← Book details Abunda Ke Faruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 25

Sashe 21

Abunda Ke Faruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

yimin Ina daga Mata hannu ,. Kudin daya ajiye nadauka nabata naira dari da hamsin nace su siyo a kofar gida harta juya zata tafi tace sai ansiyo makilinma ya kare, nace da akwai ragowa kije kiduba, Ai dazu abba yayi amfani dashi ragowar kudin namika Mata nace tasiyo, Da taimakon Allah namike naje nayo alwala domin lokacin sallar walaha yayi , Nadade Ina mikawa Allah kukana bantaba sa damuwa araiba ba Kan lamarin cikin gidannan ba sai yanzu sanda nakeyi nasan Allah yasakamin juriya da tawakkalin bashida shi, yanzu ko bazan jureba daga taimako , anan natina wata kawata mlm ramla muna Hira a office Sai mlm rukayya take zancen gyaran gidanta datakeyi inata karfafa mata gwiwa Akan tayi nace Nima inason nayi gyaran gidannan amma abubuwa sun tokareni keko tinda kinsami dama kidaure kiyi kodan jin dadinki Dana yayanki, Mlm ramla ce tayi dariya tace Niko bani taimakawa namiji kokadan Zan nemi abuna inkuma bautawa kaina badai inbautawa da namijiba, Binta nayi da kallo Dan kalmar ta taso tabani mamaki, nace keko ramla because of what kalmar nan tafuta abakinki? Inayimiki kallon jarumar mace da zata iya komai akan iyalinta . Tayi dariya wacce hawaye yabiyo baya tace *ABINDA KE FARUWA* yanzu shiyake Hana Mata wasu abubuwa da dama, Ki saurareni ko ince kusaurare , Waya ce keta ringing agefe na ,sai nakai Mata dauki sallama nafarayi before nace komai amma sai naji ba bahaushiya ce online ba, Tambaya nayi nace who is calling? Batare da anbani amsaba sai tambaya da akasake jefomin , Who I am speaking with ? Danaga kamar da rainin hankali a abun Kuma inda na fuskanta ma ba muryar yare bace balle a ce Bata Jin hausa wani abune yadarsu azuciyata Ina cikin tinanin wayar da mukayi ne me wayar yafuto , dosoni yayi yanamin kirarin dayasaba Musamman inyaganni cikin damuwa Yake nayi namika Masa wayar yayi daidai da sake kiransa da akayi wuri wuri yayi yanason kashewa, Nace kadaga yanzu muka gama magana da wannan number din amma naji ko hausa Bata iya ba inaga wrong number ne amma kadaga kaji , Cikin tsoro yadaga wayar, Bansan abinda waccen tace ba sai shi dayahau daga kai yana cewa yes sir ,yes sir can kuma yace can you speak more slowly, please I don't understand? Nidai daya ishenima tashi nayi nabar gun domin basabgata bace nakuma fahimci kamar ogar sace tagurin aiki, Ke intakaice Miki bansan *ABINDA KE FARUWA* ba sai labarin auransa naji Ashe budurwace take bugomasa in Allah yasa wayar nagurina takance inbashi maganar aikice harma nasaba da hakan bantashi kullar bakin cikiba sai da yacemin agidan dana Gama kashe dukkanin wani samuna anan zai kawomin ita muzauna tare ,aikinsan yadda da gidana Yake Kin Kuma San irin yadda nakashe kudi akansa, *INA* *BUKATAR COMMENT DINKU* *NA* *ROKEKU INHAR KUNASO NACIGABA* *DAGA ALKALAMIN* *YAR* *MUTANAN JINGAU* *ABINDA KE FARUWA* *LABARI DA RUBUTAWA* *BY* *FAUZIYYA AUWALU* *ALIN* *BABA JINGAU* * 28(B FOR BEE* *BALM* ) *KAINUWA WRITERS* *ASSOCIATION* YAU GODIYA ZAN FARA MIKAWA BEFORE MUDORA INDA MUKA TSAYA , GAREKU MASOYA BANIDA BAKIN GODIYA AGARE COMMENT DINKU YANASANI NISHADI TARE DA KARA BANI KARFIN GWIWA MUSAMMAN YAN GROUP DIN ABINDA KEFARUWA , SANNAN NOVEL CITY INAJIN DADIN COMMENT DINKU DAN NAKANYI DARIYA WANI LOKACIN NAGODE MUKU SOSAI , FARIN DARE GROUP, YAN UWAN TAKA GROUP MASOYA DOMIN ALLAH GROUP, KAI BAZAYYIWU NAKIRGOKU A DAN SHAFINNAN DANA BAKUBA KOWAMA INA GODIYA, (ALFARMA)BAN RAINA BA DAN ALLAH MASU THANKS DA HEART DINNAN SUDAURE SUNA COMMENT KODA LAYI BIYU NE ALLAH YABAR KAUNA ,DUK DAI CIKIN ALFARMAR NA ROKEKU KO A INA NE INWATA TANEMA ADAURE ANA TURAMATA DAN IN AKACE SAI NATURA DAKAINA AKWAI YAR TAKURA DOMIN ARANA MUTUNE DA DA SUNA NEMAN NATURA MUSU ADAURE ATAIMAKA NAGODE ALLAH YA BAR KAUNA,
Chapter 21 · 0% Book details