← Book details Bakar Izaya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 28

Sashe 1

Bakar Izaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU
(admin
Arewa hausa novels
Novels villa
Duniyan novels
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
And
Cool novel, makeup and cooking)

WHATSAPP NO:
+2347039625239
[3/8, 1:04 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 😭BAQAR IZAYA😭 1

Bissimillahir rahamanin rahim

sadaukarwa ga qawata maryam rimaye much love you💋💋💋

😘Ansholly😘

Rugar jalo ruwa ake kamarda bakin qwarya kowa yamaida gidanshi yakolle dan darene sosai ruwan harda kankara gidan mlm iro

Yarinyace wacce aqastin shikarinta bazasu wuce goma ba

Zaune ruwa nadokanta sai karkarwa take kowa nacikin gidan yana daki

Amma ita tana waje acikin ruwa harta babanta yana cikin gidan

amma baidamu da itaba yana dakinshi akolle yana bacci mai dadi itako tananan

Cikin ruwa kuka tasa mai tsuma xuciyar mai saurare duk da tasaba amma ba asbd da wahala

Ba adaina ruwan nanba sai kusan asuba kana aka daina amma duk dahaka ana yaiyafi

Tananan zaune har akafara kiran sallah mahaifinta yafito

cikin dakinshi dauke da bota alamun alwallah zaiyi

Jikinshi wata irin rigar sanyice jibgegeya amma duk da haka rawar dari yake
kallo daya yaima inda take yadauke fuskarshi yakama hanyar bayi

Itadai tana zaune tana kallanshi harya fito yagama alwalla yatafi masallaci

wani irin kuka tasa maiban tausayi tana tunanin anya ita diyar mlm iro ce

dan da ita yarshice daya tausaya mata yadda yaganta cikin wannan sanyin

shikanshi babba yanajin sanyi ina ga ita wacce bata wuce shekara gomaba

nanda nan gabanta yafadi data tuno saura wata biyu tacika shekara goma

takama tunani itadai tasan tunda tatashi mutane ketsoran sura beta ciki harda mahaifinta

Wasu harkiranta suke aljana qawarta daya Hadixa
itama sadda tacika shekara tara hadixa tamutu wanda sanadin haka uwar hadixar har gida tazo tai mata danbanxa duka dawata maganar da harta mutu bazata manta tab
[3/8, 1:04 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 😭BAQAR IZAYA😭2

😘Ansholly😘

Saudakarwa g hadixa tunau

Ta zurfafa cikin tunani kowai taji saukar ruwa ajikinta da sauri tadago

taga waye yai mata haka dan bata gama jin sanyin ruwan daya doketaba gashi anxuba mata

wasu ganin inna uwalace yasa tamaida kanta kasa cikin tsawa inna uwale tace dan ubanki mikike

da har yanxu bakitai rafiba ibar ruwa cikin ladabi tace inna naga anyi ruwan sama kuma duk sadda akai ruwa

Naga bana zuwa rafi juyawa inna uwaletai duk tadauko ruwan duk tamaka mata ajiki

wa yannan ruwanne kikace kin tara to bari keji xuwa rafi yaza mammaki dole

daga yau kodaza akwana ana ruwa bance kisaman kuda roba daya ki taraba

nagaji dashan ruwan tare narafi nakeso kobakiji ba

Cikin rawar murya tace naji kana ta dauki tulin tatafi rafi
yayinda tabar uwale nata xaginta dan sotai taimata mgn taimata dan banzan duka

tana fita kofar gida taga babanta dashi dawani makwabcinsu dagaji maganarta

akeyi dan taji anacewa saura wata biyu tacika shekara goma

tasan kuma da ita ake danduk cikin rugar ko yaro zaka tambaya shekarunta indai harya iya magana zai fadama

tazo tagifta tagabansu tawuce dantasan kota gaishesu bazasu ammasa ba dan babant yace karta qara gaisar dashi domin

shiko gaisuwa bayaso tahadashi da ita duk cikin rugarsu sarkin rugarne kawai yake mata magana

kana yake janta ajiki kamar jikarshi zata iyacewa shika daine ke santa duk fadin duniya

hakadai taketa tunane tunane harta kai rafin saida tayi alwalla tai sallah kana tashi zata ibi ruwan kamin

takai tulin cikin ruwa tuni wani irin bacci ya dauketa ba ita tatashiba sai yamma lis tatashi dasaurinta

tadauko tulin dataga gefanta taibi ruwan cikin sauri tajuya xata tatafi taji kamar anriqe mata kafa tawai wayo bataga kowaba

nantake tasa kuka dan tasan duk sadda tai irin wannan to ranar mai qwatarta gurin inna uwale sai Allah kuma

tunda taji kafarta tariqe tasan ita da komawa gida sai anyi sallar magariba haka taita zama anan har

aka kira sallah kana ta tashi tatafi lokacin data isa gida har anfara sallah
[3/8, 1:05 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 😭BAQAR IZAYA😭3

😘ANSHOLLY😘

Uwale nazaune wurin murhu tahassala wuta

kamar maida huwar kai ko inda innuwarta takema bata kallaba

to ita kantama tasan duk sadda tai irin wannan baqar izaya take gallaxa mata

shiyasa tana juye ruwan tatahu gurinta tadir kusa

kawai jitai tace kwanta kimiko man kafarki da sauri ta kwanta

tamiqa mata kafar dan tasaba dasalan cuta irinta inna uwale saidai

duk da tasaba tana tsoran yaukuma wace irin izaya tatana darmata tana cikin tunanin nan taji wata

irin azaba tashiga daga cikin kafarta har cikin kanta wani irin ihu tasaki

dukda sunada taxara daga gidansu zuwa masallaci amma harcan saida sukaji wannan qara

liman da sauran mutane dama angama sallar sukayo gidan mlm iro danjin mike faruwa

kamin sukawo ankuma fasa wata qarar da sauri suka fada ciki ko jiran abasu ixinin shiga basiba

Uwalece riqe da wuka jajjawur ahanninta taqara azamata akan kafa tana azamata tana shedewa tasuma liman ne

yafara mgn haba uwale mi xakici jikin wannan yar yarinyar duka Hainan nawa take daxaki taimata irin wannan baqar ixayar

yarinyar dabata wuce agoya taba uwale tadaga mashi hannu mlm dan Allah kada kataman

kasan mitaiman aikentanai tunda asuba rafi ibar ruwa tanacan tana baccin dana san

bazai zame mana alheriba duka rigarnan dan duk sadda hainan tai bacci nanda sati kajira

kaga abinda zai samu rigarnan kuma konsani baccinta ba alkairi bane

shiyasa nace kamin wani abu yasamemu ita xaifara samu dansu aljanninta insukaga anacis guna mata sun barmu muhuta

daga liman har wa yanda suka shigo tare saida suka yabama uwale gani suke tayi abin arxiki atunaninsu inhar ana musguna ma hainan dole abar masu rigarsu tahuta dan tunda aka haifeta rugarsu take cikin tashin hankali

Liman yace ai uwale bansan haka bane cigaba daga inda kika tsaya dan baxan taba mance

wannan yarinyaba ranar sunanta mai dakina tamutu ranar da tacika shekara dana yamutu ainibaima dace

nazo nacece taba kawai dan xuciyar musilinci amma yanxu ko kasheta zakiyi nagama magana

wani daga chan gefe yace wallahi dama kashetan akayi dama yafi mana kwanciyar hankali

hakadai suka juya sukatai kowa yana fadin albarkacin bakinshi

😘Ansholly😘
[3/8, 1:05 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 😭BAQAR IZAYA😭4

😘Ansholly😘

Ruwa inna uwale tadebo tawatsa mata afuska wata ajiyar zuciya Hainan

tasaki wadda dagaji bata dadi bane tai maza tatashi xaune

tana kallan inna uwale dan ubanki bari kallona shegiya

maiya toni kurwata tafi karfinki wallahi saida kicinye tawasu badai uwale ba

kuma kitashi ki maxa ga wankinan kiman cikin ladabi ta bude baki tana magana

tace dan Allah inna uwale kiyi haquri sai gobe nai maki bakiji yadda qafata takeman ciwo

aikamar jira take tarife baki taji duka ko ina ajikinta saida tai mata lilis da irin dorunar korar rakummar da sike ta fiya da ita kiwo

kana tace kitashi kitafi kiman wankin kona qara maki mayaiya wace harta mahaifiyarta bata bariba

haka taja jiki hartakai inda wankin yake kukanma bata iyawa dan banda zafin duka da zafin da kafarta takeyi wata irin yunwa takeji dan yau satinta guda ko lumar tuwa batasa abakinta ba

hakadai tafara wankin cikin jiga tuwa wata tsawa taji abayanta kobata wai wayaba tasan inna uwalece dan ubanki daga zaune zaki man wankin

dasauri hainan tatashi tsaye duk da kafarta namata azaba amma hakataita wankin harqafe daya nadare

kowa nagidan yai bacci ahankali takejan qafarta hartaje cikin madahin gidan dan yinwa takeji tamkar zata mutu

tacisa a ta iske tuwo kuma yanada yawa tasan uwale ta ajeshi nadimaman safe harta maida zata rife sai wata zuciyar tace gwara kici

dan kinsan kokici kokar kici baxaki tsallake izayar uwale ba gwarama kisan laifi kikai mata tazubo miya cikin tuwan tazauna duk yawanshi saida tacinye shi

kana tatashi taje tasha ruwa tadawo tazauna jitake kamarta yanke qafarta tayar sbd wani irin radadi take mata haka taita kuka

har aka kira sallah asuba tanan zaune a inda yazame mata daki wani irin xaxxafan zazxabi yarifeta sai rawar sanyi take
[3/8, 1:05 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 😭BAQAR IZAYA😭 5

😘Ansholly😘

Haka malam iro yazo yawuceta yatafi masallaci ko kallo bata isheshiba

itama tashi tayi daqel ta dauki tulu tana tafiya tana hada hanya dan batasu inna uwale

tazo ta isketa tasan dan banzan duka zata sha

tana fita gidan sarkin rugarsu tayi dan tasan shikade zai iya tai makonta

Shima bacikin gidan tashiga ba awajan gidan tatsaya dan matanshi sun hanata shiga

sunce duk ranar da taqara shigam masu gida saisun illatata tana nan zaune har aka fito masallaci

dayake akwai hasken farin wata shiyasa yaga neta

Yace hainan mikike anan da asussuba haka tadago fuskarta daqel dumin ta gala baita iya gala baita

wani bafa danshi yasa yadaukota ya ajiyeta acikin dakinshi kana yadauko wani magani yami qama bafadan yace bata tasha

Ya dagata yabata maganin tasha kana yabashi wani yace ammshi kashafa mata aqafar saida yagama duk umarnin da sarki yabashi kana yaja gefe yatsaya

Saida suka kwashe kusan minti talatin har gari yasoma haske

kana cikin ikon Allah xaxxabin yasauka kuma kafar tarage yimata zafi

Takalli sarkin tace ardo nagode murmushi kawai yai mata kana yace mikikaima uwale tai maki wannan dukan

bata boye mashi komiba saida yayi danjim domin shikanshi yasan duk sadda hainan tai bacci

garinshi yana cikin matsala domin bata bacci daga shekara sai shekara to yanxu gashi saura wata biyu tayi shekara goma

kenan wannan karin bazata ciki shekara goma ba abubuwa zasu faru dan bawai abu dayane ke faruwa ba

Ita dai hainan zuba mashi ido tai tana kallanshi can dai yadago shima yakalleta yace kiyi haquri hainan Allah zai saka maki

inda ita mahaifiyarkice aiba zatai maki hakaba

Hainan tace yauwa ardo dan Allah kabani lbrn ni wacece dan naji wasu suna cewa waini nakashe mahaifiyata da kakanni na

dan Allah dagaske ardo taqare maganar tana kuka

ardo yakalleta cikin tausayi yace share hawayanki kinji hainan yanzu

zakisan koke wacece

*tuna baya*

😘ANSHOLLY😘

08136195038
[3/8, 1:05 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 😭BAQAR IZAYA😭 6

😘Ansholly😘

Kamar yadda kikasani rugarnan hade take da Fulani da buzaye

to haka take tun kaka da kakanni gidan mlm sule da malm amadu makwabtane kana kuma abokaine

nasosai da sosai wanda duk rugarnan ansan yadda sukesan junansu har matansu haka suke

Yayinda malm sule yake ba fulatani shikuma mlm amadu buxune duk dare tare sukecin abinci
Chapter 1 · 0% Book details