Sashe 19
Arnan Daji Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
bashi wani ruwa ya zuba Mata tundaga kanta har kafafunta Wanda suke Kira ruwan aure itama tayi Masa Nan waje yadau sowa da tafi sun burge mutane San sun Dace da juna matan Ja'e kamar zasu mutu Dan kishi Akan wannan mummunar me katon bakin ya gigice musu yadena kulasu musamman ma amaryarsa ta kullaci Tenkwai ta dauki alkawarin sai taga bayan ta bada dadewa ba komai ze faru sai dai ya faru Amma bazata barshi da wannan mummunar ba Rama ta kamo Ja'e suka fito lamunde kizo kuyi sallama ze wuce gidan sarki bakin aikinsa lamunde tafito cike da kunci na rabuwa dasu shida Tenkwai Dan ba yadda ta iyane sukai sallama dashi ita da aduke da har yanzu ba lafiya bare ta bisu jinin dai ya tsaya Amma kuma a bude take har yanzu Dan bakaramin illa yai Mata ba Suna juya baya idon lamunde yasauka kan bayansa da karfi tace dakata Rama ta tsaya ta karasa ta duba bayan tabbas wannan zanen ne tabbas shine kuje kawai ta iya furtawa dakyar suka fita basu kawo komai a ransuba jiri na kwasar ta ta kwalla Kara ta Fadi a sume da rarrafe aduke tanufo inda take jin ihun lamunde taganta a kwance a sume ta fashe da kuka Anan zan dakata sai zuwa gobe idan me duka ya kaimu yawan comment yawan typing? *feedynbash* [9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?* *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* *_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*?? ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI* 75-80 Ta debo ruwa tazuba mata tasaki ajiyar zuciya tasamu ta farfado amma ba magana Tai shiru ba umm ba umm umm suka rarrafa suka koma dakinsu suka kwanta kowa da tunanin dayake fal ransa bawanda yakara cewa komai a cikinsu Rama ta samu suka sa kai bangaren iyar Ja'e sukai farinciki a ransu da bawanda ya gansu shiko bawan allah besan wainar dasuke toyawa ba suka kai shi dakin say suka ajiye Iyar Ja'e tafara magana mutane basu San angankaba Amma zan sanar musu yanzu idan munje fada zangaya musu wanda ya tsinceka da abunda ya sameka zanwa iyalanka bayanin komai da komai ka kwantar da hankalinka za aitama magani har kadawo dai dai tafito tabarsu ta wuce fada tunda burin ta yagama cika Rama ya Kura Masa ido ko kiftawa batayi ya lura da haka sai yai Mata murmushi itama ta mayar Masa tabbas inasansa bazan taba Bari Tenkwai ta aure shiba zanta rokon badu ya shirya Ja'e siyi zamansu Ni Kuma na aure shi tasaki wani murmushi Mado ta Kira sunansa chan kasan makoshi shikansa dayake namiji tsikar jikinsa sai da ta tashi zanje fada zan dawo anjima nabaka magani zanfi so nadawo Nan mu rayu tare dakai banaso Kai min nisa begane inda maganganunta suka sa gaba ba kawai shima yai Mata murmushi sai kin dawo Tom inajiranki ya fada da wani irin sauti Wanda Bata Saba jin irinsa ba suman zaune tai Da kyar ta iya tasowa ta doshi fada gabanta na faduwa Dan kar su hadu da Ja'e tasan kashin ta ya bushe Amma yaza tayi tana son taje kodan taragewa Tenkwai wani bakin cikin tunda ba Wanda yazo abangaren ta kirjin ta na fat fat ta doshi fada abun tsautsayi suci karo da Ja'e Sai da tasaki fitsari a wajen fuska a sake Zaki je Mana wajen bikin mu ko gashi kin makaro har angama cin naman sai dai ki samu burkutu Dan yanzu ma za afara kida ki kulamun da matata Taki cin komai Nima zanje na dakko wani Abu ne a gida yanzu zan dawo kawarmu nasan kinmun kokari gaskiya sai washe baki yake Ita dai mutuwar tsaye tayi Ja'e ne ko kuwa Kai bashi bane Ja'e ne zedinga wannan far'ar akwai ma abunda ke sashi dariya haka Yama manta meyai Mata ya manta abunda yai Mata ko Kuma wani Shirin yake shirya Mata ai da gudu ta karasa taga meke faruwa ne kodai yakashe Tenkwai ne yake murna ita Bata yarda da shiba Tana shiga fada taga kowa lafiya sai dai mutuniyar tata ta daure fuska bakyan gani ta shiga jiki a mace ta zauna aka Miko Mata burkutu da sauran kayan ciye irin nasu yawanci ganyayyakine takasa cin komai gashi Tenkwai Tai Mata nisa tanaso taji matsalar ta ta daure ta saki fuskar kotayi kyau inta hade Rai Bata kyau ga taron mutane Nan aka Fara saka kida Ana chashewa wasu ko sunyi mankas sai zaro harshe suke kamar mayu Chan sai ga ango yadawo Nan fa waje ya hautsine da kirari da bushe bushe ya karasa ya kamo hannun tenkwai cike da murna ya mikar da ita ya rike mazaunen kamar ze maidata ciki suka dinga takawa a hankali chan ya fusata ya dagata yadinga juyi da ita anata tafi da sowa wannan aure ya cika na soyayya Nan ya sauke ta yadinga sumba tarta ta ko Ina Ranta in yai dubu ya gama baci jitake tamkar zata mutu tamkar ta hadiye zuciya tamkar ta tsire shi Amma ba yadda zatayi komai a hankali ake bi kuma ita dazata jefi tsintsu biyu ga mado ga daukar fansar Ja'e Dole tayi hakuri tunowa da madon ya yasa ta saki murmushi sai ihu ya ka tashi ya kara kwakubeta ko kunya Da wuri jeddah ta shigo gida abunda ba sabon taba saboda tunanin suhail daya cika zuciyarta tabbas bayan San kudinsa tana sansa ta shige daki ko wurin umma Bata jeba ta kwanta tana kwanciya ba dadewa aka aiko taje inji suhail ai da gudu tafito kace gani Nan Kusan tare suka fito da Dan Aiken yana fita ba dadewa tabishi Hoda kawai ta kara Dan dama da kwalliyar ta yana ganin ya yaji kamar an Masa gafara Dan zuciyarsa Tai masa wani bala in sanyi kamar ya rungumeta yakeji yana Santa har ransa Tana Kara sawa taje daf da shi suna jin hucin juna sai shine yadan matsa ta basar barka da zuwa tauraron zuciyata barka dai gimbiya ta nakasa bacci nakasa nutsuwa narasa me yake mun Dadi a dny sbd rashin jin muryar ki inaso nai Miki albishir Cike da farinciki goro Ina jinka su daddy sun yarda da maganar auren mu Amma sunce zan auri haleema bayan tayi candy saboda ansa Mana Rana da ita Ni Kuma bazan iya barin kiba kenake so bansan kowa sai ke yanzu Tai shiru ta kasa magana kishi na cinta arai Kai wallahi baze yiwuba bazata taba sabuwaba kamarta da kishiya ranta ajagule Sam hirar ma ta fita daga kanta tsaiwa ma neman gagarar ta take lafiya Jeddah naji kinyi shiru koba Kya jin DADINE Tasamu hanya wlh Banda lfy ciwon Kai nake me zafi subhahanallah kin Sha magani kinje asibiti duk ya gigice Nasha magani Amma hutu nake bukata kasan ciwon Kai gaskiyane Tom Ina zuwa yabude mota Ya dakko dankareriyar waya iPhone xs ga wannan na Miki chaji kawai kunnawa Zaki zan Kira naji jikin ki ya bude baya yaddako Mata manyan ledoji da yai Mata shopping cike da farinciki ta manna Masa kiss kawai mutuwar tsaye yai tunda yake be taba kiss ba ka Gama karya lakar jikinsa da gudu ta shige gida irin kunyar Nan daga soro ta leko nagode sweet heart ta shige gida Dakyar suhail yai control din kansa ya tafi Dan ya rasa gane kansa haka yaja motarsa ya nufi gida dama shi ba mutum ne me yawo ba sai dai in zeje auno Kaya a waje cike da shaukin san Jeddah ya karasa gida lafiya Ta yaba da wayar Dan tasan ta kerewa sa a Amma ko taba kayan batai ba Bata kunna wayar ba saboda tunani da bakin kishi ta kwanta da kyar bacci barawo ya sace ta Kiran asuba akunnenta yau dai anyi sallar itama dai sai a hnkl Dan b ita karatun akaiba GARI na haske ta fice sai dotsa gidan malam tana kuka ta gaya Masa karya da gaskiya yatemaka Mata gashi baya Bata kudi so take ta mallake shi sai yadda Tai dashi ya temake ta Bata San maganar auren Nan so take Tasha kan ko wace mace a zuciyarsa Malam ya bincika yace gsky iyayensa a tsaye suke da addu.a bazaki iya rabasuba Amma zan baki wata bamgujiyar mallaka kisamu ki wanke gabanki tas saiki Nemo wannan saiwar..............bazan fada ba saboda akwai marasa tsoron Allah zasu iya aikawata sai ki jika wannan saiwar da ruwan saiki hada Masa abun Sha angama dashi ko cikin Mata dubu kece mace a wajen sa kece TAURARUWA Anan zan dasa Aya sai naji comment idan ba comment wallahi bazan Kara typing ba kuma banasan wani thanks ko sticker Dan ha inji bace Ni yadda nake typing ay mun zanfi Jin Dadi nice Taku akoda yaushe *Feedyn bash* [9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?* *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* *_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*?? ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation BISSIMILLAHIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH SUBHAHANAHU WATA ALA FANS DAGA YAU ARNAN DAJI YA KOMA NA KUDI NGD FANS??