← Book details Arnan Daji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 26

Sashe 20

Arnan Daji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

jikin ta duk yai tsami Habawa wata muguwar dariya alhaji labaran ya saka wadda har durkushe wa yai Dan mugunta a'a amarya me ya sameki haka a fuska ta bude Baki zatai magana sai ga wawulo habawa wani muguwar dariya yasa harda dukan wardrobe amarya me ya faru barin mota kuka yi koko me nidai ba'a cemun anyi hatsari ba to anyi hatsari ai da tuni Kuna asibiti ma meya faru gayan inji ta Kara rushewa da kuka wallahi sai ka sakeni a Daren Nan wallahi bazan zauna dakai ba matan ka da yayansu suka hadu sukai mun wannan dukan nacin mutunci niba jaka bace Kuma ba baiwar su bace sakina zakai Yana Jin haka ya sakko ya rungumeta ya Fara lallabata haba beka mata kina fadar haka ba zan musu magana karsu Kara dukan ki banasan duka ke Kika Bata musu Rai shiyasa ganin Yana lallabata tuni girman kanta ya motsa ta Fara bala'i bansan Kai lusari bane sai yanzu dama Tsoron matan ka kake ka auroni wallahi basu daki banza ba bazan yarda ba ehe niba jaka bace gobe zan debo musu police su kamama munsu a bimin hakkina be Bari ta karasa magar ba ya hankade ta kanta ya daku gado dama kasa suke Nan da Nan yai wani malolo be dai fashe ba ya dinga kifa mata Mari hakan be Masa ba sai daya fito Yana huci ya shigo da belt ya dinga laftar ta tun tana ihu har ta Dena Ashe Suma Tai Gaskiya na tausayawa jeddah Dan ta daku ga dukan iyalan sa ga nasa sai da ya gaji Dan kansa ya Yar da belt din ya zauna Yana maida numfashi ransa ya baci yasan ta daku Amma baze barta ba yadda yasha magungu na baze iya daga Mata kafa ba tashi malama zami magana shiru tashi nace ba magana Yana tabata yaga ta bingile ihu tasa no karki mutu Dan Allah bangama amfana dake ba ba auren ki naiba siyanki nai Dan haka dole na amfana dake da gudu ya nufi fridge ya dakko ruwa me mugun sanyi har ya Fara kankara ya Fara tsilala Mata Wata ajiyar zuciya ta saki jikinsa na rawa ya fara tabata sannu Jeddah kiyi hakuri lefinkine wallahi yazaki dinga gayamun maganganu San ranki karki Kara gaskiya kawai binsa take da ido taba shi tausayi dan ta daku ya dauketa ya cika baf da ruwa me Dumi yasata ciki ya gasa Mata jikin ta yai Mata wanka tas ya nadota jikin ta ya zige da zazzabi sai karkarwa take Nan da Nan ya Bata magani tasha ya kwantar da ita Yama hakura yau ze kyaleta saboda yasamu cikar burinsa Amma me sai wayarsa ta Fara kida Yana dubawa yaga ansa my duwai da sauri ya daga Yana fita daga dakin hello my ykk iceko ka Fara aikin kasan sai Kai sati biyu kana yi sannan Kuma Dole ka dauke duk wani tausayi cikin wannan aikin na sha'afa sosai nagode my duwai ya kashe wayar ya hade fuska ya koma dakin harta Fara bacci Yana shiga ya dala Mata duka a firgice ta farka lafiya murmushi yai Mata hakkina Zaki bani Tasan bashi da imani tuni ta Fara hawaye Banda lafiya bazan itaba Zaki ban ko saina saye Miki karfi ganin ya nufo ta gadan gadan yasa ta gyara Amma sai yace goho zakimun bazan iya ba alhaji mutuwa zanyi to ki mutu Mana banza kawai ya juyata tana ta hawaye Amma me sai ji Tai ya dumfari dubura ba a wajen kasa ba alhaji nafiki sani ai anan nake so Nan nake ci ni bancin tsuliya niba rago bane namiji ne Ni haba Yana Fara kokarin sawa ta saki wani ihu habawa be sauraretaba yasa karfin sa ya danna sai jini habawa tuni jeddah ta sume Nan ya Fara gwatso yanayi Yana ihu Yana wani irin kuka kamar saniya har wani tsalle yake itako Jeddah Bata hayyacinta a sume take Yana kawowa yake komawa sai karfe hudu ya kyaleta badan maganin ya sake Shi ba Yana juyata yaga Bata numfashi hhhhhh shegiya Jeddah duniya Wai kece ke Suma koda yake kindan ban tausayi Dan nasan dama nikan su hajiya ta ba wasa Kuma kikai min left na Kara Miki bara ma temakeki ki dawo hayyacin ki ya Mike ya dakko wani ruwan ya zuba Mata ta zabura tana wani irin mimmikewa Kobi takanta beba sai bacci da kyar taja jiki duk face face da jini ta shiga bandaki ta Tara ruwa tana ta kuka da nadama Ashe irin gidan data shigo Kenan tausayin suhail fal ranta Allah ya yafemun tofa chab lallai Jeddah ta shiga ruwan ta saki wani ihu daya tada alhaji ya leke a firgice yaga ta Kara sumewa mtsww ita Kuma wannan Suma bayai Mata wahala mtsww Ina baccina me Dadi kin tasheni Ina mafarkin duwai Dina yadda nake sukuwa akansa mtsww ya shiga ya temaka ya watsa Mata ruwa ta dawo normal ya fito ya barta tana ta kuka ga radadin dake damun ta Ina zata Sanya rayuwarta ita yanzu ga gidan cike yake da tsaro ba damar gudu kuka take Mara sauti a bayin Haka ta Gama ta rarrafoo ta fito har an Fara Kiran sallar asuba a lokacin ta fito ta jawo rigarta ta zura so take ta gudu taje ta wajen boka a daukar Mata mugun mataki akan wayan Nan mutane ta bude kofa a hankali ta dauki key din motar ta ta fice amma me tana zuwa get taga wasu tankama tankaman mutane tayi tayi su barta ta fita sunki ga jikinta duk ciwo yake fuskarta ta kumbura ko idon ta ba'a gani asibiti zanje Banda lafiya sukansu sunyi mamakin ganin tace itace amaryar gidan gata a kumbure kodai har ta Fara gamuwa da fushin su hajiya ne suka hanta fita fafur saboda alhaji yai musu mugun takara ganin ta fito daga motar yasa suka firgita da yadda jikin nata yayi Nan da Nan sukai ta Kiran wayar alhaji akashe sukai shahada suka Kira ta hajiya bugu daya ta daga cike da magagi Cike da magagi waye nan suka Gaya Mata amarya ce ta fito ba lafiya Kuma alhaji yace kar abarta ta fita kan uba gidan ubanta zata tuni ta watstsake gani Nan zuwa ta fito a fusace taja Jeddah tana kuka tana ihu ga jiki duk ciwo Amma bame ceton ta sai da ta kaita har side din ta tana ihu tana komai ba Wanda yasan tanayi saboda girman gidan da girman bangaren nata Nan ta dinga kilarta kamar ta samu jaka ta wuce fuu sai gata da tulin kayan wanki Dan ubanki Fara Kuma wallahi idan Basu fita ba sai kin Tisa kigama kiyi Mana girki suma ne kawai batai ba tana ji tana gani ta Fara wankin Sarki kaho ne yake wani irin ihu yasa an kamo Masa ja'e da iya da lamunde yasa aka yi musu bulala dari dari gaba dayansu sai da suka Suma Nan yasa aka daukesu dukan su aka kaisu kurkuku ta karkashin kasa yace Kar a Basu komai Koda ko ruwa ne har sai sun Fadi inda su Tenkwai suke iya da lamunde sunfi jikata Dan sune Mata kaho kullum cikin shan burkutu yake ransa ya gama baci hankalins a tashe yake gefe guda Kuma Ana ta Shirin bikin shekara ba abunda aka fasa anata kiwata mazan daza a yanka To fans gaskiya comment yayi sanyi fa wai yane ko littafin yadena dadine gashi ya kusa karewa befi saura five pages ba inama kowa fatan alkhairi nice Taku a kullum a Koda yaushe *Feedyn bash* [10/23, 2:33 PM] Ummu Subai'a ARNAN DAJI *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_* ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation _*Assalamu alaikum wannan page din sadaukarwane agareki my sister queen Indo marubuciya aljana Aisha now typing Yan uku I love you Lodi Lodi inayinki irin eh irin sosai din Allah ya Kara basira da fasaha da juriyar typing da kwarin eyes ki dade ki lastin sister allah ya kawo miji nagari haihuwar fari kema ki zandaro yan uku allah ya kara fasaha da juriyar typing adinga suburbudo mana yan uku kullum *BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI* *Book 2* 105-110 Yadda ki kisan ana kiwata shanu haka ake kiwata mazan da za'a yanka wannan shekarar abinci ake loda musu kamar hauka suna ci suna amai haka ake basu sunyi jibga jibga dasu jini yana gudana sosai a jikinsu yadda badu ze sha jini ya koshi shiri ake bana wasa ba dan aranar za'a yanka su ja'e suma umarnin badu ne wannan in banda kace nace ba abunda ake agarin hakan ya kara tunzura iyalan ja'e suka sha alwashin rike addinin da ja'e ya basu dan suna da tabbacin shine gaskiya Banda azaba ba abunda ake gana musu baci ba sha inda aka kaisu kar kashin kasa ne ko mikewa baka iyayi bare ka kwanta a tsune suke bacci sai dai barawo saboda ukuba duk kansu ba wanda be suma ba haka suka fita hayyacinsu suna barazanar mutuwa da ba shiri aka aika agayawa sarki zafa su mutu dan lamunde a ranar sumanta takwas iya ce me biyar ja'e biyu ba ci ba sha tsawon kwana hudu gashi sunki suce komai tun suna fitsari da kashi har sun dena hankalin kaho ya tashi dan badu be ce ya kashesu ba jinin su yake so ya sha da hanzari ya tafi kurkukun da kansa Yasa aka fito dasu ya basu abinci da ruwa har sun fara dawowa hayyacinsu duk da abincin ba me dadi bane ya kallesu cike da tsana ke matata dake za'a ci amana ta koda yake dan cikina ma har dashi anya ko ba sanja mun da kikai ba ta doka masa harara kamanta sanda ka kashe mun iyayena a gabana wallahi kaho allah ubangijin musulunci baze barka ba sai ya kawo karshen zaluncin ka da temakon suhail ya daga hannu ya dalla mata mari wanda sai da hancin ta ya fashe yana wani irin huci ba wani ubangiji sai badu kuma yadda na hallaka iyayenki kema zaki bisu dan bazan barki ba dole ki mutu ya hankadeta ya dallawa lamunde harara ya jawota gabansa zakigaya mun waye wannan yaron kose
Chapter 20 · 0% Book details