← Book details Arnan Daji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 31

Sashe 12

Arnan Daji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tenkwai ce ta kamota Ina zaki je meyake damun ki Rama nasan tunanin babankine kiyi hakuri kinga kububuwace bamu da damar daukan fansa kaddara ce sanadin ciwon aduke amma tabbas na Dora alhakin hakan akan Ja'e Dan shine ya janyo ko sunansa Bata so a Kira suka sa Kai gidan suka shiga gari yayi haske tanga raran suka duba dakin farko ba kowa suna dakin chan kenan suna sa kansu tenkwai ce a baya Rama a gaba me Rama zata gani inance a daddatse yayinda ga aduke Kuma a mace Amma ita ba kasheta akai ba Dan ba yanka a jikinta waye da wannan aikin Ja'e ne zuciyarta ta gaya Mata Bata San san da ta yanke jiki ta Fadi ba tenkwai naganin haka itama tasa Kai mezata gani saita zunduma wani irin ihu daya jawo hankalin mutanen da suka fara fitowa waje kafin su shigo itama taje kasa Kumin afuwa fans anan zan dakata baku samu typing da wuriba yay wallahi ayyuka ne sukai mun yawa Amma kuyi min uziri ga wannan nice taku har kullum *Feedyn bash* [9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?* *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* *_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*?? ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *GAISUWA DA JINJINA AGAREKI MAHAIYATA NASADAUKAR MIKI DA WANNAN LITTAFIN DAMA NAKINE BAN ISA IN BIYAKI DAWAI NIYAR DAKIKAYI DANI BA ADDU ATA KULLUM ALLAH YAJA DA KWANA YA BIYA MIKI BUKATUNKI KI DADE KI KARKO KIYI SHEKARU IRIN NA DABINO ALLAH YA BARNU TARE UWA TAGARI* A KULLUM BANA MANTAWA DAKU MASOYAN LITTAFINA A KULLUM INA JIN DADIN YADDA KUKE NUNA KAUNARKU AGAREKI DA LITTAFINA GODIYA MARA ADADI ALLAH YA KARA KAUNA NAGODE MUKU DA SAM BADOMIN COMMENT DA KUKE???????? *BAZAN MANTA DAKU BA ?KAINUWA WRITERS ASSOCIATION A KULLUM KUNA RAINA ALLAH YAKARA DAUKA KAKU MUSAMMAN ANTY FAUZAH YAR AMANA DA MARYAM DANDAWAKI WADDA TAKE MUN EDITING JINJINA AGAREKU KAINUWA WRITERS??* 55-60 Mutanen da suka fara fitowa suka jiyo ihu yai yawa daga gidan da gudu sukasa Kai gida da tenkwai sukafara karo a yashe a kasa saisuka sa Kai dakin sukaga Rama da Aduke suma a kwance ga kakar aduke an Mata kisan gilla hankali tashe aka debo ruwa aka shiga kwara musu Tenkwai da Rama sun farfado Amma Aduke shiru aka janyesu gefe sai kuka suke basa cikin hankalin su dakyar aka samu Aduke ta motsa Amma Bata cikin hankalinta akanade gawar kakar Aduke suna kallo wasu mutum biyu suka fitar da ita za'aje a yasar a daji namun daji sucinye sai suka kara rushewa da kuka Banda Aduke da Bata cikin hankalinta Da murna suka koma suka cewa Ja'e komai ya kammala sun kashe Aduke Nan yayi wani irin ihu cike da farinciki yace saini namiji daga kaho magajin garin kuguru duk abunda nasa agabana sai naga bayansa ban taba raya abu ban same shi ba sai Nina Tenkwai ba gaba da gaba ba cike da farin ciki yace gobe yau saura kwana biyu bikin cin jarirai aranar zamu cinye Rama hhhhh ba Wanda yayi saura sai Tenkwai tawa zamiyi soyayya hankali kwance Mahaifiyar Ja'e sun gama shirya komai ita da mado tace zataje gidan a yau taga halin dayake ciki koya farfado Dan Susan abunyi murna a wajen mado kamar ze sume Amma ya babban tashin hankalinsa barin matar sa Dan yana san,ta ga Dansa Amma ya ya'iya Mutuwar sabuwa ta dawo wa Rama a jiya ya kashe mahaifinta Yau Kuma ya kashe kakar Aduke ya Mai dasu basu da kowa ita da Aduke da hanzari tayi kan Aduke saitaga har yanzu jini malala yake ta kasanta kar jininta yakare tamutu itama bama ta cikin hayyacin ta da gudu ta fice tenkwai ta lura da ita tabita da gudu Amma Ina tayi nisa kamar mahaukaciya Nan ta rufa Mata baya gudu take tana binta tana ihu Rama ki tsaya karki tafi duk inda zaki Ina biye dake sai dai mu tafi tare na hakura da rayuwa NASADAUKAR da rayuwa ta akanku Yan uwana tana gudu tana binta har sukai cikin Daji ba Wanda tace kububuwa ta kashe mahaifinta suna ta gudu har sukazo dai dai inda kan mahaifinta yake ta tsuguna tadauka ta rungume shi tana wani irin kuka tenkwai tazo ta rungumeta taga kan mahaifin tane tasaki kuka kikace kububuwace gashi shedar kashe shi akai me hakan ke nufi wayake aikata wannan aikin cike da kuka tace wannan ba lokacin tambaya bane tenkwai muje mu ceci aduke har yanzu ta zubar da jini tenkwai a fusace ta daka tsalle ta dauke kan uban Rama na rantse da wannan kan mahaifin naki dayake hannuna sai na dau fansar wannan abun da akai masa ta daka tsalle ta Haye bishiya ta cire karyo wani katon reshe ta sakko tai haka me zurfi ta binne ta soke kan akansa sukayi masa sujjada gaba dayansu ( yasalam Allah kafitar da wayannan bayin naka ka haska musu addininmu na musuluny)suka dau hanya suna kuka suka shiga daji Nemo maganin daza ay wa aduke Wanda jinin ze tsaya Suhail ya dingawa faruk dariya Wanda ya cika yai dam wai shi mace zatai wa haka to wallahi zata San shi taiwa haka ya fasa Bata number din Kuma sai ya kwashi rabonsa tunda bata da mutunci haka suka karasa gida dake makoyane yana Tai masa shaki yanci a a kaga na Jeddah bada kanka a sare ya akai haka Kai da madam din taka yai masa banza ya bude mota yai shigewar sa gidansu shima ya shige nasu gidan da motarsa Jeddah ko ranta ya gama baci Dole tasan abunyi da wurwuri kafin lokaci ya kure Mata da haka ta kwana juyi tana tunanin wannan bawan Allah daya tafi da zuciyarta tabbas sai ta mallake shi Dan gidan gadon kudi ne su suke da kudi a garin Nan waye besan suba sun mallaki manyan kadarori gida da waje ga kyau gashi yaro Dole tasan abunyi a haka bacci ya kwashe ta ko takalmi bata cire ba dama ba batun sallah Da sanyi safiya tana tashi ta wanke idon ta ta doshi dakin babansu Wanda yazama na mahaiyarta a yanzu tasameta tana ta shirgar bacci taja tsaki mtsww umma umma tashiga buga Mata kafa firgigit ta farka lafiya akwai matsala kitashi musan abunyi wace irin matsala Kuma yaushe kika dawo kinga Ni a gida na kwana kinata kwasar dariya keda kwarton ki yaushe zaki San nashigo ke bansan iskanci nikike gayawa haka naci ubanki fita kiban waje tana borin kunya Ni kinga ba wannan ba aure nakeso nayi aure aure Kuma cewar umma ki rufamin asiri kinsan idan Kikayi aure yanzu burinmu be gama cika ba ya kike so miyi mtsww kinji matsalarki nagaya Miki wazan aura ne to Wanda zan aura ma besan inasansa ba Dan gidan alhaji ibrahim gadon kudi ne ay da gudu ta mike gadon kudi da gaske eh shi nagani nakeso na aura ki tashi muje gidan wani malamin yanzu a malaman ki cike da farinciki yanzu ko Yar Nan Yar albarka me kashin arziki Ta mike ko sallah ba taiba dama ba damunta tayiba ta wanke fusaka jiki na Bari ta yayimi mayafi muje nagama ta mike ta dakko wani yalolon mayafi ta fito uwar tasata agaba kamar wasu kawaye ko tsari Babu ace wannan yarkice da wannan tsinanniyar shigar Kuma Kika tasota agaba haka suka dau hanya suka gangara dotsa gidan wani malamin ta ko ince Dan bori suna zuwa bema tashi ba suka jira ya tashi yafito suka gaisa malam dama bukatace Dani yatace yaga wani take sonsa take so ta aure shi kayi mana kokari malam a juyo da hankalin sa kan ta Dan baya santa Nana malam ya baje kayan aiki ya fara duba chan ya dago akwai matsala tabbas amma abun me sauki be zan Bata wani kwalli tasa a idonta duk yadda zata yi su hada ido dashi to tabbas zezo wajen ta Amma ba Dan yana santa ba kawai dai zezone idan yazo wannan turaren shi zakisa kina fitowa ya shaki kamshin ze manta da waccen yarinyar soyayyar kice kawai zata maye gurbi a zuciyarsa shikenan bukata ta biya zaku bani kafin alkalami dubu hamsin idan bukata ta biya kuban dubu dari biyu Dan kungama samun duniya amma fa zaku iya samun matsala ta bangaren iyayensa zami musu rufin baki akanta shike Nan bukata ta biya cike da rawar jiki ta jawo Jakarta kudin basu Kai hamsin ba talatin da biyar ne kayi hakuri malam gobe zan dawo na cikama to ai ba matsala mun Dade da babarki karki damu ya shiga ya dakko Mata suka dau hanyar gida dake ba wani nisa sosai da kafa suka karasa gida cike da farinciki burin ta ze cika Ranar ta kasance ranar daurin aure Jeddah tayi kyau dama kuma mekyau ce tayafa mayafinta kamar yadda tasaba tasa kwallin da aka Bata tanata addu ar Allah yasa dai yazo Bata saniba ko baze zoba haka dai ta fito uwar nata zuzuta ta tana Mata addu a samun nasara Allah ya bamu sa a diyata ki kerewa sa a kiyi fintin kau yadda duk kyauna nai auren talauci ke bazaki ba diyata cike da farinciki yadda ummanta ke Koda ta ta fice tana zuwa gida ya cika ya batse anata Hira harma andaura auren sai shakiyanci ake chan kawarta afra tazo shegiya shine jiya Kika tafi Kika barni nai ta nemaki ko kinyi wani kamunne ba daya kaina ne yake ciwo na tafi gida a chan na kwana ke Kuma fa Ni nayi wani zazzafan kamu shi ya Mai Dani gida ma sai da yatafan dubu dari Amma fa Dan hannune Banda shopping din daya yomun kan nipples Dina har wani bala in zugi suke min saboda tsotsa na tsotsu jiya yau zamu je mu kyankyashe rayuwar mu hmmm kawai jeddah tace gaba daya hankalin ta baya jinkin ta suna zaune suna Hira akace su fito ga angwaye za ai hotuna ai jikinta har rawa yake kamar mazari a sukwane ta fice tariga kowa yin waje Ta dinga baza ido Bata ganshi ba gabanta ya shiga faduwa hankalin ta ya gama tashi ga ango ma ya shigo amare duk an fito anfara daukan pics sai sukaji maroka sun fara kida ku gafara ga gadon
Chapter 12 · 0% Book details