Sashe 21
Arnan Daji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bangajeta ANAN ZAN DAKATA ARNAN DAJI YA KOMA NA KUDI GA DUK ME BUKATA ZE IYA TURO DARI BIYU KACAL TA WANNAN ACCOUNT NUMBER DIN 0019681503 FARIDA ABDULLAHI STANBIC IBTC BANK KO KATIN WAYA TA WANNAN NUMBER ONLY WHATSAPP BANDA TEXT 08106795647 KUDIN KARATU ZAKA BIYA BA KUDIN MALLAKABA KAWAI KA KARANTA KABARSHI BANYARDA A TURAWA KOWABA SAI DAI IDAN KANASO KABIYA KA KARANTA DUK WANDA YAZAGENI SHIDA ALLAH DAN BANCI HAKKIN KOWABA AKWAI DALILIN DAYASA NA MAIDASHI NA KUDI NAGODE MASOYANA MAKIYANAMA NAGODE MASU ZAGINAMA INAGODIYA??????? *Feedyn bash* [9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?* *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* *_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*?? ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation [9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?* *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* *_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*?? ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *INA MIKA GODIYATA GA ALLAH SUBHAHANAHU WATA ALA DAYA HASKAMUN HASKEN GANE MAKIYA DA MASOYANA NASARA BATA TABA SAMUWA SAI DA MAKIYA MASOYANA INA GODIYA* *INA KARA JADDADA MUKU DUK WANDA YAI MUN POSTING DIN ARNAN DAJI YA FITAR DASHI WAJE KODA WASA WALLAHI YA JANYO MUKU DUKA FANS DINA DUK MESO BAN HANA YA BAKU NUMBER DINSABA AI ADDING DINSA SABODA DUK WANI MAKIYINA NAYI SAVIN NUMBER DINSA KODA ZE BAKU NUMBER DINSA YAI TUNANIN BAZAN GANEBA NARIGA NASAN SU DAN HAKA KU KIYAYE KUBI DOKA MUZAUNA LAFIYA BA BIYANA KUKEBA BARE WANI YAZAGEN NADAI GAYAMUKU DAGA WANNAN NAGAMA FREE BOOK A ONLINE DUK ME ZAGINA YAZAGEN ZAMU TSAYA DASHI AGABAN ZATIN ALLAH DAN BANDA HAKKINSA NAGODE MASOYANA* *BISSIMILLAHIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI* 90-95 Tai masa mugun kallon dayasa jikinsa yadinga Bari kamar mazari tadauke Kai daga kallonsa tare zaka auremu Rana daya wacece to uwar gida wace amarya kece uwar gida kece amarya danke nakeso iyayena zanwa biyayya na auri haleema kitemakeni kibani karfin gwiywa nai musu biyayya kodan musamu zaman lafiyara mu kinsan iyaye idan sukai fishi Dani ba karamin masifa zan shigaba Ta kalleshi kallon zaka sanine shikenan suhail ba komai nidan Allah nakesanka zan aureka Kuma Kai ne namijin da zuciyata take kauna a yanzu tunda Kai ka roken na aureka na amince shikenan kaiwa iyayenka biyayya zantayaka yimusu Nima Tai dariyar mugunta wadda ita kadai tasan me wnn dariya take nufi a zuciyarta Nagode jeddah nasan bazaki ban kunya ba bazaki Hana nai musu biyayya ba nasani kece uwar gida Kuma amaryata danke nakeso a zuciyata ki kwantar da hankalinki a wace kasa kikeso ai Miki siyayyar lefenki duk da Ni banasan yawon kasashen Nan nafisan ko yawone aje saudiyya ai umara adawo Chab tafada aranta wlh da sake Dan bazata taba bari hakan takasanceba wlh sai ta zaga duniya idanta ya bude yadda ranta keso yadda take Shirin fantamawar Nan taci buri ta fantama San ranta Amma za aimata haka wallahi sai taje be isaba ta kalleshi akan wane dalili nafisan zuwa kasashen duniya Na turawa akan na larabawa Dan nafisan dabi ar turawa Ya kalleta gabansa na faduwa tabbas yasan bame yiwu bane shikansa dayaya yake zuwa Dubai Dan dai Dole sai yayo order ne dakansa Amma daddy bayasan aje ko Ina se saudia yazeyi yanzu baze iya take umarnin taba Dole ya lallabata saboda bayasan daddy ma yai fushi da shi tasa shi cikin wani hali Takatse Masa tunani Banda zabi sweety ko wace kasa kaje dai daine ko saudia dinne kasan Kai nakeso ba dukiyar daza azubamun ba ka kwantar da hankalinka zan kasance me biyayya da duk dokar daka shimfidamin inasanka har Raina maganar haleema Kuma ai Yar uwace ka kwantar da hankalinka Kai nawane Ni takace barima kaga Nan ta taso tadawo jikinsa ta burkitashi tadinga kissing dinsa ta balle batiran rigarsa ta Fara Shan kan nipples dinsa tana mulmula dayan da hannunta ya gama Suma kawai nishi yake tunda yake ba ataba yimasa hakaba wama ze Masa Nan ya dago kanta ya hada bakinsu yadinga kissing dinta yana shafa barze dinsa sai daya kusa release ta ture shi daga jikin ta yana wani haki mararsa ta kulle ya kalleta help me Jeddah pls kince Ke tawace ta kalleshi shekeke no suhail sai munyi aure kayi hakuri sharrin shedanne Baya cikin nutsuwarsa ya Mike dakyar yake ganin gabansa saboda be taba taba mace ba sai yau besan haka akeji ba meyasa jeddah zatai Masa haka ta lasa Masa Zuma ta karbe kayarta Kuma haka yace Mata zantafi jeddah yadda akai gobe zan sanar dake ta waya base nazo ba Cike da murmushin mugunta ta kalleshi harzaka wuce dare fa beyiba sosai ba kabari anjima ka tafi yakalleta da runannun idanuwa no Jeddah bazan iyaba Banda lafiya ya wuce ya kunna mota da gudu yabar wajen Allah ne kwai ya Kai shi gida lfy sbd wani mugun zazzabi da ciwon Mara dasuka rufe shi wani wrong parking yai ko motar be kasheba ya shiga gida yana shiga daki yaga faruk kwance yana chat yif yaji fada kan gado a tsorace ya dago Suhail lafiyanka meke damunka cikina faruk ka kawon kanwa saboda yaga faruk din yana Sha aiko ya sheke da shu'umar dariya a mutumina kace ka shiga hannu yau ka kamu wacce gwanarce wannan yaga yai Masa shiru ya tabashi yaji jikinsa zau aiba shiri ya Nemo kanwa baya rasata dama ya jika ya samo paracetamol ya bashi cikin ikon Allah bacci yai awon gaba dashi sai zufa yake faruk kansa ya tausaya Masa wace tsinanniyar ya hadu da ita ta birkita shi haka Kuma be samu ya zubar ba bare yasamu sa'ida mtsww yaja Tsaki Be farfado ba sai asuba sanyin asuba ne ya tashe shi haryanzu kansa jini yake zubarwa waya make shi ne haka kodai akwai wani mugun abun a dakin Nan ya duba yaganta kwance ta kara batsal tanata baccin ta hankalinta kwance tabbas ba ita bace ta dake shi wajen yai Rami hankalinsa a tashe ga jiri na dibansa Amma baze iya barin wannan garar ba ay ba shiri ya dage saiga San dar ba'are tamike tanata harbin iska ya nufi wajen Nan dayake ta maiko ya Fara gogawa a hankali ita kanta Taji abun har tsakar ka Amma Sam bazata iya ba ta tsaneshi Tin da ya farka tana kallonsa duk abunda yake jinin yana zuba kadan kadan Amma saboda ba'asa magani a wajen ba tana mikewa ta rabza Masa naushi hakora biyu suka fice baki sai jini da gudu ya fito Yana ihu a tsakar gida gashi ba kowa suna wajen shagali anata chashewa bakajin komai sai sauti dake tashi a garin Ta kara juyawa tana sheka dariya hankalinta kwance yakaji gamuwar tamu Dan marar mutunci badu Katemakeni naga karshen Ja'e da kaho a wannan garin namu na kuguru ranta kal ta koma ta kwanta tanata tunanin mado burin zuciyarta Bari gari ya waye naje nagan shi konaji Dadi araina Aka tsaya cirko cirko anga Ja'e ya bazamo da gudu hori a hannu baki yana zubar jini Kai a fashe Nan da Nan fadawa sukayo kansa suka tarye shi lafiya sarki yataso jikinsa har rawa yake waya rabamun gudan jinina kuje duk inda yake kune Moshi ku kashe shi kar kubarshi da Rai gawarsa nakesan gani amaryar Ja'e kafin tenkwai ta taso tana kuka ba kowa bace tenkwai ce ni nasan itace Ja'e ya kalleta ya girgiza kansa Ya bude baki duk jini matsiyaciya karya take kishi take da masoyiyata so take ta Raba Mana aure wani ya radeni yanzu nazo fitowa Amma ya akai har wanna jinin ya Fara bushewa ya kalleta ya watsa Mata mugun kallo Dan dai tanada Dadi da tata koma inda ta fito hade da mugun duka kuyi mun magani Nan da Nan saiga me magani ya Fara aikinsa Yana wankewa Yana ihu kamar karamin yaro Yana kuka haka aka wanke akasa magani kowa ya watse daga shagalin antashi cewar sarki kaho a fusace Fadawa suka dawo basuga kowaba kansu akasa sarki yanata muzurai Dole anemo wanda yai wannan aikin ko insa a fille muku Kai ka kyalesu cewar Ja'e nida kaina zan dauki fansar abunda akai min na rantse da gemunka babana ya fada cikin azaba Da gudu ta karaso ta rungumesho tsam tana wani irin ihun kuka meya sameka wayai ma haka mamaki ya cika shi kaji rainin hankali aransa ya fada sarki ya daka Mata tsawa tenkwai kina Ina akayiwa gudan jinina haka kinsan shine abun Sona shikadai nake so shikadai gareni ya akai kikai sake haka kadena Mata tsawa Bata sani ba itama Bata da lafiya haka muka kwana nafito nataho Nan abun yasamen a hanya Tabbas hakane na kwana da ciwon Kai me zafi shiya dinga kula Dani yace bara yazo ya dubaka Ina zaune yanzu zu iya suka koma suke gayan shine nataho Amma tabbas sai mun dau fansa bazan bar jinin mijina Ja'e ya zuba kasa a banzaba *ANAN ZAN DAKATA SAINAJI COMMENT DINKU ARNAN DAJI FANS IYA WUYA ANA TARE* *INA KARA SANAR DAKU INA TUNATAR DAKU BAYAN ARNAN DAJI AKWAI DAN ISKAN NAMIJI KUDIN KARATU DAMESO 200 NAIRA ONLY NADENA FREE BOOK DAGA ARNAN DAJI MESO TUNDAGA YANZU ZE IYA BIYAN NASA NICE TAKU* *FEEDYN BASH* [9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?* *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* *_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*?? ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *BISSIMILLAHIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH UBANGIJIN TALIKAI* *NAGA DARASI DAGA JIYA ZUWA YAU NAGA MASOYA NAGA MAKIYA DUKA NAGODE MUKU DUK WANDA YAZAGEN YA RAGEN NAUYI NABARSHI DA ALLAH MASOYANA INA MIKA GODIYA TA AGAREKU YADDA KUKA NUNAN KAUNA MAKIYANA MA NAGODE DAN NASAN BAZAN TABA MANTAWA DAKUBA DA KIYAYYARKU GARENI BAZATA GOGEBA NASHA ZAGI IYAYENA SUN SHA TSINUWA DAGA NA NEMI HALAL DINA BA HARAM BA ALLAH MUN GODEMA ALLAH YA KARA RUFA MANA ASIRI*