← Book details Arnan Daji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 26

Sashe 6

Arnan Daji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dinga wankin sai kusan la'asar tagama tasata sharar gidan gaba daya tanayi tana kuka sai magariba ta Gama Wanda yai dai dai da shigowar suhail a dai dai lokacin datake tsugune kamar wata baiwa ko kallonta beba ya Isa ya rungumeta jiki na Bari ya damka Mata key din a yatsine ta karba ka tambayi waccen shegiyar Ina key din motar ta da wayoyinta ke suna Ina jiki na rawa ta dakko su a inda suka zube dazu sai hawaye take sharcewa dakyar ta karba tana tsaki Ta ajiye ga jaraba nacinta ba shiri ta jawo suhail ta Fara sida ganin haka haleema ta runtse ido tana ta sheshshekar kuka kukanne ya dawo da ita hankalinsa shikans a kukan zuci yake wallahi bayasan wannan jarabar yazeyi besaba ba matarsa lokaci zuwa lokaci suke yi na sha'awa bana doleba irin wannan mtsww dallah tashi kije dakin Dana nuna Miki dazu na maryama anan Zaki dinga kwana tana fita ta murza key a falon ta sille shi ya Fara aiki kamar inji sai da yai round hudu har kwalla yake sharewa sannan ta kyaleshi akan yaje yai wanka yaci abinci ya huta Yana shiga toilet ya zauna a BMW ya fashe da kuka kugunsa tamkar ze balle ko Ina na jikinsa ciwo yake gashi koyaki koyaso sai ya sake wani round din dakyar ya gasa jikinsa da ruwan Dumi ya rarrafa yai sallah tea kawai ya iya Sha ya Sha magani ya kwanta chan dare bayan tagama chat din ta da sex chat dinta ta shigo kwanciya ta tarar har yai bacci taga aba ta mike zangar gar dama duk namiji me lafiya indai Yana bacci zakaga tanata harbin iska habawa abun nema ya samu Nan ta chafeka ta tafara tsotsa cikin bacci yaji Ana tsotsar sa yana bude ido yaga Jeddah kuka yasaki kamar karamin yaro Da kyar muka rarrasheta ta tsaida kukan haka muka taho da tabo Yana rike da hannuna inata kuka chan ya dauke Ni chak kamar jaririya danmi sauri muna zuwa mukaga har guga ya Mana binne iyayenmu a Rami daya yasasu ko maganin basu debo ba Muka Kama hanyar zuwa gari ta bayan gidan suka bi suka kaini wajen timi suka fice waje nan sai bayan wani lokaci suka shigo sukaiwa timi bayanina Taji Dadi tasamu siraka mekyau haka tadinga Nan nan Dani tana lallabani Tabo yaje yagayawa sarki cewa ya samu mata yanaso bikin bana a hada dashi Nan kaho yai murna Jin tabo je aure shima ya tambaye shi wacece yarinyar ya sheda Masa Yar timi ce bakowa komai ba tunda bawani binkice yake akanta ba tunda yasan tana bada magani a garin Bikin shekara ya zago aka daura aurena da tabo a lokacin matar guga kanwar kaho ta samu ciki murna a gunsu Bata misaltuwa ga shi kaho har lokacin be samu magajiba akalla yanada Mata sama da talatin Amma basu taba batan wataba Tai ta rainon cikinta ta haifi namiji tanaji tana gani aka tafi dashi aka yanka a bikin cin jarirai na shekarar sunyi kuka munyi kuka Amma kaho ko a jikinsa Dan kansa kawai yasani tun daga wannan haihuwar saida ta shekara biyar ba wani labari a lokacinne Ni Kuma nasamu cikin ka suhel Tun randa nasamu cikin ka muke cikin fargaba. Nadena fita nadena zuwa ko Ina akwai wata wadda timi kewa magani itama tanada ciki Yana Bata wahala Rana daya ake dubamu da ita a gidana mun shaku da ita a lokacinne kwanakin haihuwar mu ya karato gashi Bata da wada tacciyar lafiya idan Banda ita bawanda yasan inada ciki bayan Yan gida a lokacinne bikin shekara ya karato a lokacin ansawa Mata ido gida gida ake bi neman masu cikin fari Saboda mutane sun Fara boye ciki da haihuwa sai yaro ya Fara tasawa ake ganewa hakan ya fusata kaho inda ya yanke duk wadda ta boye ciki da haihuwa har aka ganota yayinda Dan ya girma hukuncin kisane akansu Miji da matar da Dan Haka akadinga wannan hukuncin ganin haka hankalin kowa ya tashi aka Dena boyewa kana samu zaka je kafada kosuzo da kansu muna zaune muka yanke shawarar zuwa mu gayawa sarki munada ciki dankar a kashemu da mazajenmu suna kuka suka tafi fada Akai musu iso cike da murna angansu da ciki sarki sai wani side Baki yake daga Ina wayannan Nan aka gaya Masa masu cikine haihuwar farko sukazo sanarwa sarki yagama kwadaituwa dani har yace ai ciki dani sai ya tambaya matar waye Ni sai aka gaya Masa ta tabo ce da ta igiya Koda yaji haka sai yaji baze iya amfani Daniba saboda su suka samarwa babansa lafiya yace akyalemu muje idan mun haihu muzo da kanmu mu kawo yayan muka taho munata hawaye nuna shafa cikin mu tunda ga wannan ranar fegi matar igiya Bata Kara lafiya ba saboda tasa abun aranta Lokaci nata turawa ciki mu ya shiga lokacin haihuwa tundaga lokacin lafiya Tai karanci a garemu musamman fegi ranar data Fara nakuda haka timi ta dukufa akanta Amma Ina kwana mukayi muka wuni a gidan ta Amma shiru tun lokacin nakeji marata tana Dan gilmawa nima Amma na dake Abu ya gagara sai da aka hada da manyan masu magani kaf nagarin Amma Ina sam tagagara haihuwa a ranar tayi wani dogon Suma Wanda kowa yadauka mutuwa ce akaje aka Kira sarki kaho dan yagani abun mamaki ta mutu Kira yake a farke cikin a dakko jaririn hankalinsa ya gama tashi Amma Ina aka sanar dashi cewa Dan ai tuni ya mutu a ciki A fusace ya fuce aje akaiwa dabbobi gawar su cinye Nan marata ta murda nakuda ta kamani sai mukaji fegi ta saki wani ajiyar zuciya Tai wani yunkuri sai da yafado Kuma da ransa cikin kuka ta Kama hannuna na haihu me na Haifa Ina tsaka da nakuda nima timi tace macece ta karbeta ta dinga sumbatarta cike da farinciki na fansar da jinin yata gareku Dan nasan kunfi Sona sama da komai a rayuwarku kubada yata amadadin Dan da Zaki Haifa Ni bazan rayuba kusanar cewa na mutu da ciki cikin kuka timi tahaya Mata dogon suman datayi da tuni Amma jefar da ita da ranta Dan anyi jinkirine wajen gayawana sarki Cike da kuka tace naji Dadi badu ya temake ku kutseratar da rayuwar wannan yaron kufitar dashi daga wannan garin ko mace ko namiji duk abunda Kika Haifa ki mun wannan alfarmar na rungumeta Ina kuka tadinga wata irin shakuwa take ta mutu gaba dayansu kuka suke tana mutuwa nai wata Kara sai kan da *ANAN ZAN DAKATA SAINAJI COMMENT DINKU FANS NICE TAKU AKULLUM A KODA YAUSHE* _*FEEDYN BASH*_ [10/23, 2:28 PM] Ummu Subai'a ARNAN DAJI *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_* ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI* *Wannan page din sadaukarwane agareki sister maman Yusuf Allah ya karamana zumunci ya Kara Miki basira da kokarin typing ya Kara karfin ido kiyi yadda kikeso dashi Yar uwa tagari* *FANS KUYI HAKURI KUMIN UZURI BA KULLUM ZAKU DINGA SAMUN TYPING BA SABODA WASU DALILAI INA FATAN ZAKUYIMUN UZURI FANS* *BOOK 2* 30-35 Take na haifi suhel tashin hankali mun shige shi kana fadowa duniya kadinga tsala kuka a lokacinne wani gagarumin hadari ya hado kafin wani lokaci ruwa ya barke kamar da bakin kwarya haka suka dauki gawar ta sukaje suka yasar a daji suka dawo gida daga guga sai tabo ne sukasan gaskiyar lamari danshi mijinta Suma yayi har akayi komai besaniba shiyasa komai yazo Mana dasauki timi ce ta karbi suhel tayi Masa wasu abubuwa da surkulle sai tabo yayi Masa Zane Wanda zaka ganshi a bayanka Suka samu sukayi wani Abu da igiyoyi Wanda ruwa baze taba Shiba suka sashi a ciki nashayar da shi nono ya koshi aka rufe ka da manyan ganyaye aka saka yadda ruwa baze jika ka ba Ana ruwa suka yanki daji sunata gudu har suka Kai ka bakin wannan ruwan damuka tsinceka suka saka suna kallon ka harka kule sunata kuka suka juyo suna juyowa suka ruga gida da gudu suna zuwa suka tarar sarki da dakarunsa a gidan Yana ta sheka dariya Inata kuka inaji Ina gani ya rabani da jaririyar fegi saiga su tabo da guga sun shigo a guje suna rirrikeni Haka aka tafi da wannan jaririyar aka yanka ta akayi farfesunsu da sauran Yan uwanta na wannan shekarar bazan taba mantawa fa fegi ba ta sadaukar da rayuwar yarta agareni da Dana haka muka hakura muka saduda Amma hankalina betaba kwanciyaba kullum da tunaninka nake kwana nake tashi suhel Banda wata walwala a duniya tundaga lokacin bankara haihuwa ba Nima Bayan haihuwarka da wata biyu aka Kama wasu fulani lokacin bikin shekara ya kusa aka kashe mahifin yarinyar uwar itama ta mutu sarki kaho ya aure yarinyar kasan wace wannan yarinyar mahaifiyar kace Ja'e sarki kaho betaba samun haihuwaba sai akan ta ko wata biyu batai ba ciki ya billo a jikinta matansa suka tsangwa meta suka hanata sakat danma sarki yasa doka me tsanani da tuni sun salwantar da cikin ka haka taita rainon cikinta duk da shekarunta shabiyar haka ta haifeka tun daga lokacin sarki ya dauki San duniya ya dorama Ya doraka a turba Mara kyau ya koyama zalinci cin Amana ha'inci kamar yadda ya gada shima a wajen waziri haka ka taso cikin gata alokacin ne matan sarki suka had a Kai sukaiwa babarka asiri Wanda suka hanata Kara haihuwa har abada kaima Dan sarki yasa anma kafi da tsari da tuni sun Dade da kasheka kasan gidan sarauta ba'a Zama haka tun daga lokacin har yau mahaifiyar ka Bata Kara farinciki ba tunsanda tarasa iyayenta ta tsani kaho Amma Dan daukar fansa take zaune dashi garinmu kowa yasan kowa tunda ba girmane dashi ba Mata sunfi maza yawa saboda kashe maza da akeyi Kuma mu ko Mata dari zaka aura bame hanaka sharadin sai shekara shekara Amma a shekara ze iya auran Mata ko darine Bayan shekara biyar da haihuwarka lokaci daya muka samu ciki nida kanwar mahaifinka matar guga farinciki ya cikamu Sam mahaifinka be damu da Yar uwarsaba shi kawai Kai yakeso Kai yasaka a gaba tunda tasamu wannan cikin
Chapter 6 · 0% Book details