Sashe 6
Auren Fari Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Assshhha dai, mamee ta kalleshi wannan fa abin kunya kake zubdawa kana kaskantar da kanka, ka fita harkar ta ka kyaleta ka daina biye mata, ka ce ko magana babu tsakanin ku meye na tanka mata?
Na lura dai kinfi kaunar yarinyar can dani ko? To ki zauna da ita........ Fuuuuu ya haye sama.
Ikon Allah ta fada tare da binshi da kallo ga mamakinta taga yana janye da jaka, ina zuwa?
Ya mata banza ya fice!
Uwani....... Ta kwala mata kira, tana labe jikin kofa tana kallon komai tasan mamee bata taba barin ya cimma mata ta fito da sauri *na'am*
Zo zauna, gabanta ya fadi ganin seriousness din mamee din.
Kin San zaki mutu ki dubi girman Allah me ya hada ki da umar gashi can ya mun yaji yabar gidan.
Kinyi shiru tsakanin ki da Allah na tambaya kiji tsoron Allah bani ba domin wannan kiyayya ta isa,
Ta kwance biri har wutsiya bata boye komai ba, ta fara rafka salati tana tafa hannuwa. Kwallah suka zubo mata nasan nayi kuskure wallahi bazan kara ba......shima yayi kuskuren da ya biye miki ke idan yarinya ce shi yaro ne?
Ohhh ni jikar Sarakai.
To ina kika sami rezar? Ta kara tambaya cike da mamaki. Ta zumburo baki siya nayi ta goma,
Sai kawai tayi murmushi kurucchi dangin hauka, shi duk tunanin sa turoki akayi nasan ba Wanda zai turoki ashe ke baki ma san wanene ba.
Ta rushe da kuka kuma yace zai 6atar dani. Bazai yi hakan ba. Zaki yi man abu daya? Idan ya dawo zamu je ki roki ya yafe miki ki bashi hakuri zakiyi?
Ehh zanyi wallahi.
Tayi murmushi ina amfanin rigima irin haka shi yasa naki amincewa da soja saboda zuciyar sa ta banza kullum mutum baya canzawa? .......Burum ya shigo yana ta mazurai alamar mantuwa yayi ya haye sama da Sauri......taso maza muje , taho taho ta figeta sukayi saman fitsari ne kawai umaimah bata saki ba.
Dai dai zai sauko rike da wani *file* ya zaro ido mamee wai ya kike so dani ne kina son kureni ko?
Sai kawai umaimah ta zube kasa,
Don girman Allah kayi hakuri duk abinda ya faru kuskure ne na tuba bazan kara ba........ Da kika ga dukiya zaki saduda?
Wai mamee ke bakisan talaka idan yana son abinka ba komai zai iyayi? Haba umar ka fahimci yarinyar nan ku daidaita,.......da wa?
Wallahi badon kudi nake baka hakuri ba na rantse bazan kara ba.
Mtseww zai wuce mamee tasha gabansa...
Wallahi zan harba yarinyar nan kasa mamee ko ki matsa na tsani gidan nan ya fada cikin karaji. Umaimah ta kankame jikin ta cikin firgici.
Ban isa dakai ba ko? To karka tafi ni zan tafi kawai yaga hawaye sharrr...... Kuka????? Ni kike zubdawa hawaye mamee kan wannan yar iskar yarinyar? Ya dafe kai ya fasa wata kara umaimah ta zabura ya damko ta gidan ubanwa zakije kina neman jefani *wuta* kawai yaga mamee ta juya tana sauka, ya saketa ya ruga ya riketa, mamee .....ta fizge kuka takeyi sosai hankalinsa ya gama tashi, ta tafi zata fadi shida umaimah sukayi rige rigen tallabo ta, ta ingijeshi ta rike umaimah. Mamee me kike shirin yi? Ta zaunar da ita bisa kujera, ya durkusa kiyi hakuri na tuba ki daina zubda hawaye saboda ni sai kawai shima ya fara kwallah, tsoro ya kama umaimah ita kam ta gama shiga uku,
Duk illahirin jikin ta rawa yakeyi kamar mazari,
Zan barma gidan ka, kaki yarda dani yarinyar nan ba macuciya bace kayi bincike nayi, na tambayeta, na ce ta baka hakuri tamun biyayya badon ranta yaso ba tayi shin haihuwar ta nayi? Sai kai dana haifa umar ina fada kana mun tsawa...... Ya haye cinyar ta yana kuka zanyi wallahi zanyi mamee na tuba. Na kuma hakura wallahi na miki alkawari.
Kuka yakeyi kamar karamin yaro, umaimah kam jingine take da bango tana sharbar Nata, ta dago shi tana goge mishi hawaye kayi alkawari? Nayi wallahi.
Tayi murmushi shima yasa hannu yana goge mata kwallah , Allah yayi maka albarka.
Can kasan zuciyar sa wata muguwar tsana ce da kiyayyar umaimah ji yakeyi kamar ya hadiye zuciya, simi simi tayi ciki.
Washe gari tunda safe yace ya tafi office mamee tasa a gyara mishi daki saboda mika'ilu yaje ganin babansa baya lafiya,
Umaimah jinta takeyi kamar sallah tunanin ta tunda anyi haka shikenan sun daidaita da *madaki*
Tana shiga mamee ta fada mata sakon sa, amma sai bata fada mata cewar ba garin ya bari ba.
Sai kusan hudu ta nufi gyaran saman ta gama da ko'ina sannan ta shiga bedroom dinsa. Yana ta sauri ya shigo yana saurin ya watsa ruwa kada a kira magrib, dabi'ar sa ce da ya hawo sama zai fara balle maballin riga yana isa falo zai cire yanda daya shiga daki ya jefar a gado,
Ta yaye zanin gadon ta bude drawer inda ta dauko sabo rannan kenan taji motsin an murda kofa da sauri ta duba dai dai ya shigo ya ce what?????
In my bedroom??
In ina ta kama kafin tace mameee ce tace inzo in gyara.
Ta tunkaro shi zatayi waje ya maida kofa da karfi yasa key.............
*Maman Abdallah*
😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘
💑 *AUREN FARI* 💑
0⃣0⃣8⃣
*UWA MAI BADA MAMA YOU ARE THE BEST MOM EVER AUNTY HADIZA YAHAYA TUKUR MAMAN AMINA I LOVE YOU SO MUCH YA ALLAH YA KARA DAN KON KAUNA TSAKANIN KI DA UNCLE YA SHIRYA MIKI ZURI'A*