Sashe 1
Arnan Daji Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: ?*ARNAN DAJI*?
FAREEDA ABDULLAHI
*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JINKAI INAFATAN ALLAH YA TEMAKENI YABANI IKON RUBUTA WANNAN LABARI DANA DAKKO BA AKAN WANI KO WATABA KAGAGGEN LABARINE WANNAN SHINE LABARINA NA FARKO INAFATAN ALLAH UBANGIJI YABANI IKON YINSA CIKIN AMINCI KUBIYONI DAN KUGA IRIN SALON DAYAZO DASHI*
NASADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GA MAHAIFIYATA WADDA TA RAINENI TA KULA DANI TSAWON SHEKARU MASU YAWA JINJINA GAREKI MAHAIFIYATA
1-5
Garin kuguru dajine wanda wasu mutane ke rayuwa a cikinsa basu dawani addini dayawuce bautar wani katon gunki Wanda duk shekara sai anyanka masa mutane guda biyar yasha jini sukuma mutan garin suci naman suna bikinsu na al'ada duk shekara suna fita iyakar garinsu suna kama mutane duk Wanda Allah yasa tsautsayi yashigo dashi dajin suna kamasu su dauresu sai karshen shekara suyankasu subawa gunkinsu jinin sugasa naman aci asha burkutu basu da wata sittira sai dai susa fata ko ganyaye su rufe gabansu da ita matan Kuma su dan kara a mamansu idansun zama yammata suna daura auren duk wata budurwa a karshen shekara a abikinsu na shekara shiyasa ba karamin gagarimin taro akeba sarkin garin azzalimine bashida imani ko kadan idan kuma kikai haihuwar fari za a dafa dan acinyeshi Wanda sai anfara kaiwa sarki naman wannan kenan.
Tenkwai tenkwai way kina inane kije kidebo mana ruwa a rafi kinsan gidan nan bamu da ruwa ko kadanko ko sai dare yayi kinsan garin nan almuru na kawo Kai ba a zuwa rafi saboda mugayen abubuwan dake hanyar,Kai lamunde ganinan bara nabiyawasu rama, da aduke,sai mutafi yauwa kuyi sauri dai karku jima,tenkwai tasa kai da tulunta a hannu tana tafe tana wasa tabiyawa rama da aduke suna tafe suna hirar wasan daza ay na wannan shekarar aduke tace tenkwai wayko meyasa haryau kinki kisaurari ja'ene yakamata izuwa yanzu kibashi hadin kai tunda kinga har yanzu baki Sami Wanda ya kwanta mikiba tenkwai ta kalleta tace nifa banasan wannan rayuwar ta mutanen garinmu kawai Dan bansan yadda zanyiba amma gaskiya wannan yanka mutanen banasansa duk fa jinsunmu daya irinmu guda kuna kallo idan aka rasa mazanmu ake yankawa kanaji kanagani za a yanka abunda kahaifa Dan rashin imani ba afita agarin nan bame shigo mana duk wanda ya shigo sunansa matacce inafatan sanji yazo mana a wannan gari nisam bansan ja'e saboda dan sarkin garinnan ne shima bashi da imani tamkar mahaifinsa kinsan Kuma insarki ya fadi shine sarki amma zankara tunani akai zanyi shawara da lamunde.
Anan suka nemi waje suka zauna sunata hiarsu da hirar yanda wasansu na wannan shekarar zekaya yarda ake wasa da wuta awajen da macizai aduke tasa tulunta tana debo ruwa tanata basu labarin saurayinta tace tana dagowa saitaga kamar wani abu na yawo asaman ruwa tazabura ta firgice ta kwalawa tenkwai wani razanannen Kira dubamun kamar abu nake gani asaman ruwannan menene wannan tenkwai jaruma batada tsoro zuciyarta adake take amma akwaita da tausayi ta matsa kusa rama da aduke sai ja da baya suke tasa kafarta tashiga ruwan tana jawowa saitaga wani abu tasaki wata razananniyar kara wadda ta furgitasu gaba dayansu suka zura da gudu sukabarta a wajan tana maida wani irin numfashi saboda bata taba ganin irinsaba tunda take a rayuwarta.
Shin me tenkwai taganine daya furgitata kubiyoni a page nagaba.
*Feedyn bash*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: ?ARNAN DAJI?*
*?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION??*
{United we stand and succed;our ambition is to entertain &motivate the mind of readers}
FAREEDA ABDULLAHI
10-15
NASADAUKAR DA WANNAN PAGE DIN GA MASOYA WANNA BOOK NAWA INAJIN DADIN YADDA BOOK DINA YA KARBU GAREKU JINJINA AGAREKU MASOYA ????????????
A guje lamunde ta karasa kanta kafin ta isa micijin ya gudu tarasa yadda zatay ga tenkwai a kasa a kwance ga wani mutum daya firgitata ta rasa yadda zatay tadinga zagaye chan ta tuna tajanye mutumin zuwa wani surkukin chan cikin dajin tausayinsa ya ratsata ta dawo kan tenkwai taruke ta idonta yasanja kala yay kore shar aguje ta direta tabazama dawa akwai wani masanin micizai cikin dajin shiyasan kan dajin tana zuwa ta zube ta rushemasa da kuka durka katemakamun diyata na tsakiyar daji maciji ya sareta katemakamun a firgice ya Mike ya dakko jakar maganinsa ta fata ya biyo bayansa suna zuwa yana kallonta yace wannan kububuwace waddata addabi mutannen Bata taba saran wani be mutuba itama wannnan diya taki ba saranta tayiba hucintane amma yanzu zan mata magani ya dukufa nan da nan cikin sa a tadawo hayyacinta lamunde tadinga zabga masa godiya ya tashi ya koma dawa jiki b kwari yana ina lamunde yana ina kitemakamun munemoshi mutemakeshi banaso suganshi sukamashi lamunde ta toshe mata baki nina noyeshi Dan kar me magani yaganshi tashi muje mu dakko shi takamata suka mike da kyar take tsaiwa amma haka ta karfafi jikinta suka nitsa dawa lamunde ta dagashi dakyar tenkwai ta temaka mata suka fara tafiya saboda gari harya fara haske