Sashe 5
Arnan Daji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amma haka nadinga kuka Ina rike da yayana a lokacin ga dukiyarmu mun saida kadarorin mu na kauye duka a kauyenmu kaf munfi kowa kudi danmu gadon kudi mukayi haka suka samu agaba ga shanunmu ga kudinmu masu masifar yawa Wanda ze iya siyan garin Nan kaf da abunda ke cikinsa suka Fara janmu suna kada shanun kuka muke a lokacin muna ihu duk da lokacin Banda wayo sosai ba komai nake rikewa ba Amma naji babana da mamata da yayana sunata Kiran ya Allah bana mantawa da wannan kalmar Amma bansan me hakan ke nufi ba Wasu mutane muka hango su biyu suna doso mu suka karaso suka tsaya lafiya me sukai muku haka me sukai Mana fa kuke tambaya kunsan dokar garinmu ba'a shigo Mana bama fita Dan Haka Suma kamammune mun samu maza biyu daza a yankawa badu su Kuma matan suka Fara lashe Baki kamar mayu kunsan sauran base na fada ba idonsu idon sarki har yarinyar Nan nasan takanta ze Fara tunda dama haihuwa yake nema ido rufe suka sheke da dariya *Kuyi manage da wannan abubuwa sun mun yawa yau Sunday oga Yana gida nagode fansa nice Taku a kullum a Koda yaushe* *FEEDYN BASH* [10/23, 2:20 PM] Ummu Subai'a ARNAN DAJI *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_* ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *Assalamu alaikum ina mika godiyata ga masoyona nagode da kulawarku amma banajin Dadi wallahi ina bukatar addu'arku fans idan naji Dama zakuga post Dina idan kuma bazan iya ba zakuji shiru nagode sosai* Wannan page din nakine my sweety Mrs sardauna kawa tagari kiyi yadda kikeso da shi Allah ya bar kauna ya Kara lafiya yasa abunda nake zatone ya tabbata 20-25 Abun mamaki sai muka ga sunsa dariya karya kuke makwadaita mabarata baku isa kuyiwa wayannan mutanen koma i ba guga yasan takan harbi da kibiya yayin da tabo yasan sarrafa takobi nan suka futo da kayan aikinsu suka dinga harbesu suna saransu daya daga cikin dakarun bisa tsautsayi ya Kai Sara ya sami babanmu aka nan yafadi ko shurawa beba ganin haka mahaifiyarmu ta hadiyi zuciya ta mutu daga ni sai yayana mukai saura yayin da mutanen nan sun kashe dakarun duka sukansu tsoronsu muke ji Ku kwantar da hankalin ku zamu temaka muku mufitar daku daga wannan yankin Baki basa shigowa kashe su sukeyi dan haka kumiyi Sauri kar abiyo sahu Kai guga kwashe gawar iyayensu ka kaisu bayan gari yayana yace kutemaka ku binnesu jin haka sukayi shiru karka damu kasamu sauki guga haka rami ka binne su tabo ya Kada musu shanunsu ya Kama hanyar fita dasu da kudinsu him yana rike da hannuna Wani yanayi naji wanda bantaba jinsaba ashe so ne bazan iya barinsa ya tafi ya barni ba haka naji na furta yaya kaje Kai kadai zan zauna da shi ina zuwa ina ganin su inna kizo mu tafi gidde karki tsaya kizo mutafi zata kasheki a'a Kane kawai murmushi tabo yayi ka aura mun ita inasanta zan rike maka ita amana duk sanda kaso zakazo kaga yar uwarka amma kasan garinmu ba'a shiga nikaina ganin farko naji inasanta shiru yayana yayi Baze tauye kanwarsa ba tunda tana sansa shikenan na baka aurenta nima ban iya daura aure ba amma nasan Ana bada sadaki To meye haka kawai duk abunda kasamu ka bata na baka aurenta amma zan dawo na tafi da kanwata haka ya juya ya tafi wannan shine ganin karshe dana yiwa yayana sai da muka kaishi karshen gari sannan yadau hanya ya tafi ina kallonsa yana matse kwalla nasan bakin cikin rashin iyayen mune ga rabuwa dani kuka yake kamar Kara min yaro Har yayi nisa ya dawo ya rungume ta ga shauwa kirike a hannunki kidinga tunawa damu mun rasa inna da baffa narantse saina dawo wannan gari duk sanda nasami dama na tafi dake azzalumaine basu da imani banda wayannan da tini mun rasa ranmu muma shiyasa bazan iya yi masa butul na hanashi auren kiba ki kula da kanki kidinga ziyartar iyayenmu Ina kuka yana kuka muka rabu nayi dana sanin cewa inasan tabo jinai na tsane shi nayi wauta a lokacin na kin bin yayana wanda har rana irin tayau bankara saka shi a idanuwanaba kwanaki da dadewa bayan na haifi suhel ance wani yazo neman kanwarsa a garin nan an kamashi an kasheshi nasan ni yake nema shine suka kashe shi kuka take ta kasa karasawa Sai kuka sun kashemun yayana Juyawar da zatai wazata gani suhail ne cike da bacin rai take kallonsa mekazo yi nan sashen nan ya Kama soshe soshe kamar wanda wani Abu ya ciza nan ya samo kinkina ta dole saboda tsoro ummummumm na fitone maryama tace kinyo nan sashen waya baka izinin zuwa nan bangaren mena gayama jiya ko har ka manta abunda magaya mane Haleema Gunki tazama kamar an sassakata yaushe mijin nata yazama haka yaushe ya koma mijin tace ta shiga uku ya rayuwar aurensu zata kasance da mijin tace gaskiya bazata jureba hankalin ta yai masifar tashi gashi Sam kwana biyu ta rasa gane kanta ba lafiyace ta ishetaba ga takaicin da namiji dame zataji tana cikin tunaninta jeddah ta katse mata Suhail kagayawa matarka sharadin dana kafa a gidan nan yanzu yanzu idan kana san zaman lafiya Kai da ita jiki na rawa yace memema kikace tunamin au Kama manta to kazauna da ita nabarma gidan tajuya a fusace da gudu ya rike kafarta yana hawaye kiyi hakuri uwargida ran gida yadda kikeso haka za ayi Zangaya mata yanzu agabanki yana hawaye ya juyo ya kalleta idonta a rintse ta sunkuyar da kanta banda gurshekan kuka ba abunda take wannan Abu bana lafiya bane Halee....Ma yaja majina zaki koma bangaren jeddah za'a rufe nan duk abunda tace a gidan nan daga yau shizaki tace bataso ki Kara zuwa makaranta zaki bata key din motar ki hada da tata hehehe kayi kokari suhail ta hado mun da wayoyinta bana san ta Kara waya da kowa bansan kowa ya Kara zuwa wajenta kasanarwa da me gadi duk wanda yazo indai gun wannan yarinyar ne agaya masa bata kasar Haleema kuka kawai take tana Addu'a a ranta Allah ya kawo mata sauki a lamarinta amma tasan suhail baya cikin hayyacinsa wannan abun bana lafiya bane dole tadage da gayawa allah bana san ki dau kaya ko daya nizan bada kayan dazaki dinga sawa tajuya tafice tana fita ta koma sashin ta ta Leka dakin maryama ki gyara dakin nan naki za'a karo yar aiki kuzama ku biyu kya dinga hutawa ga wannan kudin kije bakin asibiti kisiyo mun kayan nan da ake siyarwa dinkakku na gwanjo kinji *Kuyi manage da wannan nice taku a kullum akoda yaushe* *Feedyn bash cele [10/23, 2:27 PM] Ummu Subai'a ARNAN DAJI *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_* ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *GASKIYA FANS INAJIN DADI INA MIKA MATUKAR GODIYATA A GAREKA YADDA KUKE KAUNAR ARNAN DAJI GASKIYA BANSAN ARNAN DAJI YA SHIGA RANKU YA KARBU HAKA BA SAI YANZU INA GODIYA MASOYANA MAKIYANA MA INA GODIYA* _*WANNAN PAGE DIN NAKI NE KAWA TAGARI ZAHRA FAROUQ ALLAH YA TEMAKE KI KAN SABON NOVEL DIN DAKIKA FARA INAYINKI SIS KIYI YADDA KIKESO DA WANNAN PAGE DIN*_ 25-30 Suhail Yana fita sa shensa yaje ya dinga kuka kamar karamin yaro meya same shi meyasa yaiwa haleema haka yana santa a kasan ransa shikansa besan meyake jiba Amma yasan ko giyar wake yasha baze iya ketare dokar Jeddah ba idan ya ketare fushi zatai ta barshi idan ta barshi mutuwa zeyi gwara ya rabu da haleema gwara komeye yai mata ya zauna da jeddah siyi rayuwarsu me dadi da hanzari ya Mike yai wanka ya zira Kaya ya tuna cewar jeddah tace a siyo Mata irin motarsa wadda takai kimanin million ashirin da biyar da hanzari ya zari key din motar ya fice har Yana gabza tuntube Haleema ce durkushe a sashenta tana ta kuka tunda mijinta ne ya umarce ta data je sashen Jeddah Tai Mata bauta zatayi Koda hakan ze kawo karshen numfashin ta a duniya tasan a kan bautar aure ta mutu da hanzari ta tattara gwala gwalanta da diamond dinta na lefe da wayanda suhail ya din gai Mata kyautarsu kafin shigowar Jeddah rayuwarsu wajen flowers din ta taje nabayan side dinta Nan ne kawai zaka ga akasa a gidan ta dinga haka rami sai da Tai Rami me zurfi ta zura akwatin datasasu a ciki da maida kasa ta rufe Tai landing din wajen Ta dawo ta dauki Key din motarta da wayoyinta guda biyu tana kuka ta kulle ko Ina ta fice side din Jeddah ba kowa sai ita kadai Dan ta aiki maryama siyo Mata Kaya haleema ce Tai sallama a parlour din waya takeyi ko kallonta bataiba ta gaji tanemi gu tazauna a kujera da hanzari ta yanke wayar ta mike ta fincikota daga Kai wayoyin suka zube a kasa danma karfet ne da tuni sunyi kwata kwata ta dirata kan gwiywoyin ta Wanda tasaki ihun azaba tana Kiran ya Allah ta wanka Mata Mari guda uku kawarar ta hankada ta kanta ya gwaru da bango Tayi wani murmushi irin na cikakkun Yan duniya ta karasa kusa da ita nizaki zaunawa a kujera Ina zaune kina zaune fitsararra Mara mutunci gadon talauci Yar gidan matsiyata badai kin hada Miji daniba harda sakin jiki ki sakata ki Wala waike kinsamu gidan hutu ko zakici ubanki dani Zaki hada kishi wallahi kin zanyowa kanki da danginku masifa dan hada kishi Dani masifane bala'ine daga yau sunanki baiwa kinzamo meyimun hidima aikin ki zefara daga yanzu duk wada yazo gidannan nemanki Koda Wasa Kika fito saina kashe ki idan kikaji maganar mutane indai kinsan dangin suhail ne ki buya inba hakaba saina sa ankashe ki an kashe iyayenki Kuma muna zaune daram da suhail kuka kawai take Dan Bata da bakin magana Dan ubanki rufe min Baki yanzu duty dinki ze Fara wankemun undies Zaki haka ta debo undies dinta masu yawa kamar Zaki bude karamin shago wanima Bata Saba tunda dama akwaita da tsafta Nan ta danna ta a toilet ga zazzabi ya rufeta ruf haka ta