← Book details Arnan Daji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 26

Sashe 12

Arnan Daji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

aiki a hannunki kaninki ai aikin sa Kenan bikiga malam na katsina yaba shi maganin sabani ba ai group ne dasu da abokansa manya sukewa aiki yanzu manyan kasar Nan da Yan siyasa suka sheke da dariya nan ta amince sukai akan zata turo Mata shi suyi maganar Yazo sun tsara komai ta sanar dashi zeje dangin hajiyarsa dake Jos ze Kai musu ziyara wannan satin ranar talata sukayi da ita zata biya million 2 tace ba matsala Haka ko akai sun yi nasarar kashe suhai Nan ta Kira afra kawarta ta gayama Tama hankalinta ya tashi Dan dama ita yanzu tashiryu dama ita Bata bin bokaye sai dai rakiya ko intaji labari wani takai Jeddah amma yanzu tasan ta tafka babban kuskure tanta istigfari babanta yaji dadin shiryuwar ta Amma matarsa bataso ba sotai ta lalace takare rayuwarta a haka tagama karatun ta tsaf ta Zama cikakkiyar likita yanzu Kuma har yanzu suna tare da saurayin Nan nata yace auren ta zeyi Dan haka take istibira'i bayadda batai da Jeddah ba tadena aikata wa mijinta asiri Taki inda ta godewa Allah dabata taba zugata Akan ga abunda zatai ba Haka takiji taki daukan shawarata karshe tasa a kashe shi ita ko tasamu Al ameen ta Gaya Masa be yadda ba tace ya tambayi maryama tasan komai tafiyarsu Dubai ma shiyace ta bita saboda yanaso Tai Masa wani aikin a chan basaso ta lalata dukiyar suhail Babar matsalar da aka samu sai bayan ankashe suhail ta gayamata Dan Haka yanzu a tunaninsu suhail ya mutune kawai shiyasa suke so su karbe dukiyarsa Dan su ajiyewa yayansa Dan matarsa saura wata guda ta dawo (Andawo labari) Jeddah taiwa afra waya ta shirya jirgin 8 na dare zasubi Sam ita yanzu afra ta fice Mata arai Haka suka dunguma suka tafi Dubai a ranar datasan meze faru da Bata tafi tabar gidan ba Dan komai ya lalace Bata sani ba Rama ce zaune dare ya tsala tana ta binkice sai gumi take sharewa ganin irin yadda aka daure suhail da wasu manyan asirai andanne zuciyarsa akasan wani katon dutse Dole sai Tai Masa aiki me zafi zata karya wanna n asirin tayaya ze yarda da wannan lamari duk wannan abun daya same shi matarsa ce tariga tagano hakan kuka tasa Dan Bata taba ganin wannan masifa ba su garinsu ba' a irin wannan sihirin me karfi Haka Haka tadinga kuka tafara aikin warware shi kwana tayi tana aiki ita kanta ta wahala bare suhail da ake Masa wannan hatsabibin aikin tana gamawa ta yanke jiki ta Fadi firgigit suhail ya Mike jiyai komai na jikinsa ya warware kamar ancire Masa Kaya haleema ya ambata kirjinsa nawani mugun bugawa kuka yasa a Daren Sai da takwana biyu ta wuni sannan ta farfado saboda ta gwabzu a wannan wajen kwance sihirin manyan aljanu taci Karo dasu muraran shine Tai wannan suman bayan ta farfado taganta cikin sittira me kyau ko Ina a rufe duk Dana fata ne gasu fadeela an rufe ko Ina gaskiya sunyi kyau har hijab akai musu Wanda suke sallah da shi duk dama duk cikinsu bame fita bayan ta nustu ta Fara Basu Labarin irin kullin da akai Masa Amma Bata Gaya Masa kowa yayi ba ta kyale ta ne kawai Ja'e fadeela tace wallahi Ramatu tunda naganshi ranar farko nasan akwai wani boyayyen Abu game dashi ba asoma ya rayuba sun dauka ya mutu shine suka wulla shi ruwa wannan ruwan me hatsari sai mu godewa Allah komai ya Kare Amma Dole sai ka dage da magunguna Yanzu zamu je daji mu samo wasu harda na subai'a tunda dama sun Kare zan rakaku Ina waysaka da wayannan kayen yai dariya ya dakko shima na fatar irin nasu suna tayi Masa dariya suka fito saiga Ja'e sai Ina sai daji Nan suka dauki hanya gaba dayansu sunata Hira Ja'e yake Basu labari iya fa Yau zatazo suhail itama zata karbi musulunci nagama boye boyen komai nagaya Mata gaskiya tayi murna tabbas ta Kuma tuna dama chan ita musulmace mantawa Tai zamanta cikin arna suka sheke da dariya fadeela tace ARNAN DAJI ba Kuma kaima ai da shine yanzu ne haske yazo Mana duka ko masoyi dariya sukasa gaba dayansu lallai fadeela wato dama tanasan sa tabakin suhail halinsa Take ki Kuyi gaba masoyiya gamu nan Babban Yaya kamaidon da matata tunda ta amince suhail ya sheke da dariya aiba aure kuke ba hauka kuke kawai za'a daura muku aure irin na musulunci duka matanka ka samu su musulunta ka nuna musu yadda addinin yake sai ka zabi uku tunda ga fadeela duka bansan su fadeela ta ta isheni sukai ta dariya sannan da shawarata tunda za'a kawo manyan malamai Kar akashe kaho idan sukazo karshen ta ze musulunta kaga mun Kara samun wani rabon a a suhail wallahi zuciyarsa irin ta kakanace ze iya yadda daga baya ya kashe mu munada yawa a garinnan ba lallai sai da shi to shikenan Amma fa ba gunki ne yake magana ba Dan ba yadda za'ai ace gunki na magana tabbas aljanu ne suka shiga jikinsa suke Kara dulmiyar daku Dan Haka a gobe nake San tafiya Dan mu dawo kafin kwana biyar masu zuwa saboda Kar a yanka mutanen da basu da hakki Haka sukai ta tattauna wa basu saniba Ana ta binsu a baya ba kowa bane ke binsu face saurayin aduke hayaki Dan yayi alkawarin sai ya kashe Ja'e ga dama ta samu su biyu kacal maza sai matan dabesan ko suwaye ba a gaba suko sunata hirar Ja'e ne abunsu Basu waiwaya ba sunata tafiya Ramatu da zabgegiyar takobinta rataye dama ita gwance itako fadeela kwari da bakane da wasu mugayen kibiyoyinta masu masifar dafi Haka sukai ta tafiya Yana binsu a baya sunzo daidai wata hanya ya daga takobinsa ya kaiwa Ja'e Sara wata razananniyar Kara sukaji suka juyo a razane gani abunda ya faru da gudu Suma suka zare makamansu suna kabbara sukai wajen *ANAN ZAN DAKATA FANS KUYI MANAGE DA WANNAN NICE TAKU A KULLUM A KODA YAUSHE* *Feedyn bash* [10/23, 2:31 PM] Ummu Subai'a ARNAN DAJI *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_* ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *Assalamu alaikum fans kuyi hakuri kwana biyu kunji ni shiru banda lafiyane amma kuyi manage da wannan ba kullum zaku dinga samun typing ba pls ina barar addu arku Allah ya bani lafiya wallahi bana jin dadi ina rokonah ya tabbatar mun fa alherin abunda make zato nagode sosai* *Book 2* 60-65 A guje sukai kanta kububuwace ta sari hayaki tana Kuma kokarin guduwa kamar yadda ta Saba da gudu sukai kanta ramatu ta tare gaba fadeela ta tare baya Nan ta Kara fasa Kai tayi kan ramatu yayi ya fasa Kai tuni fadeela ta Fara sakar Mata ruwan kibiyu sai Tai girgiza ta zubar dasu gashi biyota kawai take yi ga Mohd a kwance Dan ya yanku ta bayansa suhail na rike dashi ga shi sukuma matan sun tari aradu da ka jeka temakesu suhail kububuwace zata iya kashesu temakesu ku ga bayanta da temakon ubangijin musulunci na kabarni ciwon ba yawa kawai jinin ne dayawa katafi karta cutar dasu Dan Allah Suhail ya Mike da gudu ya karasa gaban ramatu Dan har ta fasa Kai tana Shirin sarar ramatu tagama fusata ta haukace ganin yadda ramatu ke Kai Mata Sara da takobi fadeela na zuba Mata kibiyoyi da mugun gudu ya janye ramatu duk da haka dafin ya taba kafarta ya tureta gefe tana ta Mata gungun gurin yai wani irin kore yayi boro kamar Kuna da ya daga takobin ya fuskanceta ta fuskance shi yanata addu'oi duk wadda tazo bakinsa kawai kamawa yake meze faru gadan gadan tayo kan suhail ya daga takobin cike da kabbara yasakar Mata a tsakiyar kanta sai ta Fadi rigijib gashi takobin ta makale a tsakiyar kanta Kuma Bata karasa mutuwa ba nema take tafeso Masa dafi gashi sai huci take tana birgima tana tunkarar suhail ganin Haka fadeela ta saki wata kabbara yadda Taji suhail yayi ta dinga sakar Mata kibiyoyi tana ta harbe harbe tana wani irin ihu da gurnani Wanda ya cika dajin gaba daya Tadinga ihu jikinta na darewa Nan suhail yadinga karanta bakara ayatul kursiyyu duk wata sura datazo bakinsa karantawa yake gaba daya dajin girgiza yake wani irin ihu da rugugi ya cika dajin wata tsawa akai datasa bishiyoyin dajin kamawa da wuta tuni Mohd ya sume yayinda dafin yake ta ratsa ramatu fadeela ko ta Fadi tuni ta samu suhail ne kawai ya rage a dajin yanata addu'oi da karatun alkur'ani gaba daya Banda wuta ba abunda keci tuni mafarautan dajin suka yo wajen a gigice sai ga sarkin daji a sakwane Wanda ya tabaiwa a duke magani duk Wanda yazo wajen sai ya Suma sarkin daji ne yai kokari ya janye suhail daga wajen Dan ya Fara galabaita Amma be fasa wannan karatun ba shiko sarkin daji tsananin jikuwane Da yazama shima kamar su yasa be komai ba Su jeddah andaga zuwa dubai suna sauka suka sauka a wani hamshakin hotel suka sauka Suna shiga jeddah ta hadu da wani hamshakin Alhaji shima dan Nigeria ne yanuna yana Santa ball wani jan aji ta amince ta bada Kai bori yahau nan ya Kama musu daki me masifar kyau room and parlour ya gayyaci jeddah tazo ta rakashi wani waje tace afra ta zauna zasu dawo yanzu mezata Siyo mata tagaya mata duk abunda kika kawon yayi cike da farin ciki tafice tana fita afra tasawa dakin key ta kulle dama ta lura da pin din data rufe akwatin cikin hanzari ta bude ta Ta dauke ATM din ta Dana suhail na bank biyar data taho dasu da detail din account dinsa komai na bankinsa Dan tanaso ta kwashe komai daga bankunansa tunda tanada komai a hannu gefe guda ga takaddun company dinsa dake Dubai guda uku cikin hanzari ta debe su jikinta na rawa ta kira al ameen wallahi aikin nan akwai kasada barinsu a hannuna akwai matsala ga komai da komai nasamu cike da murna al ameen yace alhmdllh bukata ta biya Dan haka kinyi kokari afra kema alh ya biya miki bukatunki kince bakya bukatar komai amma ba komai
Chapter 12 · 0% Book details