Sashe 27
Arnan Daji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ko waccensu su hada kansu su zauna lafiya Washe gari juma atakama dinner ango yayi kyau anko yai musu su biyu kayan dinner da kamu sunyi shigar silver da ash shima yasa ashh din wata shegiyar getzner Tasha aikin Yan Zaria sun gaji da haduwa yasawa kowacce zobe Jeddah se takama take saboda ita ya Fara sawa Dan haka yafi sonta da akazo yanka cake ma ita ya Fara bawa Amma ko ajikin haleema duk da abun ya taba zuciyarta Abun mamaki data bashi rike hannunta yai ya tsotse tas Nan aka dau ihu da sowa ran Jeddah ya baci Ash e ba Dadi yadinga kallon haleema kamar Yar tsana duk da jeddah itama akwaita tahada komai ne nono kamar balo aka dinga hotuna Nan waje ya kaure a zafafe faruk ya shigo filin ya tsinkawa Jeddah Mari shegiya karuwa kinci nasara kin Zaki auri abokina Ashe sai da Kika shiga Kika fita Kika nemi hanyar da Kika aure shi Kai Kuma ka kyauta Amma kaje ai muku text din jini dukanku Dan banyarda da itaba inasanka har Raina ya juya ya fice Nan Jeddah ta kurma ihu anci mutuncin ta ita mutuniyar arziki ce aishi yaje yace Yana santa ran suhail ya baci ya riketa yadinga Bata hakuri Nan waje ya hautsine gashi suna tsakiyar fili anata zuba ruwan kudi itako haleema dariya Tai alhakinane taci gaba da juyi Ana Mata manni da gudu ta fice daga hall din tana kuka ze bita cikin gwanan cewa ta riko rigarsa ta baya ta Sha gabansa ta Fara juyi sai waje ya kaure da ihu Nan ya manta da wata Jeddah ma ya Fara Mata manni anata ihu wasuko nata gulmar abunda ya faru hankali kwance suka chashe sai Sha daya aka tashi ANAN ZAN DAKATA SAI NAJI COMMENTS DINKU MASOYA Nice Taku akoda yaushe masoyiyarku *FEEDYN BASH* [9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?* *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* *_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*?? ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation ASSALAMUALAIKUM WARAHMATULLAH INAWA DUKKAN MASOYANA FATAN ALKHAIRI BANSAN CEWA HAKA KUKE KAUNATABA SAI YADDA NAKE CIN KARO DA ADDU OINKU GARENI INAJIN DADI ALLAH YA BIYAKU DA MAFIFICIN ALKHAIRI ARNAN DAJI SADAUKARWA NE GA MAHAIFIYATA ALLAH YA KARA MIKI LAFIYA DA NISAN KWANA YA RAYA ZURI A BISSIMILLAHIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI 105-110 Mado ne yaje wajen iya iyata ta amsa na am Dana mekakeso ya shiga sunkuyar dakai Yana Sosa keya Tenkwai ce labe bakin dakin tunda taga ya shiga tabiyo shi ta labe Taji mezece haka kawai gabanta Yana ta faduwa Amma Taki tafiya ta kasa kunne Taji ya Fara magana Iya aure nakeso na Kara gabanta sai da yai wata muguwar faduwa duk da batasan Tenkwai su rabu da Ja'e Amma ita taimata alkawari burinsu na cika zata raba wannan auren tunda sun fasa kasheshi tana ganin zeyi adalci agaba duk da tasan sarki kaho bayasan wannan sanji na Ja'e ya rasa daga Ina yafara kullum abun akanta yake karewa To mado wa Kuma kagano wace taima cike da murmushi ai bawata bace Rama ce iya dama mun Dade da Fara San junanmu lokaci muke jira sai yanzu yayi Kuma ay Tenkwai Kara ta kwallara ta Fadi kasa sumammiya a wajen da gudu suka fita suna Yar rige rige jikin iya kawai rawa yake kamar mazari Mado ya debo ruwa ya watsa mata shiru kakeji Nan ya dagata chak yai dakin iya da ita Banda kuka ba abunda iya keyi tasan tabbas taji yazatayi tasan zamansu yazo karshe da Ja'e batasan su rabu tanaso komai yazo karshe ta sanadin Tenkwai me hakuri batada hayaniya tunda Ja'e yace karta Kara shiga dakinsa Bata Kara zuwaba Mado ne yasa bakinsa cikin na Tenkwai Yana hura Mata iska ya dinga hura Mata iska a fuskarta ya dinga yimata tafiyar tsutsa daga wajen nononta zuwa mararta befi minti biyarba ta budo ido rass akansa jitai kamar zata Kara wani suman kallon cikin ido sukewa juna ya kasa dauke idonsa daga kanta itama haka Chan ya janyeta daga jikinsa Dan gaba daya jikinsa ya mutu da gaske auren Rama zakai haka kawai ta iya furtawa jikinsa a matukar sanyaye eh zan aureta Tenkwai munasan junanmu sai ta fashe Masa da wani irin kuka ta taso ta rungume shi tsam gaba daya jikinsa ya saki yadinga shafa bayanta a hankali Yana busa Mata iska ya sun shagala sun Fara fita wata duniyar iya ce ta sawo kai Da hanzari suka saki juna ita kanta Taji kunya duk suka sunkuyar daki jikinta a sanyaye tazauna meya faru Tenkwai Kika shiga wannan halin tasa kuka kinaji ze auri Rama ransa ya Dan Fara baci meye nakine Dan zan auri kawarki kefa matar magajin sarkice Ni Kuma bawane meye abun tashin hankali harda kuka tana Sona inasanta tunda narasa tunanina kamar yadda kukace ita nafara so kafin matata Dan haka Banga abun ki Suma ba karki janyon kisa ya fuce fuuu a fusace yai wajen Rama Tenkwai ta zabga wani ihu tadinga birgima tamkar zatai iska ita bazata yarda ba zata fasa kwai kowa ya rasa zata gayawa mado gaskiya ita ta tsince shi ba Wanda ya kaita sansa Dan haka zata gaya Masa komai zata gayawa Ja'e gaskiyar lamari zata bashi kayan auren sa ta warware auren ta auri mado hankalin iya yai masifar tashi kiyiwa badu kibar wannan maganar idan ta fita ke Zaki rasa ranki Nima haka mado da kowa ma Ai Ni dama nagama shiri tuni zan nemi alfarmar abarku a Raye Amma mu akashemu kowa ya rasa Dan na rantse da badu sai na tona asiri sai ranar bikin shekara agaban kowa sannan zan fasa wannan kwan Dan na tabbatar ranar za a daura musu aure ranar komai ze tarwatse kowa ze rasa kiyi hakuri ko kallonta natai ba ta dau hanyar gidansu a kofar gidan su tagansu sunata kyalkyale dariya Mtsww kisani ba giringirinba Tai Mai kuma duk Wanda yaci amanata zesan yaci amanata kinfi kowa sanin halina ta wucesu shibesan me take nufiba jikinta sai rawa yake mado kaje anjima kadawo mu karasa Bata jira mezeceba da gudu ta rufa Mata baya da aduke suka Fara cin karo gabanta Yana fitar da wata mugunya ga tsutsotsi Banda wari ba abunda yake kullum Rama saitayi bikin wajen Amma har yau ba a daceba ihu Tenkwai tasa tayi kanta mezan gani nashiga Tara badu ka kawo Mana agaji meya sameki Yar uwata haka Itama ta fashe da kuka ahaka nake har yanzu kullum Rama Bata da hutu kullum cikin nema Mana magani take nida lamunde to badu ya amshi na lamunde tana magana yanzu Amma daya biyu bada yawa ba ai saita Kara runtuma ihu Tai dakin da gudu itako Rama Banda kuka ba abunda take ita ta hakura da madon batasan tashin hankali zata kare rayuwar ta Amma a ahaka batare da aure ba Lamunde meyasa meki ta fada kanta tana kuka tadinga shafa kanta a hankali kiyi shiru na warke Rama tana kula Dani Bata Bari miyi kukan wani Abu kullum addu ata agareta haske ya haskaka rayuwarta zuciyarta a cunkushe Jin an amabaci wadda tafi tsana naji lamunde ya jikin naji sauki ya mijin naki Yana nan nibanda miji zaman daukar fansa nake Amma nafasa saboda makiyana su Sha haushi ta fada tana hararar waje Murmushi kawai lamunde Tai Ina iya Kuna zaune kalau dai kowa lafiya da kyar ta kalleta idonta ya ciko da kwalla Ina mado tunda ya tafi ban sake sa shi a idonaba cike da kuka abunda ya kawoni kenan lamunde Inasan mado kunsani gabanta ya shiga faduwa haryanzu baki hakura da shiba kiyi hakuri kizauna a dakin ki kawai kuka tasa na rantse da KABARIN babana bazan yarda ya auri Rama ba Dan ita yakeso ya aura sai dai duk mu mutu Bata karasa ta lura iya tafita daga hankalin ta numfashinta ya tsaya cak ta kwalla Kara Da gudu Rama ta shigo taga lamunde a sankame ta shake Tenkwai me kikai Mata tadinga zabga Mata Mari Bata taba sanin Rama nada karfi hakaba sai yau me kikai mata idanke bakya San rayuwarta mu muna bukata muna kallon ta amatsayin uwa agaremu Nan itama ta shake ta fada ya kaure kowa cike da Jin haushin kowa a haka Aduke ta rarafo tagansu ku kashe kanku ki huta akan namiji kafin ki kashe kanku bara na Fara kashe kaina Ni ta daga wuka ta daba dai dai kahon zuciyarta suka fasa wata Kara dukansu sukai kanta Tofa ga lamunde a kwance ga Tenkwai da Rama na Bala I kan mado ga Aduke zata kashe kanta Suhail ne ya Kira jeddah leko gani kofar gidanku tuntsire da dariya bayan ta ajiye wayar ba Dole ba na daga maka hankali nasan Dole kadawo Kuma bazan Bari kasha minti ba sai dai na kwakuleka nabarka fanko (tofa dama mace na kwakule namiji)ta fito tana kwarkwasa ransa ya biya Amma ya basar ta karaso ta kwanta a kirjinsa ya tureta ranta ya baci Bata hakuraba ta hada fuskarsu gu daya ya janye kasan zuciyarsa tsanarta yakeji Amma wannan tasirin maganin ya Hana ya aiwatar da komai ko ya gane tsanace ya bada dubu dari biyar ki turon account number dinka zanmiki transfer Kigayawa umma tasanar zasuje a wannan satin adamawa Kai komai na aure sati biyu masu zuwa biki Dan haka karku takurawa kanku da komai komai akwai ko tsinke bana bukata sai ke ya dankamata kudin ransa a hade kiyi lissafi duk abunda kike bukata na fanninki Ni dinner kawai zanyi gaba dayanku keda haleema zaku halarta ranta idan yai dubu ya baci batace komai ba yayi Mata sallama tana tsaye ta kasa cewa komai yaja motarsa ya tafi ransa Kal shima ya Bata Mata ya Rama taje tajika jikinta muguntar datai masa Kuma Allah ya isa Da gudu ta shige gida tasa kuka menene umma tafito ta kwashe komai tagaya Mata mtsww lefinkine akanme Dan bakin ciki ke kin kawo shi kihanasa kawowa sai ki shirya kinwa kanki ki Masa list din million biyu zakice ya baki baki ta tabe ta wuce daki ranta a bace ta Kira afra kizo Inasan ganinki akwai matsala ke nasamo Mana wani boka me gani har hanji heeyy suka