← Book details Arnan Daji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 26

Sashe 17

Arnan Daji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

gidansu hajiya suka Fara sauka suka wuni sai dare suka rakasu gidan anyi sauka anyi komai gaba dayansu har su asra ita dake macece a kusa da dakin haleema dakin ta yake a sama Anyi sauka a gidan anyi komai kawai farinciki take Dan Sam ranta ba kunci akai akai mafarkin mijinta take Wai Yadawo gareta suna rayuwarsu cikin aminci Amma tare take ganinsu da wata yarinya me kyau Yar budurwa ta rasa gane ma hakan ke nufi Tai addu'oi inta ansa yaran a makarantar su asra komai tare take musu ba bambamci iyayenta sai murna suke suna samata albarka Haka suke rayuwarsu taje Inda ta bunne akwatin ta ta Haka chas ta dakko kayarta Tai murna Tai godiya ga Allah ta bude gwalagwalanta sai sheki suke ta maida kayanta dakin ta Dan tabar wata jaka ta Kara dealing dinta Cike da tsoro ta kalleshi sai ya basar kamar beji metace ba Kuma yaji dake Dan duniyane sai yai murmushi my love mekike anan itama ta basar nazo wajen afra kawata da mukazo tare muka samu sabani koka manta ok sannu afra suka gaisa dama chanai ki dawo seat dinki Amma ki zamanki anan tunda dama Nan NE ainihin wajenki naji Dadi da kuka shirya da kawarki murmushi kawai sukayi a tare ya koma ya zauna shizata Kai wajen boka hhhhhh lallai batasan waye alhaji malamalai ba a alhaji labaran tasanni zata sanni kwana kusa ayni nafi bokanta hatsabibanci Haka suka cigaba da hirarsu da kyar afra ta yadda zata rakata Dan taga mekuma zatai tasa a warware Sun sauka a airport tare suka sakko da alhaji labaran murmushi kawai yake sakarwa Jeddah surprise name alhajina Zaki gani suna zuwa waje taga motar daya siya Mata huwei ihu ta saki ko kunya ta wani rungume shi alhajina ankawo Ina sauran ya sheke da dariya zasu zo NE Amma sai bayan biki ba key dinki Amma abunda nakeso dake ki koma gidanku a ayau Dan zanzo banasan zuwa gidan ki gidanku nakesan zuwa Kinga ba girmana bane a ganni agidan wani Tom alhajina karka damu sikai sallama taja motar ta sauke afra a gida kowa da kayansa Niki Niki itama ta wuce gidanta Dan diban kayanta tunda alhaji yace baya bukatar taje da komai Tana zuwa tadinga sakin horn da gudu suka wangale get din suna mamakin waye a wannan hadaddiyar motar tana shiga Tai parking tana zuro kafarta ta saki ihu waye a wannan sashin Naga angyara shi cikin sati biyu da gudu me gadi ya karaso ai hajiya haleema ce gabanta sai daya Fadi haleema uban meya kawota gidana eye Sakatoto yayi Yana kallonta gidan ta Kuma Amma yaja bakinsa ya tsuke Dan bala'in tsoronta suke ji gashi anmusu takara duk abunda zatai Kar Wanda ya tanka Mata kanaji inama magana kamai Dani wata Yar iska bani guri karna bugeka ya matsa mata ya koma da gudunsa a zuciye ta rufe motar ko sashin ta Bata dosa ba tayi sashen haleema tundaga kofarma abar kallo ce dakyar ta iya turawa ta shiga sashenta Suma ne kawai batai ba ganin haduwar parlour din ga wata kofa dazata sadaka da sashen yaran ta Kara nutsawa parlour din Bata Nan ita Kuma tana sama ta CCTV camera taganta murmushi tayi tace yau zakici ubanki kin kawo kanki ta sakko daga bene a hankali tana sakkowa suka hada ido ihu Jeddah ta saki ganin yadda haleema ta koma danya Shar gata kamar baturiya hassada ta cikata da gudu tayi kanta Dan ubanki me Kika zo yi gidana gidanki gidanki fa Kika ce sake zance gidan mijin mu dai ko Kuma ince gidan yayana nime Yaya uku maza rigis Aiko Kinga minci gida ihu tasa wallahi karya kike haleema nafi karfinki saina kashe ki Ta kyalkyale da dariya Naga alama har yau Baki hankali ba to Bari ingaya Miki da Dinma ba karfina Kika fi biyayyar aure nayi Amma wallahi yanzu kikai mun hauka saina illataki na Sanja Miki kamanni Ina Wanda kike haukan akansa baya Nan ba'asan inda yake ba Amma ke farinciki kike to wallahi nafi karfinki fice mun asashe annamimiya duk wani asirinki ya Kare ya karye tanajin haka Tai kan haleema da ihu tuni haleema ta riketa Gam ta Fara waska Mata Mari sai ga bakin ta ya Fara jini gefen idonta yai taruwar jini yauzan nuna Miki nima na iya bala'in cewar haleema da har sunje kasa saboda masifa _Tofa fans shin meze faru a wannan gida kutara a next page Kuyi manage da wannan sai naji comment dinku Ina godiya da kulawarku agareni nice taku a kullum akoda yaushe_ *Feedyn bash* [10/23, 2:33 PM] Ummu Subai'a ARNAN DAJI *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_* ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation _*ASSALAMUALAIKUM MY FANS WANNAN PAGE DIN SADAUKARWANE GA FEEDYN BASH REALLY FANS NAGODE DA KAUNARKU AGARENI TABBAS KU MASOYANA NE NA GASKIYA MASOYANA NA AMANA NAGA AMANA WALLAHI BANDA KAMAR KU INASANKU INA KAUNARKU INA FATAN KO A ALJANNA ALLAH YA KARA HADAMU ALLAH YABAR KAUNA NAGODE DA KULAWA DA ADDU'OIN KU GARENI KUYI YADDA KUKESO DA WANNAN PAGE DIN FANS DIN AMANA*_ *BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH UBANGIJIN TALIKAI INA KARA GODEWA ALLAH DAYA BANI IKO NAKE MUKU TYPING 85-90 Yau zan nuna Miki Nima inada zuciya Kuma zan nuna Miki shiru shiru ba tsoro bane ta dinga kilarta tazauna akanta dakyar Jeddah ke nishi Dan Allah kiyi hakuri ki kyaleni wallahi bazan karaba kima Kara idan Ni sa'ar kice shegiya me zubin mayu saida ta lugwiy gwiyta ta sannan ta dagata bakinta ya kumbura yai sintim sai kuka take ta mike tana tangadi wallahi Yar talakawa zakisan Ni kikai wa haka daga yau bazaki Kara yiwa wani bama bare Ni kinsan karonmu dake ai Ta sheke da dariya Wai asiri to ai ko dama kinsan asirinki baya tasiri akaina sai dai shi mijin naki dakika mallake shi Amma badai sadiya ba shima sakacine da addu'oi Kuma na tabbatar yanzu ya hankalta baze Kara ba maza fice a daki shashasha jaka ballagaza maganganun sun Mata daci a ranta idonta ya kumbura hancinta sai zubar jini yake Banda habo ba abunda take ta fice a fusace ma'aikatan sai kallonta suke suna Mata dariya Dan ansanja sababbi Bata sansuba a matukar harzuke ta danna musu ashar kubar wajan dariya suke Mata kawai ba Wanda ya motsa Dan uwarku Bari na dawo wallahi sai kun bar gidan Nan a fusace ta figi motar ta ta fice tana fita haleema ta Kira al-ameen ta zayyane Masa komai da yafaru ransa ya baci yace zezo gidan zuwa dare Afra ta Kira kawata Dan Allah fito gani a kofar gidanku haba Jeddah daga dawowar mu ko hutawa bami ba wallahi nagaji abune me muhimmanci akwai matsala mayafi kawai ta dakko ta fito har tazo kifar gidan nasu a hadaddiyar motar daba irin ta a Nigeria ta bude tana shiga mezata gani Jeddah ce fuska face face da jini subhahanallah Jeddah accident kike barin mota kikai Koko ya mtsww wane irin barin mota tana magana dakyar ake gane me take fada ba daya Ina cikin masifa ba hatsari nai ba gears ace hatsari nai da wannan abun kinyar tuni ta dau babban titin Zaria tafara bawa haleema labatin abunda ya faru Wai haleema ce Tai Mata wannan Haba me afra zatai idan Banda dariya dariya take kamar zata mutu cikinta har kullewa yai yanzu Jeddah Kika zauna mace Tai Miki irin wannan bugun hhhhh chan Kinga dama ranar danake guje Miki ranar nadama ranar sakamako yanzu me gari ya waya ki duba kiga yadda kishiyar da Kika azabtar Kika wulakanta Tai Miki yakamata izuwa yanzu ki hankalta balla Mata wata harara tayi Wanda ya hadamu ma Ina yake Ina na aika dashi wallahi sai tabi bayansa Dan sai tasan Ni taiwa Haka hhhhh ko Kuma kibi bayan shi ba cewar afra harara ta Galla Mata bansan hauka kinsan gobe za'a kawo komai na aure na kuwa hhhhhh lallai ne ta alhaji labaran a Haka har sukaje dai dai indai suke parking suka sauka suka Fara tafiyar kafa Afra Tasha alwashin ganawa da boka akan karyai wani aiki zata biyashi linkin ba linkin din kudin sunata tafiya gashi jikin Jeddah ya Fara tsami sai suka fara jiyo wani irin wari abun ya Basu mamaki sun rasa warin meye suna dosar wajen warin nakara karuwa sai da suka sa Dan kwalayensu suka toshe hancinsu Amma Ina mugun wari Wanda sai da yasa afra amai Basu hakura ba suka karasa mezasu gani bokane ya mutu ya rube Banda tsutsotsi ba abunda yakeyi bishiyar da yake da bukkarsa komai ya kone wari kawai yake da tsutsotsi a guje suka juya suka bar wajen suna Fita Jeddah ta fadi ta Suma Allah yasa da ruwa a motar ta tuttula Mata ruwa ta farfado Amma ba ta cikin hayyacinta afra tashiga taja motar dake itama ta iya suka dufafo kano Suna tafe suna wuce wurare a motar gaba daya a firgice su fadeela suke Banda kuka ba abunda suke musamman idan mota ta shiga Rami kuka sike kamar ransu ze fita takaici ya cika suhail sun tsaya a gidan Mai zasu ci abinci susha ruwa habawa kallon kallo ake tsakaninsu da mutane suhail ya daka musu tsawa suka koma ciki bakin kamar zasu mutu aka siyo musu indomie Nan fa yasha takaici _To fans Bari indaka anan Kuyi manage da wannan wallahi fans saboda kaunarku agareni nayi wannan typing din NAGODE da kulawa nice taku a kullum a Koda yaushe_ *Feedyn bash* [10/23, 2:33 PM] Ummu Subai'a ARNAN DAJI *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_* ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *Assalamu alaikum my kawa tagari Wannan page din sadaukarwane agareki my ameeneeya ta Amana fadeela takwarar tenkwai saboda kaunar danake Miki yasa nasawa Tenkwai sunanki Allah ya albarkaci rayuwar mufaddal dina inasanki har Raina sister Allah ya bar kauna kawata ki shafamun kan Dana kice ya Fara siyan kayan kaninsa ko kanwarsa wannan page din nakine* *BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI* 90-95 Na suka Fara ihu wayyo tsutsa a a tanace su
Chapter 17 · 0% Book details