Sashe 11
Arnan Daji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tanzu idan ta kashe ta ribar me zataci karkari Tai ta Zama a wajensa ita kadai meye a duniyar to Jin dadin kankanine taci me kyau Tasha mekyau taje kasashen duniya ta shiga kalar motar datake so tasha AC ta rike manyan wayoyi shikenan burinta ya gama cika a duniya sai me Kuma karshen ta kabari inda waccen itama Dole chan zata Inbanda hauka Mata sun haukace akan kishi sune tusa wannan Sha wanchan duk Dan ki mallake miji ki rayu ke kadai a wajensa saboda wannan jijiyar mtsww yaja tsaki sai jiyai anbude kofar da sauri ya Mike ya nufi doctor din dayake ta sharce gumi kamar nadaga AC ya fito ba awansu biyu cur sannnan suka fito biyoni alhaji yace kawai ya wuce da hanzari ya bishi hajiya Tai hanyar ICU din Wai zata shiga aka dakatar da ita doctor na shiga ya bude fridge ya dakko ruwa me sanyi ya Dan Sha kadan ya ajiye ya kalli alhaji garin Yaya Haka ta faru dabadan kun kawota asibiti da wuriba zata iya rasa cikin jikin ta Amma cikin ikon Allah Yana Nan gaskiya akwai wahala da yunwa a jikinta bazamu sallameta yanzu ba gaskiya Mun samu numfashin ta ya dawo normal Amma Bata farfado ga bill din ansai komai to shikenan ya kalla ya duba ya Mika Masa ATM kaje kazare Ni bana zuwa banki kasan Dana Kuma baya gari ya fada cike da dacin zuciya Dan bayasan tunawa da suhail ya ci Amana wannan wane irin yarone Koda asirin kamar yadda hajiya take fada akwai halinsa yanada sake shima da addu'oi tun Yana gida kuwa Allah ya sawake ya fada ya Mike to alhaji zan kawo ma gida ku koma gida tunda ba'a shiga inda take to likita ai dama munsan dokar asibitin ku ba Dan jinya dariya sukai alhaji ya fito ya riko hannun hajiya datake ta masifa sai anbarta ta shiga taga yarta ba Wanda ya kulata ita kadai take ta fadanta a mota yasata ki kwantar da hankalin ki tana karkashin kulawar doctor Sadik karki damu kinji hajiya kefa jaruma ce Banda tsinewa Jeddah ba abunda take shiru yai Mata kawai Jeddah ce take ta ihu Dan ba karamin dakuwa tayi ba a hannun hajiya Taji tsohon Kashi jitai Abu na binta tana dubawa taga jini ihu tadinga zundumawa Wanda yajawo hankalin ma'aikatan gidan ku kirawon suhail Dan ubanku a sashen sa jiki na rawa suka dinga buga Masa ya fito lafiya madam ba lafiya ai da gudu ya fice ya ganta kwance cikin jini a bakin harabarsa da gudu ya sungumete yasata a mota sai asibiti suna zuwa aka karbeta likita yace ai Bari tayi Nan da nan akai Mata wankin ciki Dan tafita daga hayyacinta kuma be Gama zubewa ba Sai washe gari ta farka suhail ya Gaya Mata ai Bari tayi ihu tadinga yi a asibitin dakyar yasamu ya rarrasheta tayi shiru a Haka har ta warke aka sallameta wata biyu tsakani ta Kara samun ciki Abu yaci uban nada Dan ita Allah ya kasheta namiji zata Haifa tagwaye Haka sukaita rainon cikin Bayan sati biyu Taji sauki aka sallameta suka koma gida lokacin Ana waec November December alhaji ya biya Mata ta zana cikinta nata girma d kyar take Zama da tashi side guda aka ware Mata suhail nema San tana gidan ba ba Wanda ya karai Masa maganrta shima bewa kowa ba ido kawai suka zuba Masa hajiya taso yi alhaji ya hanata Ana Haka suka yanke shawarar tana haihuwa zata wuce Istanbul karatu tunda faruk na chan yayi aure ya auri Hanan ya kaita chan Al ameen ma Yana chan Amma shi ya kusa dawowa kanin suhail kenan tunda yagama primary ya koma chan da kyar alhaji ya yarda da Cha yai sai dai ya tafi jami'atul Madina to ganin turkey din akwai musulmai da dama Kuma Bata da lalacewar wasu kasashen shiyasa ya barshi Angayawa iyayen ta sun amince tunda da auren dansu akanta nunawa sukai tare zasu tafi shi ya koma chan shiyasa baya zuwa gaishesu tunda sukai aure wata biyu ne yake zuwa tun daga nan bashi ba Yar tasu Amma sun san suna lafiya Kuma idan kosu ko wani nasu yaje sai ace ai tana kasar waje dame gidan shiyasa hankalinsu ya kwanta yanzu ko tana gidan surukanta rainon ciki a cewar su ba Allah ya sauki haleema lafiya ta haifo yayan ta maza guda uku lafiyayyu masu tsananin Kama da mahaifinsu ba ta inda suka baro shi Bari indaka ta anan sai min hadu fans a gidan suna _Nayanke shawarar zan dinga kulle groups Dina sai nai posting na bude ai min comment sbd bakwa bin dokata sam Ina kokarin faranta muku da Dadi ba Dadi Amma Kuna batan Rai kullum gaskiya gwara na rufe yafi sauki sainaji comment dinku nice taku a Koda yaushe_ *Feedyn bash* [10/23, 2:31 PM] Ummu Subai'a ARNAN DAJI *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_* ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation _*ASSALAMUALAIKUM FANS DAN GIRMAN ALLAH BADANNI BA NACE KUYI HAKURI KUDENA CEWA NA TURO MUKU DA BOOK TA PRIVATE KOMA A GROUP INDAI NAI POSTING DINSA ABUN TAKAICI WATA KANA GAMAWA MAZATA FARA A SAKE TURO MATA IDAN KUN HAU ONLINE BAKWA DUBA ME AKAI A BAYA SAI KU TAFI KARSHE DAN ALLAH KUYI HAKURI NI BANA AJIYE NOVEL A KAN GROUP NAKE RUBUTAWA NAI POST NIMA SAINAGA WATA TA TURO NAKE DAUKA DAN ALLAH KUDENA ABUBUWA SUN MIN YAWA INADA BUSY SOSAI BADANNIBA INKANA NEMA KANEMA A GROUP NA TABBATAR FANS DINA NA HAKIKA SUNA AJIYE WA ZASU TURAMA WANDA NA BATAWA RAI YA YAFEMUN NICE TAKU PRINCESS FEEDY CELE*_ *Book 2* 55-60 Anyi suna ansha shagali inda Yara sukaci sunayen kakanninsu sunsami kyau tuttuka sosai musamman kakansu kyautar company yai wa kowanne su suna samun kulawa wajen kakanninsu inda aka yanke zata zauna gidan faruk wajen Hanan bayan arba'in suka daga gaba dayansu harda hajiya da alhaji suka kaisu chan Basu boyewa faruk da Hanan komaiba sun ran faruk ya baci yai alkawarin ze tsayawa haleema Tai karatu har sai ta gaji ze kula da yaranta Dan dama nasana ya tsani jeddah tsana me Muni Yana fatan ganin karshen ta Safwan sauban sunan Yan uku kenan kyautar Allah Haka suke musu lakabi bayan shekara biyar Yara sun Zama manya suna primary 1 yanzu mamansu na Masters suna cikin kwanciyar hankali da kulawa faruk ya hada ya rukesu Gam shi da Hanan hankalin su ya kwanta haleema inzata school manyan hijabai takesawa da nikaf mutane da dama sun dauka faruk ne mijin ta shi yake kaita Yana dakkota yaran Kuma Hanan ke kaisu tanada da daya da cikin na biyu yanzu tana fama sun Sami ci gaba da kwanciyar hankali a wannan time dinne mummunan Labarin bacewar mijinta farincikin ta duk da beta ba nemanta ba Bata damu ba kullum cikin yi Masa addu'a take Dan tasan ba haka aka kyale shi ba fatanta Allah ya tsare shi a duk inda yake gab take da kammala Masters suna semester karshe Bata bacci kullum kuka take kwanayi da addu'oi akan Allah ya bayyana shi Bayan shekara biyar Jeddah nada Yara biyu asra da ansar abubuwa da dama sun faru ciki harda komawar ta ruwa tsindim ta cigaba da barikin ta matsalarta daya basa zuwa ko ina sai saudiya dakyar take samu yaje Egypt Kai yaran in Basu da lafiya alhaji ibrahim gadon kudi ba'a zuwa ko Ina a gidan sa sai saudia inba Haka ba sai dai a hakura da tafiyar asra ta taso cikin tarbiyyar maryama Dan ita ke kula da ita da komai nata tsakanin ta da uwarta sai bacci tunda ta haifi ansar take Jin tazama wata isashshiyar mace a gidan suhail baze taba neman ta ba sai ya biyata gashi ta koya Masa harijanci baya iya hakuri kullum cikin karbe Masa kudi take Amma hakan be isheta ba sai da ta koma bin mazan data Saba a waje har gida take kawo su musamman Ahmad Allah cikin ikonsa suhail be taba kamata ba sai dai maryama Bata da matsala da ita yarinyar tana da sirri Baban abunda ke damun suhail yadda Jeddah Bata taba yarda dashi sai ya biyata gashi baya jurewa manyan kudi take sa Masa Kuma shi be iya neman Mata ba da kudinsa ma sai ta ga dama take bashi (hattara Mata domin akwai Yan iskan Mata da basa taba yarda da mijinsu sai ya biyasu ko Kuma ya yarda da wasu bukatunsu ze siya musu wani Abu ko wani abun wata Bata zuwa da bukatar ta sai ta ta tabbatar mijin ta ya kamu da sha'awarta Wallahi Mata kuji Tsoron Allah kisani kin aikata Haram kinsa mijinki yayi Miki alkawarin Dole Wanda baya cikin hayyacinsa Dan Allah Mata mugane muna cikin fushin ubangiji da halaka muji Tsoron Allah) Allah ne ya tsare suhail da addu'ar iyaye da tuni ya Fara bin Mata saboda tsananin Sha awa da kudin nasa ma inta ga dama sai ta Hana be da abun Sha sai kanwa Tunda ta haifi ansar akaje akasa Mata implan daga Nan Bata Kara yarda tayi wani cikin ba tunda ta haifi namiji tasan itace da gida tunda haleema ko Labarin ta Bata Kara jiba karshen Tama ta mutu shikenan ta tsunduma barikin ta ta juyawa uwar ma baya Dan abunda take ba ta rage sai ta ga dama ma take Bata inbaso bama sai tazo gidan ta karaci zamanta Taki fitowa ko kdaga bayama hanawa Tai intazo sai ace ai tafita Haka ta hakura tadena zuwa sai Rana daya taci sa'a tafito ta same ta Dama wata shawara nazo Miki da ita tunda Kinga ke kadaice yanzu yayanki ne kawai meze Hana kisa akashe suhail ido ta zaro kisa umma gaskiya Inasan mijina to tunda kinasan zauna har haleema ta bayyana tazo da yayanta maza har uku rigis Dan naji labari ta haihu a gidanma akai suna Amma ance ta Bata bat ba'a Kara ganinsu ba idan asirin ya sake shi tunda wata Rana Dole ya karye kema kinsani ki duba nida mahaifinku indai ya sake shi yadda yake mana Dan Haka shawara ce kiyi tunani eh hakane umma Amma wazemun wannan aikin hehehe ke dakike Dame Miki