Sashe 7
Arnan Daji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jeddah kyakykyawace tagaske doguwa me matsakaicin jiki Bata cika faske bau ba Amma farace farinta me kyau daya hadu da shafe shafe tanada kyau ga gayu kawai matsalar talauci dayay mata katutu asalin iyayenta fulanin adamawane fatauci yakawo babanta malam jauro kano ya fara fataucinsa cikin nasara yana kawo shanu da awaki yana saidawa Allah yasa masa albarka yase gidansa medan kyau a dangwauro ya koma adamawa cike da farin ciki ya dakko iyalansa karkaso kaga daga hanci gun habi mijinta yayi gida zasu koma birni kano sunbar gidan gado kaf gidan tsoron habi suke saboda masifarta bame taba mata danta musammanma jeddah Yar gaban goshinta duka yayanta biyu kacal tahaifa a duniya sai Bari da taitayi daga Jeddah sai kaninta mansur mahaifiyarta macece jarababbiya mara godiyar Allah tun suna adamawa irin matan Nan ne masu bin malamai shiyasa ta mallake mijinta malam jauro bashida wani katabus sai abunda tasashi ganin Allah ya Bata ya me kyau data fara girma saita fara tunanin ita zata zame mata kadara( kunjifa fans ka haifi diya tazama kadara Allah ya kiyayemu)shiyasa tafara koya mata kissa da kisisina tuntana Yar sagaryarta tasaba zuwa shagunan maza suna latseta suna Bata kudi tana kaiwa uwarta kwanci tashi ba wuya taxama budurwa tasamu tagama secondary School dakyar daga Nan tafara yawonta na bin maza dama maza akwai San kyawawa to Jeddah tananfa Allah yay halitta kyaune da ita kamar aljana shiyasa take Jan zarenta San ranta shiyasa take kwasar samari tana hutawa da samari har makwadaiciyar uwartama ta samu abun da takeso ranta kal suci me kyau su sha me kyau suyi wadaka da kudinsu abun yanaywa malam jauro kuna yana cimasa tuwo a kwarya abun yana masifar Bata masa rai Amma anshanyeshi beda bakin magana baya iya cewa komai sai ido duk kokarin dayake akan iyalansa araine yake gun habi wannan rayuwa da yarsa keyi shine bakin cikin yasa masa hawan jini Kwanci tashi ba wuya har sun shekara biyu da candy Jeddah tayi fice a kafatanin unguwarsu wajen tantiranci ga jarabar mahaifiyarsu malam jauro yayi yayi taida saurayi yay mata aure sunki itada uwarta gashi beda iko dasu ga mansur yazama tataccen Dan iska sai yay wata biyo bezo gidanba wannan bakin cikin shiyay sanadin da jininsa ya Kai dari biyu da hamsin sai da suka barshi ya galabaita sannan habi ta kaishi asibiti saboda su yayan basa Nan sun tafi gantalinsuAna zuwa asibiti kwanansa uku yace ga garin kunan yabar musu duniyar kowa yasha sha aninsa dama jeddah bata gidama kwananta tara saida ta dawo washegari habi mahaifiyarsu tanata rabzar kukan munafinci ta wayance kinga ikon Allah Ashe ko maganin baze shaba mutane suka zuba musu ido jin tana zance way magani bayan kowa yasan daga inda jeddah take saboda mutunci da karamcin malam jauro maxajensu suka barsu suzo mata zaman makoki ba abunda ta bada Wanda za adafa na sadaka sai makota keta dawainiya Amma ba godi bare mun gode wata tace ina tajene taje karbo masa maganine a garinsu adamawa shiya turata Ashe ba rabon su gana itako matar ko shekaran jiya taga wuce warsu a mota adai dai Yan lemo sai Jeddah itama tafara kuka gsky duk iskancinta mutuwar mahaifi ba wasaba tayi kuka harta gaji sai bayan sadakar bakwai Nan Kuma suka balle ba uwa ba ya ko takaba habi Bata tsaya yiba mezataywa takaba ay ita Allah ne ya temaketa ya rabata da kaya yayinda dama mansur yazama fitaccen Dan iskane gagararre higher killers gashi Dan fashi kwace shaye shaye ba abunda bayayi na mugun abu nanfa duniya tabude musu sabuwa idon Jeddah ya kara budewa ta dada goge da bayan bariki akafara bin malamai kawai dai Bata shan komai Tare sukai makaranta da afra secondary school tun suna makaranta basaji seat dinsu daya halinsu daya kawai ita dai afra ahannun matar uba take uwarta ta mutu shikuma mahaifinta bashida cikakkiyar lafiya baya fita ko ina yayyenta duk anmusu aure shiyasa lalacewar tata tay yawa b Koda suka gama makaranta kansu a hade yake sukaci gaba da tata duniyancinsu kowa yasan sirrin kowa Amma Jeddah tafi afra fitina suna yawonsu club club amma ita afra Bata kwana a waje karkarinta takai sha daya zuwa sha biyu na dare tana gida sbd tana shakkar babanta sosai dan idan tay dare sawa yake a Kira masa yayyenta suzo sunada mata na jaki to Kuma shi baya iya mikewa ba lafiya komai sai anmasa itake masa komai Dan ita matar tasa saitaga dama shiyasa takara samun damar yawonta bame samata ido Dan itama matar ubanta tanada kwadayi dataga tafara wanka zata fara lissafi asiyon kaza a tahon da kaza haka zatayta lissafi itako afra ko ajikinta tunda tasan tana rufa mata asiri babanta besan bin maza takeba yadauka kawai yawon gidan kawayene (kaji shashanci muje zuwa) A razane suka juya wazasu gani baban rama ne da mado saurayin aduke Wanda za ay musu aure bana sunasan junansu so me tsanani anan mado ya durkushe yafara sharar kwalla duk dauriya irinta mazan ARNAN DAJI hakan besa ya daureba abun yay masa ciwo baban rama ya duka garin Yaya haka tafaru rama tafara kuka tafara magana muna zaune nida aduke mungacin farfesun kwadin datay mana mun ajiyewa tenkwai nata saita rigani wanko hannu bayan ta dawo saina fita Nima saina zaga bayan gida ina fitowa nadinga jin magana sama sama sai nadanyo sanda na labe sainaji yana cewa ina rama bazaki gayan inda takeba saina kasheki badu ya temakeka bansan inda rama tayiba Ni Bata gidannan Sam bazaki fada ba toko zanmiki abunda zanmata amadadinta nayarda kayimun komeye Raina fansane ga Yan uwana meye amfanin rayuwata inaganin Yan uwana cikin wani hali tana kuka take furta masa haka Nan ina labe ina kallo yafara cire kayansa ya juya baya saina fito Ashe aduke taga tahowata tace na koma naki na tsaya saida tahada hannayenta biyu tana rokona sannan na koma dakinka na buya saidayasha yay mankas sannan ya farwa aduke tana ihu yana zabga mata mari ahaka ya farkata farkawa ta rashin mutunci ya yagalgalata bakaramin ta adi yay mataba banjin akwai maganin dazewa aduke aiki harta gyaru takarasa cikin kuka idon mado jage jage da hawaye way waye waye sukai shiru saida baban rama ya daka musu wata mahaukaciyar tsawa ba magana ake mukuba waye da wannan danyen aiki me kikai masa ke rama daya biyoki har gida cikin rishin kuka ban masa komaiba yadade yana neman mu kadaice nakiya saboda shize auri kawata aminiyata bazan iya cin amanartaba yasha tareni a jeji ina guduwa shine ya biyoni har gida a yau besamanba sai yasamu aduke shiru na minti biyar ya gifta adakin inbanda tashin kukan tenkwai da rama da aduke bakajin komai baban rama yay gyaran murya tabbas hayaki baze hakaba tayayama bayan shine da ze aureku rama bayanan yana daure a kurkuku saboda shine cikon mutum na biyar daza a yanka nasan kowaye ya aikata wannan lefin kurufamin asiri kurike alkawarin dakuka daukarmun karku gayawa kowa abunda yasameni karku bari kowa yaji cewar aduke wadda dakyar maganar tata take fita munmuki alkawari bameji fitar maganarma zata iya sawa a hallakamu cewar baban rama way waye kugaymun nifa banganeba cewar mado zan gayama kowaye Amma saikayi alkawarin bawanda zeji wannan batu mubarshi anan iya mu biyar dinnan Ni Kuma zanje dawa na nemowa aduke magani yanzu Inasan aduke har Raina bazan taba Bari wani yajiba Amma aransa ya kudurce sai ya dau fansa ja e ne dan gidan sarki kaho Yay mata wannan aikin kasan aikinsane a razane ya dago abokina ja e yaci Amanata na rantse da gemun kakana saina dau fansa yasa Kai ya fice sunata kwala masa Kira be juyoba sai suka kara rushewa da kuka. Tofa muje zuwa nice taku maikaunarku akoda yaushe. *FEEDYN BASH* [9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?* *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* *_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*?? ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation 45-50 _*GODIYA DA JINJINA AGAREKI ANTY FAUXY YAR AMANA, AMANA TAKAIMIKI GASKIYA SAMUN MACE KAMARKI AKWAI WUYA MACE BA HASSADA BA KYASHI ALLAH YA KARA DAUKAKI DA DUKKAN YAN KAINUWA WRITERS*_ *JINJINA AGAREKI MARYAM DANDAWAKI SANNU DA KOKARI ALLAH YAKARA DAUKAKI YAKAWO KASUWA ME ALBARKA NAGODE MAKU*???????????? A fusace suka juyo suga wacece wannan? cike da farin ciki ja'e yace "itace ku cimmata ku kamon ita yanzun nan". Tariga ta fita hayyacinta kawai gani tai sun yiyo kanta gadan-gadan nan tafara gudu, gudu takeyi suna binta abaya haka suka dingayi har suka fara shigowa gari, nan suka dakata ita Kuma ta bazama cikin gari da gudu tamkar zararriya, bata zame ko inaba sai gida, tana shiga taga haryanzu tenkwai na nan da gudu ta fad'a kanta jiki na rawa bakinta sai karkarwa yake ta rirri'keta taboye abayanta "lafiyanki aduke menene? " Sai kallo ba magana nanfa tafara girgizata amma ina bata hayyacinta bata magana, ganin haka yasa takamata suka fice daga gidan suka tafi nasu gidan suna shiga lamunde tace "To sarakan yawo daga ina kuke? kunsan munada mara lafiya gashi harya fara motsawa Amma ya kasa tashi saboda ciwon kansa ya dai bud'e ido yai yun'kurin tashi ya koma" cike da farin ciki take gaya musu taga duk sun mata shiru ba wanda ya kulata, tenkwai taja hannun aduke takaita dakinsu tazaunar ta fita ta d'ebo mata ruwa a tulu me sanyi tabata takarba tasha ba tace komai ba sai had'iyar zuciya take kamar zata had'iye zuciyarta, daukanta tenkwai tayi ta kwantar da ita batace komai ba sai binta da idol kawai take tamkar zararriya ganin komai take tamkar a mafarki, "wai ankashe babanta ancinyeshi anwa aduke fyade tana chan batasan halin datake cikiba" gaba d'aya kwakwalwarta ta dena aiki ta tsaya chak ta sandare kawai akwance, ganin haka tenkwai ta koma waje taleka d'akin majinyacinta da tunda tasa Kai Bata 'kara waiwayarsaba sai yanzu taganshi yana baccinsa hankali kwance ta tsura masa ido tana hango tsantsar kyansa da nagartarsa sabanin wancen Dan iskan ja'en daba wata nagarta atare dashi sai zallar iskanci ace shizata aura tazauna har karshen rayuwarta gwara ta mutu data aure shi tana fatan wannan bawa ya kawo wani haske a wannan garin nasu. Yadauke idonsa daga kanta cike da takaicin yadda tazama tamkar gunki gaban wanda bemasan