Sashe 9
Abunda Ke Faruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*13(M)*
*KAINUWA WRITERS*
*ASSOCIATION*
wannan hali namijinnata shiyake Kara Masa daraja a idonta inta yunkura da niyyar yimasa bore Akan al,amuran cikin gida da mafi yawansu yariga yasakar mata takanyi duba ga irin matsin dayake ciki tare da takura gashi Kuma Allah ya horemasa matashi itadin wani lokacin zafine da it's Musamman da abubuwan sukayi Mata yawa hatta akan yara inbata tsawatar musuba sai dai yabisu da Ido shikansa wani lokacin inyayi abu sai ta nunamar badaidai yayiba Wanda shikuma agurinsa daza,akaleshi daidai yayi wannan Yana daya daga cikin abinda yasa Yan uwansa na ubanci suke juyashi ,
Anan gun daya ci abinci ya bungore da bacci baccine nagajiya D
an ko saurayen dasuke binjikinsa Sina neman kwayakwayan dazasu haifar da iri bai san suna binsaba haka namatso Ina karkade Masa saurayen inda sabo na saba haka ce kullum take faruwa yanzu karshenta sai cikin dare Zan tasheshi yashige ciki ya kwanta Yana tafe Yana hada hanya bashida ma kuzarin dazai nemeni don yin sex inma Allah yasa baccin yasakeshi haka zai lallaba yayi abinda zai iya Wanda Ni agurina dashi gwara babu innayi magana yace dukkanin gabobinsa ciwo suke Babu abinda zai iyayimin karshe Inna takura muzo muna fada Dan ba iyawar zaiyiba ya wuni atsaye Yana kula da kasuwancin wani shiko mekayan Yana zaune Yana karbar kudi Babu tausayin zauna ka wuta incigaba da kula.
A Dan tsakanin Allah yasa mukasami salary cikin amincewar Allah naje nabiyawa yara kudin makaranta sannan nashiga kasuwa nayo Mana cefanan dukkanin kayan danasan zamu bukata haka Kuma nasiyo musu katan din Bobo guda biyu da rabi haka nake siyansa duk wata ba kullum nake basu sai ranar Friday kowa sai inbashi guda daya nakan soya musu wani abinda zasu hada dashi ban daukarwa kaina karyar kullum sai nabasuba hakan ma nakanyine sabida karsunayin tinanin sun fita Daban da sauran yara insukace min wasu kullum suke zuwa dashi muma kiringa bamu kullum sai dai nayi murmushi nace kuringa godewa Allah da abinda kuka samu nasan acikin makarantar bakowane yake zuwa dashiba ko?
Sukance hakane kuwa.
To kunga kenan kudin sai kuyi hakuri da abinda kuka samu tinda wadancan ma suna hakuri da rashin basuda shi.
Wani abin farin cikine yatin karomu domin kanin babanane yakirawoni yakemin zancan yanaso inturo Masa shu,aibu akwai wani aiki da aka samu inyana bukata insha allah za,a Sami alheri,
Aiko dasaurina na amsa Masa da cewa zayyi baba yanaso .
Bakece Shiba ki turominshi inya amince zanbada sunansa temporary ne dai ba permanent ba yardarsa itace.
To nace tare dayomar sallama nataho Ina cike daurna natabbata alharinne domin wancan Kiran dayayi Masa shine yazama tsanin dawowarmu gidannan .
Can gidansu nazarce domin gaisheda iyayansa ahanya natsaya nasiyi goro manya manya tare da sabulun wanka naso na debo musu anamu tokuma nariga nafito shiyasa Naga gara na siyadin .
Sanda nake dukkanin su suna tsakar gida Dan har kannensa sunzo gidan da Yan dakinsu dakuma Yan dakin abikan zaman hajiyarsa.
Haka nabisu daya bayan daya Ina gaidasu sannan nabasu kayan danazo dashi godiya ko waccensu tayimin sannan natashi nashiga dakin sirikartawa ganin nashigane yasa itama ta biyoni sake gaisheta nayi sannan nabata nata alherin da nazo dashi naira dubu daya nakara Mata nace gashi hajiya kyasai wani abun ,
Allah sarki godiya tayi tayimin Wanda har Saida naji kunya halinsu daya da danta basa Raina alheri ko Yaya Yake sai sungode maka.
Muna cikin hirane daya daga cikin kannen nasa tashigo tanayimin habaici niko bajurewa nakeyiba yadda tagayan Hala zangaya Mata.
Da dariya tashigo sannan tace a,a matar yaya Ina Kika baroshi kinsan shi yanzu ganinsa sai ancike form Musamman dayazama sai yarda akayi dashi.
Dagowa nayi Ina kallonta sannan nayi murmushi nace ai basai kin tambayeni Shiba duk sanda kikayi niyyar ganinshi kinsan inda yake domin kinfini kusa dashi.
Rike baki tayi tace ni awa danafiki kusa kuwa aibazan tamba yekiba Kinga inada abinyi ba inyi nan bareki gayan Mara dadi.
Dariya nayi tare da daga sauti Dan taking nace
Kece ko Mara aikinyi da kina da aikinyi Aida baki damu da damuwar waniba ,
nidin dake bana tagumi da habar wani ai Kinga sabgata nake wanki ko da kike zancansa sai dai kiyi hakuri ki kauda Idonki inkinga bazaki iyaba kice Allah yayimin abinda nayi Masa inafata kingane.
Yo Allah natuba matar yay....hajiya ce the tsawatar tace tashige tatafi nikuma tabani hakuri tace karki damu duk meneman sa,a Yana tare da ita nasan duk abinda Yake faruwa Allah Yana tare daku zai Kuma duba Al,amarinku kikara hakuri.
Tofa abinda Yake Dan kwantarmin da hankali kenan da mahaifiyarsa ta yarda dani da badan hakaba abin yawa zaimin.
Zubawa kayan da,akashigo Mata dasu Ido tayi wato sadiya tarantse sai tayi Mata Karantsaye ko to kuwa zatayi maganinta zatasha mamakinta ,
Tana tsaye agurin tilin kayan girkin da akashigo Mata dasu sai ga sadiyar nan tataho tana yatsina tare da tsartar da Miyau wai ita me ciki ummance ta kalleta tace sadiya salonki yayi kyau amma nawa bazai Miki dadiba amma har yanzu kofa a bude take Zaki iya hakuri ki karbeni a matsayin uwa in kinyi taurin Kai Kisha mamaki.
Kallonta tayi kallo me cike da tsana tace nice kofata take abude Wala Allah in Kika bar gidannan kikabarni nasake nida mijina tofa Zan iya kyaleki da danki inko kikayi taurin Kai Zaki rasa Wanda Zaki kalla kiji dadi ,tajuya tacigaba da yatsina tana tofar da miyau
Sai Kuma ta juyo tace au da akwai fa mardiyya kinama da gatanki Zaki iya yin yadda Kika so.
Suna nan tsaye har me gadi ya bude Masa get yashigo Basu jiba sabida kowa akwai inda hankalinta yayi sai ganinsa sukayi Yana tin karosu yitayi kamar Bata ganshiba tashiga matasar hawaye tana cewa umma ba laifina bane kiyi hakuri ciki Kuma nima bansan alhaji bai gaya Mikiba da danazo tinsannan nasanar Miki kiyi hakuri karki hadamu domin Yana mutun taki bazai yarda ace kingaya Masa irin wannan maganar ba yaki yarda dan Allah umma narokeki.
Turus tayi tana kallon makirar yarinyar nan shikansa kallo yaringa binsu dashi baisan mezaice ba da Yana da wurwura akan zancen girki tofa yanzu Kuma gata ga umma zubewa yayi tare da Kama hannun umma yace umma kafin na auri sadiya sai da Kika yardarmin banyi Kai tsayeba bare kice bazabinki bace ...katseshi tayi tace sanda kazo da ita nagaya maka batada tarbiyya to tin ba,aje ko inaba gashinan ta bayyana inzaka nutsu kasan inda kasa gaba to inkuma zumarta tana ibanka tofa akwai kalubale agaba,
Dan haka umarnine wannan kaje ku daidaita da amira Yar gidan babanku merasuwa (mlm tanko) dama tintini ita naso ka aura to ganin Kun rayu gudaya baka taba nunawa ita zabin ka bace shiyasa narabu dakai yanzu ko daka yarda dakarka yarda nagama magana,
Tajuya tashige cikin daki ta bassu asandare agun balle sadiya da bata taba tinanin zata bullo Mata tanan gurinba amma ta shammaceta itadin zatasha mamakinta domin sai ta mayarta abar kwatance hawayene sirara masu zafi suka kwaranyo Mata.
Dagowa yayi ya kalleta sannan ya matso ya Kama hannunta suka Shiga cikin falon karshe daya fuskanci Jan kafa take sai ya sunkuceta bai direta a ko inaba sai akan kujera yashiga goge Mata fuska tare da bata hakuri yace ummata bansan meyasameta ba kiyi hakuri da duk abinda zatayi Miki itadin cikon farin cikinace karkiga batasonki kiyi kokarin hakke Mata komai zai daidaita zatasan kedin kinasonta batasan yadda kike kokari akanta bane shiyasa amma akwai lokaci da zata fahimta kiyi hakuri.
Ajiyar zuciya tayi tace niduk wannan bai dameniba Yaya makomar maganar datayi gameda neman auranka?
Shidin umarni ne tabani dazabi taban sai ince bana bukatarsa yanzu dan haka kikara hakuri da duk abida Zaki gani.
Hannu ta Dora aka ta rusa ihu yanzu shikenan saboda tsana ko haihuwar fari banyiba za,ayimin kishiya wallahi gidanmu zantafi nagaji da tsana danasan tinfarko bata Sona bazan aureka ba ,
tinda naga mahaifiyarka nake doki domin zamowa sirikarta asheni basona akeba nashigesu nagatakaina inama bansami wannan cikinba za,a mayarni bazawara nashigesu.
Duk hankalinsa yatashi tausayi tare da soyayya suka Kara narkar Masa da zuciya sai yaji yanajin zafin abinda ummantasa tayiwa sadiyar gaskiya takurar tayi yawa shidayasan ma Bai hadasu gudayaba duk da hakan bata faruba.
Kamota yakumayi yace kigayan duk abinda kikeso Zan Miki indai Zaki kwantar da hankalinki kinji sweetheart kedin magamin rayuwatace bana hadaki da kowa Musamman danaga ajiyata atare dake.
Kuma shagwabewa tayi tace ni yanzu bana bukatar komai sai kwanciyar hankalin umma shinafi bukata,
Allah sarki da tasan yadda Kika damu da ita datayi hakuri tarungumeki amatsayin ya amma zankuma bata hakuri ,banda wannnan bakya bukatar komai ?
Idanunta tashiga juyawa Musamman data fuskanci suna daya daga cikin abinda Yake Kara shagaltar dashi gareta .
Tace ni yanzu abinda nakeso ba sabgarka bace yafi karfin shigarka Dan Haka banida bukatar komai sai Kai sai umma.
Jiyayi nan duniya ita Yake da bukata babu sama da ita jikinsa yajanyota tare da hade bakinsu gu daya jiyayi kamar Yana wata duniyar dabai taba shigaba itako dake tarko take hadawa sai tasake rungumoshi tare da bashi gudun mawa hundred percent .
Sai da yagama lugwi gwitata sannan ya Kuma bukatar tagaya Masa abinda takeso?
Tace nidin damuwata yanzu wadda take hanani bacci shine tashin da,akayiwa itayena daga gidan da sukeyin haya to akwai wani gida abayan layinnan shi muke ta shige da fuce domin mukama sudawo abin yaci tura shine abinda yafi damuna.
Karki damu nawane kudin hayar ,tasa keyimar fari sannan tace dubu darine amma yanzu akwai wasu akasa ,
Karki damu kikwatan tamin gidan zanje naji yadda tsarin Yake.
Pls share
*INA BUKATAR COMMENT DINKU NA ROKEKU INHAR KUNASO NACIGABA*
*DAGA ALKALAMIN YAR MUTANAN* *JINGAU*
*ABINDA KE FARUWA*
*LABARI DA RUBUTAWA*
*BY*
*FAUZIYYA AUWALU* *ALIN BABA JINGAU*