← Book details Arnan Daji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 26

Sashe 7

Arnan Daji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bata Kara lafiya ba kullum a cikin ciwo take Haka muka dinga rainon cikinmu cikin kwanciyar hankali Dan munsan wayannan yayan namune zamu dinga kallonsu cikin ta yayi girma dayawa ko tashi sai an kamata take mikewa haka tadinga rainon cikin Nan ba lafiya Kwatsam labari ya iske sarki cewa anga tabo a wajen wannan kabari na sarki wanchan daya mutu munga tashin hankalin dabamu taba ganinsa ba a wannan Rana a lokacin sarki yasa aka kamo Masa tabo mahaifinku suhel aka kaishi fada aka dinga dukansa Ana tuhumarsa meye hadinsa da wayannan mutane Ana duba bayansa akaga katon zane irin na jikinku Rama da suhel shine ainihin zanen wannan masarauta akagan shi a bayansa ya wahala dakyar ya sheda musu shidan sarki ne da suka kashe Kuma ko bayan ransa yayi alkawari jininsa zasu dau fansar abunda suka aikata shida babansa cikin bacin rai yasa aka yanke Masa wuya saboda bakowa yasan wannan sirrin ba se shi wayanda sukai aikin tare duk ankashesu ba Wanda yasan wannan labarin sai shi kadai da Kuma mu dabesan munsani ba Haka yaje gidan guga ya tsaresu ze kashe su akan sai sungaya Masa alakarsu da tabo Nan suka dinga kuka kanwarsa tazo ta durkusa ta rirrike kafarsa tana neman alfarmar yabar Mata miji besan komai akansaba kawai garine ya hadasu wajen timi mahaifiyarsa akaje timi tanuna batasan komai ba a beguwa suka hadu sukazo warkar da sarki idan baze mantaba Amma dukansu Bata sansu ba wannace Rana ta farko da kaho yaji tausayin wani a duniya wato kanwarsa ganin harta fara fita daga hankalinta shine ya kyalesu suka dawo gurina Wayyo Allah kuguna Jeddah Banda lafiya zazzabi nake da ciwon kugi dariya ta sheke da ita kwantar da hankalin ka Ni kadai ma zan iya gamsar dakaina base ka hauni ba yaushe zan zauna dama Kai ta hawa kaina kamar jaka yau zakaga yadda Mata ke cin maza suhail yau zanma cin kacha kuka yake kawai Dan wallahi besaba da wannan jarabar ba Jeddah sai da taci suhail cin kacha sannan ta kyaleshi jikinsa duk yai tsami (Allah ka tsaremu da rayuwar bariki Ina Yar mutunci Ina wannan aikin kome zakaiwa miji Dan Dole kake cikin kunya Amma Banda auren Yar bariki wadda tagama zaga kwalta) Da daddare haleema nata juye juye akan yagunanniyar katifar maryama jikinta duk yai Mata tsami ciwo yake maryama ta taba ta Taji jikin zafi zau da hanzari ta ballo Mata paracetamol anty Kisha kiyi hakuri komai na rayuwa yanada lokaci karki kokarin Saba umarnin ta nasan halinta nasan wace ita ba duk wani sirrin ta a duniya nasan shi duk abunda take Bata iya boyewa inajinta tana waya tana sanarwa da kawayen ta ko Kuma idan sunzo suna hirar tun zuwana gidan Nan kullum burin ta taga bayanki Amma ki godewa Allah batai Miki asiri sai dai mijinta takewa Kuka ta fashe dashi nagode Allah dataimun asiri ta cuceni tasamin wari Kota maidani wata halittar daban Kota haukatani gwara Tai ta bani aikin wahala inamata nabar Mata mijin Akan ta kassaramun rayuwata Allah ya tsareni da tsarewarsa ya kareni da karewarsa ameen Dan duk abunda take nasani ki kwantar da hankalinki anty bazan Bari ta cutar dake ba kiyi hakuri kinji anty Haka suka kwanta itako Sam haleema bacci yai kaura daga idonta sai wajen hudu bacci dayake barawane yai gaba da ita Ruwa me sanyi aka zuba Mata na kankara Dan uwarki waye bawanki angaya Miki hutu kikazo yi futo Dan uwarki jiki na rawa ta mike to anty Dan Allah kiyi hakuri bansan asuba tayi ba zazzabi nayi daren jiya ita tunda taji asiri take takejin tsoron ta harga Allah zakuma ta Kara zage dantse da addu'a zazzabin ubanki to ko farfadiya kike wallahi sai kinmun aiki tashi ki doramun abinci kala goma Kuma wallahi idanbe Dadi ba wallahi saikin ci ubanki shegiya me zubin mayu kurwata tafi karfinki sai wani sum sum kike mike jiki na Bari ta fita ko sallah Bata barta tayi ba Maryama kunshe Baki tayi tana ta kukan tausayin haleema tanzu ace kishiyarki ce wannan Kika maida haka Amma fani ta burgeni gwara tabi umarnin mijinta itama ko ta tserewa asirin Jeddah ta tseratar da rayuwarta da lafiyarta Amma wannan tsaf zata dau ran mutum haka ta dukufa aiki ga zazzabi sai da taga takama aiki ka'in da na'in sannan ta koma bacci tana shiga daki maryama ta fito ta karbi girkin maza jeki sallah ki huta zanyi girkin kafin ta tashi kibar shi bara dai nai sallah A'a anty aikina nekefa kije ki huta to maryama nagode sosai taje Tai sallah Bata koma bacci ba Tai ta azkar da addu'oi tana haka bacci me karfi ya dauketa tana bacci Taji maryama na tashin ta tashi anty naji motsin ta tana kwala Miki Kira nagama komai da gudu ta fita anty nagama komai Dan ubanki chanai ki sharen gida Kona saki ubanme Kika barbada mun a gida ta shaketa tanata kakari *Muhadu a next page dan allah nice fans kidinga mun comment banasan wani thanks ko sticker nice taku a kullum akoda yaushe* *Feedyn bash* [10/23, 2:29 PM] Ummu Subai'a ARNAN DAJI *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_* ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JINKAI* *Wannan page din sadaukarwane ga arnan daji fans group 1 saboda jajircewarku wajen comment da yadda kuke nunawa book dina kauna Dani kaina Banda bakin godiya agareku sai dai addu'a kamar yadda bakwa gajiya dayimun addu'oi nagode Allah ya sakamuku da alkahairi ya Raya zuri'a ya baya muku dukkan bukatunku na alkhairi Kuyi yadda kukeso dashi Amma fa masu comment dayimun addu'oi Yan labe bandasu* *Book 2* 35-40 Saida taga zata mutu ta sume ta kyaleta suhail ya fito yaganta a kwance kamar gawa Amma ko kallonta beba yasa Kai ya fice bangarensa yaje ya shiryo har sannan tana kwance tafarfado dai Amma ta kasa tashi Jeddah tafito tayi kyau ta shirya sukai kicibus da suhail ta rike hannunsa takai shi dinning sannan ta dawo taja haleema kamar kayan wanki ta yasar a waje ta koma dakin tamurza key da gudu maryama ta taho ta kamata ta kaita daki tana ta kuka harta zabge tayi sauri ta hada Mata shayi da kyar yake tafiya tana gamawa ta Fara amai a ranar dai Bata Kara bi takanta ba Tai ficewar ta Ta Kira kawarta wadda Tai me suna zeenatu ita take Kara fanfama ta tana Kara dorata akan turba Mara kyau haka tazo bayan tasa suhail ya tafi office suka bude sashen haleema Dan ta karbo key din suka shiga suka Fara binkice Babu inda basu duba ba Babu gwalagwalanta to Dan uwarta Ina tasa su suka birkice komai Basu samuba cikin ikon Allah Basu ga komai ba Jeddah har kukan bakin cikin rasa wannan sarkokin tayi Koda suka shigo akwai zobuna a hannunta Amma yanzu Bata ga ko dayaba Kuma hannunta ba komai cikin bakin ciki da fusata ta jawo akwatinan ta kaf dinsu zeenatu ta taemaka Mata suka loda a motar haleema abun duk wani Abu me tsada dai dai Dana kitchen sai da suka kwashe dankam ta cika motar taba zeenatu key din taja taje zasuyi waya yai gwanjansu Wata sabuwa dama a super market suka hadu da zeenatu Kuma ita ba Yar kano bace Yar kaduna ce zaman kanta take anan gidan haya take dama kudinta sun Kare shirye shiryen komawa wani garin take tunda taga ba ci karkari a cita abata dubu biyu ko daya wanima guduwa yake sai Kuma jeddah ta bijiro Mata da wannan shawarar ranta kal tazo sukayi aikin tare Ta sheke da dariya banza shasha idan Banda shashanci Baki sanni ban kiban dukiyar miliyoyi sai a lahira Amma bazaki Kara ganina ba Niko nasan ko banza nayi kudi daga Nan ko kayana bazan biya daukaba danma karki samen tsautsayi ya gifta Zaria zanyi nai gwanjon kayan Nan ko million biyar nasamu nase gida na Fara business ta kyal kyale da dariya tsintsu daga sama gasashshe lallai Jeddah kin cuci kishiyarki saboda bakin kishi da hassada kinsan tafiki komai Ni Kuma na cuceki Take ta zare layin ta ta wullar a kwallata dodar tabi hanya sai Zaria jeddah ta fito a shirye tadau motar ta taje gidan zeenatu taganta garkame da kwado a a to Ina tayi tadinga Kiran wayar ta switch off chan taga message da wata number _jeedah karki kuskuren nemana Dan bazaki sameni ba nayi nisa a wata duniyar yadda Kika cuci kishiyarki Nima Haka zan Miki kiji idan da Dadi sai wata Rana karku wahalar Kiran wannan laying dan bazaki same shi ba bye uwargidan suhail hhhhhhh shegiya muguwa me bakar zuciya nafiki mugun Hali to_ Sakin wayar tayi tadinga birgima tana ihu ba Wanda ya kulata Dan unguwar dama ta karuwaice haka ta share hawayenta ta shiga mota tana tsinewa zeenatu idanta idanta saita kasheta Haka zaman haleema ya kasance a gidan tundaga ranar Bata Kara Lekawa ko harabar gidanba bare sashenta tazama baiwa kazama wadda bata da wani hutu sai aiki sai dai maryama ta faki ido ta temaka Mata gashi tayi masa zobo da al'adarta idan abun yadan sake shi zeje su gaisa da iyayensa idan sun tambaye shi haleema yace suna lafiya Amma shiyama manta da wata haleema suna ambatar ta gabansa na faduwa iyayensa sun so su fuskanci wani Abu Dan jeddah na zuwa da garar arziki Amma Sam haleema Bata zuwa kuma so biyu hajiya na zuwa Bata Nan idan ta tambayi jeddah sai tace ai yawo take Bata Zama Bata Nan abun Yana damun hajiya Amma batace komai ba ko alhaji Bata gayawa ba Watan ta biyar a bangaren Jeddah tanai Mata bauta duk tayi Baki ta rame a wannan lokacinne ta farga cikine da ita Dan Bata taba tunanin cikine da itaba ta dauka dai tadena al'adane Dan Bata yin komai sai dai tana Jin abinci zataji babu kamar an Mata yasa Dan dai maryama tana yawon Sato Mata abinci ta boye Mata Dan Jeddah Tai Mata iyaka da abincin ita zata dafa anma Bata da rabo sai dai ragowa sai kowa yadiba har masu gadi sannan zataci kanzo da marayama taga haka shine take diba
Chapter 7 · 0% Book details