← Book details Arnan Daji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 31

Sashe 14

Arnan Daji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

MUKU BAYAN NAGAMA ARNAN DAJI SUNAN ZUWA GAREKU BA DA DADEWA BA *AKAN RABON GADO* *FACCALATA* *MATAN AUREN KO YAMMATA* *DAN ISKAN NAMIJI* *GIDAN MARAYU* WANDA KUKA ZABA SHIZAN FARA YO MUKU BAYAN MUN GAMA ARNAN DAJI SABODA YADDA NAKE KAUNARKU WANNAN PAGE DIN NAKUNE MASOYANA ???? 60-65 Rama da Tenkwai suka nutsa cikin jeji suna ta karyo gan yayyaki da ciyayyi kaya guda suka taho suna ta hirar wannan tashin hankalin dasuke ciki sunada yakinin ba yadda za'ai Aduke jikinta ya hade basu san meza siyi Mata ba Dan ta farku har yanzu zubar da jini take Rama ko kawai goge kwalla take Bata Bari Tenkwai taganta ita kadai tasan damuwar data ke ciki A haka suka zo gidan su Aduke suka Tarar da ita yadda take da gudu sukai kanta tafara sankame wa jinin jikinta ya Fara kasa da hanzari Rama sarkin jarumta ta mike tafara hada ganyayen ta mitstike wasu ta mike tace bani ita Nan Tenkwai Tenkwai jiki ba laka ta Mika ta ta bude bakin ta ta shiga dura Mata wani nashiga wani na dawowa a haka ta Bata maganin tafara hada wasu ta hada wuta ta dafa su ta dagata tasata a ruwan sai ta saki wani ihun azaba ba Wanda be zubar da kwalla ba cikin su daure kiyi hakuri Zaki Sami lafiya inaji a jikina kisamu lafiya Tabata na Sha da zafinsa maza Sha haka ta bude bakin ta dinga Bata a hankali harta ture tadanji Dadi a jikinta ta cireta daga ruwan ta dumin ta kyalayar dashi duk jini harda guda guda takara zuba wani ta wanke ta duka har jikinta ta kwantar da ita Bacci ya Fara fusgarta saboda Taji dadin jiki ta saboda ba wanka suke ba wannan ne Kuma sai afi wata inma za ai ba soso inama suka sanshi bare sabulu akwai dai masu sa ganyayyaki su wanke jikinsu Amma dayawa kawai ruwa za a shara a fito Dan basu da wani bandaki kawai guri ne za'a zagaye idan antara bayan gida sai aje a zubar a jeji da wani Abu sukeyinsa kamar kaba zasuyi katon kwando me fadi Tenkwai ta nutsa tace gaskiya tashi zakuyi mu koma gidan mu gaba daya shiru ba Wanda yai magana chan Rama ta nisa nifa dama gaskiya bazan koma ko inaba sai gidanku itama yazama Dole mu dauke ta mu maidata tabbas inaga bama kakar ki akazo kashewa ba ke ake nema Dan haka Dole mu tafi kunsan Yan garin Nan ba Wanda yake damuwa da damuwar kowa kowa abunda ke gabansa yake yi Kuna kallo mutum biyu ne suka it's kwasar gawar kakar aduke sukaje suka yasar Kama ta mutafi suka kamata suka fita tana ta kuka abun duniya ya Mata yawa ga wannan tashin hankalin gashi Kuma wai Babu kakarta ankasheta Kuma ta tabbatar Ja'e ne ze Mata haka a haka suka dangana da gidansu Rama ta shiga ta dakko jakar ta wadda mahaifinta ya bar mata wadda yake aiki da ita saboda zata cigaba da duba marasa lafiya a haka suka karasa gidansu Tenkwai Ja'e ko duniyar Tai masa zafi kawai surar Tenkwai yake gani daya rufe ido ba wata mace dayake kwadayi kamar ta duk tarin matansa ashirin da doriya basa gabansa mantawa ma yakeyi dasu idan yana tunanin ta rabon da ya rabesu ma ya manta gwara yay ta bin na waje Kuma ba wai yayi amfani da ita daya Gama ba tagama amfani kamar sauran a'a har abada suyi ta zama tare Santa yake ya tabbatar bazan iya ba ya furta da karfi tuni ya fice ya tunkari fada hankali tashe Yana zuwa ko iso be jiraba ya sa kai sarki kaho zaune Mata goma sun zagaye shi suna ta lailaya shi kamar kwai sai shafa shi suke shi kuma kamar maye sai ya kamo duwawun wannan ya sida ya lasa ya cika ya cafko maman waccen tsotsa ya tsotsa har ya Fara fita daga hayyacin sa sai ga Ja'e kamar anje ho shi Sarki kaho yace lafiya magajina kashigo hankalin ka kamar a tashe juya ya dakatar da matan kuje zan nemeku anjima kadan karkuyi nisa zan gana da gudan jinina sum sum suka fice suka basu waje Kaho badu ya temake ka so nake Nan da kwana biyu duk yadda za'ayi a dauran aure da Tenkwai duk da nasan ba lokacin bikin aure bane Amma ranar za'ai bikin cin jariran da aka Haifa ahada da bikin auren Nan idan bahaka ba zaka rasani zan kashe kaina Hankalinsa a tashe yai shiru chan ya ajiye gwauron numfashi kasan wannan doka ce ta badu indai ba wai jin Dadi zakuyi ba ba'a aure sai karshen shekara kaje kayi yadda kaso da ita daga baya ai muku auren tunda dayawa haka akeyi wannan ba wani Abu bane a wannan gari ayi ta karfine mutan gari basa so ko ta karfin Kai bame cewa Dan me kaine sarkin gobe Ni bahaka nakeso ba kaho so nake na aure ta a kawon ita cikin gidan Nan bazata amince mun ba yarinyar tanada nutsuwa kuma Ni santa nake hhhhhhh sai ta amince ma yi Mata ta karfi "ba karfi nake son sa Mata ba auren ta zanyi Dole ai auren Nan idan kana so naci gaba da rayuwa kwantar da hankalinka gudan jinina zanje mugana da badu zan sanar dashi idan ya amince sai a daura kwana biyu masu zuwa wannan ba wani Abu bane kadena batun mutuwar ka ba yanzu ba kaine zaka gaji wannan gari Karkaje kaho kawai ayi abun da nakeso ay ba sani zeba ko ka manta tunda besan me muke aikatawaba kawai karka gaya masa kasan baya magana sai shekara suka kwashe da dariya dukansu to shikenan zansa a Fara shela a yau za'ai bikin daba a taba yinsa ba a wannan gari na kuguru ka kwantar da hankalin ka gudan jinina Cike da murna ya rungume kaho godiya nake badu yaja da kwanan ka harkaga yayayen mu nida Tenkwai cike da farin ciki ya fito be zame ko Ina sai wajen mahaifiyar sa Cike da murna yashiga wajenta kamar karamin yaro ya kwanta akan cinyar ta kwana biyu masu zuwa kaho ze dauran aure da Tenkwai Ina cikin farin ciki Mara misali yau za afara shela a garin Nan gaba daya saiki Fara naki shirye shiryen kema bema saurare ta yaji mezata ce ba yasa Kai yai gaba Duk inda hankalinta yake ya gama tashi ay Bata Bari dare yayi ba Tai hanyar gidan su Tenkwai hankali a tashe tana tafe tana tunani mutane sai kallon ta suke basu Saba ganin taba wasu ma basu San wacece ba saboda tanajin kunyar yawo a haka balle ita bafulatana dama fulani da kunya Banda irinsu jeddah ta kara Kai mi da azama ta shiga gidan Mezata gani Aduke ce kwance tana ta nishi ga dukkan alamu tana jin jiki sai wannan Mara lafiyar zaune a gefe yana ta binsu da kallo bece kala ba Amma shi mamaki yake kodaga sittirar sa datasu akwai bambamci tabbas akwai abun da ya same shi Ya taba wata rayuwar ba wannan ba Amma ya kasa tuna komai kawai rintse ido yake idan ya kallesu ko Ina a waje indai namiji ne Kai Dole yawu ya tsinke kuma ba abun da ya damesu ko shi dayake namiji gashi a killace Mahaifiyar Ja'e ce ta sawo Kai gidan Nan da Nan lamunde tahau haba haba da ita Banda yammatan Nan uku ko wacce jitake kamar ta kashe ta har lahira saboda mugun halin Dan ta da mijinta Cike da murna ta kalleshi ka far fado kenan sannunka yaro meye sunanka ya zuba Mata ido kawai dama inaso ka far fado zami magana cike da tausayawa lamunde tace yasamu makuwa sai dai mi fatan badu ya dawo masa da tunaninsa Ina zamu bar shi yaje a wannan halin gashi be isa ya fita a haka ba Cike da murna ta jata gefe burina ya kusa cika Nan ta kwashe duk yadda ta shirya ta gayawa lamunde jikin ta yay sanyi kina ganin ba matsala iyar Ja'e bawani damuwa kwana biyu masu zuwa zan turo mado yazo ya shirya shi zakiga tsantsar kamar dasuke Dan dai wannan yana da haske za asan yadda za'ai a rinar da fatarsa da tiri Cike da gasgatawa lamunde tace wannan basira Taki tayi Amma Taya zamu dinga ganin sa Dole kuyi hakuri da ganinsa sai dare ba wannan ba muhimmiyar magana ta kawoni wajen ku Maganar auren Tenkwai da Ja'e kaho ya tsaida Rana kwana biyu masu bisa tilastawar dan sa za ai shagalin bikinsu ranar bikin cin jarirai Dole musan abunyi abun yazomun a bazata Dole mu dauki matakin Kare Tenkwai daga sharrin sa kin San ba abunda ze Hana wnn Abu duk da ba lokacin yin sa bane sunce sai sunyi Ina tsoron fushin badu akan wannan auren idan karshen shekara tazo nasan hukuncin raba shi ze dauka Amma ba komai zan dage bangarena ze sata Dan nadinga kula da ita bazan Bari wani Abu ya same ta ba bazan Bari ya lalata Miki itaba kiyi hakuri lamunde Lamunde sharar kwalla kawai take cike da tashin hankali batasan yaza siyiba basu da kowa basu da komai basu da me Hana wannan lamari tanata Sharar kwalla Yanzu Dan isa da mallaka da wulakanci auren Yar tawa ma sai Ana kwana biyu masu zuwa za a sanar Dani wannan wulakanci har Ina dame zamuji gaba dayansu basa cikin farin ciki yaran Nan haka zata tafi tabar mun su ga Mara lafiya danma kince ze koma wajen ki shima sai kuka Ihu suka jiyo a waje anata koke koke suka fita da gudu mezasu gani tenkwai ce a sume yayin da su Rama keta rabzar kuka lafiya meya faru Suma sai sukaji Ana shela daga waje ta daurin auren Tenkwai da Ja'e kwana biyu masu zuwa Wanda ya kama ranar bikin cin jariran garin Tofa muje zuwa AKWAI LITATTAFAI NA WANDA ZAN MUKU BAYAN NAGAMA ARNAN DAJI SUNAN ZUWA GAREKU BA DA DADEWA BA *AKAN RABON GADO* *FACCALATA* *MATAN AUREN KO YAMMATA* *DAN ISKAN NAMIJI* *GIDAN MARAYU* WANDA KUKA ZABA SHIZAN FARA YO MUKU BAYAN MUN GAMA ARNAN DAJI SABODA YADDA NAKE KAUNARKU FANS??AMMA SAI NAGA COMMENT DINKU [9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?* *NA*
Chapter 14 · 0% Book details