Sashe 26
Tafiyar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Tun kafin ta gama exams Mama ta fara bata kayan gyara amma da ta je ɗaki sai ta watsasu bayan wardrobe, ana saura kwana huɗu tarewanta Mama ta kawo mata ci da kaza wanda Juwairiyya tsabar kwaɗayi ta kasa haƙura sai da ta cinye tass ta shanye romon, a cewarta ta karanta Suratul Fatiha a ciki ba zai mata maganin komai ba. Sannan wa ya faɗa musu wani abu zai shiga tsakaninta da Muhammad? Mutumin da zai iya karyata a dawo ana jinyarta!
A ranar da aka mata jere a ranar aka kawo Juwairiyya ɗakinta da daddare wanda tsabar haushi da kuma takaicin ɓata mata plan da Muhammad yayi sai ta samu kanta da zubar da hawaye bayan kowa ya watse. A haka Muhammad ya shigo ya sameta tana zaune a ƙasa tana zubar kwalla.
"Me ya sameki? Baki da lafiya ne?" Ya tambayeta yana ajiye ledan kaza a gabanta.
"Babu ruwanka da ni." Ta faÉ—a cikin tsiwa.
"Hakan na nufin lafiyarki kalau kenan."
Da haka ya fara cire kayan jikinshi wanda yasa Juwairiyya ta ji kunya ta juyar da kanta taci gaba da matsar kwalla. Tana ji yayi wanka ya fito sanye da jallabiya sannan yace ta shiga tayi alwala su yi sallah amma tace ba zata yi ba. Shi yayi sallanshi ya idar ya jawo ledar kaza ya buɗe ƙamshinta ta doki hancin Juwairiyya amma tsabar taurin kai tace ba zata ci ba. Bai ƙara kulata ba ya ci kazarshi ya bar mata saura sannan ya shiga banɗaki ya wanke hannunshi da bakinshi ya fito ya hau kan gado yace,
"Idan kin gama kukan ki zo ina buƙatar matata."
Dandandandandandan!!!
Wai yaya rayuwarsu zata kasance a rufi daya?
Wai shin salima har cikin zuciyarta take murna da auren Muhammad da Juwairiyya?
Wai kuwa burin Juwairiyya zai cika na datse igiyar aurenta da Muhammad idan ta samu sarari da Yancin kai?
Wai yaya za’a yi wannan zaman ne tsakanin Salima mai sanyin hali, Muhammad Mugu da Juwairiyya Yar rigima?
Jama’a wai ina Daddy yake? Shin ya rabu da Juwairiyya har abada ne ko Akwai sauran rabo?
Ina Salisu mai kwallin sihiri? Ya rabu da Juwairiyya ne ko zai dawo da karfinshi?
Duk masu son cigaban wannan TAFIYAR sai su turo ₦500 ta 5139579011 fcmb Suwaiba Babagana sai su turo shaidar biya a 09023713064. Wandanda basa son hayaniyar group su turo ₦650 a dinga tura musu ta private kullum.
Akwai wani sabon book da nake yi which is free a wattpad da su whatsapp mai suna Canjin Muhalli.
26-09-2023
********************** ⬇ **************************
********** Ai Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************
DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.
Visit > https://www.aihausanovels.com.ng
Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.
Email > [email protected]
******* FOLLOW US ******
Facebook: Ai Hausa Novels
Twitter: Ai Hausa Novels
Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels
WhatsApp Number: 08138873799
Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafinmu ku yi search na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.

*************** Ai Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************
Mum Fateey 👌