Sashe 28
Arnan Daji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
saki shewa suka dinga ihu Amma kibari sai gobe zanzo Ina gida yau Washe gari alhamis saiga afra da wuri Nan suka hau lissafi faty na kala bakwai za ai harda na dare harda Wanda za ai a club Abu kala kala za a lalace a wannan bikin hankali kwance ta tura Masa account number dinta ya kirata naga sako nawa 2 million ok kawai yace ya kashe Bata Gama rufe bakiba taji alert a haukace suka mike suka dinga tikar rawa 3 million ya turo kamar zasu Suma Dan Dadi Muwuce wajen boka kawai a a gsky ki Bari sai min dawo daga adamawa zanje nasami baba Dole yai hakuri mu wuce harke suka saki wata shewa muje kasuwa miyi siyayya komai da za a bukata na kawo kefe kar a arainamu suka mike ta bawa umma dubu dari biyu tarike a hannunta jikinta har rawa yake sai guda take saki suna Tai Mata dariya suka fice Ankai Kaya ko wane bangare akwari goma Sha biyu aka kaiwa ko wacce ba bangaren da aka samu matsala ko Ina anyi komai a mutunce ango ya shiga busy haka amare ita haleema ba abunda zatai sai dai bayan anakaita zatai waleema Jeddah ko ba sauki Dan gudun mawa ta karbeta a gun samarinta tasamu kudi na tashin hankali magani kullum anemansa take Amma tana sawa idan yayi kamar ya matse sai gaban ta koma ya saki ANAN ZAN DAKATA SAI NAJI COMMENT DINKU GASKIYA BAKWA COMMENT SOSAI KO YADENA DADINE NADENA TYPING???? NICE TAKU AKODA YAUSHE ME KAUNARKU MESAN FARIN CIKIN KU *FEEDYN BASH* [9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?* *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* *_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*?? ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *WANNAN PAGE DIN FANS DINA MASU YIMUN COMMENT WANDA YAJI SUNANSA DA WANDA BEJIBA INDAI KANA COMMENT TOKASA ARANKA NAKANE KAYI YADDA KAKESO DASHI NAKUNE* MUHSEENAT ZYNABA K,SDK NURSE IKRAM UMMU ABDALLAH MOM ARFAT UMMU SHUREIM QUEEN MEENERLY UMMU HANAN *DASAURANSU KUNADA YAWA DAN ALLAH KUYI HAKURI KUNSAN BAZE YIWU DUK MASU MUN COMMENT SAI NA SASUBA SABIDA ABUN DAYAWA DAN ALLAH KUDENA KORAFI SISTER ANA TARE FA INA YINKU IYA WUYA* *BISSIMILLAHIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH (S.W.T)* *INA MIKA GODIYA GA MASOYANA AKO INA SUKE INAJIN DADIN YADDA KUKE KARANTA BOOK DINA NAGODE* 115-120 Suna fitowa ya hango Jeddah dunkuke tana ta sharar kwalla ta fiffisge kwalliyar har tuntube yake ya karasa gunta wani magana dison Santa najansa Yana zuwa ya kamota ta fisge haleema naganin haka ta kyalkyale da dariya ta shige motar abokin suhail mutafi jafar bazan ga bacin Rai ba yaja suka tafi hankalinta kwance Da kyar ya lallabata ta taso dakansa yaja motar besaurari kowaba sai da sukaje yai Mata shopping sai Sha biyu da rabi ya maidata gida ta kalallame shi da zance sharri faruk yai Mata Dan tace Bata sansa bazata aure Shiba yai Mata haka yadinga lallashinta Yana Bata hakuri ransa Banda tafasa ba abunda yake idonsa idon faruk Allah kadai yasan meze faru Yana ajiyeta yai gida ya Danna Kai get din gidan su faruk a fusace ya nufi dakinsa to shi bacci ma yake hankali kwance dake yanada key din side din faruk din ya bude ya shiga ya tarar Yana bacci cikin bacin Rai ya dakko ruwa me sanyi ya tsilalamasa gashi garin da sanyi a firgice ya farka jikinsa na kyarma Suhail ya gani Rai bace shima sai ya tamke fuska lafiya malam zaka shigomun daki harka zuban ruwan sanyi lafiyarce ta kawo haka wato bakin ciki kakemun shiyasa kaje zaka tarwatsamun taro to ta Allah ba takaba Kuma Jeddah tawace baka Isa ka rabamu ba har abada Dan takika ta Soni kake jifanta da miyagun kalamai harda sharrin bariki to ahir Dinka kafita hanyar iyalina Ya sheke da dariya baka da hankali suhail kasan duk macen dazaka ganni da ita farat daya Yar hannuce wallahi ba haka wannan tsinanniyar ta barka me sadiya mezeyi da wacchan jakar stop ya fada da karfi jikinsa har rawa yake karka Kara fada Mata wannan kalmar nafada Kuma wallahi ko kanaso ko bakaso sai anyi gwajin jini natabbatar ita ta birkita ka rannan kazo zaka mace Mana saboda Sha awa Jikinsa Kuma sai yai sanyi Amma tasirin asiri baze barshi ya fuskanci komai ba naji Ni naji nagani Dan haka ka fita hanyar iyalina ya kyalkyale da dariya zan fita Amma sai anje anyi gwajin jini tukun naji za aje Dan Allah karka gayawa hajiya komai kuma saina baka mamaki duk matana sainayi irin abunda sai na sawa kowacce farin kyalle Dan kaji kunya tunda kazubarmun da mutunci wajen abokanmu Ya kyalkyale da dariya Amma nayi murna za asha haushi hajiya ko ai ta Dade da sani kasan ko bangayamata ba Dole labari zeje kunnenta abunda naiwa jakar chan Kuma tasan naje Dan Dana dawo naje nagaya Mata komai Kuma tasamun albarka ya kyalkyale da dariya in wuta suhail ya jefa faruk Yana huci ya dakumo shi idanunsa sunyi jajur Narantse wani Abu ya samu aurena da Jeddah na yanke duk wata alakata dakai kabar ganin tare muka tashi komai namu tare na rabu dakai har abada akan jeddah ya cika shi ya fice Yana huci ko motarsa be tsaya daukaba anan ya barta da kafa ya karasa gidan abun mamaki mutane Yan biki kamar Rana suna ta hayaniya agidan yai tsaki ya wuce daki Kota kan haleema bebi ba Yama manta da ita tunda suka hada jiki da jeddah Hankalinsa a tashe yai wanka yai brush ya kwanta barci me nauyi ya dauke shi makara yai sallar asuba da kyar ya tashi yai sallah ya Fara shiri saboda yau take daurin aure faruk ne ya shigo ya wulla Masa key din motarsa naji nagode da abunda kaimun jiya mace ta SHIGA tsakaninmu ta rabamu kamar yadda kace Ni nafita daga rayuwarka nabarka da matarka zan koma Istanbul zanyi PhD Dina nagode da zaman da mukai tare na tabbata wata Rana zaka tuna nagayama GASKIYA Ya fice jikin suhail yai sanyi akan wannan maganar zebar kasar Amma ya kasa dakatar dashi aransa yanaji ze iya hakura yabar Masa Jeddah Dan yasan be kyautawa abokinsa ba shiya Fara Santa daga gaisuwa sai ya kwace Masa ita guri yanema ya zauna jabar cike da Jin nauyin aminin nasa borin kunya kawai naima nasani Umar sarkin zuciya nasan bazaka saurareniba sai ka huce Yana wannan tunanin jafar ya shigo kai fa muke jira yai turus daya ganshi a haka lafiya kake zaune haka Yai firgigit yai murmushi ya Mike yasa kayansa yayi mugun haduwa dama ga kyau wow Masha Allah Kai sauri kasan a masallaci daya za a daura ancika iya cika jiki a sanyaye suka fita gaba daya hankalinsa baya jikinsa abun mamaki faruk ya hango Yana jiransa ya saki murmushi ya shiga yaja suka tafi Amma yasha kunu ba Wasa An daura auren haleema da suhail Jeddah da suhail ko wacce akan sadaki dubu dari biyar waje ya cika yai makil bikin Dan gidan gadon kudi damma matan bawasu yayan manya bane ba yadda abokan mahaifinsa basiba yaje yaga Yaya yensu ai gashi ya bige da auren yayan talakawa amma suna bakin ciki daba Yaya yensu bane zasu shiga gidan gadon kudi ba Anyi reception me kayatarwa anci ansha cikin farinciki jeddah Ina ruwa Tasha tasan itace uwargida Dole a gidan suhail tana tunanin irin mulkin dazata shimfida da yadda zataci uwar haleema da kafarta ta gudu base wani ya koretaba tunda tanada sanin suhail yazama nata Dan tasan asirin datai yafara kamasa tun dazu yake Mata waya ta shirya adakkota Amma Taki sai dare akanme sai kace wata Mara class Bangaren haleema Yan daurin aure na dawowa aka Fara Shirin Kai amarya Nan aka farai Mata fada iyaye da Yan UWA kowa da abunda yake fada rabi duk nasihace ba abunda take sai kuka dakyar aka bambareta daga jikin mamanta Kuka suke dukansu ita kadaice yarta a duniya tana Haifa suke mutuwa haleema ce kawai ta rayu tasami tarbiyya sun shaku da kyar aka bambareta daga jikinta babanta da kansa ya dauketa a motarsa wadda suhail ya bashi da Yan rakiya gwaggon ninta sukaje aka kaiwa hajiyar suhail Tai Mata fada me shiga jiki da ratsa zuciya tabata addu oi ita haka kawai take kaunar yarinyar saboda tarbiyyar ta gata yarinya karama tana tausaya Mata Zama da kishiya irin wadda faruk yagaya Mata ita tasan ba banza ba take kin yarinyar tace tayi hakuri kafin Yan walima suzo tunda a gidan tace zatai walima nayi murna daxakije a uwargida Allah yasa kija girmanki akai addu oi aka dakko ta sai gidanta Tsayawa Gaya muku girman gidan sai nacika page guda bangarenta aka kaita akace ta shiga da addu a da addu oi a bakinta ta shiga da kafar dama wani Ni imtaccen kamshi ya bigeta dakin da babanta yai Mata aka kaita gadone royal da kujeru a falon komai ash ne da silver a dakin komai na burgewa ya sata Mata ancika Mata daki da Kaya bangaren suhail ko yadda yai wa bangaren Jeddah komai iri daya zuba musu sai bambanci kala kowa side dinsa daban side dinsa a tsakiya ko wacce ta side dinta zata gangaro nasa idan tana bukata Ja'e ne ya shigo meze gani iya rungume da Tenkwai tanata kuka da gudu ya cincibeta sai gidan me magani shikansa kuka yake karki tafi ki barni Tenkwai kece rayuwata ke kadai nakeso karki mun haka yanata kuka ya Karasa gidan me magani Nan da Nan yafara cire Mata dafin yakushin masu Shan jini ne sukaso shanye nata sunzuba Mata dafin kayi gaggawar kawota da wuri da jininta ya tsotse duka Kuka kawai yake da gudu aka garzayo Kiran me magani daga gidan Ja'e amarya ba lafiya sai sukaga Ja'e suka gaya Masa anga amarya na murkususu a waje cikinta da kibiya me mugun dafi jinkinta duk a fashe da gudu ya bisu suka rankaya Dame maganin tunda Tenkwai tasamu yasa Mata magani bacci take Dan Ja'e yanasan amaryar sa ba lefi ta iya soyayya Suna zuwa suka Tarar harta mutu Ja'e ya fada kan gawarta yanata kuka sai ga Yan kungiyarsu suna zuwa suka Fara ihu shugabarsu