← Book details Arnan Daji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 26

Sashe 4

Arnan Daji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

nai masa zamu Baki magani kidinga samasa a abinci bakyaso aiwa kishiyarki komai banaso boka zan iya da ita yarinyace karama bazata gagareniba to shikenan zaki samu jinin hailarki ki cire kunzugun ki wanke jinin ki hada masa sobo kingama dashi har abada wannan kuma kisa masa a kasan filonsa kwana uku kin mallake shi har abada nagama daku Nan jiki na rawa suka zube masa rafar kudi ke baki da bukata banda bukata ni sai dai akaramin farin jini gun maza ni karatu nake yanzu sai nagama zan aure hhhhhh shegiya me wayo bata yadda tabi bata tashi kuje kiyi abunda nasaki gafalalliya yar gidan jahila mutuwarku da kallo kamar yadda tawa zata kasance da kallo ke kuma kinsamu maza kin gama hhhhhh ya bace bat kufita da rarrafe aka daka musu wata muguwar tsawa Haka suka dawo a wahale jikin afra yai sanyi bazata taba aikata wannan rashin imanin Ba ta ciyar da mijinta najasa kodako bata sansa bare ita datake ikirarin tana masa so na mutuwa kowa da abunda yake sakawa haka suka dawo gida ta sauke afra a gida ta wuce nata gidan aranar tai amfani da magungunan ta da malamanta suka bata irinsu bamagujiyar mallaka dan kadafi manta uwa duk tai amfani dasu tasha rubutu masu zafi akayi matsi andai matse Ba lefi a ranar suhail a dakinta yake Dama bata iya girkiba ankawo mata me aiki maryama tasa ta hada masa haddaden abinci masu rai da motsi haka ya dawo daga aiki tanata nan nan dashi tariga tasa kwallin jaraba tagama da suhail a ranar kamar ya cinyeta a tsaye yakeji yafita daga hayyacinsa yama manta dawata haleema allah yasa ya shiga yaganta sanda ya shigo yai mata alkawarin komawa suyi sallama Ashe wannan shine kebewarsu ta karshe bata saniba Abinci yasha magani tagama barbade shi yaci yai kat matsalar bata dade da gama al adaba amma ko wannan tasan ya isar mata sai da ya koshi tajashi daki dakyar tabarshi yai sallah nan tajashi daki ta zaunar dashi akan gado ta ce tana zuwa ta koma tasa Zuma a gabanta ta dawo dakin tai zindir tana bankaro masa kirji tasa hannunta kan HQ dinta tana wani mutstsikashi Shidewa yayi a haukace yayo kanta ta balle masa Riga ta zare masa wando tai masa zigidir nan tafara sarrafashi ta fara shan nipple dinga ta gangaro yaya babba tadinga wani irin sha tanai masa wasa irin na gogaggun yan duniya kuka yasa mata Ya rasama yazeyi dakyar ta kyaleshi danse da tasa ya kawo saboda ta murzashi san ranta tasha banana tasha nono haka tadinga zira harshenta a kunnensa tamkar zata cinye kunnan kuka wiwi yai mata Saida ya huta Sannan ya dawo hankalinsa yadinga mamaki budurwa da iya wannan salon bayan wannan ne darenta na farko be kawo komai Ba yafara murzarta Dama gata bata gajiya Allah Allah take ya shigeta dataji ze fara Addu a nan da nan ta kamo bakinsa tasa anata dan karya karya mata asiri dakyar yafara shiga amma yana dannawa yaji zuruf tawuce amma baze iya tashiba duk da kuncin dayake ji akasan ransa angama dashi ta mallake shi a dai dai wannan lokacin sai da suka gamsu duka amma Ba wannan dankon irin na haleema sai dai dadin amma haleema daban take *Anan zan dakata fans gaskiya comment yai sanyi bansan thanks da wata sticker comment nakeso idan bahaka Ba gaskiya zan ajiye alkalamina hannuna Dama bashi da lafiya saboda farin cikinku nake typing gaskiya idan banga more comment ba zan kwana biyu banyi typing ba gaskiya nice taku akoda taushe* *Feedyn bash* [10/23, 2:20 PM] Ummu Subai'a ARNAN DAJI *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_* ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *Assalamualaikum inawa kowa fatan alkhairi nagode fans da comment dinku gareni Ina farinciki da alfahari daku inajin dadin yadda kuke bibiyar novels dina har guda uku Ina Mika godiyata agareku* *~Wannan page din sadaukarwane ga ARNAN DAJI FANS 1-4 Amma iya masu yimun comment Banda marasa comment kuyi yadda kukeso dashi takuce princess feedy on top muhseena na tuna yammatanci *Bissimillahi rahmanir raheem dasunan Allah me rahma me Jin kai* 15-20 Tunda yagama sex din suketa sharara bacci a lokacin duk wani asiri da akai Masa ya gama tasiri akansa saboda be tsarkake jikinsa ba (ya kamata duk sanda kuka gama saduwar aure ku tsarkake jikinku saboda gudun asiru da sihiri sunfi tasiri sanda baka da tsarki)sai chan dare shiya Fara farkawa ya tasheta Jeddah ta bude idon ta suna hada ido ya Kara rukunkumeta kamar wadda za a kwace Masa ita lafiyanka suhail jeddah be inasanki Ina kaunarki Banda abun so sama dake kiyarda da soyayyata Dan Allah karki gujeni kinsan ke kadai nake da ita sororo ta bishi da kallo Ni kadai waccan fa sadiya take kowa gabansa ne ya Fadi ko sunanta besan ji Wafa kike magana akai Banda wata Mata sai ke ko a lahira ka yadda Ni kadai kake so to jeka saketa saki uku yanzu jikinsa yana rawa Dan Allah kiyi hakuri base na saketa ba hajiya zata it's tsinemun alhaji zeyi fushi dani Jin haka ta sheke da dariya bazan so su tsinema ba nima ta shafeni tunda idan ka lalace wana Kama ta Kara rukunkumeshi suka Kara dilmiya wata duniyar ta batar da tunaninsa tsaf sai da suka gamsu gaskiya suhail yayi Mata namijine Yana gamsar da ita ta tsani namiji Mara juriya ta Kara kamo shi kamar mayya wallahi ya gaji Amma baze iya magana ba Ta Fara magana kamar haka daga yau bakai ba haleema ba zuwa bangarenta Bata isa Ina bangare guda tana bangareba Dan haka zan maidata dakin maryama zasu ci gaba da Zama tare maganar zuwa makaranta na soke Ina fatan kanajin abun da nake gayama ta hade rai naji gimbiya sarauniya zan karbe motar ta na hada da tawa su Zama biyu ka Karo mun sabuwa irin taka cike da tsoro da ladabi angama gobe za a kawo yauwa sweety ta Kara jansa sai da yakara round daya jikinsa duk ya saki wannan wace irin jaraba ce haka yayi wanka yai sallah yaci abinci itama tadai yi wankan Amma batai sallah ba saboda jaraba tana Gama cin abinci ta Kara jawo shi Jeddah nagaji daya zaka Karan haka ya Kara kugunsa duk ya gaji Da kyar ya iya tashi yai sallah ya koma ya kwanta ta Kara jawo shi yai shiru Yana saukar da numfashi suhail tashi ka karamun take yafara murde murde wayyo cikina Jeddah cikina ban da sauri ta Dakko Masa magani ta bashi ya Sha ya kwanta yai lif kamar me bacci Nan ta Fara kwakular kanta da kanta saboda jaraba sai ihu take ita kadai Yana jinta shibe taba ganin jaraba irin wannan ba Ina bazata iyaba jawoshi Tai ta karfi ta danna banana a hq dinta ta hau kansa sai da Taji ta gamsu ta saki wata muguwar Kara ta kawo kenan ta daga shi kuka ne kawai beba Dan tagama kugwigwiy tashi Suka Kara komawa bacci sai Sha daya ta tashi suhail ya kasa ko motsawa ko office be iya fitaba ta shirya ta fita ta tarar angama shirya abinci a kan dining maryama Bata da kiwa zamuje da ita Bangaren haleema tayi ta tarar baje makaranta ba tana kwance a parlour dinta na kasa tayi bulbul tayi haske tayi kyau tazama Babar mace ta bude ran Jeddah ya baci wato tasami waje harda narka kiba Bata Jin Dadi shiyasa bataje school ba tana ta Kiran suhail a kashe tun jiya be dawo ba zazzabi take ga jikin ta ba kwari ke Yar matsiyata wato kin samu waje har hutawa kike Dan uwarki tashi zanyi magana dake haleema tana mikewa ta zabga Mata Mari kinyi kadan ki tako har bangarena ki zageni dubeni daga sama har kasa kinsan cewa nafiki komai hau sama kiga kayan da iyayena sukaimun saboda mu ba talakawa bane wata ko samanta a rufe yake ba komai iya kayan da miji yai Mata da shi take takama banza ballagaza kanta tayi kamar zakanya daga bayanta Taji andaka Mata tsawa Jeddah Kwanci tashi ba wuya timi na kula da tabo da guga har suka Zama cikakkun samari a lokacin kakanka Ja'e ya kwanta cuta aka rasa maganin ciwonsa akai shela a makotan garin Nan beguwa ana neman masu bada magani anyi alkawarin zasu shigo garin lafiya su fita lafiya a lokacin tabo da guga suka shiga sahu harda timi kakar ku ko kunsan wace timi itace kakar aduke wadda ta mutu karkuyi mamaki lamarin ne akwai saraka Kiya zakuji yadda akai haka ta kasance Haka suka shiga garin suka kowa ya gwada sa 'arsa be samuba sai da timi da yayanta suka je suka Fara Nan da Nan ya Fara motsi murna ba acewa komai kwanci tashi ba wuya ya warke tas hankalin kaho ya kwanta yace ya Fadi me yakeso zasu bashi sukace suna so su zauna a garin Amma ita timi tace zata koma Nan aka basu gida duk gidajen da muke ciki halak malak kakanka ya basu ya bawa guga auren yarsa kanwar kaho ansha shagali bana Wasa ba a wannan kauyen bayan auren ba dadewa aka wayi gari kakanka ya mutu tun daga ranar aka nada kaho sarki daga ranar ya Zama cikakken sarki me iko da kowa da komai zalinci Babu abunda ba'ayi Abu daya Yan garin Nan basa so fyade kozaka nemi uwa kanemi ya basu damu ba Amma indai Kai fyade zasu iya kasheka Ganin haka yasa basa fyade sai dai sunemi hadin kan yarinya Amma hawan kaho mulki aka far fyade sai da aka yi Masa bore ya shiga hankalinsa ganin haka yasa ya Hana shima Dan mutanen gari duk da tsoronsa da sukeji Amma since basu yadda ba sun Dade da aure basu taba haihuwa ba a lokacinne suka ginawa Inna gida a tsakiyarsu ta tare tunda macece ba Wanda ya damu da ita a garin ta tare tana ci gaba da kula da yayanta a wata Rana tabo da guga sunje debo magani a ranar kaddara ta shigo damu garin kuguru nida iyayena da wana muna tafe da shanunmu sai gani mukai an zageyemu ansamana sarka Kuka nasa duk da da Dan girmana
Chapter 4 · 0% Book details