← Book details Arnan Daji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 31

Sashe 9

Arnan Daji Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

40-45
Cikin kuka tafara tambayarsa meyasa kuka shigo tare baban rama yace nazo zan shigo naganshi a zaure yacemun yaje gida wajen aduke akasanar dashi cewar tana Nan shine Ni Kuma naga ay shima Danane duk daya kuke shine nace mu shigo tare bansan wannan tashin hankalin zamu tarar ba dabazan Bari yashigoba kodan karyaga wannan danyen aiki yanzu Bari na hanzarta natafi daji nemawa aduke magani ku kula sosai da ita ku kula dakanku Kuma maza kuyi mata wanka ku gasa mata jikinta ya fice da hanzari ya nufi daji gabansa nata faduwa yadai dakene kawai kafin kace meye wannan rama ta Dora ruwa nan d Nan ta tafasa tenkwai ta kinkimeta takaita bayi rama ta wanke ta tsaf Dan bawani kuzari a jikin ta suka kamata suka wuce da ita gida dake kakarta ba wani gani take sosaiba batasan meya faruba suka ajiyeta sukace ta kula d kanta kafin babansu ya dawo daga dajin itadai kawai kallonsu take ita tasan metakeji Amma bataji zata rayu bazata samu rayuwa me inganciba saboda iska tana shigarta har cikinta saboda su basu da sittira sai fatar nn dasuke Dan kare gabansu da ita da mamansu ko manyan ganyaye suyi ado dasu baban rama natafe yana tunanin wannan zalinci a cikin daji kawai yaga an xagayeshi suwa ze gani ja e ne da yaransa rai bace baban rama y chakumi wuyansa la ananne badu ya tsinema mara mutunci gafallalle kacutar damu ka cutar da zukatanmu meyasa baka nemi yardartaba kasa mata karfi bayan kasan dokace sawa matanmu karfi saina dau fansa akanka macuci cike da bacin rai ya fara magana nizaka tonawa asiri ka turon tenkwai taga abunda nake aikatawa nasan Kai zaka shigo kaganni kaje ka kiratako kasan ba abunda nakeso irin ta a rayuwata ko kaho da uwata banasansu haka Dole zaka karbi hukunci hukunci me tsanani daga gareni bazan barkaba kaima kasani duk Wanda yaga sirrina saina kashe shi bazan kashe tenkwai ba Dan ita tawace amma zan kasheka zan kashe rama zan kashe aduke dukansu sai kun bakunci lahira hhhhhhh
suka kwashe da dariya cike da tsoro yake kallonsu bani nakira tenkwai ba nashigo natarar suna gidan ita tasanar Dani Kai ka aikata wannan aikin amma nama alkawari bazan gayawa kowaba zan rufe wannan maganar namaka alkawari nabika nabi badu nayarda bazaka karasa rama a idonka ba bazan Bari ta fadi wannan labarin ba nama alkawari banida kowa sai ita bata da kowa saini katemakemu ja e yasheke da dariya kasan Koda wannan maganar tafita bawani abu bane saboda bame jadani a wannan gari ninake milkin wannan gari nida kaho nasan cewa jama ar wannan gari basa so asawa mace karfi Ni Kuma komai da karfi nake yinsa da karfi zan keta duk wadda naso nakuma kasheta kaima yanzu zan kasheka hhhhhhh
Chapter 9 · 0% Book details