Sashe 2
Arnan Daji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ana idar da sallah ta kwalawa me aikinta Kira ke maryama zonan aguje tafito saboda masifar tsoronta datake zan fita asra da ansar basu tashi ba idansun tashi ki kula dasu ki hada musu abinci ki shiryasu su tafi makaranta ni natafi tasa Kai tabar gidan oh ko ina zata da duku duku haka Allah ya kyauta ita mijinta ya Bata amma ko ajikinta wani farin cikima takeyi tasa Kai ta koma dakinta a guje take tukin kamar zata tashi Sama tana zuwa kofar gidansu afra tadinga danna mata horn takirata kefa nake jira gani nan jarababbiya uwar rashin hakuri fitowa zanyi tana fitowa ta shiga gaban motar kawata baki da hakuri da rayuwa duk wannan abun da kikai be ishekiba sai kin hada da boka yazama dole kodan muci kudi hankalinmu kwance amma da suhail ya tara kudi iya kudi yahanamu mu wala bayasan yabarni naje wasu kasashen shi kawai sai wata saudia nagaji da zuwa sai Egypt itama sai dai banda lafiya suko yara kina kallo sai dai akaisu jidda inaso inzama big madam yaki yanzu ay kinga yaywa kansa yana barzahu mukuma muci kudi mi wadaka muje kasar damukeso mu wataya hhhhhhh suka kyalkyale da dariya kina wutaaa wallahi inabinki da gas chewar afra sai wajen goma suka shiga garin zariya saboda sun hadu da cinkoso a hanya nan suka dauke hanyar makarfi suka nutsa cikin wani daji suka tsaya inda mota take tsayawa nan suka fara tafiyar kafa suna hawa dutsuna suna sauka saida sukai tafiyar awa guda sannan sukazo bakin wata katuwar tsamiya nan sukaji wani amo mara dadin saurara nan aka kyalkyale dawata mahaukaciyar dariya muguwa Yar gidan muguwa kinyo gado gado ba karambaniba naga komeke tafe dake abu guda dayane tsofaffinnan bazasu manta da dansuba bazasu dena masa addu a ba abu daya za'ay zamu cire musu tunaninki aransu bazasu kara zuwa wajenkiba bazasu karayi miki maganarsuba Amma sai kin maida musu da yayansa shi kuma kaninki angama dashi ga wannan kije tsakar rana karfe daya kidinga turare kina ambatar sunansu tsawon kwana uku to boka ga wannan a asiyawa aljanu shanu su sha jini ta ajiye bandir din yan dubu dubu guda goma hhhhhhh kufita da rarrafe aka daka musu tsawa da rarrafe suka taho suna tahowa sunzo dai dai wani dutse suka hada ido da ita suka zubaa mata ido cikin tsananin mamaki a matukar razane ta kallesu. (Anan zan dakata fans sainaji ra ayoyinku yawan comment dinku shike kara mun karfin gwiywa cigaba da rubuta wannan littafin nice taku a Koda yaushe ) *Feedyn bash* [9/11, 22:29] +234 810 679 5647: ?ARNAN DAJI?* *?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION??* (United we stand and succed;our ambition is to entertain &motivate the mind of readers) FAREEDA ABDULLAHI 5-10 Cikin firgici ta kara kallonsa taganshi kwance lankwam cikin ruwa Bata taba ganin mutum me kyau irinsaba tabbas wannan badan yankinsu bane ruwane ya kodashi nan gabar to amma kamar fa be mutuba tasa iya karfinta tajawoshi saitaga kansa a fashe yanata zubar da jini tasa kunnenta akan kirjinsa taji yana numfashi ta jawoshi gefe taboyeshi abayan bishiya yadda ba wanda zeganshi ta shiga daji tadebo ganyayyaki na tsaida jini tasa a wajen dayay rami ta dinga danna cikinsa ruwa yanata fitowa ta hanci ta baki amma be farfadoba yanata dai attishawa, Da gudu aduke tashiga gidan tana Kiran lamunde yau mushiga tara badu ya temakemu tenkwai tana bakin ruwa tayi gamo lamunde ta dora hannu ta dinga runtuma ihu Kira take badu katemakeni ka kubutarmun da yata ita kadaice dani banda kowa banda komi sai ita kadai badu ka kawon temako rama kuwa tuni tagarzaya gidan sarki tana zuwa abakin shiga tagamu da ja e tazube tana haki fadi take jinjina gareka magajin kaho badu ya temakeka tenkwai na bakin ruwa tayi gamo inaga zuwa yanzu ba tenkwai kaimun aikin gafara sarkin gobe yana jin wannan magana ya mike a zabure ya saki wani ashar nan da nan ya kira fadawa suka dunguma sai daji suna bakin ruwa suna tafe sunata zage zage. Tana zaune ta dora kansa akan cinyarta tajiyo kamar hayaniya daga chan nesa da sauri ta tashi tajashi chan chiki wajen wata bishiya tayi nesa da bakin ruwan tay maza tadawo bakin ruwa tana fitowa suka karaso ja'e ya kalleta ta kalleshi yace inayake meyasameki a gigice yake tambayarta tace ba komai naga jini a jikinki meyasamekine me kike boyemun bakomai nagayama wani dabbace tafito daga ruwa Amma na kasheta ba abunda yasameni kintabbata tace hakane yadakawa fadawan wata mahaukaciyar tsawa yace Kai kuduba lungu da sako kuga bawani abu nacutarwa anan nanda Nan suka bazu cikin dajin da gefen koshin suna lalube hankalinta yay masifar tashi dataga daya ya durfafi wajen data boye shi tadinga addu ar badu yatemaketa har ya kusa zuwa wajen ja'e yakwalo masa Kira yace kai kuzo mutay ku dakko wayan nan tulunan dukansu yasata agaba sai wayensa take suna tafe ja'e yanata mata hira Amma Sam hankalinta baya kansa yace ki amince dani bikin shekarar bana tunda yakusa a daura mana aure mutum daya ake nema daga nan zuwa wata biyu masu zuwa za agabatar da bikin ki amince dani ina Sam Bata San meyake cewaba hankalinta yana kan wannan mutum data tsinta abakin ruwa tana fatan karya farka ya shigo gari akamashi tunda dama mutum daya ake nema hankalinta yatashi gashi ba a shiga wannan dajin da daddare yanzu yazatay meye mafita sai da ya tabota sannan rayi firgigit Koda wata matsalane a a ko tunanin aurenmu kike tay yake yace karki daga hankalinki duk wata wahala ni zan dauke miki ita baku da matsala tace kabari zanyi magana da lamunde yadda mukayi zangayama ya bata rai ita zata zauna dani toko kinasona ko bakyaso kishirya aure a wannan shekarar nagaji da binki danake kina mun wasa kinsanni kinsan halina nine magajin garin nan Dan haka dole na samu abunda nakeso ban taba nema abu na rasaba bazan Fara akankiba nagaya miki dankinga inasanki a fusace ta juyo ta kalleshi tsakar ido saboda bata da tsoro tace bance bazan aurekaba amma baka isa kaimun dole ba sai nayi shawara Dan ba a karkashin kanakeba balle kaimun zalincinka daka saba ransa a matukar bace yace ni kike gayawa haka ya daga hannu ze mareta tarike hannun tace karka Fara Danni ba sakarya bace tawuce tabarshi rai bace. Laminde na zaune kawai taga tankwai ta shigo kamar anjehota tana huci da gudu lamunde taringumeta tana kuka tace akacemun wani abu ya kamaki a bakin ruwa ki kwantar da hankalinki ba abunda yasameni ina cikin kwanciyar hankalina duk inda nake badu yana tare dani kawai tsorone irin nasu aduke tace nifa nagafa abun asaman ruwa amma kice ba komai dagaske nake gaya miki banga komai ba kawai wata dabbace a ruwa kuma na kasheta ku kwantar da hankalinku ga shi chan ankai muku tulunanku gida maza kuje kar anemeku nagode maku. Way lafiyarki tunda kika dawo kin kasa magana ki zubawa waje guda idanu ko dai kinyi gamone tenkwai dakefa nake magana lafiyarki kuwa ta girgizata sannan ta dawo hayyacinta laminde ke babatace bazan iya boye mikiba na tsinci wani mutum a cikin ruwa na boyeshi a cikin daji banasan wani abu yasameshi saboda ba irinmu bane ba dan nan garin bane idansuka ganshi zasu kasheshi yabani tausayi kitashi mu shiga daji mu dakko shi heyyy tenkwai meyake damunkine kinfi kowa sanin gagarimar matsalar dake cikin dajin shin way ma waye shine kinsan idan aka kamamu munshiga tara wajen sarki kaho kawai kibarshi har y tashi achan tunda kintemakeshi ya koma inda yafito ta cikin ruwa tun kafin yan gari su farga dashi su cimmasa lamunde haka baze yiwuba inajin tausayinsa Dole muje mutemakeshi to kobari da duku duku kafin gari ya idda wayewa sai mu tay muzo dashi Amma inajin tsoro sosai karki damu lamunde ba abinda zefaru inajin hakan a jikina cewar tenkwai. Momy momy ina daddy na yau kwana biyar banganshiga kince zedawo daddy beta Mana haka ba ko baya kasar nan yana kirana Kuma har yanzu kince ze dawo wallahi asra zanci ubanki yana chan yayi tafiyarsa yawon iskancinsa zaki dameni matsa kiban waje karna hambareki asra tasa kuka takama hannun ansar kaninta suka shige dakinsu sunata kuka da begen daddynsu kai tsaye ya sawo kai cikin falon yana wani mugun wari na Yan maye cike da maye ya kalleta komai ya kammala kimanin kwana biyar mun batar dashi daga doron kasa mu kasheshi mun cilla gawarsa cikin ruwa hhhhhh ya sheke d wata mahaukaciyar dariya dan haka kibamu rabonmu nida abokaina a wulakance ta kalleshi kai yahuza nifa yayarkace baka da mutunci wlh Dan kunmun wannan Dan karamin aikin sai na biyaku a wajenku wannan ba komai bane Kuma kasan idan wayannan tsinannun iyayen nasa sukaga nafara wadaka da kudi zasu dago wani abu kanagani sun kasa tsaye sun kasa zaune neman mafita kawai suke naji labarin angano motarsa a bakin titi inda kuka daukeshi dazu al ameen kaninsa yazo yake gayan shima zasu tsananta binkice akansa sunata addu a kasansu kabari ba yanzuba sai komai ya lafa sun hakura ke kin isa cewar yahuza wallahi Jeddah kinyi kadan koki bani ko yanzu ki bishi inda yaje ba mijinki bane ba dukiyarku bace dallah malama bani ko yanzu na farke miki ciki kiga Yan hanjinki a waje na dibi abinda zan diba Jeddah jiki na rawa tace baya ajiye kudi a gida kasani kudin gidan duka bazasufi dala dari biyu b to wallahi sai dai ki hadon da sarkokin ki masiyar shegiya me rowar tsiya uwarkima ba Bata kike ba duk da itama shegiyar ita take daure Mana gindi (wa iyazubillah fans kunji fa uwa dakanta Allah Kai mana kyakykyawan karshe kabamu iyaye nagari) bare mu kannenki ke kanki kin mallaki dukiya me tarin yawa saboda mijinki ya sakar miki komai Amma saboda San zuciya irin naku keda uwarki duk da mora mata kikeba kuka yanke masa wannan hukuncin kuma Ni kinsan dole a biyamu wlh tashi ki dakkon kudi yadaka mata tsawa da gudu tashiga daki ta hado duka sarkokinta ta dakko masa duka kudin dabatasan adadinsuba Amma daloline Dan tasan halin yahuza bashi da imani kanintane cikinsu daya amma besan wani abu way shi tausayi ba tana kawo masa ya sheke da