ko ake amma saida muka bari dare yayi kana muka tafi

domin masu sa ido cikin ikon Allah da mukaje ba asamu wata matsalaba yasaya yabamu kudinmu

nawane ma alhaji hamza yace milyan 40 yauwa damuka amso munyi niyar mudawo gida aranar amma alhaji hamza yace saimun kwana to da daddare nida mlm sule mukai shawar gwara asai wani abu da kudin

A aje zaifi da ace kudin xamu taho dasu kana in ansaya saimuba alhaji hamza ajiya to da haka muka kwanta

Da safe muka samu alhaji hamza da maganar shima ya amince da hakan amma yace bazai amshi ajiyar ba

daqel muka shawo kanshi yayadda zai amsa amma saida yakira mai dakinshi yafada mata da yaranshi dan shekara goma

mai dakinshice tabamu shawarar gwara musai diamond haka mukaje muka sayo diamond din milyan 39 akabarman milyan 1 ahannuna

shine damuka dawo mukace zamu taho yace saiya biyomu dan asamu sheda muma awurinmu

yana zuwa nan yai shiru saida najima shiru domin ina ganin wannan kasace

Hakanan daganin mutum saika yadda dashi harka bashi ajiyar milyan 39

*Ansholly*😘
[3/8, 1:05 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 😭BAQAR IZAYA😭9

😘Ansholly😘

Wannan gangancine amma saina bar abin azuciyata nafara mgn to mlm amadu

Miyasa kasaida raqumanka nibaka fadaman ba saida yayi jim kamar bazai fada manba kana yafara mgn

abinda yasa nasai dasu shine kasan ni yata daya dije kana yanxu ta Allah takasance

kaina nasan yan uwana bazasu ba dije gadoba koda sunbata ba wani mai yawa zasu bataba

shiyasa nayanke shawar tunkamin ta Allah takasance agareni gwara nayi kyauta da dukiyar

saida sarkin yaqara gyara xama kana yace to dijar kaima kyauta da dukiyar taka indai har ita kaba

to kaima kasan kayi rarguwar dubara dan kana mutuwa yan uwanka saisun amsa

a,a ba ita nababa dan daxata haifa naba ko yarda zata haifa nabasu halak malak

to shikenan Allah yara basu da abinda ke cikinta lfy aka amsa da Amin mlm sule ne yace ya kamata akira dangin mlm amadu asanar dasu

haka aka aika kiransu amma saida mukacema alhaji hamza yatafi domin inhar sukazo suka iskeshi to zasu iya bigeshi su amshi diamond din

Kana mlm amadu yace kadda yasake ya qara zuwa rugarnan sai bayan shekara shabiyar lokacin komine ne dija tahaifa ya girma yana tafiya bada jima waba saiga yan uwan mlm amadu

koda nagama fada masu abinda yafaru karkiso kiga yadda suka rikice tamkar dukiyarsuce aka saida kanan baffanshi harda daukeshi da mari danjin haushin abinda yai
Chapter 2 · 0% Book details