Sashe 26
Arnan Daji Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
tasamu wani Dan uwanta suka daidaita aka daura musu aure Yan uwanta sunyi murna haka Ja'e suka dawo Kano saboda baze iya zama ba ga bikin su dayake gaba towa iya tasamu miji me Santa me jiyar da ita Dadi sai yanzu tasan tayi aure tasan itama mutum ce haka su Ja'e suka dawo Kano saboda shirye shiryen bikin su daya gabato Suhail da subai'a ja'e da fadeela Al ameen da Ramatu anyi biki lafiya kowacce ta tare a gidanta su subai'a na zaune lafiya bazaka taba cewa kishiyoyin junane ita da subai'a ba komai tare suke itama haleema ta cire kishi tana koya Mata abubuwan duk da tasan bazata dauka lokaci daya ba sai a hankali danma tanada kokari shiko suhail komai zam zam ya samu subai'a yadda yakeso tana bashi hadin Kai ga gardi duk da anty saudat tayi kokari wajen hada yayayenta gidan ja'e ko ya dibi gara besan Mata suna suka taraba sai a kan fadeela ihu yake Yana Kiran bani ba mace me kyau kyan ashe yana Nan wajen suhail harda suman Dadi kullum sai yai kuka idan yazo saduwa da matarsa ranar da fadeela Tasha gabansa Suma yai warwas sai da ta zuba masa ruwa betaba sanin wannan abun ba yo ina zaka sani ja'e kana daji harka sai birni ai duk ansasu makarantar yaki da jahilci suhail ya budewa ja'e katon shago a Kano kantin kwari Yana zuwa Koda yaushe alhamdulillah yana sabawa da kasuwanci a hankali dake akwai yaran dake nuna Masa Suhail ya cika alkawari inda sukabi kwatancen da Tai musu cikin ikon Allah sun samu alhaji malamalai a gida inda aka iza keyarsa anyi anyi ya fada yaki aka kaishi sas suka ragargaje shi dakansa ya kaisu gidan dan yaga abun ba sauki suna zaune suna meeting akai musu raf aka kame su aka Nike gidan tsafin nasu harda dodon tsafin aka Kone shi aka gufanar dasu gaban alkali ya yanke musu hukuncin kisa ta hanyar rataya dukansu karshen su malamai yazi Allah yasa mi kyakykyawan karshe yaje ya karbo duk wasu kadarorinta da ATM dinta da komai Amma be barwa yarsa komai nata ba gidan marayu aka Kai da gajiyayyu gidajen Kuma yabawa marasa karfi kyautarsu bayan wata uku suka samu labarin rasuwar jeddah duk ta kwakuke gabanta ta cinye Haka take jiwa jikinta ciwo ga wani ruwa me wari dake zuba daga jikinta saboda rubewar da kirjinta yai mutuwa tafi Mata sauki yai Mata addu'oi ya tausayawa yarta Allah yasa mudace Yasa miyi kyakykyawan karshe ba irin nasu Jeddah da malamalai Al ameen kodauke Ramatu yai gaba daya suka koma Istanbul Nan yanema Mata makaranta tayaki da jahilci ta fara soyayya suke me tsafta ramatu akwai kwai akwai kyan hq ma sai dai matsalar kauyanci Wanda dukansu suke fama dashi haryau idan Ja'e ya manna wani haukan a kasuwa sai ansha dariya haka akadinga bashi magunguna da rubutu saboda yana Sha'awar naman mutane dan Yana ganin mutum zece wannan ze Mai ko Kai wannan baze Mai ba wannan baze nama ba ganin haka yasa ake Masa rubutu Dan Kar adauka mayene alhamdulillah Kuma ya Dena dukansu ciki ne dasu inda subai'a ta Riga haihuwa ta haifi mace suhail yayi farinciki ya maida sunan babarsa Aisha yaso yasa sunan hajiya alhaji ya hana sai fadeela matar Ja'e tagwaye ta Haifa akasa musu hassan da usaini sai ramatu mutanen turkey achan ta haihu ta haifi da namiji akasa sunan Alhaji Alhamdulillah garin kuguru ya gyaru fiye da tunanin me tunani yayi kyau anyi musu gyara da makarantar Boko data islamiyya domin gwamnati ta shiga maganar garin Yana karkashin Kano Dan haka ansoke sarki a garin sai dagaci da aka nemi wani babban mutum akai Masa gwamnati da kanta ta jinjina wa suhail ya samu lambobin yabo masu yawa daga wajen manyan gwamnati da manyan masu kudi su fadeela sun samu kyaututtuka alhamdulillah malamai suna kokari a garin Dan suna fahimtar addinin su sosai arnan daji sun Zama musulman daji hasken musulunci ya shiga garin ya mamaye harda gefen garin wato beguwa mado ya dawo wajen matarsa akoda yaushe idan mutanen garin suka tuna da suhail sai sun Masa addu'a *Alhamdulillah tammat bi hamdillah Allah nagodema daka bani ikon sauke wannan littafi nawa alhamdulillah darasin dake ciki Allah yasa mu amfana dashi kuskuren dake ciki Allah ya yafe Mana masoyana Ina godiya da yadda kukai jumurin Bina harma kammala wannan book nawa insha Allah zaku dinga samun Dan iskan namiji akan Kari yanzu da sabon novel Dina me suna FACCALATA nice Tak a kullum a Koda yaushe* An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubut unsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT __ *FEEDYN BASH* SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO LD7 WPS Office Normal Times New Roman Times New Roman Calibri Calibri !%),.:;>?]} $([{ f399cfb1b320478893e76036af5c0a47