← Book details Abunda Ke Faruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 25

Sashe 25

Abunda Ke Faruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

tayi luhu luhu idona kuwa yayi jajir fatar idon duk tadago sama dakar nake bude idon hajiya naje nagaisar nadan matsar Mata da Yan kayayyakin gun sannan nashiga kitchen ruwan zafin Dana dafa tin Jiya nadakko najuyeshi sannan nasirka Zan musu wanka bayan munshiga bandakine naga ba sabulu ba makilin , Nana nakwalawa Kira wadda take hada musu abin Kari , Bayan tazone nake tambayarta nace Ina abbanku ? Tace Yana falo Yana goge Mana kayan makaranta, Nace au sunkawo wutarne ? Tace e kina Shiga gurin hajiya suka kawo, Kije kice Babu sabulu da makilin yabaki kudin za,a siyo, turus tayi tana kallona Dakar nakuma dagowa nakalleta nace jeki Mana lokacinmu Yana wucewa nagaya Miki Kuma dukkanin abinda zakiyi kiringa amfani da lokaci kodan kici moriyar rayuwar, Tace umma meyasameki? Me Kika gani ? yisauri kije bakomai ,matsowa tayi kusa dani tace bakiga inda fuskarki tayiba idonkima yayi wani iri tace umma kuka kikayi ko? Aiko kamar jira nake sai ga hawaye sharrrr yakuma zirarowa dama Kuma bai tsayaba tinda natashi Yake zubowa sai dai infaki Ido ingoge, Aiko itama saita rungumeni takama kukan yaranne sukayi cirko cirko suna kallona gefe daya nana Khadija ce ta taho tana kuka dakkota nayi na rungumeta nacigaba dasharar fuska nace kije kikarbo asiyo lokacinmu natafiya goge hawayenki , Tace umma Bari inbayar asiyo inada ragowar kudin makaranta na najiya da shekaran jiya Nace kije dai kikarbodin Nima inada kudin ba Babu bane kice Masa yabaki asiyo, Saddiku kune yace umma kuka kikeyi? Murmushi nayi nace wani abune yafadamin Ido ,yace kuka kike Mana ga anti nana nanma tanayi shima sai yakama Aiko sai gani da yara kowa Yana sharar ido duk abinda muke hajiya natsaye tana kallonmu labulen tasaka tare da ajiyar ziciya tace lallai shu,aibu da gyara acikin gidanka har yanzu Kuma ban Gama fuskantar meye matsalarba Dole dai indan Kara zuba Ido kodan daukar mataki. Wannan Rana dai Haka mukayita agida nida yara Dan ban iya shiryasuba balle sutafi Dole narungumesu mukashiga dakinsu mukayi jugum shikansa break din sai wajan Tara darabi kowa yayishi shikuwa megidan sai Kame kame yakeyi dannadauke Masa Kai yau ko Karin safe bansaurareshi dashiba balle inkaimasa , yau ko hannu ma a aikin gidan naki bashi fuskar yasaka duk abinda yadakko zaiyi nakance yabarshi yanzu zanyi har sai da hajiya tace keko barshi Mana yatayaki tinda kunsaba Haka inyabar Miki ai aikin yawa zayyimiki, Dole nashiga daki nakyaleshi Aiko kannafito yagama komai har wankin yara kusan igiya biyu yayi ragowar nema dake lokacin futarsa yayi yabarsu bayan yatafi kasuwane nafito tsakar gida hajiya natarar tana karasa Wanda yabari Aiko dasauri nayi kanta nace haba hajiya ai zankarasa inake Ina wanki ai sai dai ai miki, Nakada naraya tabarshi tace ,sai tayi aibasata nayiba inkoma inkwanta in huta kozansami nutsuwa dole nahakura nabarta Amma sai nace nana tabar abinda take tata yata, Wajan karfe dayane naji sallamar su malama rukayya dafara,ata na amsa musu amma duk sai suka bini da kallo, dolene duk Wanda yaganni ya Kuma kallona, yanayina bamai kyau bane domin kumburin fuskata yabayyana sosai kowa Kuma yagani yasan naci kukane nagode Allah rakasu nayi suka gaisar da hajiya sannan muka Shiga daki, Ko kunyar idona basujiba ta cigaba dazuba Masa ruwan alwalar shikuma Yana karba danaga abin kamar da iskanci sai na saki labulen nashiga nace it's Kuma wannan wacece? Shiru yayi sai da nakuma maimaitawa yace bakuwatace ,nace nasani domin ga,alamu nan Ina nufin metazoyi ? Dubiya tazo Kuma wannan tsayayyar da kikayiwa mutane tamece kije kicigaba da abinda kikeyi bagurinki tazoba, Kace me? Dan kayi bakuwa kace natafi tijarani zakayi yayi kyaukallonta nayi itada abokiyarta, Sai wani fari take suna kallon juna suna murmushi, Nace Dole kiji dadi sabida KE za,a nuna min iyakata Dan Haka kicigaba da jiyyarsa inhar kedin Yar halak ce ,batadaice komaiba sai kallonta dayayi yace kutashi kutafi kinji kuyi hakuri da abinda tayi muku kunji nagode kigaida babattamu , Aiko natsare hanya tare da kamo hannunta sannan na nunata da Dan yatsa nace kinyi nafarko kinyi nakarshe Dan Haka duk randa Kika dawo Zaki Gane kurenki inkunne yaji, Babace tata ho tana fada kefa ba,a hada hanyar arziki dake saikin nuna hali ita wannan din kisan wace ? to uwar yarsa ce Dan haka kinutsu kisan inda kanki Yake basa,ar yinki bace Banda ma kaddara ta wada Aida tini itace agidannan to dake Allah yayi sai Yar tafara zuwa kantazo gidan shiyasa abubuwa suka biyo baya Dan Haka inkinkayi Wasa zata maye gurbinki Yar nema, Ni banfahimci zancantaba nidai nasan saurayi na aura Bai taba cemin yayi aureba balle ace har da ya to Kuma tace dake Yar Allah ya nufa ta fara zuwa kafin auran tome hakan ke nufine? *INA BUKATAR COMMENT DINKU NA ROKEKU* *INHAR KUNASO NACIGABA* *DAGA ALKALAMIN* *YAR MUTANAN JINGAU* SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO LD7 WPS Office Normal Times New Roman Times New Roman Calibri Calibri !%),.:;>?]} $([{ 15c7522a8f1a44f1901cf4146734c407
Chapter 25 · 0% Book details