Sashe 19
Tafiyar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau ta ƙuduri aniyar kawo ƙarshen wannan zama shiyasa tun tashinta da safe tsokanar nata ya fi na kullum, a yanda ta lura ta birkita Daddy ba kaɗan ba don haka da yamma ma da ya dawo ta ƙara akan na safe, wannan karon bai bari maghrib tayi ba ya fita. Bayan isha Juwairiyya ta ci kwalliya kana ta sanya wando three quarter tare da wani cotton riga sky blue mai siririn hannun wanda bata saka komai a ciki ba, hakan yasa albarkatunta suka fito da ainihin siffarsu har in ta sunkuya za'a iya hangosu sarai. Tana jin Daddy ya shigo ta nufi falon nashi da flask a hannunta wanda yake cike da kunun Tamba.
“Welcome Daddy.†Ta faɗa tana mai adanawa kafin ta tsiyaya mishi a kofi ta nufoshi ƙirjinta na rawa.
"Thank you." FaÉ—in Daddy yana kallon duk wani motsinta.
Sai da ya kusa shanye kunun sannan ta tashi ta je ta tsaya a bayanshi ta fara massaging kafaÉ—unshi tana cewa,
"Daddy idan na gama maka nima zaka biyani."
Murmushi yayi kawai ya kaÉ—a kanshi kana yace,
"To rigimatu, zan miki."
Seconds kaɗan da haka ya ajiye kofin kunun yana jin daɗin yanda take matsa mishi kafaɗun nashi yana lumshe ido. Ana cikin hakan ne ta fara haɗawa da kunnenshi da kuma kanshi cikin salo mai rikitarwa ta wani gefen kuma tana manna mishi ƙirjinta wanda ta lura suna ƙara gigitashi ba kaɗan ba. Bata yi aune ba ta ji ya kamo hannunta ya zagayo da ita gabanshi kana ya zuba mata ido ya ce,
"What do you want?"
Shiru ta yi kanta a ƙasa tana jin wata muguwar kunya na lulluɓeta, hakan yasa ta rufe fuskarta da ɗayan hannunta wanda bai riƙe ba ta fara ƙoƙarin zillewa.
"Juwairiyya look at me." Ya umurceta wanda babu musu ta buɗe fuskar tata tana kallon cikin nashi idon amma bata iya jurewa ba ta sauƙe nata ƙasa tana murmushi.
Bai ƙara cewa komai ba ya tashi tsaye har lokacin hannunta na cikin nashi ya kashe kallon da take yi kana ya jata zuwa ɗakinshi.
Minti goma da haka Daddy ya koma gefe yana kallon yanda Juwairiyya ta gama rikicewa tana buƙatarshi amma ba zai iya biya mata ba.
"Kiyi haƙuri Juwairiyya, ki tashi ki saka kayanki zamu yi magana."
WaÉ—anda suka yi payment zasu samu cigaba a weekend, masu jiran free pages kuma mu haÉ—u ranar monday In shaa Allah.
Mum Fateey 👌
TAFIYAR MU
Suwaiba Muhammad
(Mum Fateey) 09023713064
(11)
Babu musu Juwairiyya ta tashi ta mayar da kayanta sannan ta jawo bargo ta lulluɓe jikinta, duk wannan abun da tayi Daddy na can bakin gado yana dafe da kanshi ya juya mata baya.
"Juwairiyya." Ya kira sunanta yana mai juyowa gareta.
"Na'am." Ta amsa can ƙasan maƙoshinta domin har a wannan lokacin baza ma ta iya faɗin a wani hali take ciki ba, tsananin buƙata ne, kunya ce, takaici ne ko zullumi?
"Da farko zan fara da baki haƙuri, I'm so sorry Juwairiyya domin na cuceki na ɓoye miki wani babban al'amari game da ni. Sai dai kuma na yi hakan ne for my selfish reason saboda gudun kar Halima ta nemi saki a gurin mijinta don kawai ta zauna dani. Juwairiyya wannan matsala da kika ganni da ita ba haka nake ba, shekara biyu da suka wuce wannan cuta ta Diabetes ta bayyana a jikina. Bayan an ɗaurani akan magani na fara samun lafiya sai ya kasance bana iya gamsar da iyalina. A lokacin mun yi tunanin ko don rashin lafiyan da nayi ne ya jawo hakan amma da aka shafe watanni har biyar babu sauƙi sai muka tafi asibiti don duba me yake damuna. Marigayiya ita tayi ta yawon zuwa asibiti dani amma sai abu yayi kamar yayi sauƙi sai kuma ya dawo da ƙarfinshi wanda a yau da ni da jaririn da aka haifa duk ɗaya muke. Kina jina?"
Gyaɗa kai Juwairiyya tayi kanta a ƙasa tana sauraron labarin Daddy zuciyarta na bugawa, kenan ba wai itace bata mishi kyau ba kuma ba wai ba ya sha'awarta bane! Dama ya jima da cutar a jikinshi a hakan kuma ya yarda ya aureta?
"Allah Ya yi ni mutum ne mara son magani amma da na samu cuta biyun nan sai na mance ma dalilin da yasa bana son maganin. Marigayiya babu irin maganin da bata kawo mini ciki har da na gargajiya wanda ta tabbatar ba zai taɓa lafiyata ba, amma duk shan da zan musu duk kuma ka'idarsu da zan bi abun yaci tura na rasa ƙarfina na ɗa namiji. A haka muka cigaba da zama tana tare dani tana riƙe da sirrina har ta koma ga mahaliccinta dalilin ciwon kan da tayi na awanni kaɗan. Daga nan kuma na ƙara tsinkewa da rayuwa na ji ba zan sake aure ba har abada amma Halima ta tursasa mini na aureki. Wallahi bana dana sanin aurenki Juwairiyya, zaman da nayi da ke yasa kika shiga zuciyata yanda bakya tsammani amma duk lokacin da na kalleki kika burgeni ko kika bani sha'awa bana jin kaina. Hakan yasa ban nemi mu keɓance ba har sai da na ga da gaske kina buƙatata, Wallahi Juwairiyya ban yi tsammanin zan baki kunya ba, na yi tunanin tunda kina da ƙuruciya wataƙila zan iya performing amma sai abu ya zama haka. Ki yi haƙuri domin na san ko a musulunci wannan auren namu ba zai ɗore ba, sannan na cuceki kiyi haƙuri ki yafe mini." Ya ƙarisa maganan cikin sanyin murya mai cike da nadama da kuma tausayi.
Kuka Juwairiyya take yi a hankali kanta a ƙasa hawayen na ɗiga kan bargon da ta lulluɓa dashi. Kuka take yi na tausayin Daddy da kuma ita karan kanta domin wannan shi ake kira ga samu ga kwanan yunwa. Ta shigo gidan Daddy ne da niyyar in zaman bai mata daɗi ba zata fita, amma da ta ga kyawawan halayenshi da kuma yanda yake kula da ita sai ta ayyana a ranta cewa babu mai rabata da gidan sai kuma wani ikon Allah. Me yasa ita rayuwarta ba zai tafi daidai ba? Me yasa a kullum jarabawa yake faɗowa kanta? Me yasa wannan karon wahalarta ba zai ƙare ba? Why her?
Tana jin lokacin da ya miƙe tsaye ya shiga banɗaki har ya fito ya mayar da kayanshi ya dawo gurinta ya zauna bata daina kuka ba.
"Juwairiyya kiyi magana, ban san me yake ranki ba. Wataƙila kin tsaneni ko?"
Girgiza kanta tayi tana share hawayenta, sannan ta É—ago ta ce,
"A'a Daddy."
Ajiyar zuciya ya sauƙe kana shima yayi shiru yana tunani, can ya ƙara dubanta fuskarshi kamar wanda zai yi kuka ya ce,
"Shikenan, ba zan cigaba da cutanki ba Juwairiyya zan sawwaƙe miki sai ki samu....."
Bai kai ga ƙarisa maganan ba Juwairiyya ta sukwano cikin sauri ta rufe mishi bakinshi tana girgiza kanta tana cewa,
"Ka rufa mini asiri kar ka sakeni. Zamu cigaba da neman magani har Allah ya baka lafiya Daddy. Wallahi zan yi haƙuri har lokacin da Allah zai baka lafiya. Ina son zama da kai kuma ba zan yi gaggawan rabuwa da kai akan ciwon da yake da magani ba. Wallahi zan yi haƙuri, zan tayaka zan kuma yi supporting ɗinka wajen neman maganin."
"Kayya. Da zan samu lafiya da tun wancan lokacin na samu Juwairiyya. Nima ba zan so rabuwa da ke ba don na saba da ke ina jinki har cikin raina, wallahi rabuwa da ke zai ƙara fame mini wani ciwo a cikin zuciyata. Amma ba zan ƙara cutar da ke ba, wanda na miki a baya ma ya isa kuma ina neman gafararki."
"Daddy don girman Allah kar ka ƙara kiran rabuwarmu. Ka tsaya ka saurareni."
Duk da irin raɗaɗin zafin da yake ji a zuciyarshi bai hanashi yin murmushi ba dalilin kalmarta na ƙarshe.
"A zaune ma nake Juwairiyya, a zaune nake."
"To Daddy. Ka ga bamu jima da yin auren ba, yanzu in aka ji mun rabu ni duniya zata zaga a ce wani mugun halin nake maka ka kasa zama dani. Kuma ba zamu yi gaggawa ba tunda a da ba haka kake ba, rashin lafiya ce kuma kowacce cuta Allah Ya ce tana da maganinta. Don Allah kar ka yanke hukunci ba tare da ka duba yaya rayuwata zata ƙare ba, ka rufa mini asiri. Kuma nima ina son zama da kai bana son rabuwa da kai. I will stay with you in sickness and in health. Mu ɗauki hakan a matsayin jarabawarmu kuma mu roƙi Allah Ya sa mu iya cinta."
Juwairiyya bata samu Daddy ya yarda da uzurinta ba sai da suka yi doguwar debate, tun tana kan gado har ta dawo ƙasa ta durƙusa a tsakanin ƙafafunshi sannan ya nisa ya ce,
"Abun da nake so ki fahimta shine ke yarinya ce Juwairiyya, ba lalle bane ki gane cewa wannan auren akwai cuta a ciki ba. Amma ba zan ƙi taki ba, zamu nemi magani Allah kuma Ya bani lafiya. Sai dai in ba'a samu waraka ba kiyi haƙuri da duk hukuncin da zan ɗauka."
Cikin murna Juwairiyya ta miƙe tsaye ta rungumeshi tana mishi godiya domin ita a gurinta ba ƙaramin cetonta yayi ba. Da ace ta koma rayuwarta ta zawarci gwanda ta zauna tare da Daddy har Allah Ya bashi lafiya. Wannan kenan.
Wata huɗu da haka Juwairiyya ce zaune da Daddy a gaban Doctor yana sauraran bayanansu wanda idan Daddy ya faɗi nashi sai Juwairiyya ta ƙarisa, yanda suke magana sosai ya bawa Doctor sha'awa da kuma dariya amma saboda profession ɗinshi ya hanashi nuna waɗannan emotions ɗin sai ya cigaba da gimtse fuskarsa yana jeho musu tambayoyi suna amsawa. Magani ya rubuta musu kamar yanda sauran Doctors ɗin da suka ziyarta a baya suka basu kana ya ƙara musu da shawarwari yanda zasu shawo kan matsalar, yanda Juwairiyya ta maida hankali tana sauraron Doctor tana gyaɗa kai sosai ta bawa Daddy tausayi har yana jin zuciyarshi na mishi nauyi, kar cutar tayi yawa fa.