Sashe 3
Arnan Daji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dariya yace shegiyar kaya ganin kabari mesa a tuna Allah ya warce ya kara gaba yana fadin zan dawo Dan ba wannan ne kawai kasonaba yana fita talalubo wayarta ta dakowa kawarta Kira tana dagawa tace afra kina ina maza maza kizo muje wajen boka akwai matsala wannan shegen yaron yahuza zeban matsala da wayannan dattijawan iyayyen na suhail wallahi basu isaba maza kizo haba Jeddah la'asar fa tayi koso kike sai dare zamu isa kiyi hakuri zuwa asuba sai kibiyo kidaukeni kinsan hanyar Bata da kyau shikenan amma Dan Allah ki shirya da wuri bamatsala sai goben nagode Tenkwai kwance tana ta juyi takasa bacci kawai hoton wannan mutumin take gani tunda take Bata taba ganin mutum me kyansaba ya burgeta yanada kyau me daukan hankali ita tunda take Bata taba ganin mutum me kyansaba wacece tenkwai yace awajen lamunde da aska mahaifinta ya rasu tun tana shekara tara ita kadaice wajensu lamunde ba wata kyakykyawa bace ta tashin hankali tanada dai kyanta dai dai nata sai dai fa akwai dukiyar fulani ga maka makan maxaunai ga hips Kai abundai ba a magana idan tana tafiya Dole ka shagala da kallonta saboda takuntama abun kallone tana taku day sai jikinta yay wata girgiza me tadawa maza hankali kaf garin kuguru ba wata matashiya budurwa me diri irin nata sai dai afita kyan fuska gata da kyan hali uwa uba nutsuwa da tarbiyya kamar ba mutuniyar daji ba tana da tarin masoya saboda Allah yay mata farin jinin samari duk cikinsu b wanda take kulawa sai gashi Dan sarki kaho ja e yana nemanta shiyasa kowa ya janye sabod masifar tsoronsu da akeji a gari bashi da imani ze iya sawa a fillema Kai baruwansa tayi juyi takasa bacci kawai burinta gari ya waye lamunde tayi juyi takalleta tace ki kwantar da hankalinki zan temakeki ki dakko shi kikawoshi nan har ya warke sai mu sashi a hanya ya hanzarta barin garin nan indai kinyarda da murna da farin ciki nayarda lamunde shiyasa nake kara kaunarki banda kowa saike a garin nan karki damu Amma ki samu wadataccen bacci. Ja e nashiga gida rai a matukar bace ya shiga dakin mahaifiyarsa yana huci asalin mahaifiyarsa fulanine irin masu yawo hanya ta kawosu kusa da garin kuguru tsautsayi yasa sarki yazo giftawa ya gansu yasa aka kamesu agabanta ranar bikin shekara aka yanka babanta ya aureta a ranar mahaifiyarta ta hadiyi zuciya ta mutu bakin ciki yay mata yawa tadauki alwashin saita kawo karshen wannan zalunci tayaya Bata da me tallafa mata kyakykyawace ta karshe itace matar sarki kaho ta 34 duk cikinsu ba wadda ta taba haihuwa dashi ko batan wata haka tanaji tana gani tazama matar kaho wata su uku da aure ciki ya billo bakin ciki wajen sauran matan ba a magana gashi sunsan halin sarki kaho akan cikin ze iya sawa a fille musu kai ahaka a tsa gwame ta haifi ja e suka hada kansu suka tura amintacciyar baiwarsu guda wajen boka sukasa yay mata abunda ba ita ba kara haihuwa yace angama yabasu magani sukasa mata a kofar dakinta tunda ta tsallaka shikenan itama Bata kara haihuwaba bayan ita ya auro mata goma sha biyu suna Nan Amma ba wadda ta kara haihuwa a gidan shiyasa ya dau San duniya ya dorawa ja e duk wannan yanka jaririn farko da ake ba ayanka ja e ba saboda dan sarki ne Kuma ba wanda ya isa yay magana akwai Wanda yay magana a fada a take aka yankashi akay farfesunsa sarki yace shine madadin ja e tsabar zalunci ja e sunan mahaifin hure ne mahaifiyarsa shiyasa take sansa Bata da yadda zatay gaskiya hure dole a dauran aure da tenkwai wai harni zatacewa bazata aura ba setayi shawara wacece ita to zanje zanyi abunda nakeso kamar yadda nasaba da duk wadda taymun Dan dai kawai inasanta shiyasa nace zan aureta Amma Ni zata dinga gayawa magana mata nawa gareni inada mata ashirin da biyar hure ta gyada Kai tana me alla wadai da wannan rayuwa dasuke ciki tace kar Kai haka ka kwantar da hankalinka zanje har gida nasameta zaka aureta cikin bacin rai ya juya yabar dakin. Da dukuduku sukabi hanyar daji suna tafe suna waige Dan kar wani ya gansu sukaje bakin ruwan sai suka karasa inda ta boyeshi suna zuwa taganshi kwance yadda ta barshi ta hangoshi amma tana zuwa daf dashi taga wani katon miciji ya fasa Kai dai dai kansa da gudu ta karasa shikuma micijin ya feso dafinsa tay maza tasa hannunta ta tare tasaki wata razananniyar kara wadda gaba daya dajin yay amsa kuwwa ta Fadi a wajen. Kubiyoni page na gaba yanzu labarin ya soma takuce. Inagodiya ga masoyana masoyan wanna littafi inata ganin comment dinku nagaode sosai Allah yabar zuminci sainaji daga gareku. *Feedyn bash* [9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?* *?KAINUWA WRITERS??ASSOCIATION??* {United we stand and succed;our ambition is to entartain & motivate the mind of readers} FAREEDA ABDULLAHI 20-25 JINJINA AGAREKU A matukar mamaki ta tsaya ya karaso kallane mahaifin rama inazaki a wannan daren ko suma zuwa zakuyi kutafi dasu a cinyesu kamar yadda kukaiwa hayaki bakuda adalci sai y fara hawaye jikinta yay matukar sanyi ba haka araina kalla nafika tsanar wannan abun saboda al adar garinku na rasa iyayena gwara kai dama kasaba al adarkuce nazo zan gana dasune bisa bikin daza ay na ja e da tenkwai bansan kowa yasan nafito katemaka karufa min asiri shikenan kije ina nan harki fito saboda bansan mezaki aikata musuba basu da kowa dan haka bazan bari ki cucesuba tasa kai gidan tana shiga ta hango haske a dakin da suka kai wannan majinyacin dasuka tsinto suna chan sun shagala wajen kulawa dashi saboda har yanzu beko motsaba suba sallama suke ba bare susan da zuwan mutum bama susantaba kai tsaye tafada dakin tana shiga tagansu gurfane gaban mutum suna samasa magani hankalinta a matukar tashe tace menake gani meye wannan kun boye mutum a gida kunsan ana neman mutum guda kunsan cewa wannan ba karamin lefi bane a razane suka jiyo jin magana abayansu hankalinsu be kara yashiba sai da suka juya sukaga mahaifiyar ja e ce nan lamunde tafara kuka kiyimana rai kitemaka mana badu yatemakeki tsintarsa mukayi a ruwa tausayi yasa muka kawoshi muka boye dan yasamu lafiya mu kaishi hanya ya gudu nan tenkwai ta matso ta kwashe duk irin wahalar dasuka sha ta sheda mata jikinta yay sanyi nakarbi uzurinku amma dole saina shiga cikin wnn lamarin saboda tsoron abunda zeje yadawo zanyi tunani akan maganar dama maganar auren tenkwai da ja e ta kawoni sarki ya bashi angama magana a fada a matukar razane tenkwai ta mike kimun rai kitemakamun banda kowa rayuwata ta lalace yazanyi kiyi shiru ki kwantar da hankalinki kinsan ba wanda ya isa ya hana wannan abu idan kukai gardama duk kasheku za ay kuma kunsani kiyi hakuri ki aureshin abunda za ay idan anyi auren karki taba yarda dashi duk yadda za ay kafin musamu mafita karki bari yay miki komai tenkwai danane nasan bashi da kirki banasan sarautar garin nan ta kona hannunsa saboda ba wani sanji da za asamu dan ja e yafi kaho bakar zuciya wani abunma shiyake kara sawa ayi kullum fata nake sanji yazo nagode nagode badu ya temakeki zanyi yadda kikace bazan ketare umarninkiba zan miki biyayya zan auri ja e amma da sharadi gefenki za a ajiyeni karki damu tenkwai wannan me sauki ne shikuma wannan mutum zansan yadda za ay bari naje dare yayi nisa tajuya tafita tana fita ta tarar har yagaji yafara bacci kalla tashi nafito mutai karakani jiki a sanyaye ya mike yana danasanin abunda yay mata da fari Sanda suka shiga kano biyar ta wuce afra tafara ajiyewa a gida sannan tawuce ta ajiye ummanta sai da safe umma zanyo miki aike tom shikenan diyar albarka taja motar ta tayi gida tana shiga ta tarar driver na sauke su asra da ansar daga makaranta tana ganin yaran zuciyarta takara baki kai musa driver tsaya na hadoma kayansu maza maza kamaidasu gidan su suhail nabarmusu gaba daya cike da mamaki ya tsaya yana kallonta tasa kai tana kwalawa maryama kira zoki hadawa su asra kayansu maza maza yanzun nan sai da takai bayan magariba tana hada kayan saboda yawansu saida ya fara kaisu dawasu kayan fal mota sannan yadawo ya kai ragowar asra ko ajikinta ansar nema yaketa kukan momy itako asara dama tafi sabawa da daddy kuma bayanan gwara ta koma gida hajiya kaka yafi mata sunfi bata kulawa hajiya ta kalli musa direba dayake shigo da kaya kai lafiya meyafaru hajiyace tace adawo dasu nan adawo dasu ba wani bayani ita metake yi wallahi bansaniba to allah ya kyauta kutaho nan yayan albarka allah ya bayyana mahaifinku duk halin dayake ciki kuyi hakuri ita kuma mahaifiyarku allah ya ganar da ita Da sassafe rama ta shigo da kayan aikinsu na mahaifinta tace masa tenkwai ba lafiya zata dubata a galabaice tenkwai ta fito ta fada jikin rama rama na banu aurena ya tabbata waze kulamin da wannan mutumin dana tsinta ya shiga raina na fuskanci ba komai ke dawainiya daniba sai tsantsar soyayyar shi gaban rama ya fadi itama ahakan takasance tunda taganshi jiya ko bacci kasawa tayi tana tunanin wannan mutumin me hakan ke nufi sun fada soyayya da wanda basu san shiba ze mutu ko ze rayu basu da tabbas mutum ne kamarsu amma ba irin tufafinsu dayaba nashi ya rufe masa ko ina yanada kyau ba dan yankinsu bane yaza suyi nazarin da rama ta tafi kenan ki kwantar da hankalinki ki kaiwa badu kukanki ze temaka miki duk da shi yafisan sarki da ahalinsa amma ke ki jarraba cewar rama tana matsar hawayen itama duka biyu tana cikin tashin hanakalin rasa hayaki taga wannan jiya ya shiga ranta ashe tenkwai tarigata bata sake cewa komaiba ta shiga dakin ta baje kayansu na aiki tadinga mai masa wasu abubuwa kamar surkulle tana shaka masa wasu abubuwa tasa magani a ciwon kansa tasa kyalle tanade tanata zagayeshi dawani irin turare tanata wasu maganganu tamkar bokanya kawai sai ji sukai yanta wani irin tari me hade da atishawa a guje suka shiga dakin har suna yar rige rige