Sashe 21
Auren Fari Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*Barkan mu da juma'a*
😉
*MAMAN ABDULLAHI*😘😘😘
[1/26, 10:04 AM] +234 813 180 9991: 💑 *AUREN FARI* 💑
0⃣2⃣2⃣
*INA YABAWA DA KE AKODA YAUSHE 'YAR UWATA , MAI AIKINA KUMA BAIWA TA . ZALIHA SHEHU SHEMA*( ZALIN 😜)
..... Fiddo duka idanun ta *Na shiga uku* ta fada cikin rai, sumar tsaye tayi yadan ja baya... Yaushe zaki...... Ta kwasa a guje tabar dakin. Ya bita da wani wahalallen kallo.
Ta zukunna *Ni yau na bani kawai* ta kudundune jikinta tana wata irin kyarma. Data tuna sai ta tusa kanta cikin cinyoyi ta ce *wayyo Allah* tsikar jikinta *Yarr*
Ta kasa motsi duk ta rikice.
Mamee har sha daya taji shiru ta kirata a waya tana jin ringing ta kara makurewa *ta boye fuskar ta kamar mamin ce a gabanta* ta ce Wallahi gida zan gudu.
Ta fara bin bango zata gudu mansurah ta hangota laaaahhhh *Uwani* ta kwala mata kira. Mamee najin haka ta fito taga ko lafiya?
Ba arziki ta koma duk tunanin su lokacin ta zo.
Magana ake mata amma sai sumke sumke takeyi tana kyafta idanu.
Mamee ta rikota uwani lafiyan ki qalau yau?...... Sai kawai ta fashe da kuka ita kanta bata san kukan ko na menene ba.
Hankalin mamee ya tashi ta jata sukayi daki, tambayar duniya ta kasa magana. Mamin tayi shiruu zuwa can ta ce *Gida zani bani lafiya*
Uwani baki lafiya kuma zakiyi ta kuka haka? Menene ke damunki? Zazzabi.
Ko dai akaiki asibiti?
A a gida zanje ta durkusa *don Allah mama zanje gida*
Jikin mamee yayi sanyi anya lafiyan uwani qalau? Ta dafa kafadar ta, kiyi hakuri kiyi kalaci tukun bayan kin sha magani sai ki tafi..... A a zan ci a gida.
Tashi ki tafi amma jira a zubo miki ki tafi dashi.
Duk ta rikice bata son ya dawo tana gidan don taji fitar sa dazun.
Ta wuni daki kwance data tuna sai ta kankame jikin ta.
*Mi hakan yake nufi?* wai ni me ya daukeni? Ta wuni tambayoyi amma ba amsa.
Shi kuwa wuni yayi kamar an mishi bushara a office yau yaba kowa mamaki yanda yake ta murmushi.
Karfe biyu ya dawo cin abinci yana ta waige waige mamee na dai kallon sa. Mansurah ta fito ya ce *ke kirawa mamee uwani* yanda yasha mur din yaba mamee dariya amma ta sumke, Uwani ta tafi gida tun dazun, ya kalli mamee gida, lafiya?
To nidai ta zo mun duk a harmutse yau na kasa gane kanta wai bata lafiya..... Sai kawai ya kyalkyace da dariya.
Mamee tasha mur kamar da gaske ko kaine ka mata hakin?
Me na mata? Wannan yar taki mamee muguwar bagidajiya ce. Kawai ya haye sama. Guduwa tayi? Tabb gidan zanje anjima.
Bakauya ta kasa furtawa an bata satar amsa duk tayi failing *Na gaji da wahala*
Kwanciyar ta isheta ana sallame isha'i ta fito zuwa gidan Alhaji yakuba wata kila ta ji dama dama, ga yunwa bataci wani abin kirki ba.
Tana kunno kai shima yana zuwa daf da kofar , numfashin ta yayi sama
Zata ruga ya kamo hannunta ya hakuri zo muje in baki hakuri na yi laifi.... Ta kankame jikin ta bani zuwa sakeni *wayyo* yaga da gaske zata rikice mishi ya shigar da ita soron gidan. *ya daka mata tsawa don ta nutsu* kizo muje inyi magana da ke tafiya zanyi ya fizgi hannunta kamar ranar da ya kawota farkon layin ya ajiye mota.
Suna tafe yana cewa ko agida kike yau zuwa nayi in fiddoki waje. Ta fara kuka,
Yana zuwa ya sakata mota sannan ya zagaya shima ya zauna sai kawai ya tayar da motar ta kalleshi *Ka rufa man asiri na shiga uku ina zaka kaini?*
Ya kalli agogo yanzu fa bakwai da kwata malama har mu dawo.
Ta durkushe karkashin mota tana kuka don girman Allah ka tsaya, ya ci uban birki. To ki tashi inyi magana da ke.
Ta zauna,
Umaimah?
Ta kasa amsawa,
Yayi shiru.... Kiyi hakuri da abinda ya faru dazun kada ya dameki kinji?
Ta daga kai,
Ya danyi murmushi to zaki iya ramawa?
Ta kudundune jikin ta,
Kunya kike ji?
Tayi shiru.
Ke ki tashi tambayar ki zanyi naji bana son ki rama na yafe kije can kiji da alkawarinki.
Tambayar ki zanyi saboda Allah zaki bani amsa?
Tayi shiru, ya saisaita murya kamar yanda yake mata magana a da, *Ki zauna sosai ina so ki fahimceni*
Kina jina?
Ta daga kai,
Kina so in daina takura miki na fita harkarki? Tayi saurin daga kai alamar eh
Yayi murmushi *TO ZAKI AURENI???*
Taji wani tsammmm!
*Ni ina son ki* na lura zakifi gane wannan yaren. Gashi *Na ta ko* har in da kike da *Kokon barata*
Ya dan karkato *ni umar madaki ina son umaimah*
Ko ban miki ba nayi tsufa da yawa?
Ya koma ya kwanta , kin hanani sakat umaimah tun ina boyewa har na fara *loosing control* idan naci gaba da shiru *Any thing can happen* ina matukar kaunar ki.
Ya dan waigo malama ki bude baki kiyi man magana. Ta kudundune jikinta kunya kamar ta narke wurin.
Ya ce *Tabb aiki ja* karki dorawa kanki wahala don yanda na galabaita din nan kin san ina bukatar kula.
Ko muyi waya anjima?
Tayi saurin daga kai *ohh yauni umaimah ke ma rowar magana* ya fada kamar mace.
To baza ayi wayar ba yanzu zaki ban amsa na miki ko ban miki ba?
Na san dai kwanaki anyi ta labewa ana kallona, rannan kuma na ajiyeki school naga kina hararar yar kawar ki don mun gaisa.
Kema kuma kinga yanda nakewa maza idan sun koda kalleki, ga dokoki , ya kyalkkyace da dariya *Umaimah kin kusa haukatani*
Ya dan waigo don Allah kina sona?
Ta daiyi shiru tana murmushi taki yarda ma ta dago kai, ina wayar ki?
Ga ta nan ta fada da kyar.
Zan kiraki anjima ki daga kinji?
Ta ce toh.
Gaskiya bana son tafiya gashi har tara ta kusa, ta daiyi shiru..
Ya kalleta bani number babanki.
Ta fiddo wayar ta sunga mishi, ya harere ta *Ke bani son gidadanci fa* da Allah malama karanto man.
A hankali take karantowa kadan kadan. Ya ja dogon tsoki wallahi abinda nake gudu kenan tun farko shi yasa na gwammace muyi ta fadan kamar kaji.
Ya dan kalleta yau saura kwana uku azumi guda nawa zakiyi?
Bata San lokacin data harareshi ba daman idanun sa na kanta, tayi saurin dukewa bata san yana kallonta ba.
*Kilibabba* malama ki bar wani sunkewa na dade da ganin kaunata a idanun ki.
Wannan kallo haka sai ki sanya dana koma in tada wa mamee zaune tsaye.
An ce man duk CA din ki basuyi kyau ba har 2/20 kike ci.
Tayi murmushi yo turawa ne fa kaji turancin su wani *Rara ra ra ra ra* ya tuntsure da dariya ta zumburo baki.
Duk turancin da Samuel ke Dan kara miki?
Tabb wallahi ba irin shi sukeyi ba.
To ai kema laifin ki ne kin dage banga me zaki tsinta ba nidai bazan taba barinki kiyi aiki ba, kawai abinda rai keso.
Tabb ni dai ina so .....ta fada can ciki.
Me kika ce?
Tayi shiru
Yayi dan murmushi kin san dai ban iya jira har ki gama gara ma kisan dabarar da zakiyi wa mamee don ita kadai zata ban matsala.
Ta dago da sauri *Gaskiya ni dai sai na gama*
Ya yi sa'ar hada ido da ita, *Kin amince kenan zaki aure ni?*
Ta kara dukewa, ya kyalkyace da dariya *ni wallahi ban son gulma*
*Da zaki amince sai naje gidan ku na fada masu zaki kwana a gidana*
Ta dago da sauri *me*?
Ya sha mur ai nasan bazaki amince ba.
Ina wayar ki?
Ta kara fiddo wa,
Ya mika mata sabuwar waya irin tasa *iPhone X8*
Me zanyi da wayar ka? Ta fada a hankali.
Ba ita ba ce kin ga tawa ya fiddo, kawo in mayar miki da *Sim*
Ta mika mishi yayi charaf da hannun.
Ko kiban amsa ko in fizgoki ki dawo nan *sit* din. Kin san karamin aiki nane.
A tsorace ta ce wace amsa?
Ki ce kina sona,
*Nima ina son ka*
Ya saketa yana murmushi ya ci gaba da sanya mata sim din.
Ya duba agogo goma da rabi, ya mika mata wayoyin duka ya ce wannan kya ba wani. Ya zakulo wata leda wurin kafar sa ga mutumin *ice cream* ta mika hannu na gode.
Naji amma gobe zance zanzo dashi musha tare.
Bata san lokacin da tayi dariya ba .
Ya rike mata suka fito.
Ta fara sauri ya maidota baya *Malama yanga akeyi idan anjera da saurayi ba tafiya buzum buzum ba*
Kunya ta kamata wallahi madaki ya iya dizgi ta fada a zuci............
*Good morning*
*Maman abdallah*
😘😘😘😘😘😘😘😘
[1/26, 10:06 AM] +234 813 180 9991: 💑 *AUREN FARI* 💑
0⃣2⃣3⃣