← Book details Arnan Daji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 31

Sashe 23

Arnan Daji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

85-90 Da gudu ta shiga gidan ta tarar da lamunde da aduke dukansu a kwance kowacce jiki ba Dadi tayi kan lamunde da gudu sai taga bakinta a karkacewa jikinta zafi zau hankalin ta ya kara dugunzuma ta kalli ADUKE dake Kade kudajen dake binta meya Sami lamunde naga jikinta yai zafi Kuna fita ta yanke jiki ta Fadi dakyar ta farfado Bata Kara maganaba sai kallo na lura jikinta duk yai zafi yanzu narasa dabarar yine sai gaki Amma bazaki komaba anan Zaki zauna tare damu ko idonta cike taf da kwallah Ina tsoron Zama Ni kadai da lamunde gashi Taki cewa komai Zan koma jikin mado ya tashi kinsan tenkwai ma tana bukatata bara na hadawa lamunde magani kema bara na baki jikinta yai sanyi tana sharar kwalla tana hada magani ciwon inna zafine sainaje daji gobe Banda magunguna sosai sunyi kasa karbi naki Fara Sha bara na dafa wannan ta Mika mata Tadauki akalla awa biyu tana kula dasu saida ta tabbatar sun Sami nutsuwa tabasu abinci dakanta tadinga bawa lamunde a baki Dan jikinta yai zafi tana Bata tana kuka jikin ta asanyaye ta kwantar da ita ta hada na mado waje guda abun yai Mata yawa yazatayi Aduke kiyi hakuri nasan kina Jin jiki kiyi kokari kidan dinga kula da lamunde zanje na duba mado yanzu bazan dadeba yana bukatar magani shima kansa na ciwo ki kula zanje nadawo kidena barin kuda yana hawa gabanki Zaki warke da yardar badu tafice tana sharar kwallar tausayin kansu Mado hankalinsa ya tashi ganin bega Rama tadawo ba tabbas tanada kirki tana kulawa dashi bata gajiya dayi Masa hidima meya tsaida ita yagaya Mata beda lafiya kansa na ciwo ga wannan matar ta sa shi agaba shi gaskiya tadame shi da surutu bayasan hayani Wai itace matarsa da sake Dan batai masaba aba bakyan gani mtsww yaja tsaki Yana wnn tunanin Rama tasawo Kai sannu mado najima ko na tsaya bawa aduke da lamunde abincine yai murmushi wannan Bata gajiya da aiki yaji dadin ganin ta tazo ta fitar Masa da wannan matar da danta daga daki shi batai masaba wannan ba matarsa bace Dan masifa sun sashi agaba sai kallonsa suke kamar mayu Da sauri ta taso kigaya Masa nice matarsa yaki sauraronmu ga dansa yana so yaje wajensa yaki sakar Masa fuska mado nane bekamata ya mantaniba yana Sona sosai jiki a sanyaye ta karasa haba mado kamar yadda nagayama wannan itace matarka ga yaron ka kasaurareta Mana tana jimamin rasaka na kwanaki nai musu bayani kasamu lalurar mantau amma a hankali zaka tunasu zaka dawo nutsuwarka kamar da Jikinsa yai sanyi ya kalleta taho Nan ku zauna suka karasa gefensa suka zauna dama su ko ledar daki basu saniba bare wani gado sunayin dabaibayi su kwanta akai ta matsa ita da yaron wani wari ya bigeshi ya daure ya jawo Dan tik yake saboda yara ba asa musu komai ga garin da Dan sanyi Amma ko ajikinsu shidai gsky yana Dan Jin sanyi yazeyi da wannan masifar da sittirar sa ansa ya tube sai boye boye yakeyi Bara na bashi magani kubamu waje suka fita ranta har ya Fara sanyi dataji ya yarda ita matarsace ta matsa ta Fara wanke ciwon da ruwan magani radadi da azaba yasa ya fusgota ta fado a lallausan kirjinsa suka kurawa juna ido jikin kowa yai sanyi ga dukkan alamu duk abukace suke ya kura Mata ido kimun a hankali ya fada cikin husky voice inajin zafi ko motsi ta kasa ta lafe a kirjinsa jikinta a sanyaye ta mike to ta amsa dakyar maganar tafito gaskiya tanada kyau ya fada a ransa Jikinta na rawa tana Masa wankin ciwon ta Gama tabashi magani yasha gaba daya hankalinsu baya jikinsu jikinta amace bazata iya zamaba zanje naga Tenkwai miyi sallama zan koma banbarsu da kowaba kuma suna Jin jiki dukansu to kawai ya iya cewa Dan shima beda kuzari dakyar yace kizo da wuri gobe ta gyada Masa Kai Karo suka gabza ita da Tenkwai ta kalleta dama baki tafiba cike da kishi a kwayar idonta Wanda Rama ta hangoshi kwance Tai Mata wani kallon Nima kishin nake dake a naje nabawa lamunde da aduke abinci yanzu nadawo nadubashi wajenki zanje naganki na koma na barosu su kadai sai tadanji saukin kishin Dan gsky tana tsoron kyan Rama karta kwace Mata mado bataki ta kasheta akansaba Dan ita tadakko shi natane ita daya Yajikin nata da sauki ta boye Mata ciwon lamunde bara naje kinsan duhu ya Fara sawo Kai mutan gari Kuma suna wajen shagalin chan kwana za ai Ana Abu guda gwara na koma kar aje ayi musu wani abun ba kowa yakamata kihanzarta gobe zanzo da wuri na dubashi na koma sai yamma nadawo saboda zanje daji debo magani Tana fita ita Kuma ta shiga wani farinciki ya cikata mado ya kalleta yai Mata murmushi amarya kin fito ki koma kafin angon ya karaso kinyi kyau irin wannan kwalliya haka Tai Farr da ido ta burgeka kenan yai Mata murmushi Nan suka Fara Hira sai da matar mado ta shigo ta koma dakinta ba tare da kowa yasan tajeba sai matar mado itama taja kunnenta sosai Iyar Ja'e taleka dakin Tenkwai bakowane a a Ina ciki iya shigo kedai Bari tunda nakesan zuwa wajenki mutane sunyi yawa shiyasa ban leko ba dama sonake nagaya Miki karki Bari Ja'e yaci galaba akanki Dan nasan yadda yake rawar jiki akanki zezo Miki Dole yau baze barkiba karki manta da wannan damar ta aurenku zami amfani mu dau fansa karki tausaya Masa ko daga kafa azamanku ban yarda da rangwame ba kinji nagaya Miki bara na koma wajen wasanni sai gobe zamu dawo duk matan sarki nachan nice banjeba Nima natafi ki kula nagaya Miki To iya zan kiyaye sai kin dawo to Yar albarka tasa Kai tafice hmm lallai iya tana tunanin zanso wani bayan mado tayi kuskure so dayane tun Randa na tsince shi nake Masa zan cigaba da sansa har saina kashe Ja'e sannan zami aure nida mado na tana wannan tunanin bacci me Dadi yai gaba da ita cike da mafarkin mado Ja'e ya shigo yana sawo Kai yaga batsal hq awaje shedar baccin ta yai nisa tanajin dadin baccin yawunsa yafara dalala gaskiya yaga ga ra baze Bari shibe taba ganin me irin wannan ba Abu faskacece haka sai maiko yake shikadai Nan ya matsa jikinta ya Fara zura bakinsa kan nonon ta ya Fara tsota ya Kai hannu yafara kwakule a hq Nan yaga ruwa yana fitowa ta hq yagama shidewa yafara fita hayyacinsa Shan nonon yake yagansu Luka Luka kamar sabon maye A bacci taji anai Mata wani Abu me masifar Dadi Kuma ajikinta meye wannan tana bude idonta wazata gani Ja'e ne ay batasan sanda wani karfi yazo mataba tadoka shi da garu ranta a bace nizaka nunawa iskanci ko angayama Nima zakai min abunda Kai wa aduke ne to zaman lafiya Babu tsakanina dakai mugu zaka dibi gara to kwalelenka Taji tsit tana dubashi taga Suma yai ta kyalkyale da dariya daga wannan yasarwar se Suma to yanzu muka Fara ga jini ya wanke Masa kansa Dan ya daku na rantse da badu nice ajalinka muje zuwa gani gaka ga jikin dakake kwadayi saina hallaka ka akansa daga yau zamu Fara ko kallon sa Bata karaba Takoma baccin ta yana yashe a gefe Dan ba karamin wulli Tai dashiba gashi ya saki jikinsa duka danya shagala Tai masa bazata ta Bazar dashi Rai a hannun badu Afra ta shigo Niki Niki da uban Kaya yara na binta a baya dawasu ta jibgo siyayya Dan tayi kamu ya barnatar da kudi tamkar besan ciwonsuba yana santa sosai yaji dadinta yadda yakamata Dan afra akwai ta sosai tayi Zaki chaiii ga uban duwawu da nonuwa sai dai gajeriyace Amma tana da haske itama Nan suka baje ita da jeddah suka Fara fito da Kaya kamar zasu bude karamin kanti duk saboda shiga Jami a ya siya Mata hankalin jeddah duk ba akan wannan shirmen yakeba ita bukatarta afra ta dafawa suhail abinci hudu tayi yanzu Dan Allah aminiyar muje ya kusa zuwa Kya Bari na huta ko kinsan yau gida nayi saboda baba danma nakira shi nace umma ce ba lafiya a asibiti ma muka kwan Suka sheke da dariya suka tafa ay gwara dakika Kira shi Kika solashi yadda zeyi ya yarda Mana hadda a dubata Niko Ina taheer guess palace ina Shan raba suka sheke da dariya tashi mufara afra Kya huta gaba daya Dan nasan kin ciyu wallahi jarabarki bazata barni na hutaba muje mufara dafatan kin siyo komai duk ansamu kawata mufara kawai shegiya kamar iya abun arziki kikai Haka suka Fara girkinsu cikin awa biyu da rabi aka kammala saiwa ta jiku cikin ruwan tsarkin ta afra ta hada Masa haddaden lemon abarba suka hada komai a gefe sannan ta shiga bandaki ta sillo wankanta tadau kwalliya taban mamaki tayi kyau kamar fure dama Kuma me kyance Afra tai Mata sallama ta warar Mata wasu kayan ta Bata haba afra aise dai nabaki Kaya a yanzu nida za aiwa lefe nagani na fada Dan haka kibarshi nagode tace Tom shikenan matar gadon kudi ko ajikin ta tace ta ajiye Mata ragowar a hankali zata dinga zuwa tana karba tashige dasu gida saboda sa idon Mama matar babanta kenan sukai sallama ta tafi Bata Dade da tafiya ba wayar suhail ta shigo gashi yazo yana kofar gida ganinan ta fada tadau katuwar dadduma ta shimfida a tsakar gida dama umma Bata Nan Tai masa iso ya shigo yace Ina umma tafita wlh gaisuwar mutuwa ok ba matsala Nan tahau fito da kayan abinci tanata kwarkwasa jiki na rawa ya Mike ya karbeta da kinsani ai wannan aikinane dani kikasan na dakko wace Ni dasaka aiki rufan asiri Dan Allah yallabai karkasa adaureni kin wuce haka a wajena gimbiya suka zauna ta zuba Masa yaci yai Kat ya kora da lemon hq hankalinsa kwance Ya kalleta dama magana nakeso miyi dake game da maganar aurenmu gabanta yace Damm inajinka daddy yasa ai binkice gobe za akaimasa sakamakon binciken wannan ba wani Abu bane tafada aranta angama da wannan babin ai tabawa malam aiki akansa sannan Kuma umm yaka kame
Chapter 23 · 0% Book details