← Book details Arnan Daji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 31

Sashe 10

Arnan Daji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Haka rayuwar gidansu jeddah takasance kowa abunda yakeso yakeyi saboda uwa ba kwaba uba ya mutu a wannan lokacinne za ay bikin wata makociyarsu me suna ummi tare suka taso da jeddah makaranta daya sukai Amma kowa da halinsa shiyasa basa shiri sosai sai dai idan an hadu a hanya hy hy nan Jeddah najin labarin irin mijindazata aura sukai ruwa d tsaki a harkar bikin ita da afra tunda ansan juna saboda mijin me kudine na gaske tayi musu gaba daya ankon dinner din Dana bikin ita da aminiyarta afra sai da tasan yadda tayi suka shigewa amarya har rabon cards da ita akai takoma babbar kawar amarya ita d kawarta afra tsabar shishshigi anfara kamu washe gari dinner mijin d abokansa sun saki kudi shiyasa suke wadaka gashi sun hadu da Jeddah me bala in wayo idon cin nera wadda tasan lakanin karbar kudi a hannun namiji aranar dinner ta gaji da kyau Dan takusan fin amarya kyau Dan dai amarya amaryace kodako ta buzuzuce tanayin kyau ranar bikinta sunyi dinner dinsu meena event center dake longe road guri yayi guri anci ansha Nan aka Kira aminiyar amarya tabada tarihinta aka Kira jeddah Nan ta taso dakyar kamar Yar governor tana fita akahau shewa da tafi Nan camera tafara aikinta daukanta ake kmr baza a denaba gashi b turanci da hausa ta gabatar da jawabin ta koma Nan aka Kira aminin ango nn akafara zuga kirari yaro d kudi abokin tafiyar manya me kudi uban matsiyata Dan gidan kudi gadon kudi Nan y fito yana zuwa Nan fa kowacce yarinya taraina kanta wa kuke tsammani suhail Ibrahim gadon kudi kenan nanfa yafara larabci tamkar balarabe camera kamar zatay magana mata suka yanyabeshi mazako sai manni suke masa Ana gamawa aka saki kida Nan da nan ya balle rafar dollars yadinga zuba kudi tamkar besan ciwonsuba tamkar ya samu bolarsu nanfa mawaka suka samu nayi yi suke ba kakkautawa amarya da ango sun fito guri ya kara rinchabewa anata watsi da nera Jeddah kuwa mutuwar zaune tay tunda taga wannan matashin meji da kudi ta mutu a zaune dama gata mayyar kudi Amma shi wannan soyayyace me cike da sha awa takamata lokaci guda nan ta mutu a zaune duk rawar kan Nan nata Babu ita hankalinta be kara tashiba sai yadda taga yana zuba dollars a tsakiyar fili dakyar taja kafarta ta koma filin tasan yadda tay ta nanuka kusa dashi kawai kallonsa take bemasan tanay ba chan abokinsa ya lura da ita yadda tazama kamar gunki shi Kuma tunda yaganta tay masa ta tafi dashi yasa aransa yaga matar aure amma mace har mace Amma gaba daya ya lura ta tafi a duniyar San abokinsa gashi shibamesan mata bane Dan betabajin yay masa zancen wata ba banda haleema yarinyar dayake masifar so wadda ze aura Bata karasa candy bane yace besan manyan mata da idanunsu y bude Yan gaba da secondary tayi karatun a gidansa behanaba yarinyace me nutsuwa gata iyayenta masu rangwame gatane suna dai da rufin asiri har ansa musu rana da ita tofa tirkashi muje zuwa A tsorace baban rama ya fara ja da baya suka fara binsa Nan yafara gudu ya nutsa cikin jeji suka dinga gudu gashi ya fara manyanta sukuma samarine masu jini a jika jinsu suke kamar zakuna ga ARNAN DAJI dama karfafa samudawa bazato ya zabga uban tuntube ya Fadi kasa warwas Nan sukayi masa chaaa aka sukayi masa dabaibayi suka daukeshi kamar kullin goro suka juya da baya Dan cika umarnin ogansu magajin garinsu ja e sarkin gobe suna zuwa suka cilla masa shi gabansa ya kece dawata mahaukaciyar dariya kagama gudun ina kaje bazaka taba tserewa ukubataba Dole ka karbi hukuncin Dana shirya yima kokanaso kobakaso saboda guduwar dakayi sainasa anganama azaba zuwa faduwar rana sannan mucinyeka hhhhhhh sai sarki me jiran gado sukadinga ihu suna murna suna masa kirari suna kara zugashi Kai damusa shiga cikin gari ka kawo Mana burkutu ku daureshi a wannan bishiyar haka yanaji yana gani suka daureshi suka dinga dukansa suna gana masa azaba har kusan faduwar rana sannan yasa akwance shi yasa akabashi wuka kakkaifa yasa suka danneshi yanaji yana gani sukay masa yankan rago nan suka hau ihu da sowa harda tafi Nan da nan aka hada wuta aka farke cikinsa suka fara cin kayan cikin danyu aka cire kan aka ajiyeshi agefen hanya akafara gasa naman anaci ana hadawa da burkutu sunata ihu da murna hankalinsu kwance ta Fadi gasassa Idan hankalinta yay dubu ya tashi har yanzu babanta be dawoba besaba dadewa hakaba gashi ta tabbata aduke najin jiki gashi tanaso taje taduba mara lafiyan nan dasuke masifar so ita da kawarta bara tabishi dajin taga ko lafiya tunda tasan inda yake zuwa batagayawa tenkwai tafitaba saboda itama tazama kamar matacciya tayi tayi suje gida takiya kawai takyaleta tace mata inazuwa tadau hanyar jejin datasan yatafi tana tafe gabanta yanata faduwa Amma Bata kawo komaiba daga chan nesa ta hango hayaki tanadanjin kauri kauri kamar n mutum tunda tasan yanayin kamshin mutum wannan bana dabba bane tome akeyi a dajine toke meye naki wata zuciyar tace kije kinemo babanki kawai shiyafi Miki hankali kwance take ta tafiya tana kara dosar inda wutar take tazo daf da wutar kenan harzata gifta tunda sina Dan cikin ciyayi basa ganin giftawar mutum mezata hango kan mutum agefe a ajiye sunma manta dashi harzata wuce tace Bari dai in sanda inga wakuma yau aka yanka tadaure takarasa cikin sanda tana zuwa gabanta na cigaba da faduwa karsu ganta tayi tawuce lafiya tana zuwa harzata fasa dubawa saitace Kai bara dai naga kan wane wannan tundasu sunbada baya sunata shagalinsu tana dagawa wazata gani babantane batasan sanda tasaki wata gigitacciyar karaba jikinta y sandare a fusace suka juyo wazasu gani ramace (chab dijan Nan Nima nasaki alkalamina jikina yanata Bari tofa muje zuwa meze faru a wannan dajin kubiyoni kusha labari) Inajin dadin yadda kuke nuna kaunarku ga littafina da yadda kuke comment akansa godiya mara adadi agareku masoyana nice taku a kullum ako wane lokaci kuna Raina ina alfahari daku masoyana *FEEDYN BASH* [9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?* *NA* *FAREEDA ABDULLAHI* *_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*?? ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation 50-55 *GODIYA AGAREKU MASOYANA INA JIN DADIN YADDA KUKA NUNA KAUNA AKAN LITTAFINA MUSAMMAN ARNAN DAJI FANS DA KAINUWA FANS GODIYA AGAREKU MARA IYAKA ALLAH YA BANI IKON FARANTAWA MASOYANA INA JIN DADIN COMMENT DINKU GARENI GODIYA MARA ADADI* *JINJINA AGAREKU KAINUWA WRITERS ALLAH YA KARA DAGAKU YA ALBARKACI RUBUTUNKU* Tenkwai tasa Kai dakin data bar aduke mezata gani adukece a sassankame tana cikin wani mawuyacin hali ta rushe da kuka nashiga tara badu ka kawon tallafi dame zanji abun yay mun yawa bazan iya daukaba Nini kadaice bazan iyaba karki mutu kibarni haka tadinga kuka ta kife akanta lamunde taji kuka yay yawa tana shigowa taga aduke a sankame Da gudu takoma ta debo ruwa ta zuba mata Amma shiru kakeji saida tay wata dabara ta danna Mata kirjinta saitin zuciyarta saita saki wata ajiyar zuciya cike da farin ciki tenkwai tayi kanta ki tashi Yar uwata karki tafi kibarni kinsan ku kadai gareni tunda muka Kai aduke bamu Kara komawa mun gantaba tana bukatar temako daga garemu nasani ki karfafa jikinki nasan duk akan abunda akaiwa adukene natabbatar Miki dazan daukar Mata fansa nayi Miki alkawari Tafara gyada Mata Kai kibarshi tenkwai bazaki iyaba babana Babu ya tafi baze dawoba ankasheshi a daji sai yanzu tasami damar yin magana ya tafi shima Banda kowa saike a wannan garin sai suka sake rungume juna sunata kuka me tsima Rai kuka nashin hankali. Kigayan gaskiya Rama waya kashe babanki na tabbatar kashe shi akai Ja'e ne ze kashe shi tabbas Kuma a yau base gari ya wayeba zanje na kashe Ja'e zan daukar Miki fansar abunda yay muku keda aduke saboda duk sabodani yay muku duk kokarin da kuke akan naso shi na aure shi gani yake kamar kune kuke zigani nakishi ayau koni koshi gaba daya jikinta sai rawa yake jijiyoyin jikinta duk sun tashi rada rada cike da bacin rai tafice daga dakin tadibi kwari da baka da kibiyoyinta masu shegen dafi saboda tenkwai ta kware a fannin harbi Bata taba saita Abu Bata same shiba Da gudu Rama tazo tarike kafarta tana gursheken kuka bashi bane nagaya Miki bashi bane kubuwace ta cikin Daji Ina shiga naga gilmawarta ta yasar dashi a wajen kiyi hakuri kinsan Ja'e yafi karfinki duk abunda kikeji dashi Ja'e yafiki zai iya hallakaki kema kinsan duhu yayi ba a fita muje daki mu kwanta danta kautar da wannan maganar ya jikin Mara lafiyanki ya farka iceko tenkwai tai shiru takasa magana tanata sake sake a ranta kome take sakawa oho Tabbas rama jarumar macece wadda take iya jure duk wata damuwa datake ranta tayi hakuri tasa dangana aranta tasan Bata da kowa yanzu ba uwa tunda tafaifeta ta rasu yanzu Kuma uban nata datake jin dadinsa take ganin Bata da wani gata sai shi yau gashi Babu shi ta tabbatar yanzu ita ja'e yake hari agaba yanzu yazatai tabbas bazata koma wannan gidan ba tasan tunda yaganta sai ya kasheta maboyarta dayace gidansu tenkwai saboda yay masa wahalar zuwa saboda zallar San daya kewa tenkwai da Kuma shayinta daya ke wannan kenan Jeddah ta shiga bayan motar faruk yashiga gaba suhail yaja wani mugun tsaki ya figi motar kamar ze tashi sama bakin cikin duniya ya ishe shi besan meyasa faruk beda hankali ba Banda hauka daga ganin mace ka kwaso ta harda sa ta A mota to gidan uwar wa zashi da ita cike da takaici ya cemasa ina mukayi madam Ina mukayi cewar faruk dangwauro what ya fada da karfi niban San wannan unguwar ba cewar suhail Ranta yay masifar baci tome wannan yake nufi a kauye take komai tai kwafa faruk yace haba suhail gabanfa sa'datu rimi ne idan kawuce fly over ay ba wani nisa bane amaryar ma ai achan take yay musu shiru be kara tanka musu ba zuciyarsa tamkar zata fashe Rai bace ya dau hanyar dangwauro Suna tafe tana masa kwatance har suka zo layin su tanuna musu dai dai gidan su yai
Chapter 10 · 0% Book details