Sashe 9
Arnan Daji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
hankalinta ya tashi Dole ta zubar dashi bazata barshi ba Hajiya natai Mata magana ta tafi tunani kyautar dubu dari taiwa likitan tace ya jira goron albishir dinsa suka fito suka wuce gida gajiya takasa gane kan jeddah ko Bata San cikin Bata dai fuskanci komai ba tunda me wayo ce ta hanata ta fuskanta ta maidata gidan tana ta kulawa da ita sai yamma Tai Mata sallama ta tafi bayan taiwa suhail albishir haukane kawai Beba iya farinciki yagama shigarsa da sauri ya baro office ya taho gida hajiya data fita sai tasa driver idan ya fita waje yai parking Haka ko akai yayi parking ta fito da kanta cikin ikon Allah security din Jeddah ya fita bayan layi Ta Kira me gadi Dame wanki Dame ba shukoki ruwa tana tambayarsa abunda suka sani game da haleema Nan kowa yai shiru cike da tsoro ku kwantar da hankalinku ba abunda ze faru gaskiya nakesan sani Naga Banga motar taba kullum nazo Bata Nan na lura Kuma amdade ba'a bude sashinta ba Kuma Mina waya da babarta tace wata biyar kenan rabonsu dako wayene jiya damukai waya wace uwace zatai wannan alkunyar Bata taba takowa neman yarta ba saboda babanta ya Hana yasan tana lafiya kuji tsoron Allah kugayamun me kuka sani jikinsu yai sanyi Nan baba me gadi yace tun randa ta dawo daga makaranta tace Masa Bata Jin Dadi be Kara ganin ta fito daga gidan ba tabbas tana gidan sai kwanaki taga wata tafita da motarta da Kaya fal ciki me bawa fula ruwa yace Sam be ganin gilmawarta Amma kullum sashenta a rufe yake Me wankine ya sharce xufar data jika shi ya Fara bayani gaskiya tana gidan Nan cikin mawuyacin Hali Danni kawai Ina zaune ne a gidannan Amma itake wankin gidan Nan kaf Nan ya kwashe komai ya Gaya Mata iya abuna yasani hajiya jirai jiri na dibanta ga wani haki datake da sauri ta fice ta shige mota muje kawai ta iya cewa hawaye take kawai Basu rike amanar yarinyar da iyayenta suka basuba me yasamu suha il Haka bazatai Masa Baki ba ya lalace Amma zesha mamakinta Hajiya ce keta zagaye parlour dinta yayinda alhaji yai shiru kawai gaskiya kinyi dabara hajiya Allah ya biyaki wannan Abu sai addu'a tunda har suhail ze iya cin amanar yarinyar kirki akwai lauje cikin Nadi nifa alhaji shiyasa tun farko ban goyi bayan wannan lamarin ba Kai kadage ai gashinan zata kashe musu ya kashirya gobe da wuri miwa gidan tsinke a waje zami parking mu shiga da kafa Dan miga meke faruwa da idonmu kinyi tunani mekyau hajiya cewar alhaji da gaba daya hankalinsa baya jikinsa yarinyar ta bashi mamaki duk wannan kalaf kalaf din Ashe muguwace ta ciki na ciki haka suka kwanta cike da kunar zuciya kowa da abinda ke sakawat Hajiya na fita Jeddah ta bude haleema ta galabaita ta Fara fita a hayyacinta taja ta kamar kayan wanki ta zubar a waje a Haka Zaki kutu na Kuma ce HIV Kika debo shegiya aljana haka Tai ta kuka ga yunwa da kyar ta rarrafa dakinsu ga Dan cikin ta sai neman dauki yake tun safe rabonta da abinci ga yamma tayi tana shiga ta cire murgujejiyar rigar dake jikinta wadda take sawa Dan kar jeddah tagane Maryama ce ta samo Mata wannan dabarar da gudu maryama ta rufe kofar ta Bata abinci me Rai da lafiya taci ta koshi sannan tayi sallah sunada toilet a ciki ta kwanta bacci me nauyi ya dauketa Da hanzari ta Kira afra kawata akwai matsala cikine Dani wallahi ban shirya haihuwa yanzuba fashin kwana daya nayi nashan magani Amma Kinga nasamu wallahi barar dashi zanyi saina huta haba mtsww matsala dake rashin lissafi wannan cikin shize temaka Miki ki samu cikar burinki ki mallake suhail dashi Inaso kiban Aran hankalin ki kiji mezan ce miki ta Kara gyara rikon wayar inajinki kawata tafara magana kamar we Haka wannan cikin shize baki damar mallake iyayen suhail musammanma mom dinsa tunda kince su biyu ne yayanta gata da San Yara sannan Zaki San duk wani sirrin dukiyar suhail ta wannan cikin kinsamu magaji kiyi addu'a ki haifi namiji kingama da suhail har abada wow naji Dadi shawara me ma'ana zanyi yadda Kikace nagode sosai afra gaskiya kina kaunata Ta kashe wayar saiga suhail kamar Wanda aka Koro Yana zuwa ya tarar da ita azaune tana ganinsa ta fashe da kuka menene harni haleema Dan nace ta Doran tuwo zata zaga harda cewa matsayinmu daya a wajenka Dan Haka ban isaba zagi ta uwa ta uba Dan tana bakin cikin Jin ance inada ciki jikinsa har rawa yake ita haleeman nizata nunawa ita Yar isakace yanzu zanci ubanta belt ya cire yaje daki Wanda yasan anan suke yafara bugu bugu ba na Wasa ba gaba dayansu sun firgita musamman haleema datake bacci *Mu hadu a next page inajiran comment team tenkwai suhail sai hakuri tenkwai ta haramta agareshi gaba daya sainaji comment dinku fans *Feedyn bash* [10/23, 2:30 PM] Ummu Subai'a ARNAN DAJI *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_* ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH UBANGIJIN TALIKAI TSIRARA DA AMINCI SU TABBATA GA ANNABI MUHAMMAD (SAW)* *_FANS INAME BAKU HAURIN CEWA ZAN RUFE GROUPS DINA ZAN MAIDA SHI GUDA DAYA INA DA GROUP HAR HUDU AMMA WANI GROUP DIN KO MUTUM GOMA BASA MUN COMMENT A CIKIN GROUP DINA HAR GWARA NAJE WASU GROUP DIN KARKUGA LEFINA WALLAHI RUFEWA ZANYI DAN MAGAJI DA WAHALA DA BAKINA DA AIKIN BANZA MASOYANA ZAN WARE GROUP DAYA WANDA DUK MASOYANA MASI MUN COMMENT ZANSA SU A CIKI RAGOWAR KUMA BAZAN IYA TSAYAWA CIRE MUTANE BA DAN HAKA ZANYI LEFT IN YASO KOWA YAYI LEFT NAGODE SOSAI NICE TAKU PRINCESS FEEDY CELE_* *Book 2* 45-50 Dakyar tazo ta bude tana fitowa ya damketa ya Fara duka kamar Allah ya aikoshi Yana dukanta tana ihu maryama na gefe a rakube jikin ta sai Bari yake chan ya kyallo cikinta yaga kamar ya turo sai ya Dena dukan nata ya daga best din tata ciki haleema dama kinada ciki Baki taba gayanba inasansa ki kulamun dashi Dan Allah a tsorace ya dagata yajata saiga jeddah tafito yako saketa ya juya bayanta ya daga belt din yanata huci shedar dukan ta yake mtsww sweet heart kyaleta haka zanje ummata Bata da lafiya sai gobe zan dawo nazo na kaiki ne a'a yi zamanka ka rufe gidan kawai ta juya ta fice jikinsa har rawa yake ya bita ya rufe gidan ya dawo Yana kuka ya Kama haleema Side dinsa ya kaita Tai wanka ya hada Mata tea me kauri kamar ze lasheta kiyi hakuri ki yafemun inasanki haleema Amma bazan iya nuna Haka ba zata iya yin fushi dani fushinta bala'ine a wajena takaici ya hanata cewa komai Nan ya samu ya kwashi amarcin sa yadda ransa ke so sai da yai so hudu suk ya gajiyar da ita ga mace me ciki da dandano betaba jin irin wannan magana dison dadin akan Jeddah ba gata ta koma kamar budurwa itako kamar Wanda ze shiga kofar gari gashi ta Saba Masa da jaraba be isa yaj magana ba suna gamawa ya Fara shara bacci Amma Ina haleema taje Tai wanka a ta dauro alwala tashin duniya yai wanka yai nafila yakiyi (kalubale gareku maza ba abunda ke dawainiya da suhail irin rashin addu'oi gashi sallah Bata wuce shi Amma besan nafila ba tsayuwar dare karatun alkur'ani Sam shidai kawai yai sallah ya addu'a ya tashi dayawa maza Haka suke wani sai ya shekara be dau alku'aniba duk da matan ma suna haka Amma dayawa su suna kamantawa ba kamarsu ba rashin azkar ke dawainiya da suhail Allah yasa mudace mugyara dukanmu musan muhimmancin sallar nafila musamman dmta tsakar dare da azkar da karatun alku'ani indai karike wannan bazaka tabeba) Kememe yaki tashi dama itake matsa Masa to watansu biyar basa tare abun yaci jikinsa dayawa ga shi baya iya doguwar addu'a dama itace take Masa ya hadu da wadda marabar ta da kafikura kalmar shahada kuka kawai take tana Kai kukanta wajen ubangiji sai da Tai sallar asuba ta kwanta sai sannan ta samu ta rintsa itama dakyar ya tashi yai sallah Dan sai goma ko shadaya suke tashi sannan suyi sallah Yana idarwa ya Kara far Mata har kuka tai shima kukan yake Amma na dadi yamanta yaushe rabonsa da wannan dadin be kyaleta ba sai wajen goma sannan ya koma bacci ita Kuma ta mike ta shiga kitchen Tai masa girki me Rai da motsi Wanda ta Dade batai irinsa ba tanajin San mijinta tana ganin Allah ne Ya kawo Mata karshen lamarinta sanadin wannan cikin Dan bakaramin so yakewa cikin ba Itako gimbiya Jeddah tana fita ta dauki babarta Basu zame ko inaba sai katsina tafiyar dare sukai Dan wajen layi ake na masifa achan suka kwana suka bi layi Banda tsinewa haleema ba abunda take abunda ya daga Mata hankali suhail na bacci Yana ambaton ta karta tafi ta barshi gashi afra tace kartai Mata asiri mtwww wallahi da haukatata zatai sanda sukaje mutum biyar suka samu a gabansu anan sukai shimfida suka kwana sai karfe bakwai ya Fara ganin mutane kafin sannan mutane sunfi dari biyu chab tashin hankali yaushe zata iya bin wannan layin Sam bazata iyaba babban abunda ya Bata mamaki ya akai ummanta tasan Nan harta San irin layin da ake chab lallai a Haka har layi yazo kansu Suna shiga taganshi wani tsamurmuri dashi me far'a kafarsa dungulmi ba yatsu hakoransa duk sun zube saura kadan ya manyanta ya kallesu ya sheke da dariya shegiyar Mata bakin kabari mesa a tuna Allah bazaku Gama lafiya ba hhhhhh Kai boka wannan kirari Haka yai dariya nasan meke tafe daku dukanku akan mijin kine da kishiyarki Nan ya hasko Mata su akwance gado daya ga ciki harya turo ya bude shi sai shafawa yake yana sumbata yai dariya kinyi sake cikinta ya zauna daram ikon Allah ne kadai ze cire shi kuma Yara uku ne a ciki duk maza keko macece Zaki Haifa Abu daya zan Miki zansa ya manta da