Sashe 24
Arnan Daji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tsoronsa take ta shirya Duk ta rame kayanma sun Mata yawa Haka ta zunduma doguwar rigar atamfa suka fita suka je takaita wajen shakatawa ta huta yai Mata siyayya sannan suka tafi suna ta Hira hankalinta ya Fara kwanciya tayi nadamar abubuwan data aikata sukaje wani gida chan gaban unguwarsu kamar Zaki janguza saikin wuce barrack din sojoji gidan abokin nasa suna zuwa kofar gidan gabanta ya Fadi Amma ta dake Haka suka shiga yai parking ya wani rungumeta gida ne ya hadu ita kanta ta hadiyi yawu suka shiga gidan shiru taga yasa wani card na security sannan suka shiga parlour din daga Nan taga yajata wani daki datakeji hayaniya kuka tafara ya hade bakinsu guri guda sweety ba'a kuka anan gidan dadine suna shiga dakin ta saki ihu ta Fadi a wajen abunda taganine yai bala'in firgitata _*To fans Bari in dakata Haka more comment more typing Dan Allah duk Wanda ya karanta yai forwarding zuwa sauran groups Banda lafiya bana iya posting dayawa online Dinma bancika Hawa ba nice taku a kullum a Koda yaushe*_ *Feedyn bash* [10/23, 2:33 PM] Ummu Subai'a ARNAN DAJI *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_* ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation Shatu Khamshi rabi'atu halliru hanny Amina Aliyu humairah fatima shariif Ramlat maryam adris maman bunayya ummu shaheeda Fareeda hybat Najla's mom ce Maman sayyid Fauxeeyarh M_sudais Umu musaddiq Maman sadik Mmn affan Ammien sabeera Famus Hauwerh Yusuf Ummu safiyya maman saudat Sadiya sadiq Hafsat s. Galadima Maman Ra'ess Mimi I.Ibrahim Fiddausi Abdul Wallahi fans Ina lafahari daku Ina Jin dadin yadda kuke mun comment gaskiya naji Dadi nagode Allah yabar kauna *wannan page din nakune sadaukarwane agareku kunada yawa masoyana insha Allah kowa zeji sunansa karku damu yanzu muka Fara kaunace ta hadamu inafatan Allah ya dorar da wannan kauna har gaban abada I love you Lodi Lodi kuyi yadda kuke so dashi nakune inkunso ku Hana hafcsy samart karantawa ma *BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM* *Book 2* *Second to the last page insha Allah* 120-125 Gaba daya suka sa dariya su goma Sha hudun Nan riris sai wani shugabansu dayake zaune kan wata karaga gefe guda ga wani kan mutum Wanda bakinsa ke musu Aman kudi ruwa me karara suka zuba Mata tashi shegiya cewar malamalai angaya Miki bansan komai akanki bane to tun kina garin nan da aurenki nasanki Kuma dodon tsafinmu yai Mana binkice akanki sosai keda agalinki gafalallu ne irin mu Dan haka Dole ku zama rabon dodon tsafinmu mu keda wannan tsinanniyar uwar taki da Kika kasa tausaya Mata Kinga ko bame tausaya muku a duniya abunda kuka shuka shi zaku girba ita data Dora ki a wannan turbar karshenta aids ne Kuma mubawa dodon tsafi jininta ke Kuma hhhhhh Banda kuka da majina ba abunda take Sam ta fita hayyacinta ta rarrafa kusa da uwar Kinga abunda Kika ja Mana ko meyasa nazamo ya agareki Jin raineni da San kudi da yaudara da zamba cikin aminci a yau nayi nadamar fitowa daga tsatsonki Anya ko Ni yarki ce ta Kara rushewa da kuka Kiyi hakuri diyata tabbas bakin iyaye ba wasaba banbi mahaifana ba bamu rabu dasu lafiya ba gashi banbi mijina ba kawai saboda rudin shedan infatan Allah ya gafartamun Nina koya Miki bin malamai da bokaye karshen mu yazo Jeddah ki gafar tamun nayarda zan mutu Amma bazan mutu anan ba insha Allah wayanda na zalunta zan koma Ina nemi gafararsu tun yanzu Naga izina a rayuwata ba abunda zan daga ince wannan ta halal na same shi komai nawa Haram NE ke Kika dirani akan haka gashi saboda San zuciyar mu naseda kanmu da kanmu kanina ma bansan Ina yake ba cikin kuka tace ya mutu a yawon kashe kashensa aka harbe shi Yan sanda ne ajalinsa ihu Jeddah tasa wallahi kin cucemu bana tausayinki kamar yadda bana tausayawa kaina tabbas San zuciya bacinta na cutar da haleema zan koma na duba idan Bata haukace ba nasan tana da ibada Allah ze kareta fatana Kar yayan ta Suma su mutu kuka take kamar ranta ze fita Umma garin Yaya Kika zo Nan cikin kuka tafara magana bayan kun taho kun barni haka nadinga wahala Dana ishi makota da wari suka daukeni suka kaini asibitin murtala suka gudu anan aka dinga temakamun a irin masu zuwa bada temako ake siyamun magunguna da dressing saboda na kamu da ciwon cancer saboda yawon danake da girmana nake Zina Zina masifa ce ba Wanda yake ganin mutuncina a haka nasamu Labarin ankawo rikakkun higher killers din nan inda sukaje kashe wani senator Ashe ansan da zuwansu shine aka harbesu wasu sun rayu wasu sun mutu haka muka lelloko ganinsu gasu Nan a yashe anan Naga gawar Dan uwanki shine nadinga ihu Amma bannuna nasan Shiba saboda neman Yan uwansu ake Ni Kuma bansan meza aimanaba nagudo daga asibitin Ina fitowa shine wannan ya dakko Ni yace mijinki ne kinata nemana Baki ganni ba ya nuna mun hotunan bikin ku na Kuma amince da haka Ina murna wahala ta ta Kare Ashe Yan mafiyane shine suka kawoni Nan agabana ake yanka mutane ta fashe da kuka Dariya ogan nasu yayi wannan wasan kwaikwayon ya ishemu haka Dan haka ku yanka uwar ku Ciro min nonuwan Yar duka biyu idan yaso ku kulleta a daki daga baya a yankata zuwa gobe ihu kawai suke Nan sunaji suna gani aka Tara wata katuwar silba aka yanka umman Jeddah tanaji tana gani ihu take suko sai dariya suke suna wasu maganganu suna Kiran sunan dodon tsafin nasu sai Aman kudi yake Yan dubu dubu za'a yanke nonon nata duwai yace abashi aronta yai Mata cin karshe ya shiga da ita wani daki garin cire Riga ya Yar da katin bude gidan karaf a idon Jeddah ta sa kafa ta take shi tanaji tana gani yadinga subirbidar ta saboda gaskiya Yana San Jeddah Tai Masa Zaki chakwai ga ruwa tsindim Duk biye biyen sa beta ba haduwa da irin Jeddah b tabbas da shiya same ta ze rike ta kodan rijiyar ta akwai zurfi ga Dumi da dadi Sai da aka Fara buga Masa ya hakura ya juya Yana zira Riga Tai maza ta dakko shi daga kasan kafet din datasa da kafarta tai maza ta soke a zaninta suka fito a zuciyar duwai beso a cirewa Jeddah komai haka tana ihu tana komai suka yanke Mata nonuwa suka dinga wata muguwar dariya Suma Tai a wajen suka fice duka kowa ya dibi kudin dayake so tuni an fice da gawar umman ta za'ayi farfesun ta za'a ci kasuwar Daren yau da ita Dan akwai masu zuwa siya manyan mutane manyan masu kudi gaba daya jini yagama wanke jeddah duwai ne ya roki ai Mata dressing kafin gobe Kar ta mutu aka dakko kayan aiki aka nade wajen ba komai sai jini sukasa wani Abu jinin y tsaya duka suka fice suka barta a wajen Sanyin asuba ya farfado da Jeddah cikin ikon Allah ta dawo a cikin hankalinta astagfurullah ya Allah Allah kayafemun tana kuka ta mike tana layi tana dubawa card din Yana Nan yadda yake da hanzari tafara bin hanya tana saka card din kofar ta bude ta fito ba kowa dai wasu manyan maza su hudu sunata bacci ga kwalaben giya Nan sun Sha sunyi tatul haka ta salallaba tana bude get din ya bude Tai hamdala Nan ta Fara gudu tana tafe tana faduwa saboda rashin jini tana cikin gudu wata mota ta shararo da gudun gaske ta dauke ta ta danfara da kasa Bata fado da Rai ba mugun birki yaja ya tsaya Sun shiga cikin garin tsit ba kowa Banda kukan tsuntsaye ba komai Nan suka dinga dube dube suka shiga gidansu lamunde ba kowa kamar ma andade ba kowa suka fito suka nutsa garin Nan suka fara Jin tashin ihun mutane daga nesa ga kida Yana tashi suka dufafi inda sukaji suka sassuka a motar suka Fara tafiya da kafa tafiyar kusan minti Sha biyar suka Fara hango mutane hayaniya na tashi guri ya turnuke da warin burkutu da karnin jini suka karasa wajen Nan mutane suka fara farga dasu suka Fara ihu suna darewa kaho na zaune kan karagar mulkinsa ga gunki badu a gefe sai zuba Isa yake da mulki Ayanka mazan Nan biyar chas na al'ada anfito dasu lamunde Duk sun jigata ba hannu guda ga Ja'e ga iyarsa Duk sun fita daga hayyacinsu ansa kan lamunde a kasa za'a yanka kaho ya Mike ze yanka Nan da Nan sojoji suka zagayesu da manyan bindigu ga manyan malamai kowa kuka yake a wajen saboda tausayi Nan da Nan suka Fara Jin ruwan kibiyoyi Ashe kaho ya shirya Nan da Nan Suma sojoji suka bude musu wuta ganin haka Duk aka Fara gudu gari ya hautsine da gudu suhail ya karasa wajen da sojojin suka Miko su Ja'e kuka yasa ganin hannun lamunde kamar karamin yaro duk sun rame sun bushe kamar kudin guzuri Nan manyan malamai suka matso jikin gunki nadu suka Fara karatun rukiyya Nan da Nan garin yai wani irin ja wani irin rugugi da kugi ya cika garin Haka suka dinga rukiyya sai ga badu ta Fara magana suna na duna uban ibilishai uban kafirai uban gafalallu karku konani zan tafi bazan Kara gilmawa Kota hanyar garin Nan ba meya kawo ka jikin gunki eh sunai wa gunkin yankane suna bashi jini shiyasa na shiga jikinsa nake Shan jini duk shekara nake zuwa ko Kuma idan sunada matsala zasu kirani nazo Amma zan tafi Amma nayi alkawarin saina tafi da jinin sarkinsu Dan yai mun alkawarin Karin jini bayan wanchan biyar din Nan sukaji dif sai gani akai kaho ya Fadi shabar a wajen sai gawa Nan da Nan aka rushe gunkin Aka Tara mutane gaba dayansu duk sun tsorata ganin gawar kaho take aka musuluntar dasu wayanda sukai gardama Yan fadar kaho sojoji ba jira suka harbesu mutanen garin sun kara tsorata Nan aka bar manyan malamai wayanda zasu koyar dasu komai na musulunci dama anzo musu da sitturu da kayan abinci Nan aka dinga Raba musu suka Kama hanya dasu lamunde Wanda sai sannan daddy ya ganta Indo yayana sai kuka Nan suka rungume juna a mota