← Book details Arnan Daji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 31

Sashe 26

Arnan Daji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

umma nata ruwan Bala'i suka koma gida Jeddah Sam Bata hayyacinta ki kwantar da hankalinki zanje na lalubo Mana wani malamin me zafin hannu ko kashetane gwara ayi a a umma Banda kisa ta fada cike da tsoro shashasha komeyema ba gwara aimataba tasa Kai tafuce Suhail be farfado ba sai asuba haryadan fada ya shiga wanka ya fito yai sallah jikinsa ba kwari jeddah Bata kyauta masaba ta cutar dashi metasa Tai masa haka tabashshi yaje geji Mana yazubar Amma tahana shi bazata Kara ganinsa ba sai angama komai ya sallah ya kwanta yau ko office baze iya fitaba ya Kira sectaria rsa ya cemata base samu fitowaba yau bejin Dadi Tai masa sannu ya kashe Tea kawai ya iya Sha da cake dama baya rabo dasu wajen 3pm alhaji ya kirashi a waya yaje yanasan ganinsa jiki a sanyaye ya Mike ya shiga ya tarar da alhajin a falo shi da hajiya ya gaishesu suka amsa dukkansu ransu a hade ya kalleshi angama binkice akan yarinyar dakakeso ka aura Amma Sam banji dadin yadda binkicen ya kasanceba gaban suhail yai wani mugun faduwa kirjinsa har dagawa yake *ANAN ZAN DAKATA SAI NAJI COMMENT DINKU DUK DA BAKWA SANYIN COMMENT MASU COMMENT DIN BASU DAYAWA* *INAKARA SANAR DAKU AKWAI SABON LITTAFINA ME SUNA DAN ISKAN NAMIJI KUDIN KARATU 200 NAIRA ANFARA BIYA GAME BUKATA DAN WASU SUNFARA BIYA NICE TAKU* *FEEDYN BASH* [9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?* *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* *_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*?? ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *GASKIYA MASOYA INAJIN DADIN YADDA KUKEMUN COMMENT INAJIN DADINSA SOSAI COMMENT SHIKE KARA MANA KARFIN GWIYWAR YI MUKU TYPING INA YINKU MASOYANA* *KU GAFARCENI MASU YIMUN MAGANA TA PRIVATE NA TURO MUKU ARNAN DAJI WALLAHI ABU YAI MUN YAWA KUNEMA AGUN FANS DAN ALLAH VA WULAKANCI BANE INA GODIYA GA MASOYANA MASU MIKO SAKON GAISUWA TA PRIVATE KODA BAN REPLY BA NASAN DAKU* *JINJINA AGAREKU ARNAN DAJI FANS 1,2,3,&4 DUKKANKU INA MIKO GAISUWA GAREKU* *WANNAN PAGE DIN NAKUNE* HANY BEAUTY NAFEESA NAJAHART SHAMMA SHAMZY KHADIJA RAHILA MALAMA UMMA *KAI KUNADA YAWA MASU COMMENT KULLUM BAKWA GAJIYA WANNAN PAGE DIN NAKUNE DUK WANI ME MUN COMMENT KULLUM KUYI YADDA KUKESO DASHI* 110-115 Hankalin su ya tashi abun mamaki sai sukaga mado ya tare wukar ta soke hannunsa suka zabga ihu sukai kansa dukansu suka rungume shi a tare ba shiri Rama ta dakko kayan aiki ya zuba musu ido kawai Yana kallonsu duk maganganu su a kunnensa sukayi su mesuke nufi da fasa kwai mesuke nufi dashine Tabbs yana shakkar kasancewar sa cikinsu dama tunda da wasu Kaya a jikinsa suka cire Masa kansa ya Fara juyawa Rama ta karaso tafara gyara Masa hannunsa jikinsa nata rawa ya fice Rai bace yanaso yaje yaji gaskiya a wajen iya Dan ita tace shi bawan tane me suke boye Masa Bayine maza suka hada kansu saboda yadda ake fifita mado sun yanke shawarar kashe shi Kota halin Kaka sai sukaga wucewar sa gidansu Tenkwai gurin Rama cike da farinciki dama hutawa suke suka bi hanya suka labe yadda bame ganinsu sun Dade suna jiransa sai gashi ya taho Yana tangadi suk sheke da dariya suka fito suka zagaye shi yadinga kallonsu Yana mamaki Lafiya lafiyar kenan wato Kai anfifita ka akanmu to yau zaka bar duniya yau zaka bakunci lahira kafin yai kwakwkwaran motsi sun Fara buga Masa sanda aka sai jini ya yanke jiki ya Fadi suka dinga dukansa ta ko Ina sai ga Ja'e ai jikinsu na rawa suka zubar da makamansu suka Fara gudu ya gane biyu daga cikinsu jikinsa Yana rawa ya karaso mado ne yasa kuka ya kinkime shi sai gidan su Tenkwai dama wajenta zashi ita ya biyo yasan Rama ce me Masa magani Suna zaune suna kuka akan lamunde da Taki dawowa hayyacinta sai kuka suke sun dauka ta mutu sukaga Ja'e da mutum yanata yararin jini Rama ce ta taso mado ne ta fashe da kuka ta dakko jakar aikinta tafara aiki tana goge ko Ina tanasa magani tana ta share kwalla Tenkwai data juyo taga mado ne sai ta Fadi ta sume Ja'e yai kanta ya rungume ta a kirjinsa Karki tafi ki barni Tenkwai kece rayuwata ke kadai nakeso karki mun haka badu ze temakeki itako Aduke kuka kawai take wannan abun yayi yawa Dame zasuji tanata kuka ta rarrafa ta debo ruwa ta dinga shafawa Tenkwai a hankali ta bude idonta ta kankame Ja'e tana kuka aduke ta barsu taje kan lamunde ta kifa kanta tana kuka saitaji kirjinta na bugawa Nan ta kwalla Kara tana da rai Da gudu Tenkwai ta shigo Ja'e ya rufa Mata baya yaga halin da take ciki Tenkwai sa bakin ki anata ki dinga zuko numfashin ta yadinga Danna kirjinta tana wani irin Abu chan ta saki ajiyar zuciya tadinga kallonsu daya bayan daya sannu iya cewar Ja'e ta kalleshi Ja'e ne yazama haka ta fashe da kuka Suka dinga Bata hakuri da kyar ta share hawayen ta naji sauki Tenkwai kibi mijinki ku koma banyarda ki sake tada maganar dazu ba kiyi hakuri zuwa ranar Dana ambata ta fashe da kuka Ja'e yace iya baza ai hakaba bara naje anjima nazo mu tafi na taho naci Karo da bayi sunwa madon iyata rauni shine na dakko shi na kawo shi gun Rama Naga wanchan ciwon ma ita tayi Masa magani a guje lamunde ta mike kamar ba itace akwance yanzu ba ta fita kan mado tanata kuka daukeshi mukai shi dakin chan Ja'e ya karaso ya dauki mado suka sa shi a daki ya tafi ze dawo anjima su koma da Tenkwai zeje a Kama bayin dukansu ai musu hukuncin abunda sukai lamunde taiwa kowa banza a tana gaban mado ta kura Masa ido tana share kwalla ganin haka Tenkwai ta tafi ta kwanta a haka bacci me nauyi ya dauketa tana baccin tafara mafarki ga bera Nan yayo kanta gadan gadan ta rike shi yanasan kwacewa tadinga maka shi da kasa gashi Kato Tai masa laga laga ya kwace da gudu ya fice tanata haki ta farka a firgice duk ta hada gumi chanko gidan Ja'e dakin amarya Yan kungiyarsu ne keta kuka saboda yadda akaiwa Yar uwarsu jina jina ran kowa a bace na rantse da San danakewa Ja'e sai na je dakaina na shanye jinin mummunar chan tanata haki wannan gaskiyane kece amarya daga ke ba Kari duk wadda tazo mu muke cinye ta duk wadda zata Bata Miki sunanta gawa suka sheke da dariya banda me jiki face face da jini fuska a sundume sai kukan wuya take Haka suka wuni suna jinyar mado dabesan wake kansaba ba umm ba umm umm sai hararar juna suke kowa da abunda ke sakawa idan Banda bakin ciki ga mijinki me shegen sanki Amma kin nacewa Wanda bayasanki mtsww Wai ita kyakykyawa Yana santa to na rantse da kabarin babana sai na rabaku baze aureki ba duk a zuciyoyinsu suke sake sake sai yamma lis Ja'e yazo su tafi Taki tafiya saida lamunde ta haukace Mata sannan ta bishi tana kuka Hankalin iya ya tashi ankama dukansu ankaisu kurkuku za a hukuntasu iya tace kar a kashesu adai basu horo me tsanani tunda be mutu ba taso zuwa sai Tai tunanin rigimar daza ai tafasa zuwa tana Tai masa addu ar badu ya bashi lafiya Tana zaune ita kadai a daki Ja'e ya fita tana ta kuka tana kissima yadda zata raba wannan Abu ga abunda babarta tace mata akan auren Nan me hakan ke nufi tadinga kuka sai taga wata katuwar mage ta shigo baka Kirin tayo kanta suka dinga dambe tana yagar jikinta ita Kuma tana dukanta iya karfinta chan dataga magen na Shirin cin galaba a kanta sai ta dai wata kibiyar kwari da bakar ta ta Chaka Mata sai Tai wani kuka ta bace itama ta Fadi a wajen tana ihu cikin jini Nan iya ta shigo lafiya taganta kwance cikin jini ko Ina yakushi hankalinta ya tashi Jeddah hankali ya Gaza kwanciya ba maganin daba aje nema ba anrasa gashi batasan dinki saboda Ana ganewa a gaba gwara maganin Mata haka ta dinga shansu kamar Bala I rubutun mallaka ba abunda bataiba burinta taje a uwar gida sunbi malamai masu zafi angaya Mata it's ze Fara kusanta Yana kusantar ta baze Kara tuna Yana da wata Mata bayan itaba basa Zama itada afra kullum ahanya suke Bangaren haleema alkur Ani aka rubuce Mata maganin kowace waraka ta da sauran magungunan tsari da addu oin kariya haka aka dinga Bata su takanas mamanta ta dakko wata Yar Sudan ta gyare Mata ya ta ko Ina Kama daga gayaran jiki gyaran hq lallae komai na jiki Yan sudanne sukai Mata har gyaran gashi Suhail yayi yayi tagaya Masa nawa ze Kara Mata tace sun isheta shine yakara aika Mata da million daya da kyar ta karbi dubu dariyar shima saida taga ransa ya baci sannan yace subar komai ya yafe ita kadai yake bukata Amma Ina babanta yace Sam aba shi daki daya da kicin shima zeyi tasa gwanintar Kwanaki nata tafiya yau su Jeddah suka Fara nasu shagalin tun laraba sai laraba zasu Gama sannan a shiga na ango gaba daya za ai faty daya a bubbles plus daya a elighantee daya mozida daya Bristol Ni ima guess inn harda ball a la sultana Kai abubuwa shagali a clubs har uku till down za ai kwana cir tuni suka Fara Nan aka dinga lalacewa ita kanta amaryar a lalace take saurayinta Ahmad Dan unguwarsu shine a matsayin ango shima kyakykyawa ne anzubar da kudi anci uwar sabada an Rana hq sadaka indan me napep ne yakaisu kyauta zasu dagama cinya ka sasukesu kawayenta duk murnar auren kawarsu Yan napep sunci banza sun Sha nonuwa iri iri gurin Yan matan amarya Anagama kwashe Albarkar auren tsaf harda masu Shan giya masu rigima duk anyi harda fasa kwalabe a elighantee akaiwa me waje asara yace sai anbiyashi haka ta biya ranar alhamis akai kamu a waje daya aka kamasu zokiga kyau ko wacce naji dakanta iya zallar Mata ta aka Tara dake Jeddah ta iya hannunta ba Yar kwalta ko daya a wannan bikin anyi lakca anmusu wa azi
Chapter 26 · 0% Book details