Sashe 23
Auren Fari Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
.............. Ke tsaya ya daka ma umaimah tsawa, ya isa gun mamee da sauri , kiyi hakuri mana.
Na ce kamun laifi ne?
Tunda ka rainani to bazata kara rabarka ba har ka gana mata azaba......wace azaba mamee ya marairaice, gyaran da zatayi mun shine azaba?
Ta kalli umaimah Na ce ki shiga ciki ko?
Ya mike tsaye ke kina hauka ne? ya kara daka mata tsawa ......wai mamee menene haka? Ya kalli umaimah dake niyyar shigewa ya ce wallahi kika shiga zan fiddo ki .......wai mamee menene haka? Duk ya rikice, ya kalli umaimah dake makale a bango Malama kiyi mata bayani ...ya juya mamee wallahi bazan mata komai ba gata nan tambayar ta.
Kinyi shiru mamee....me zance tunda ka rainani ka nuna ban isa ba? Duk lokacin da ta hau saman da kuka take saukowa ka zageta tsaf ka gama.......Qalu innalillahi mamee ki sassautan mana.
Ya maka wa umaimah harara Wai bazakiyi magana ba?
Ta ce me?
Mamee na tuba dakin can yayi kura....... Shin naji na amince gyara kake so? Zauna ga kujera Uwani je ki gyaro ki dawo
Simi simi zata wuce ya mike Ta koma kawai bana so......fuuu yayi sama.
Uwani jeki ciki abinki kinji ko?
Tana juyawa wayar ta tayi kara tayi ciki da hanzari. Hello
Sato ki taho don Allah
Tabb wallahi mamee na falo.......ke da waye a waya?
Tayi saurin latsewa......ni... Nida luba ta juya tana kakkabe gado.
Ya zaro ido Wayar ma hanawa zatayi?
Ya sauko da gudu gudu yayi sa'a ta fito falon , tana hangoshi ta kara tsuke fuska.
Ya zauna kusa da ita, wallahi mamee yarinyar nan ki tambayeta yanzu bama fada ko kadan.
Da zakayi hakuri mu bar maganar nan..... Saboda me?
Ko magana ta fatar baki idan ta sake hadaku sai na...... Tsaya mamee ki rufa man asiri na tuba.
Ta hasala Sam baka bin magana ta nayi nayi ka fiddo mata kakiya ka zauna kana tokalo fitina da yar cikin ka...... Ya mike yana murmushi Aure Aure this is your only problem.
To ai UWANIN TAKI NAKE SO NA AURA
Ya koma ya durkusa ita na ke so!
Duk bakin mamee ya kulle farin ciki ya baibayeta.
Yayi hanyar dakin ta yana fadin Yanzu ai kya taimaka kiban ita inyi magana ko?
Tana duke tana share carpet ya shigo tare da janyo hannunta....tayi saurin turjewa, ya kalleta wallahi daukar ki zanyi matukar kika man gardama. Ta bishi yaci gaba da bambami kuna neman haukatani ku rikitani ke da mamee..... Ya na zuwa falo wayam babu mamee, ashe shigarshi tayi baya da sauri don tabbas Madaki sai dai taji kunya shi da gaske yake.
Suna zuwa babban falon sa ya zauna bisa kujera two sitter , ta tokare tsaye shi kuma yaki sakin hannunta, ya kalleta ta zumburo baki tana fushi.
Me akayi? Ya bukata yana hararar ta,
Gaskiya abin nan zai dameni yanzu mamee tace kada in zo gashi ka kawo ni ta yaya zan sauka saboda Allah?
Ya ficikota ta zauna cinyar sa da karfi, ke kwantas na fada mata mun jone ya karasa maganar yana murmushi tare da kashe ido daya.
Mun shiga uku ta zabura me ka ce mata?
Ke ban son rashinin wayewa baki lura yanda za... Read more
[1/27, 7:42 AM] +234 806 091 7227: 💑 *AUREN FARI* 💑
0⃣2⃣5⃣