← Book details Arnan Daji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 31

Sashe 5

Arnan Daji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Anan zan dakata sainaji ra ayoyinku nice taku akoda nake muku fatan alkhairi inajin dadin comment dinku gareni kwarin gwiywarku gareni da kaunar dakuka nunanwa rubutuna shiyake bani damar yi muku typing har so biyu a rana
*Feedyn bash*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*
*?KAINUWA WRITERS?? association??*
{United we stand and succed;our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}
Gareku masoyana ina Mika godiyata gareku Allah yabar kauna naji Dadi yadda littafina ya karbu a wajenku wannan shine na farko Amma ina jin dadin yadda kuke bani karfin gwiywa nagode sosai??????????
FAREEDA ABDULLAHI

15-20
Umma meya kawoki wannan dajin mekikazoyi ya akay kikasan nan a tsorace ta kalleta tana kame kamen rashin gsky uhmm wlh dama um dama kawata hajiya asabece ta aikoni dama tana aikoki kenan saboda mugun hali bakya gayan cewar Jeddah to ame kikazo a motar haya nake me mashinne ya shigo dani iyaka temakamun Dan allah nataho sai mu koma kanon tare ki koma dawa wallahi baki isa kishigarmun motaba ki koma yadda kikazo matsalarki daban tawa daban Dan bakin ciki kinsan da nan din baki taba kawoniba sai aukin kice zakijemun gidan malamai mtsww haba jeddah mahaifiyarkicefa bekamataba gsky dolene mujirata tazo mutafi duk da itama lefintane data sanar miki daba saimuzo gaba dayaba mtswww wallahi taci darajarki afra wallahi da bazan jirataba ni da Allah ki sauri kizo mutafi to to Yar albarka bara nay sauri (kunjifa pans way Yar albarka uwa akewa wannan saboda ya tanaji da kudi Allah ya kyauta duk da itama uwar banzace Allah ya bamu iyaye nagari ameen)
A wahalce suka karasa gida sunyi sa a bawanda yagansu suna shiga cikin farin ciki tenkwai tace badu yatemakemu munzo lafiya ba Wanda yaganmu yauwa kisashi a wanchan dakin wanda ba a shigarsa anan zamu ajiyeshi zami taymasa magani har ya warke dan yana numfashi to lamunde nagode badu yasaka miki way ke meyasa kikesan wannan mutumin ganina dashi nafarko naji ya kwantamun araina nikaina wallahi lamunde bantabajin San wata halitta kamarsaba yanzu b dai nibanajin Dadi sosai bangama dawowa dai dai ba kishiga daji ki hado magunguna na ciwon kan nasa da raunikan jikin nasa kafin ya farfado to tenkwai ki rufe dakin saboda kar wani ya shigo yaga anbude tana fita tenkwai ta koma dakin tazura masa ido ko kiftawa batayi Bata taba ganin mutum mekyansaba gashi ita tasan ba kyakykyawabace wannan yafi karfinta nesa ba kusa takura masa ido kawai sai ji tay an fado jikinta tay matukar firgita da razana tana dago Kai taga rama a jikinta tana wani irin kuka nan da nan takidime tajata sukabar dakin ta kulloshi kamar yadda lamunde tasata suka fito lafiyarki kuwa tenkwai inacikin masifa rayuwata tazo karshe badu bashi da imani ubangijinmune Amma Baya tausayamana kinsan saura wata biyu bikin shekara mutum daya ya rage Wanda za abawa badu jininsa anbada hayaki shiza ayanka Amma kaishi kurkukun ajiya nashiga tara tenkwai jib kamar kayan wanki tenkwai ta Fadi sai hawaye suka hadu suka dinga razgar kuka yanzu abunda sarki ya yanke kenan arasa Wanda za ayanka sai hayaki kodan anga iyayensa basu da karfi basu da komai a kullum inafatan karshen wannan mulki na zalunci yazo kiyi hakuri kinsan baza a taba fasawaba Dole shi zasu yanka kodako sun Sami wasu kiyi hakuri kawai nan sukayita kukansu harsuka gaji bayan tadan sami nutsu way ko tenkwai waye a cikin dakin chan Dana shiga naganshi akwance Nan tenkwai tafara kame kamen rashin gaskiya ki kwantar da hankalinki mu Yan uwan junane sirrinki nawane waye shi Nan ta kwashe duk yadda akai tasanarwa da rama rama ta tausayamasa ki kwantar da hankalinki bame jin wannan maganar zantayaki kulawa dashi kinsan irin wannan aikin babanane Kuma Nima na lakanci duba marasa lafiya irin haka zan dubashi Amma sai hankalina ya kwanta bara naje gida zan komo gobe nadubashi narasa hayaki yazanyi da Raina takarasaka sabon kuka kiyi hakuri Nima ina cikin matsala ja e ya rantse wannan shekarar za a auramasani Kuma kinsan dole haka za ay banda wani zabi ta lallabata da kyar tarakata gida tadawo ta tarar lamunde ta dawo harta hada magunguna ta toshe masa kansa tasaka na sirace a wuta

Gaskiya Jeddah baki da mutunci uwarkicefa kike mata haka dallah kyaleta way tasanko abunda kika aikata hhhhhhh to ay ita tasani ita taban wannan shawarar Dan haka nibanda matsala da ita tana karasawa tazube gaisuwa nake boka me rangwangwen Kai kake da duna kake da gantali gafalalle uban gafalallu shege kake me maida shege yazamo tsinannne hhhhhhh barka da isowa yanzu yarki ta tafi ehhh munma hadu ita suna jirana zamu koma tare duna yatemakeka dama sonake akama mun ita a hannuna sai yadda nay da ita wannan dukiyar yazamana nizan dinga sata nizan hanata saboda boka batajin maganata hhhhhh tsinanniya ay za ay yadda kikeso Amma kisani zaday tadinga baki kamar bazasu kareba zata baki kamar me zubar da shara a bola haka zata maidake wajen baki kudi Amma bazata taba yarda kidinga yadda kikaga dama da itaba zatayta baki kudi hhhhhh godiya nake boka ga wannan asiyawa jariran aljanu kayan wasa ke ya dakamata wata tsawa ba kudi nakesoba jikinki zaki ban kamar yadda kika saba jiki na rawa tace boka suna jirana kasan shedaniyar yarinyace kawartace tasa baki dama zasu jirani kasan wahalar danake sha wajen komawa hhhhhh ina ruwana Amma bazan bari su tafiba zan aika Dan digwi yanzu ya tsaidasu hhhhhh Nan d nan saiga wata bukka ta bayana ba tsoro ba komai tasa Kai ba abunda ke tashi sai wani masifaffen wari da karni yana wani irin hamami haka ya dosota tanaji tana gani tabashi kanta yay abunda zeyi da ita tsawon awa hudu yana abu daya haka ta fito a galabaice tana zuwa ta tadda su jeddah sunata nadar bacci ta sheke da dariya wani aikin sai boka ta tashesu sukaja motar suka dau hanyar kano tana gidan baya ta baje saboda tsabar gajiya ita kanta wani wari take

Badu yatemakeka ja e zegana dakai hhhhh kushigomun da gudan jinina yana zuwa ya zube kaho inaso ka auramun tenkwai a wannan shekarar inasonta itakadai koko dawasu a a ita kadai nakeso tukun angama gudan jinina ko matan garin nan duka kakeso za a aurama bare tenkwai guda jallin jal angama kasa aranka tazama taka dama takace da farinciki ya fito daga fada burinsa ya cika an mallaka masa ja e yana zuwa ya samu mahaifiyarsa da maganar hankalinta ya tashi batasan ya lalata rayuwar yarinyar dantasan ainihin tarihinsu tasanta kwarai yarinyar kirkice tanajinta tamkar diyarta gashi sarki yabashi bame hanawa Dole ta dau mataki saida tabari sahu ya dauke ta sadada tafita tadau hanya tanata sauri tazo dai dai gidan zatasa kafarta jitay andaka mata tsawa ke inazaki a kidime taja ta tsaya
Shin waye ya dakawa mahaifiyar ja e tsawa kubiyoni a ciga
ban arnan daji Dan jin yadda zata kaya
*Feedyn bash*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*
*? KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION??*
{United we stand and succed; our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}
FAREEDA ABDULLAHI
GAISUWA DA JINJINA AGAREKU MASOYANA INAJIN DADIN YADDA KUKE BIBIYAR NOVEL DINA DA COMMENT DINKU DA KARFAFAMUN GWIYWA DAKUKE MUSAMMAN
KAINUWA WRITERS
ARNAN DAJI FANS
ZUMUNCI DANGIN JUNA GROUP
SADNAF FANS
KAINUWA FANS
MATAN SO GROUP
MATA MASU AJI GROUP
NASADAUKAR DA WANNAN PAGE DIN GA KANWAR MAHAIFIYATA AUNTY AYSHA INAFATAN ALLAH YAY MATA RAHMA DUK ME KAUNATA YAY ADDU A AGARETA ALLAH YA RAYA DIYAR DATA BARI ZUHURIYYA YAY MATA ALBARKA YA ALBARKACI RAYUWARTA
30-35
Agigice ya Mi'ke ya shiga saka wandonsa babu ko kunya tunda dama ba kunyar ce dashiba, gefe guda adu'kece kwance face-face cikin jini, daga chan waje d'aya a d'akin Kuma rama ce keta zunduma ihu mara sauti ta toshe bakinta.
Hankalin ja'e yay masifar tashi ganin tenkwai a sume, bawai aduke da take kwance ce itama rai a hannun Allah ba damuwarsa a'a shi masoyiyarsace damuwarsa, be so taganshiba duk da aurensu ba fashi.
Nan da nan ya fita ya debo ruwa ya zuba mata tasaki ajiyar zuciya tayi attishawa ta bude ido.
Tana ganinsa ta mi'ke a fusace ta sha'ki wuyansa da'kyar ya bambare hannunta daga wuyan nasa saboda ta fusata danma dama arnan daji 'karfafane ya zura da gudu harzata bishi ta fasa ta juya kan adu'ke tana jijjigata dakyar take numfashi ta sata agaba tama rasa me zatayi mata
"har gida dan iskanci" ta fad'a a zuciarta
jin shiru rama taleko d'akin taga tenkwai akanta da gudu tasa kanta ta rungumesu suka rungume juna rama ta fashe da kuka tace
"bake yazo nemaba aduke kin ceci tawa rayuwar kinbada taki ya wula'kantaki ya cuceki"
Aduke tasa hannu tarufe mata baki
"kiyi shiru rama mu aminan junane mu uku banda mahaifi banda mahaifiya banda kowa sai ku banajin zan cigaba da rayuwa" ta qarashe tana mai tsananta kuka
"kiyi ha'kuri baranazo nai miki magani"
"ki kyaleni karkimun komai indai d gaske kina kaunata" tenkwai takasa magana kawai ta rungumeta tana ajiyar zuciya kawarta aminiyarta tare suka taso su uku basa rabuwa amma rana daya Ana neman arabasu Kuma sunan Wanda za a aura mata baze yiwuba wallahi saita dau fansa bazata ta barin haka ta faruba duk da su a garinsu wannan ba bakon abu bane Amma sai kinyarda ita Kuma karfifa yasa ya farkata har haka kamar dabba sai itama ta kara fashewa da kuka da kyar aduke ta kamo hannunsu ta hada sannan tace
"kuyi hakuri kudena kuka" tana numfashi dakyar
" kusa wannan a matsayin kaddarata mu kawayene tun kuruciya kutuna da rayuwarmu ta kuruci mu masu rike amanane da sirrin juna karku sanarwa da kowa wannan zance Koda ko kakatace wadda nadauketa kamar uwata sirrine tsakaninmu Koda mutuwa nayi kumin alkawari"
Da sauri tenkwai tasa hannu ta rufe mata baki aduke takwantar d kanta akan cikinta ta cigaba da kuka
"garin Yaya haka tafaru wayay mata haka? " sukaji magana abayansu ana tambayarsu suka juya a tsorace dukansu jin maganar mutum.
Chapter 5 · 0% Book details