← Book details Arnan Daji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 26

Sashe 3

Arnan Daji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ko wadda tazo a iska kafin suhail ya iso tazo tana shigowa yazo ta fashe da kuka cike da kulawa yadinga bata hakuri yace za a sanja masa asibiti take ya karbi transfer aka sanja masa asibiti me zaman Kansa providia kafin kace meye wannan kudine ke aiki har angama komai Haka suka koma gida suka bar umma na jinyarsa duk da haka ransa ya baci fitar datai amma be nuna ba ganin Mara lafiya kwanci tashi ya warke sarai nan yake basu labari ai abokan adawarsune suka far masa sukai masa kacha kacha shine aka dawo dashi amma sun kafa kungiya yanzu dama yasan dole kungiyarsu zata daukar musu fans a saboda kowace unguwa akwai gang dinta daban amma shi ya dawo kano gaba daya ya hakura dazaman chan Haka lokaci yai ta tafiya hanan ta koma garinsu adnan ya tafi Istanbul a lokacin watansu biyu da aure lokacin haleema ta gyagije tayi kyau abunta lokacin ne jeddah ta fito da ainihin wacece ita lokacin ne komai ya kwabewa suhail lokacin ne aka fara kuka a wnn gidan saboda masifa da bala I irin na jeddah Sun Dade har sun fara manyanta a lokacin sai ciki ya bullo jikin kakarku sarki rana yayi farin ciki amma sai aka boye wannan ciki ba Wanda yasan dashi haka sukai ta boyeshi har ta sauka lafiya ta haifi danta namiji akwai wata baiwa me suna timi ita ta karbi jaririn ta gudu da shi ta hada danata dan zuwa chan garin dake makwaftaka danasu wato beguwa takasance tamkar bokanya tanada danta shine mahaifin tenkwai baban rama kenan guga tabo da guga sun taso cikin kulawa a hannun timi kwanci tashi suka fara girma a lokacin waziri yana da dansa ya fara zama saurayi shima kusan sa an su tabo ne ana kiransa kaho Rana tsaka badu ya umarci waziri dasu je shida mukarrabansa marasa imani su kashe sarki da matarsa Dan ya duba akwai dansa da ya Haifa Wanda ba Wanda ya sani sai shi yanzu daya gani yana tare da wannan baiwa data bace bat wato timi kuma zasu dawo saboda ya gaji sarautar garin Dan haka su kashe shi waziri ya maye gurbin sarautar Dan kaho yazama sarki tunda beda imani ko tausayi ya gado halin mahaifinsa waziri Waziri jin wannan batu na badu yayi alkawarin cigaba da bawa badu jinin mazaje biyar koda mazajen kuguru zasu kare baze fasa ba jin haka badu ransa yai kal ya basu sa a da kwarin gwiywa cikin rashin sa a timi tazo kamar yadda ta saba zuwa da daddare idan tanasan kawo musu dansu dansu saba tana boyewa saboda tanada lakani har su shiga su fita bame ganinsu sun gama ganawa da dansu kamar bazasu rabu ba sunzo fita sukaji waziri da mukarrabansa na tattauna yadda za a kashe sarki rana da matarsa saboda sunzo fita sukaji tafiya suka makale a wani daki suka wuce ciki sukuma suna labe sunajin abunda suke kullawa dakin sarki suka tarar dasu cike da farin ciki sun gama ganawa da dansu kamar bazasu rabu ba Jin haka waziri yasa kai shida mukarrabansa yace suna ina ina danka da kake boyewa besanar masa ba yai tsit yana mamaki shi waziri zewa titsiye suko timi suna shigewa taja hannun tabo da guga suka fara gudu suna boyewa cikin surkullenta bame ganinsu har suka shiga garin beguwa bame ganinsu kuka kawai timi take yaranma sunata kuka Dan sunji komai Banda wani da waziri bayan duk sun mutu wace maganace haka mema ya kawoka turakata a wannan Daren komeye ka bari sai zuwa gobe kuma wayabaka izinin shigowa turakata ya kyalkyale da dariya nikake wannan tambayar badu yaban dama ya umarceni Dana dau ranku ya dakawa yaransa tsawa wasu subimun bayan wayanchan munafikan Ku kuma Ku kwantar mun dasu nayankasu haka sunaji suna gani aka kwantar dasu bazan yanka kuba ma saina fara yanka danku da kuka fiso agabanku karka taba mana yaro meyai muku Natabbata wannan badu din bashine ubangijin gaskiyaba akwai wani a boye Wanda bamusan dashiba na tabbatar shize tsaremun bayana kuma jinina ne ze cigaba da mulki a garin kuguru har abada yasa Abu ya doke masa baki ya fashe yanata zubar da jini banda kuka ba abunda suke wayanda ya aika ne suka dawo sunje ko ina basuga kowa ba cike da bakin ciki waziri ya kalli sarki Tabbas a yau nasan nazama sarki koda danka ya dawo ba Wanda yasan shi Dan haka agaban Dana zan yankaku saboda shine sarkin gobe bayan ni yasa aka dakko kaho agabansa ya yanka kakanninku ransa kal yana ta murna kuka suka jiyo a waje kuma na namijine lamunde ta dafe kirjinta mun shiga Tara yau shikenan muma kashemu za ai waye ya labe mana dukansu waje sukai wazasu gani kowa sai da gabansa ya fadi *Anan zan dakata fans nagode da addu oin Ku gareni sosai wasu sundena comment kome yasa nice taku akoda yaushe* *Feedyn bash* [10/23, 2:19 PM] Ummu Subai'a ARNAN DAJI *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_* ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *TALLA TALLA TALLA* *AKWAI SABON BOOK DINMU WANDA ZAMU FARA MUKU POSTING ME SUNA (ANNOBAR SHEKARA) LITTAFIN YA HADU YA NISHADANTAR LITTAFINE ME CIKE DA SOYAYYA DA TSANTSAR ZALINCIN KAFIRAI AKAN MUSULMAI DA YADDA KAFIRAI SUKA DAU TSAFI SUKE CUTAR DA MUSLMAI DASHI AMMA MUSULUNCI YAFI KOMAI SHIKE BAMU KARIYA KARKU BARI ABAKU LABARI* *RUBUTUN MUTUM BIYUNE YANA NAN ZUWA BADA DADEWABA* *FEEDYN BASH& HAFCSY SMART* *BISSMILLAHIR RAHMANIR RAHIM* *DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JINKAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH UBANGIJI DAYA BANI IKON YIMUKU TYPING DIN ARNAN DAJI BOOK 2 YADDA NAGAMA 1 LAFIYA ALLAH YASA NAGAMA 2 LAFIYA* 10-15 Ja'e ne yake kuka tamkar karamin yaro yataso ya rungume lamunde iya kici gaba da bamu labarin nan namiki alkawari saina kwatar muku hakkinku agun mahaifina da hannuna zan kashe shi jikina yana bani tenkwai wani haske ce a rayuwata kutemaka kumayar mun da matata ka kwantar da hankalinka cewar suhail niso nake naji karshen labarin Dan haka muje ciki kaima indai ni yayansune nizan maidama da tenkwai da hannuna Ba wanda yai magana a cikinsu suka shiga dakin tacigaba da magana Haka suka fice suka barsu kwance cikin jini male male Ba rai a jikinsu sai da gari yafara haske anji shiru Ba'aga fitowar suba jakadiya tasa Kai cikin turakar Dan ganin ko lafiya ihu ta kwalla ta fadi a sume abun yafi karfin tunaninta nan bayi biyu suka Leka nan suma suka kwalla Kara nan da nan sai ga mutanen gidan sun bazamo kowa kuka nan da nan aka garzaya aka Kira waziri ya taho hankali tashe yana zuwa ya fashe da kuka ya dinga ihu yana burgima Ana rike shi dakyar ya dawo hankalinsa manyan fada duk sun hallara sukace be kamata a yasar da sarki dabbobi su cinyeshiba a haka rami Asa shi Nan waziri ya buga tsalle yace besan zanceba iyaye da kakanni ma da duk sauran sarakunan dasuka rasa rayukansu bayan gari ake kaisu a yasar nan kowa ya amince a haka rami me zurfi asasu a rufe sai a dinga zuwa Ana ziyarar su tunda kashe su akai kuma zasu bi diddigin wanda ya kashe sarki da matarsa haka akayi biki na sati biyu tunda sarkine me tarin dukiya Dan haka akayita shagali ansha giya anyi tatul mutanen da aka Kama su aka fito dasu aka yanka aka dinga ci Bayan angama Ba a tsaya wani shawara Ba tunda bashi da da aka nada waziri murna a wajen waziri bata faduwa ya dare mulkinsa ya nada dansa kaho waziri Ba wanda yai masa magana Dan kowa shayinsa yake Gunki badu ko yasha jini saboda murnar sarautar daya samu tunda yahau mulki yake azab tar da mutanen garin indai kana noma saidai ka kasa uku kadau daya kabawa sarki biyu haka Dan kankanin lefi zakai a kasheka ya auri mata Dari da ashirin yayi mulki bakin mulki mulkin da ko a tarihi bantaba jin bakin mulki irinsa Ba Ya wahalar da mutane shida wazirin babanka Ja'e sanda aka bashi sarautar waziri shekarunsa 17 mahaifinku suhel sunada shekara 15 a lokacin haka sarki yadinga koyawa kaho salan mugunta da zalunci iri iri wanda yake doraka akai suci naman mutum kullum sai an yanka musu mutum sunci ko mace ko namiji kaga shanu ko akuya basa ci (yaza ai ga mutum suci dabba duk da basu da maraba suma da dabbobin dan Ba abinda yafi naman mutum zaki) Timi tunda suka koma garin suke kuka ita da yaranta nan ta baje kayan bokancinta ta kalli yadda sukai musu kisan gilla da wulakanci ga yadda fadawa suka bazama nemansu haka suka cigaba da zama cikin bakin ciki Duk sanda sukaso zasu je suga wannan ramin da aka binne su sarki siyita kuka sukoma beguwa ahaka rayuwa tai ta tafiya timi na koyawa guga da tabo yadda ake bada magani haka suka yita rayuwarsu harsuka zama samari alokacinne sun isa aure amma sunkiyi sunaso suga bayan mutanen dasuka kashe sarki a binkicen da timi tayi tagono cewa guga da tabo bazasu iya kwatar garin Ba sai dai yayansu zasu koma garin zasu hayya fa harsu samu sarautar garin a gaba jinin sarki rana shize mulki garin Lokacin dataga yadda haleema take kyau a gidan tacika tai dam tana zuwa school da kaita ake daga baya kuma ya siya musu mota kowacce dakanta take tuki yanzu a lokacin jeddah suka shirya sukaje zariya wajen bokan da afra ta kawo musu suka je sukai sallama sukaji andaka musu wata razananniyar tsawa Ba ai mana sallama anan ku danna ashar ko ku koma ai sai suka hau zindima ashar gunduma Gunduma ya sheke da mahaukaciyar dariya ya bayyana agansu Jeddah ta bude baki zatai magana yace yasan meke tafe dasu kinaso araba tsakanin uwa da danta da ubansa amma bukata bazata biyaba saboda Ba wani shedani daze kusan cesu sai ya kone basa zama alwala basa wasa da azkar ga nafifili ga sallar dare ga walha Dan haka asiri baze tasiri akansu Ba sun riki li ilafi bawani tsafi daze tasiri akansu hhhhhhh ya sheke da dariya Amma akwai mafita dan zamu mallake Dan yana wasa da Addu a amma iyayensa
Chapter 3 · 0% Book details