Sashe 29
Arnan Daji Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
ta mutu dayar tace saida nagaya Mata ta kyale Tenkwai tafi karfinta karta Sha jininta Amma Taki ji gashi ta kasheta Nan suka dinga tonawa kansu asiri kowa Yana mamaki a wajen Ja'e ya tashi cike da tsanarsu duka har amarya sai yanzu yasan cin naman mutane ba karamin Bala I bane Gashi har wata kungiya sukayi Ashe harda matar sa ake Shan jini itacema shugabarsu duk matansa ta cinyesu kaho be musu adalciba shida badu gashi suna cikin halin tashin hankali yaza ai ahana mutane cin naman Yan uwansu besan hakan nada illaba sai da akazo kan Tenkwai hhhhh Rai bace yasa aka damkesu gaba dayan su yace aje a kullesu sai ya gama yanke hukuncin daza ai musu yace kowa ya tafi yasa aka dauki gawar amarya ransa ba Dadi akaje aka yarda kamar yadda aka Saba kafin kace meye wannan zance ya baza gari dama garin ba wani girma ba kowa Yana tofa albarkacin bakinsa Mutane ko sai tururuwa suke wajen duba Tenkwai dai ta kawo karshen wayannan masu shan jinin mutane wayanda basa Bari fita da daddare ga sabon sauyi daga Ja'e sunsan duk itace ta Hana shi kashe mutane da cin namansu suna sa ran tahana muguwar dabi ar cinye musu jarirai Dan ransu na Kuna basaso Duk wannan abun yajewa badu yayi rantsuwa sai Ja'e ya rabu da Tenkwai Dan ita tasanja Masa tsarin da baze yarda ba Dole ya rabu da ita baze iyaba dansa jal Wanda ze gaji sarautar garin kuguru ace Yana tsoron mace ze sa rabu da ita ya aika har gida akashe su dukansu Dan zasu bashi matsala wata Rana abunda suka boye ze iya bayyana saukin ta dayama ita macece Amma wannan zata iya kwace sarautar ta koma musu kamar da Dan haka baze yiwuba Na rantse da badu Dole mu raba wannan auren mu kasheta da mahaifiyarta Dan ita zata Gaya Mata cewa sune masu sarautar garin nan Dan haka Dole su mutu yadda kowa ze manta dasu Ja'e Dole ka koma halinka nada Dan Kaine sarkin gobe a ranar bikin shekara zasu mutu dukansu a fusace ya Mike sai sashen it's fadawa na take Masa baya Ja'e saki wannan la ananniyar idan nine mahaifinka yasa kuka itace rayuwata itako Tenkwai kamar yasata a aljanna duk da ciwon datakeji nemarsa Tai ta rasa cike da farinciki ta mike ta cire komai na aure dake jikinta Nina warware shi dakaina Ja'e ya rungumeta Yana wani irin kuka Bata taba Jin tausayin Ja'e ba sai yay wani Abu ya daki zuciyarta Wanda batasan meyeba itama ta rungumeshi tana zubar da kwalla Sabo kenan tirken Wawa kullum suna tare su kwana tare su tashi tare tabbas Ja'e nasanta karki tafi kibarni Tenkwai ta kinsan kece rayuwata kayi hakuri idan da rabo zan dawo gareka Amma bazan zaunaba a yanzu zanje na jarraba sa a ta kozan samu abunda nakeso Jin haka jikin kaho ya Fara rawa kajiko sarauta takeso la ananniya bazakiba har abada sai kin mutu besan sanda yake wannan furucin ba ta dago ta kalleshi Kaho kake kowa meye hadina da sarautar ka Kuma niba Yar sarauta ba Dan haka karna karajin ka Fadi haka akwai Wanda nakeso ba danka ba idan narasa shi zan zauna da danka Dan nasan Yana Sona cike da rashin tsoro take magana ya hango tsantsar rashin tsoro da jarumta a idon ta tamkar mahaifinta iya ko kuka take kowa kuka yake sunaji suna gani ta fice Ja'e ya yanke jiki ya Fadi kaho yai kansa a sukwane *TO MAKARANTA ANAN ZAN DAKATA SAI KUNJINK NICE TAKU AKODA YAUSHE INA ALFAHARI DAKU MASOYANA COMMENT DINKU KE KARAMUN KARFKN GWIYWAR YI MUKU TYPING*