← Book details Arnan Daji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 31

Sashe 25

Arnan Daji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

maganganu Wanda dukansu sukaji a jikinsu su biyar ne dama da Sauri sukazo sashenta Nan suka Tarar da ita hankalinta a tashe na rantse da tsafin da muke sai mun shanye jinin tenkwai amaryar Ja'e Inasan Ja'e so take ta kasheshi da idona naganta ta cire Masa hakora Amma sun karya tani ita dashi Dole nadau mataki da gaggawa Tabbas hakane ranki ya Dade kamar yadda muka Sha na kishiyoyinki guda takwas duk Wanda yaja dake sai ya mutu Dan haka Ni zanje Mata a siffar bera cewar ta farkon zan debo jininta na kawo muku suka sheke da dariya aka tsaida maganar sai ranar daya dawo wajen ta sannan sai a taje suka watse ranta kal Dole tasan yadda zatai ta yaudaro shi Ni teme bame ja dani a wannan garin ya kwana lafiya Ja'e ne ya titsiye Rama sai ta Gaya Masa gaskiya meyasa ta ke Masa abunda take Masa ko itama tanada juju ne ya Kira masu cireshi su cire su kafe su Ni bani bace to juju ne dake danke Kika dakeni idan Banda inasanki da tuni sarki yasa ankasheki Amma inasanki Dan haka duk abunda bakya so kigayamun zan kiyaye kece rayuwata Tenkwai zuciyarta wasai Abunda banaso na farko karka taba kusanta ta sai nabaka izini da kaina Dole kadena kashe mutane kadena cin mutane Dole kasa sarki ya Hana yanka mutanen da ake wa gunki badu Dole kadinga bin iyarka idan harka aikata haka zanbaka kaina harsekace kagaji ta fada cike da murmushi tabbas ta fasa kasheshi so take ya gyara halayensa kodan mahaifiyar sa rashin me Gaya masane yake damunsa ta lura Indai haka kikeso na Miki alkawari zan Dena zan bi umarninki bazan Kara cewa kiban kankiba sai kinyi ra ayi zan nuna Miki cewa Ke nakeso ba jikinki ba nasan Ni me lefine dayawa kigafartamun abokaina su suka zugani akan naje naiwa Rama fyade tunda ita take hanaki kulani Amma aka samu kuskure ya tada kan aduke Nan yadinga gayama ta abubuwan dayayi har kashe kakar aduke da baban Ja'e duk akanta Amma baze Kara cin mutum ba yai Mata alkwari haka suka kwanta tare Kwanci tashi ba wuya yau saura sati biyu bikin shekara duk Wanda ka kalla a garin cikin farinciki yake mado ya sake hankali kwance yana tare da matarsa da dansa kawai abunda ya kasa ganewa guda dayane Sam matarsa Bata Bari yai amfani da ita sai dai suyita yiwa juna Wasa har kowa ya gamsu a haka abun ya Fara damunsa Amma baze takura mataba Dan dama ya Dade da niyyar Kara aure Dole yai shawara da iya Dan tana bala in sansa shidai sunan Yana bawane Amma ba abunda yakeyi ko fita za ay yi Mata aiki saitace a a shi ya zauna aikinsa kawai kula da shanun da sarki kaho ya basu ita da Tenkwai diyar albarka dan tagama Mata komai tunda ta shigo rayuwar danta tafara gyarata taji Dadi a ranta kullum tanai Mata fatan badu ya cire San mado daga zuciyarta ya maida danta a madadinsa Bata San Ina zuciyar tenkwai Tai nisa kawai tana zuba idone tana ganin takun Rama da mado Sam Rama tadena zuwa tunda wannan abun ya faru sai dai yaje waje ta bashi magani ya dawo a haka har ya warke ita kadai tasan Shirin datake akansu sai dai duk su rasa danta lura shi ya kamu da San Rama itama tana zargin tana sansa gwara kowa ya rasa a junansu tofa muje zuwa *ANAN ZAN DAKATA SAI NAJI COMMENTS DINKU MASOYANA GAME DA WANNAN CHAKWAKIYA DAZA A SHIGA INA INASIFAR SANKU INA YINKU IYA WUYA ANA MUGUN TARE* *FEEDYN BASH* [9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?* *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* *_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*?? ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *BISSIMILLAHIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI* *JIYA WASU SUNFITARMUN DA NOVEL GANI SUKE WASA NAKE ANYI NA FARKO NAYI UZURI DUK DA KU BAKWA MANA UZURI MU WRITERS AMMA INSHA ALLAH AKA KARA NIMA ZAN FUSATA NADENA RUBUTA MUKU TUNDA NAHADAKU DA ALLAH KUNKI GWARA NADENA KOWA YA HUTA DAGANI HARKU* 95-100 Ku Kama mun shi mutafi sashenmu cewar tenkwai amaryar Ja'e kamar zata mutu saboda taleka labe taga abunda ya faru yadda ta Bazar dashi ta cire Masa hakora dama ance karfine da ita Ashe da gaskene tabbas Ja'e yarebowa kansa bala'i da masifa Dan wannan tenkwai din kashe shi zatai murus ita Kuma ba abun tace taganiba tunda shi gogan ya Musa Jikinsa har rawa yake ta Mika Masa hannu ya rike ta kamashi ta sakale hannunsa akafa darta suka dinga tafiya sarki kaho yaji dadin yadda taiwa gudan jininsa ta Kara samun wani matsayi a wajensa sai shafa bayansa take kamar karamin yaro duuu aka biyosu ta juya bama bukatar kowa Yana bukatar hutu nan kowa ya Kama gabansa matan Ja'e Ina wuta su jefa tenkwai Dan tagama dasu Rama yau cikin tashin hankali ta tashi Banda kuka ba abunda take aduke gabanta yau ruwa yake harda tsutsotsi hankalin ta yau yakai makura wajen tashi ga lamunde itama ba umm ba umum jikinta yai zafi haka ta hada musu Karin safe ta basu magunguna ta wake aduke tas ta wanke gabanta tsaf ta tana hawaye ki kula aduke zanje na Nemo Miki magani zanje wajen sarkin daji nagaya Masa matsalata natabbatar ze temakamun Haka ta fice tana waiwayensu hankalinta a tashe ta nutsa daji tana tafiya taci karo da saurayin aduke yanata Wasa da takobi shikadai cikin daji Yana hada gefe ga mugayen kibiyu na kwari da baka masu masifar dafi da hatsari ta karasa ya kalleta ya dauke Kai Ina aduke tana gidan su tenkwai duka chan muka koma ya aika a kashe aduke na samu labari shine aka kashe innarta andauka itace besan tana Raye ba har yanzu karki Bari yasani nine ajalin Ja'e Kadena fadar haka kubar shi da halinsa naga kan babanki a hanya na tabbatar su suka kashe shi Amma naga sarkin daji yaso ya cire ya tafi dashi dazu ba dadewa inazaki yanzu kema fa rayuwarki na cikin hatsari kidena yawan fita tana matsar kwalla ta Fara gaya Masa halin da lamunde ke ciki Amma ta boye na ADUKE gudun karyace ya fasa aurenta hankalinsa tashe yace muje inrakaki ki debo maganin sai in maidaki gida duk sanda Zaki fita kidinga sawa a kirani Ina rakaki saboda mahara Haka suka shiga dajin tace zataga sarkin daji sukaje gidansa shi kadai ke zaune a daji sukaje ta shiga bukkarsa yai Mata jajen rasuwar mahaifinta ya nuna Mata kansa yace karshen wayannan azzaluman zezo yamazo alkaluman aikin mu sun nunamana haka Tai masa bayanin ciwon aduke yai mamaki Amma bece komaiba tabbas maganin ciwonta sai anyi hakuri a hankali ze warke haka ya hada Mata sukaje ya nuna Mata su kodan gaba ya hadowa lamunde ma sukai sallama suka kamo hanya suka dawo Amma Rama nai mamaki da akace Tenkwai ta auri Ja'e Bata kishin ku Bata kaunarku kenan hmmm kadena zarginta daukar Mana fansa tajeyi na tabbatar da zata iya Kuma babbar matsala wannan kububuwar yadda za a kawo karshen ta Amma tabbas Tenkwai ita zata kawo karshen Ja'e ya kalleta sosai Ja'e ba kisan mace bane Ni zan kawo karshen Ja'e bazan barshi da Rai ba ki gaida Aduke bazan iya ganinta a wannan halin ba shiyasa bana zuwa wajenta bawai Dan nafasa auren taba inasanta a haka Tenkwai na shiga da Ja'e dakin ta yasar kasa ta fice tabarshi ta shige dakin mado saboda matarsa suna ciki suna aikinsu Yana kwance ya lumshe ido kamar me barci ba bacci yake ba tunanin Rama ne fall ransa shidai Yana tausaya Mata ko yauma aikin take ko jikin Aduke ne yahanata zuwa daze iya dayake yaganta ko lafiya tabbas Yana kewarta sai yaji zazzakar murya tana Masa magana Tenkwai ce bacci kake mado ya bude ido tarrr a kanta idona biyu shigo suka dinga Hira abunsu chan sai ga Rama ta shigo da sauri ay da hanzari ya Mike Ina Kika tsaya Rama inata zuba idon ganinki kince zakizo da wuri kamar ze kamota ran Tenkwai ya baci ta kalli yadda take wani murmushi tamkar batasan da ita awajen ba ranta a bace bakinta har daci yake ta wani gangajeta ta tafi luu da masifar zafin nama ya tareta ta fada kirjinsa Tenkwai tasaki wani ihu data dirgitasu iyar Ja'e ta leko a guje lafiya meyafaru Ja'e ma yafito da hanzari yana layi yif ya fadi Hankalin jeddah ya gama tashi Dan bazata taba yarda wata tashigo gidantaba Amma yaza Tai haka ta kwanta cike da bakin ciki da tashin hankali Dole tadau mataki gashi har Tai bacci ummanta Bata dawo ba da safe tana tashi ta ganta tana ta bacci a dakinta ta saki wani tsaki ta dala Mata duka A fusace ta mike bansan isakanci ubanki zan Miki Mara mutunci ba mtsww taja wani tsaki to ki tashi Dan mu biyu ze aura Mata biyu ze aura Rana daya yanzu yazamiyi ai agigice ta mike mekike fadamun suhail din Ina ze Kai Mata biyu jarabarki ma Bata isheshiba ayune shi daze iya daku KU biyu kedakike kamar harija Dan nasan Ni Kika dakko Mtsww bawannan zancen nake mikiba ki tashi mu samo mafita mafita dayace muje gidan malam suka mike suka shirya sai dotsa aka zayyanewa malam komai ya duba yace gaskiya wannan auren sai anyi shi Dan darabo me zafi a tsakaninsu Dan haka Dole sai anyi keda ita duka da rabon Kan uban chan malam wane aurene ba rabo ko wane aure yanzu Yana da rabo Dan Ana shiga kamar a bakin kofa ake tuntube da cikin Dan haka kowane aure da rabo kasan yadda zakai ka kwance wannan kutungwilar auren Dan bada yataba Ni uwarta banzauna da kishiyaba sai ita Gaskiya sai dai kuyi hakuri Amma duk inda kukaje haka za a gaya muku sai dai kawai yafisan wannan yanzu akan waccen duk da kunsan me mukai Masa yasota wacchan ko San gaskiyane duk inda kukaje ma kudinku za aci Dan wannan aure gashima anyi shi angama ai jeddah najin haka ta rushe da kuka Tashi mutafi share hawayenki wannan maganar karya daga Miki hnkl Dole musanja malami suka fice
Chapter 25 · 0% Book details