← Book details Arnan Daji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 26

Sashe 8

Arnan Daji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tana boye Mata tunda dakinsu daya Abunda ke karawa Jeddah kaunar maryama shine yadda take zagin haleema agaban jeddah danta gayamata komai tazama kamar abokiyar shawararta Bata San cewa tafi kowa tsanarta ba Dan Bata taba ganin mace me mugun Hali irin jeddah ba haka zatai ta biye Mata suna zagin haleema idan suna tare da Jeddah haka zatai ta daka mata tsawa hakan yasa hankalinta ya Kara kwanciya da maryama itako haleema dake tasan komai Bata damuwa Dan tasan Shirin sune Hankalin hajiyan suhail yaki kwanciya ta shirya tasa driver ya dakkota waya taiwa alhaji ta tafi gano iyalan suhail Dan tana yawan mafarkin haleema tana Miko Mata hannu ta temaketa ta rasa me hakan ke nufi cikin ikon Allah suka shiga gidan Tai parking kamar kullum side din haleema a rufe Jeddah dama duk Wanda ya shigo akwai security data dakko dakanta Wanda yake kiranta da gudu ta fito tasa haleema a store ta kulle kuka kawai take Mara sauti tana fatan Allah ya kawo Mata sauki da karshen Wannan lamarin datake ciki A lokacin dasu guga sukazo bansan inda babanku yakeba inata nemansa nagaji nadawo sai ganinsu nayi suna zuwa suka Fara dukana sarki yahanasu ya tambayeni menasani game da mijina nace bansan komai ba tsintoni yai ina tafiya Ni kadai a daji hanya ta kwacemun shine ya aureni sarki ya gamsu da kalamaina Dan dama ya kwadaitu Dani tun farko yace su kyaleni Amma dasukaga cikin jikina sukace indai namijine sai ya yankashi a gabana suka juya suka tafi Har sun tafi ya dawo da baya ya shedamun sun kashe mijina karna Sha wahalar nemansa Haka nadinga kuka Ina tumami bame temako na tafi gidan timi Ina shiga Naga mahaifiyarki jiki ya rikice guga Banda kuka ba abunda yake timi ce me dauriya haka muka dinga kuka chan ta haifo yarta Amma mummuna kamar babarta ta Kara wani yunkurin ta haifo Yar Amma wannan Bata da Muni ba lefi ko kallonsu batai ba ta mutu yadda ta haifo ta biyun Bata shura ba Muka dinga kuka muna ihu gashi Bata da kowa sai kaho Yan uwanta duk sun mutu Dole mukaiwa sarki yaga diyar Yar uwarsa muka yanke shawarar medan kyan mubarwa timi ta kula da ita mununa Masa daya ta Haifa ze iya karbe daya mike muka je wajen sarki da wannan mummunar jaririyar muka sanar masa kanwarsa ta mutu be damuba burinsa a bashi diyar data Bari ya rainarwa Dan sa Ja'e ita ya aura Yana kallonta yaganta wata mummuna gata baka tuntana jaririya tsorata yai ya saketa karamin yaro Ja'e ne dake gefensa yai hanzarin tareta ta fado hannunsa duk da shekarunsa shida a lokacin faduwa sukai tare ya kura Mata ido sai yaji wani irin Bala'in santa ya rungumeta kaho abarmun ita inasanta Ba shiri ya taso ya fisgeta yabawa guga gata Nan nabar Maka ita kaje kai raineta kuka Ja'e yake sai anbashi ita yakaiwa iyarsa da karfi kaho ya rikeshi ya koremu yasa aje adau gawar kanwarsa a Kai daji a wullar Ja'e yadinga zindima ihu aka kaishi wajen iyarsa Yana kuka yake Gaya Mata shi yanasan jaririyar ta tambayi Wanda ya kawo shi meya faru Nan ya gaya mata komai ranta ya baci Yar kanwarsa ya wulakanta Haka daya sani ita ya Bata tanaso zata riketa na karbeta Ina goge hawaye kabarmun zan raineta cikamun kawai yai ya saki ihun kuka Sarki yasa asanarwa da guga bayasan Kara saka yarinyar a idonsa haka guga ya karaci bakin cikinsa abunda sarki kaho yai Masa cikin Daren na Fara nakuda na haifi katuwar diyata kyakykyawa mekama da Dan uwanta kuka nadinga yi nasan sarki saiya rabani da ita a Daren naje na Sami timi Ina kuka da jariran a hannuna nagaya Mata abunda ya faru murmushi tayi baze rabaku ba wannan jaririyar bantaba ganin mekyau a garin Nan kamarta ba sai Dan uwanta wani Abu ta dakko tayiwa jaririyar ki Kai Masa ita da safe muninta daze gani sai yafi na wannan na rada musu suna yanzu sunanta Rama Yan biyu Kuma ta wajenki tenkwai ta wajen wajena aduke *ANAN ZAN DAKATA FANS SAINAJI RA'AYOYI KU NAGODE DA YADDA KUKE KAUNAR ARNAN DAJI NICE ME KAUNARKU DA BURIN GANINKU A CIKIN FARINCIKI DA NISHADI A KODA YAUSHE* *FEEDYN BASH* [10/23, 2:29 PM] Ummu Subai'a ARNAN DAJI *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_* ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH UBANGIJIN TALIKAI* *Wannan page din nakune masoyana arnan daji fans group 2 iya masu comment nasadaukar muku da wannan page din Kuyi yadda kukeso dashi Allah ya bar kauna tsakaninmu ya kareku sharrin makiya fans Dina Ina godiya buhu buhu bisa addu'oin ku nagode sosai duk Wanda kukaso ku hanshi karantawama nakune *Book 2* 40-45 Kije ki shayar da Rama da Tenkwai zan kula da aduke kibani su dukansu na shayar dasu bazaki iyaba lamunde akwai wahala shayar da ta gwaye nayi nacin tahanani haka na hakura na koma gida Ina kukan rashin bani aduke da timi batai ba da sassafe na dira a gidan sarki sai da nakira ya fito sannan ya kalleni yana washe Baki kin haihu kenan eh nace Masa namijine a'a macece ba haka yasoba so yai namijine Dan yacinye shi tunda ba lokacin haihuwar jarirai bane namika Masa Yar Ihu yasa ya buga ta da kasa ku bace mun dagani wari take meye wannan karna Kara ganin ki a wannan masarautar abun mamaki na dauki yata nafito kowa yaba kyawunta yake yi gata Fara Kal Haushi ya cikani yadda kaho ya bugamun ya da kasa Amma batai komai ba haka naje gida cikin burin daukar fansa akan kaho naita shayar da yayana biyu idan aka kawon aduke idan nai yunkurin na hada na shayar dasu sam Bata karbar nono sun fita morewa a bangaren shayar wa gata da hakuri Bata taba karba ba harna kaura Ina samata sai tasa kuka Ja'e Yana masifar San tenkwai sai da yasan yadda yayi iyarsa take sakawa akawo shi wajenta haka yake wuni a gunta Yana Mata Wasa ya kawo Mata kayan abinci na gidan sarauta sarki kaho yaita fada Yana Ina iya tace Yana bacci haka yake hakura a haka kar suka shekara hudu suna Shan nononsu tunda Basu da kanne a lokacinne timi ta yanke shawarar na barwa guga Rama Na firgita dajin hakan duk da dama nafi shakuwa da Tenkwai tagaya mun dalilinta saboda Nan gaba sarki ze iya waiwayar ahalin tabo daga ke har yarki ba lallai Ku rayu Amma na tabbatar idan mukai haka zasu tsira Dan baze ganeba haka akai na dauki Rama na kaiwa guga ya riketa tsam yanasanta kamar ransa ya dinga koya Mata lakanin magunguna tun tana karama Abunda na fuskanta Tenkwai nada tausayi Amma tanada zafi sosai wannan bakin halin nata ta tabbata jinin waziri Dan jininsu yafi karfi a jikinta tafi Kama da Yan gidan Rama Kuma dama babanta ta biyo akwaita da hakuri ga kaifin basira ga kokari akwaita da kyautatawa duk wani mutum ga fara'a Aduke ko baruwanta ko cikin Yan uwanta magana Bata Dame ta ba saita Kama Dole kullum burinta ta farantawa kakarta Bata zuwa ko Ina yawo sai Rama da Tenkwai haka suka tashi kansu daya diri dai agun Tenkwai abun har yafara ban tsoro tun tana karama ba ake kamunta haka Rama ita kankat ce badan yata bace ga kyau ga diri ga tarin masoya kamar ruwa tunda tun danka na karami mu ake kamashi Sanda suka Kai shekara sha biyar lokacinne kowacce dirinta ya fito aduke wankan tarwadace ga gashi gata da manyan idanuwa gancinta madaidaici ga nono ga duwawu kamar tenkwai ita kawi tenkwai komai nata yafi girmane kafin kaganta kaga nonuwanta idan tana tafiya maza har faduwa suke yadda duwawukanta ke kadawa ita Kuma Rama akwai duwawu Amma ba nonuwa sosai Amma duk tafisu kyau mazan mu Basu damu da kyau ba ba auren kyau sukeba burinsu kayan aiki a lokacin aduke Bata kula kowa Amma Rama tana da saurayi haske yayinda tenkwai suke tsananin soyayya da Ja'e abunda ya durkushe soyyarsu halayen Ja'e daya Sanja A gaban kowa sai ya kashe mutum ya yankashi su cinye saboda shine mejiran gado ubansa ya tsaya Masa tun tanaji kadan kadan a gari har wata Rana daga wani ya biyota kawai ya kashe shi aganta shikenan ta tsaneshi ta dauki alwashin saita ga bayansa haka yake bin Rama Yana neman ta shawo Masa kanta Amma Ina kullum Kara rura kiyayyarsa yake aranta duk wannan soyayyar ta shafeta Amma Ni Ina ganinta a kwayar idonta daukar fansane ya rufe Mata ido a lokacin kowa ya tsaida gwaninsa Banda aduke inda babanta ya bawa walkiya ita Dan asamu a daura auren su tare Amma Sam Tenkwai Taki Ja'e shine dalilin dayasa komai ya faru a baya Kuka kowa yake cike da tausayi Nan suhail ya basu labarinsa kaf Amma yanaso yaje garinsu shida Ja'e Dan ya tabbatar da gaskiyar maganar lamunde gadai zanen iri daya me hakan ke nufi Nan ya Mike ya gabatar da sallah suka kura Masa ido cike da sha'awa suna so Susan meyake yi saida ya gama ya Gaya musu sallah ce yana bautar Allah ubangiji daya waye Allah yai murmushi shine Wanda ya haliccemu ya hallicci sama da kasa da ruwa da iska Nan ya dinga gaya musu irin girma na ubangiji cike da gamsuwa suke jinjina Kai muma munaso muzama irinka farinciki ya cika zuciyarsa ya durkusa yayi sujjada ga Allah Hajiya ta shigo Tai parking ta leka sashin haleema kamar kullum a rufe daga gani andade ba'a budeba harda Yana ta girgiza Kai ta wuce ciki ta tarar jeddah nata sheka amai abunda take fama dashi kenan kwanan Nan wato haraswa kome taci sai ya dawo hajiya ta karasa da sauri ta riketa lafiya kike Jeddah ta Kara marairaicewa banida lafiya ne hajiya maza dakko gyalenki muje asibiti Dan tuni hajiyan tagane suka fita sukaje asibitin da suke zuwa akayi Mata text din jina da fitsari duk wasu gwaje gwaje anmata antabbatarwa da hajiya tanada cikin sati bakwai murna wajen hajiya ba'a cewa komai jeddah ko tagama mutuwa a tsaye ciki tun yanzu
Chapter 8 · 0% Book details