Sashe 16
Arnan Daji Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Dole mu jijjige zamu jajige muja magana wannan ranar ai Dole ne kawata kema aikin ce kinyi babban kamu jiya kema kawai ki aure shi ki huta kayya karatu zan koma gsky ayke kina da kwakwalwar karatu sai ki ta fama Amma Ni ko London ze kaini banaso Dan kin San yanzu ba kasar daba zan zaga ba a duniya suka sheke da dariya suka tafa Aini saudiyya zaki Fara kaini Yar albarka in dawo inzama hajiya ai ban haifi tsiyaba arziki na Haifa Kuma shi zan ta karba har abada kema ki dage kisamo irin na Jeddah Dan Ina alfahari daku yayana nakai na sai umman mu suka fada cike da dariya suka mike suka koma dakin jeddah Bari inyi bacci kafin yamma tayi Dan nayi karya a gida nace anan zan kwana nagayawa baba kinsan kallon wata muguwar nutsatstsiya yake Miki kece kin iya badda Kama Hhhhhh ba Dole ba ay indai ka goge da bariki Dole kasan hannunka saboda tsaro ba yadda za'ai ka Bari manya su ganoka ai sai kasamu matsala yanzu kinga Koda anzo bincike na hankali kwance Dan inawa tsofaffin layi ihsani Suka Kuma kecewa da dariya shegiya Jeddah kinsan ta kan tsiya Dole a Sara Miki danga kyau ga fari komai zam zam diri dai sai dai agani a jikin ki shape kamar ke Kika kera kanki Dole maza sudinga ridewa Amma Dole zamuci uwar sabada a bikin ki kamar a mafarki Dan gidan gadon kudi zaki aura chab wai garin Yaya har Kika yarda da wuri haka tagama fasa Mata kai Nan ta zayyane Mata yadda akai tun daga farkon haduwar su har zuwansu wajen malamin Suhail kasa tabuka komai yai faruk ne yajasu suka koma gida Dan yakasa control din kansa a hanya Dole faruk ya karbi kan motar suna zuwa gida ya wuce yabar faruk shi Kuma ya fice da motar ya tafi gantalinsa y a zube a daki ba abunda yake tunani sai ita surarta Amma tabbas ba Santa yake ba to meye shibe taba yaba kyan wata ba ko surarta sai Yar jaririyar sa haleema Tunaninta ya cika Masa kwanya Dole yaje ya ganta koya huta da wannan tunanin Kobe ce Mata komai ba ya ganta tome ma zece Mata shida besa ba Hira da mata barkatai ba shi duk tarin masu zuwa wajensa da masu Kiran sa basa gabansa Amma wannan ta tsaya Masa arai Dole yaje yaganta ba shiri ya Mike ya zari wani key din motar kirar anaconda Fara Kal Tasha tintac ya dau hanya be tsaya ko inaba sai Dan gwauro Yama rasa mezece yajeyi shiba number dinta ce dashi ba ya dai yi shahada ya Kira wani almajiri Dan Allah shiga kace Jeddah tazo suhail nasan ganinta zebata wani sako to wane sako zebata shi kansa be saniba yaron ya fito tace tana zuwa ya zaro dubu guda ya bashi yaran tsorata ya ki karba ya falfala da gudu sai yasa dariya abunma dariya ya bashi ANAN ZAN DAKATA GASKIYA COMMENT YAI SANYI YANZU KO YADENA DADINE BOOK DIN NICE TAKU