← Book details Arnan Daji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 31

Sashe 24

Arnan Daji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kame Fadi inajinka dama iyayen haleema ne sukace sai dai a daura auren Rana daya da sauri tadago Tai masa wani irin kallo daya tsorata Ni kaina saida na tsorata anan nayarda alkalamina na mike natafi sallah ANAN ZAN DAKATA SAINAJI COMMENT DINKU INA GODIYA MASOYANA NAGA MASOYA NAGA MAKIYA DAGA JIYA ZUWA YAU WALLAHI DUK WADDA TASAN TA AIBATANI TA KARANTAN NOVEL WUTA BAL BAL DAN BAZAN YAFE MATABA *DAGA ARAN DAJI IDAN NAGAMA SHI AKWAI NOVELS A KASA AMMA NA KUDINE GAMESO ZE IYA FARA BIYA TUNDA WURI DAN MUNA GAMA ARNAN DAJI ZA AFARA POSTING* *MASOYA SUNFI BUKATAR (DAN ISKAN NAMIJI) SHINE NOVEL NAGABA KUDIN SA 200 KUDIN KARATU BA MALLAKABA NICE TAKU* *FEEDYN BASH* [9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?* *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* *GODIYA AGAREKU ARNAN DAJI FANS 1 2 AND 3 DA IRIN ADDU AR DAKUKE YIMUN INAFATAN ALLAH YA ISAR DA RAHAMARSA DA ALKHAIRINSA DA ALBARKA SA GAREKU KUDA IYALANKU BAKI DAYA* *WANNAN PAGE DIN SADAUKAR WANE AGAREKU KAINUWA WRITERS* ANTY FAUXY YAR AMANA DANDAWAKI EXCLUSIVE ANTY MAMIE FATIMA MATAR SARDAUNA UMMU MUHSEEN NEESHER UMMU YUSUP DA SAURAN WANDA BAN AMBATA KAINUWA WRITERS WANNA PAGE DIN NAKUNE ALLAH YA KARA MANA HADIN KAI DA KAUNAR JUNA *KAINUWA KAINUWAR ALHERI DUK WANDA YA JINGINA DAKE ZE RABI ALHERINKI ALLAH YA KARA WA ZUMA ZAKI DAN MASU SAI DA ZUMA SU SHA HAUSHI* 100-105 *_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*?? ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation Abangaren yarinyar ba wata matsala Amma ance tunda babansu ya mutu b kowane namiji a gidan hakan be kamataba Amma ba komai tunda kanaso za aje agaya musu su shirya inaza aje Kai kayan auren Dan da komai da komai zamuje Jiyai kamar ansa shi a aljanna cike da farinciki adamawa ne alhaji to ba matsala zamuje harni za a agaya musu ranar asabar zamuje gobe za aje ahado musu lefe dukansu komai iri daya banasan bambanci Dan haka zan bawa hajiya ta hado Daddy na dauka Dubai zani ko Malaysia na hado musu kafi kowa sanin banasan a fita kowace kasa inba saudiya ba Dan haka ka kwantar da hankalinka anan za a hada musu Babu abunda Babu anan din Kuma mu ba karya zamiba wajen neman auren nayafema komai kabar kudinka base ka kashe kwandalaba Hajiya ta fito cike da masifa ba wata kasa daza aje natabbatar badan haleema kakeso aje wata kasar ba saboda wacchan da hankalina Sam be kwanta da ita bane Dan nasan haleema kome akai Mata Bata rainawa basu da kwadayi sunada wadatar zuci Dan haka kasan dokar gidanmu kar wata ya tazo Tai Mana firirita ehe Banda iskancima duk fa rufa musu asiri za ai wace karenta yakai tsaiko a cikinsu keee alhaji yadaka Mata wata tsawa yaushe Kika Zama haka yaushe Kika Fara jayayya da yin Allah harda gorin kudi mu rawa mukayi aka bamu ba rawa mukaiba Amma kowa yasan gadon kudine mu ehe Hajiya fita daga Nan wajen kema nafasa baki zanje da kaina na hado Kai Kuma tashi kaje Kai Shirin daza Kai sati biyu masu zuwa za adaura ma aure da matanka kaje ko wacce zan turo ma da kudi ka Bata abunda ze wadaceta ayau nakeso kaje maza maza dan agama komai akan lokaci to kawai ya iya cewa ya fice Nikaiwa fada agaban Dana alhaji ba Miki din akanme Dan bakya kaunar yarinya Zaki dinga furta wannan kalamen bakya tunanin irin San da yaranki ke Mata yaja ya Fara jin zafinki kinsan halin yayan yau duk da bama fatan haka Amma gears kibar abunki a ranki jiki a sanyaye ta koma dakinta zuciyarta a cunkushe A ranar da magriba yaje gidansu haleema Dan rabonsa da ita tunda suka hadu da jeddah mantawa ma yakeyi da ita Sam a rayuwarsa ya aika aka kirata ta bude Masa dakin soro kamar yadda suka Saba ta fito dakyar mamanta tasa ta fito ita Sam baya kanta yanzu ta fice Mata a ranta dama yaudarar yake gashi duk yadda takesan karatun ta ze katse Mata Haka ta fito ba Fara a ta tarar ya shigo kamar yadda ta Saba ta taho Masa da lemo da ruwa hankalinsa yai masifar tashi daya ganta sai yaji kunya ta rufe shi metai Masa ze Mata haka bayan kullum Yana gayamata ita kadai ta ishe shi rayuwa a duniya Tai gaisheshi kamar yada ta Saba tanemi waje Tai shiru Tai masa banza Gaba daya yasha jinin jikinsa dakyar yace sadiya Tai masa shiru Bata dago ta kalleshi ba Nan ya sakko ya kamo hannayenta ya rike Gam tana ta kokarin kwacewa ta kasa ya kwantar da kansa akan cinyarta saijin digar hawayensa Tai jikinta yai sanyi meya sameshi betaba Kama hannuntaba Koda Wasa Amma ya kwanta a cinyarta kodai duk yaudarar ce Bata Gama tunaninba ya katseta Bansan meke damunaba dumu dumu nasamu kaina da Santa da San aurenta alhali budurwar faruk ce har yau nakasa Bari yasan halin da ake ciki ke kadai nakeso Amma inaji idan ban auretaba mutuwa zanyi kitemakeni Dan Allah sadiya kiban kwarin gwiywa na aureku Rana daya Gabanta Banda faduwa ba abunda yake anyako lfy Yana cikin hankalinsa yasan meyake duk da lalacewar zamanin Nan da cin Amana yai yawa Amma Sam ba halin suhail dinta bane tabbas akwai boyayyen Al amari acikin wannan hadin zata ci gaba da Taya shi da addu a Dan yammatan yanzu basa tsoron Allah tana karanta novels tanaganin yadda suke bin maza da asiri tanajin labari a bakin kawayenta Ka kwantar da hankalin ka zan kasance me biyayya a gareka dama chan nime bin umarninkace karka damu da hanzari ya dago ya kalleta kinyarda kin amince inaso kizamo uwargidana sadiya Ana daura aure akaiki gidana Kinga saiki walimar ki a chan Dan ki Zama uwargida a gidana kirikeni Amana Karka damu nama alkawari Nan ya janyota jikinsa dama a bukace yace yadinga kissing dinta ta ko Ina Amma Bata hanashiba saboda beta yimata ba to meya sameshi Bata saniba ko hakan ze bashi saukin damuwarsa ya zaro Tula tulan nonuwanta dabesan haka sukeba yadinga tsotsarsu kamar ze cire Mata kan nono saboda rashin sabo yadinga jagulata yarike ta Gam chan sai jikake zut zut wani irin ruwa me Dan Karen Dadi nafita daga gabansa Ya kawo kenan ya kwanta yai lakwas a jikinta kunyarta yakeji itama kunyarsa takeji sukai shiru sai shi daya matseta kamar ze maida ciki tai Mata abunda jeddah ta koya Masa ta kasa barinsa ya samu salama tabbas sadiya itace matarsa har karshen rayuwarsa Amma jeddah fa inasanta zan auresu dukansu Zan koma ciki tace dashi to ga wannan kifara rage wasu hidimar duk abunda kike bukata kigayamun abunda kuka tsara Kya sanar Dani ya Bata dubu dari biyar kifara rike wannan a wajenki abunda Babu kigayamun inasanki haleemah bansan meke faruwa daniba inbake rayuwata zata lalace kinasan abunda nakeso na yamutsaki baki hanani kankiba baki batan Raiba baki tureniba nagode sosai na tabbatar nine na farko Dana farai Miki haka a rywrk ngd dear yasan bazata tanka ba sai ya fita Yana daga Mata hannu Jikinta amatukar sanyaye Banda istigfari ba abunda take ja tasan ta aikata babban lefi yau ko a wajen Allah wannan abun da tayi Babu kyau Amma ya ta iya batasan yafada halaka tunda be tabayi mataba tana fatan Allah ya tsare Mata shi gwara ayi ayi aurenma kosun huta itama daurewa kawai tayi Dan ta kwadaitu Amma lokaci ya kusa ai idan ta tuna ba ita kadai bace kamar ta hadiyi zuciya ta mutu haka take ji tadai yi addu a ta kore komai ta shiga gida Tenkwai lafiya lafiya inji iyar Ja'e saita tuna katobarar datayi tana haki ba ko..mai tafada da kyar wani abune naga ya gifta tagabana Kuma bangan shiba shine yaban tsoro haba tenkwai abun tsorone wannan mutum ne kesan Shan jininki ko ya cinyeki ba haka ake ba kamar bakuwar garin Nan wani ya Zama mage ba abunda basa Zama Dan haka kwantar da hankalinki Na rantse da gemun babana duk wanda yake Shirin cutar da Tenkwai Koda ko cikin matana ne saina kashe shi iya yadda ba Wanda ze iya cin namansa haka zan cinye shi muje ciki tenkwai ba haka tasoba so Tai ta koma dakin gashi duk basu fito ba daga ita har shi lallai Dole Rama ta mutu Rama ce kwance a kirjin mado ya tareta mtsww yaja tsaki Amma wannan Bata da hankali ko meye na tureki haka duk yadda kuke Naga tanada zafin Kai sosai ta toshe masa baki da hannunta Dena fada karwani yaji itace ta tsintoka be kamata ka saka Mata da hakaba Ni kawai magani nakema Dan ta tsintoni sai meyene inada Mata inada Dana Inasan na Kara aure Nan kusa Dan bazan iya jurewa ba tabbas tanada aure banson ta kara shigomun Nan ta tsaya wajen mijinta kar ace muna wani Abu yau so nake mu fita dake muje yawo Naga gari Kona tuna wasu abubuwan cike da murmushin ta na halitta ta kalleshi muje Inka shirya Suka fito suka jera sunyi kyau kyau da kyau sun hadu Dole su bada ma Ana suna tafe suna Hira me Dadi da kwantar da hankali wadda duk kwakwata nakasa Jin me suke fada Naga Dai sunyi hanyar bayan gari inda ruwa ke gudana da duwatsu masu kyau a wajen suka zauna suna ta Hira sai yamma lis suka baro wajen Fitarsu a kan idon tenkwai haukane kawai bataiba ta dinga wani irin Abu jikinta sai rawa yake ta mike zata bisu Ja'e ya hanata yace karta Kara fita Tai zamanta tunda anfara firgitata zai dau mataki Amma shi akwai maganar dayakeso suyi sai ta nutsu tukun ko kallonsa bataiba Dan hankalinta ba akansa yakeba Amaryar Ja'e ce take ta zagaye a dakinta tabbas da idonta taga sanda Tai masa wannan raunin tabbas bazata bar wannan mummunarba taci galaba akanta Dole tadau mummunan mataki akanta zata bada jininta wa kungiyasu ita da kawayenta wadda suke Shan jinin mutan garin da daddare haka suke yawo tsirara haihuwar uwarsu shiyasa duk Wanda tsautsayi ya gifta da shi ya fito to sai dai aga gawarsa anrasa suwaye sune kungiyarsuce tunda kowa abunda yakeso yakeyi a garin Ba shiri ta fice Tai tsirara tafara wasu
Chapter 24 · 0% Book details