Sashe 20
Arnan Daji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
80-85 Cike da murna Jeddah ta karba Tai godiya ga malam tadawo gida hankalin ta kwance ta bude ledojin bala'i wasu tsaddadun less ne guda uku atamfofi uku da abayoyi da Takalma da jakun Kuna daya ledar Kuma kayan ciye ciyeni wasuma sun Fara lalacewa tana tsaka da kunna wayar umma ta sawo Kai To wannan Kaya daga Ina Yar albarka Dan bakin cikin karki ban ko kigayamun to mugani tadauki less daya atamfa daya ki ajiyemun kayana nagaya Miki Dan bakalarki bane wlh bazan ajiyeba shegiya Yar bakin ciki wato ke kadai Zaki dangwali arzikin wallahi baki isaba muguwa idan iskanci Zaki farai mun tun yanzu sai insa malam ya karya aikin dayai Miki duka mu rasa Gabanta ya yanke ya Fadi ke umma wasa nake Miki dama albishir zan Miki yace karshen sati ze aiko Dan haka kiyi waya kigayawa su kawu zasuje karshen sati Kai kudin sarana harda lefe da sadaki sai su shirya Susan da zuwansu sai a tura musu da kudin da za ai komai Kinga a mutunce Eh kumafa hakane kinyi dabara da so nai suzo Nan Amma hakan za ai zan gaya musu sai akai kudin Tasha kibada kamar dubu dari biyu chab wallahi Banda kudi Kinga da kaina zanje ma ba Wanda zan bawa kudina Ni zanje nagaya musu haka kawai a cucen Naga a cikin kudin da aka kawo ake bada tukwicin To Yar iska zargina kike zan cinye kudin ne to sai kin dawo me bakin hali Amma kisani kafata kafarki tare zamuje Dan baza a kulla makirci bana Nan ba Kuma bazan taho ba sai angama komai Dan na juyo dasu ubankine ze Miki kayan dakin idan bani ba Dole dai nidin dai nice Mara mutunci ta fice tabarta Mtsww wlh umma kin cika matsala da tsinannen kwadayi to kije kizauna din komai dai nawane duk tsiyarki kwadayyaya tana bude wayar kiransa na shigowa Nan tasaki wani marayan murmushi wallahi ya kamu sosai wannan waya gaya Masa barno gabas take da ita ze wulakanta Sai da taja aji ta daga hello Ina jinka ya saki wata ajiyar zuciya kina wahalar Dani Jeddah bantaba sanin haka so yakeba sai akanki inasanki fiye da kaina tun jiya nake Kira baki kunna wayarba ko batai mikiba asanjo wata yau wallahi Dana Kara Kira baki dagaba sai dai ki ganni a cikin gidanku Hmm kayi hakuri dear kasan bana Jin Dadi Nasha magani ne sai ynz na tashi Amma kayi hakuri bazaka Kara samun matsala irin wnn ba ka kwantar da hankalin ka Jeddah takace kasameni kagama a rywrk waya kuma taimun sosai fiye da zatonka kaya Kuma sunyi nagode sosai Kamar ta tsunduma shi a aljanna haka yaji sorry my life wlh namanta nadauka yasauka kiyi hakuri meye abun godiya komai nawa nakine ki kwantar da hankalinki anjima idan na fito daga office zanzo mezan taho Miki dashi nasan kin kasa cin komai ko tawan ki kwantar da hankalinki Nan da awa 2 zanzo gareki Zuciyarta Kal Tai hamdala wlh gas meat kawai nake bukata amma zan hadama delicious food yau karka ci komai ka Bari sai dare sai kazo kafin Nan kaga nagama komai da komai ka kulamin da kanka na samu sauki sosai karka daga hankalinka tafada cike da zakuwa Gaskiya banso haka ba Amma tunda kince haka na hakura sai Daren nazo to shikenan bara na barka Kai aiki Nima bara na shiga kicin nadafama abinci kagaidamun da mom da dad dina zasuji insha Allah zangaya musu ki gaida umma ki kulamun da kanki my life Yana kashewa Kiran alhaji na shigowa kazo Inasan ganinka idan kagama abunda kake to alhaji dama bana komai gani Nan zuwa cikin hanzari ya dau key din motarsa ya fice dan Jin Kiran alhaji Allah yasa dai lafiya Dan gabansa sai faduwa yake kodai wani lefin ya aikata Suna Gama waya jeddah ta figi gyale ta tafi siyo wannan saiwar Dan ta wanko gaban tsaf ta adana a jug ta fice takira afra saboda ita Bata iya girki ba tazo ta dafa Mata girke girke Dan ita gwanace tace gatanan tagaya Mata abubuwan dazata siyo ta wuce kasuwa cefane afra Tai Mata alkawarin zuwa nan da awa daya Suhail yai parking ya shiga gida yatarar da daddy a falo yana cin tufa suka gaisa bissimillah babban mutum na koshi daddy to Dan albarka kirawon mahaifiyar taka akwai mahimmiyar maganar dazami nafiso ayi ta agabanta gani gaka gata gaban suhail ya Fadi Ras to ya amsa da kyar ya Mike ya shiga ciki Ya shiga dakin hajiya nata aikin gyaran sign yai sallama ta amsa masa momy kizo inji daddy ranta a bace lafiya ake nemana Idan maganar auren kace to Ni ku cireni a ciki bani a wannan aikin na rashin Amana yarinya tun tana aji biyu kuke tare sai yanzu datake aji biyar tana gab da fita zaka nuna halin naku na maza ka yaudareta Rai bace take maganar kiyi hkr hajiya alhajine yace na Kira bansan akan meye ba sai da tadanyi jim gani Nan zuwa Allah yasa alheri Ya koma jikinsa duk a mace be taba ganin bacin ran mom ba sai yau Bata taba yi Masa Koda kwakwkwarar tsawa ba bare har tayi Abu makamancin wannan gata Nan fitowa daddy ganima na fito ice ko lafiya ba akan auren cin Amana ake nemanaba tunda bakin ku daya Ni ban zan iya wannan abun kunyar ba Alhaji yai murmushi haba hajiya saki ran Mana magana zami uwar gida sarautar Mata zauna kiji Mana ta zauna tai shiru to Masha Allah naje nasami iyayen sadiya Kuma sun fuskanceni sun fahimceni sun nuna dattako sunsan aure yin Allah ne sunce bamatsa Amma kawai a hada a daura auren Rana daya akan ace shekara daya ya aureta ta karasa a dakin ta itama yarinyar na nemi amincewarta tace duk hukuncin da iyayenta suka zartar shike Nan gaskiya dattijan arzikine Hajiya ta rangada guda haba yanzu naji magana to nayarda dahaka Amma baze yiwuba ya auri wata ya manta da wacchan yar manyan mutanen ba masu wadatar zuci ba gwara a hada ayi shi lokaci guda Dana Dan gata amare biyu a Rana daya ta kara sakin guda alhaji yace ita Kuma nasa aimun binkice akanta Ina jiran sakamakon binkice Nan da gobe Jeddah ko Suhail ya rasa meye a ransa farinciki kome eh ya amsa tabbas yanasan haleema so na mutuwa Amma Jeddah fa jiyake kamar tsoron ta yake kamar ze mutu idan be aure taba cike da kasala yace to daddy ngd alh yasaka da alkhairi ya Mike ya fice jiki a salube murna zeyi ko kuka oho besaniba Ansha shagali iya shagali ansha burkutu anyi tatil anci naman jarirai anyi taf wayanda basu samuba Kuma aka kawo musu na shanu anyi budiri daga Nan aka wuce da amarya bangaren iyar Ja'e Rama ce ta riko ta suka wuce da Yan rakiya Nan aka dawo tsakiyar gari aka Fara chashewa Wanda kwana za ay anayi Ana cin nama Ana Shan burkutu Ana cin yayan marmari da ganyaye Aka Kai amarya bangaren mahaifiyar mijin ta aka ware Mata dakin ta Nan mutane suka Fara tsegumi ita tafi kowa tana bangaren iya haka kowa ya tafi ya barsu ita da Rama su biyu a daki hankalin tenkwai nakan mado Rama Ina mado ne inaso nagan shi yau bangan shiba Sam Inasan ganinsa rakani wajensa Rama ranta ya baci haba tenkwai yaufa aka daura Miki aure so kike agane kice Zaki wajen mado yanzu bayan kinsan gidan Nan da Yan biki Kuma kinsan matar mado tadawo yanzu suna dakin iya gaskiya Ni shawarata ki cire mado a Rai tunda kinyi aure kuzauna lafiya da Ja'e kawai duk abunda yai mu yaiwa tasanadin ki saikiga yadena kin hanashi komai tunda yana sanki kamar ransa Kina kallo duk cikin matansa ke yafi KAUNA ya wareki daga cikinsu indai mune nida aduke min yafe Masa kiyi hakuri kuyi zamanku lafiya ki kyale mado tunda Kinga bayama cikin hankalinsa balle musan waye shi kiyi hakuri shawara nake baki idan bahaka ba zakisa agane Shirinmu gaba daya akashemu ki gyarawa Ja'e dabi arsa kuyi zamanku lafiya yafi gaskiya Ya isheni haka dama bakya kaunata bakya kishin kanki ko kunya baza kijiba kice kinyafewa Ja'e to akanme mekike nufine ko ba zuciya a kirjinkine nasan shine ya kashe babanki ya lalata rayuwar aduke ya kashe innarta Bata da kowa yanzu ankashe mahaifinta mahaifiyar ta ta mutu sanadin haihuwar ta kema karki manta harin rayuwarki yake to mado nakeso shizan aura ko kowa bayaso Zan iya kashe duk Wanda yai yunkurin dakushemun soyayyata Dole na auri mado zan kashe Ja'e da hannuna nadaukar muku fansa duk Wanda ya taba mado saina hallaka shi kinfi kowa sanin halina idan Raina ya baci ba yafiya tsakanina da Ja'e Kuma saboda daukar fansa nazo gidannan Ni kadai da kafata bannemi rakiyar kowaba Dan haka ki barni kawai Hankalin Rama ya tashi ranta ya baci kome za ai bazata taba barwa Tenkwai mado ba saboda tafita sansa ita tasan waye shi taga halittarsa tsantsa dan haka bazata taba barin wannan sandar ba aren ta wucetaba sai dai su gwabza tsakaninsu zatasan yadda zatayi ta shige jikinsa Dan taga ya Fara sakin jiki da ita Shikenan bara naje na duba iyar Ja'e daga Nan zan wuce wajen mado na dubashi ranta a jagule ki kulamin da mado kimun alkawari Rama banasan komai ya same shi Dan Allah kitemakeni inasansa kawai ficewa tayi batace Mata komai ba Tana shiga ta tarar da matar mado tanata kuka tanasa Kai ta taso ta rungumeta badu ya temakeki ya saka Miki yanzu iya take gayan ke Kika tsinci mado kwana biyu da suka wuce Ashe yasamu cutar makuwa yace besanmu ba nida dansa ke yasani mukiraki kibashi maganinsa ki daure kije kiyi Masa bayani ki hadamu Inasan mijina gaba daya ya Sanjamun kamar ba mado na ba kigaya Masa nice kitemakeni Jikin Rama yai sanyi tasan ciwon so gaskiya abun yai Mata yawa shikenan tashi muje suna zuwa dakin ya bude ido tarwai akanta sumane kawai batai ba da wannan sassanyan kallon Ina Kika shiga Rama kaina kizo kiban magani Mana da sauri tace Tom Ina zuwa da sauri ta fice Dan Tama manta da matar mado a bayanta har tana